← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 82

Sashe 46

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai dai taji hannun Junaid
in ya dagata tamkar wata jariyaya ya nufi kan bed da ita, ita kam tana mamakin yadda bayajin wahalar
aukar ta. duk yadda taso hanasa kasawa tayi ya sakata cikin jikinsa yayi mata light kiss a goshi murya can qasa yake fa
in.

"Asubah ta gari matar Junaid.!" A duk lokacin da Junaid Dikko ya kirata da matarsa wani abu takeji yana zagaya zuciyarta.

Ta kwantar da kanta cikin kirjinsa mai
auke da yalwataccen gashi, yana shafa sumar kanta da ya cire hular da ta saka sai kamshi ke tashi a cikinta.

Yadda yake shafa sumar kanta yasa ta samu bacci saukar numfashinta da ya riqa ji cikin kirjinsa ya tabbatar da tayi bacci.

Zuwa wannan lokacin sai kokuwa yake da numfashinsa, shi kansa a matsayinsa na doctor yasan this is not the right time da xai kara neman Jiddah, dan yasan illar da yayi mata, sai dai yadda yake jin mararsa tana ha
e masa wuri
aya yasa ya kara manne Jiddah cikin kirjinsa yana shinshinar gashin kanta tamkar wani tsohon maye yana sauke wani irin numfashi.

Yana cikin wannan yanayin wayarsa ta fara ringing, jin kalar ringing tone
in ya tabbatar masa da wanda yake kiran, sai da ta gama ringing
in ta katse wani kiran ya shigo yasa hannu ya
aga wayar.

"Ya kake kwana biyu?" Khairiyyah ta fa
a da wani yanayi a muryarta.

Murya can kasa yake fa
in lafiyarsa kalau, yanayin muryarsa kurum da takeji ya tabbatar mata da yana tare da macce, tasan yadda yanayin muryarsa take zuwa inhar yana tare da mace.

"Meyasa baka jin kazantar bin ko wacce mace ne?" Ta fa
a ranta a
ace da kuma wani irin mugun kishi a muryarta.

Shiru yayi mata saboda abunda yakeji bazai iya baiwa Khairiyyah amsa ba yasan zuciyarsa shi yasa yayi mata shiru.

A hankali ya kai hannunsa cikin rigar baccin dake jikin Jiddah ya shiga wasa da nashanunta jin yadda yake nishi ta cikin wayar ya kuma kasa katse wayar yasa Khairiyyah ta kashe wayar dan tasan da gayya yayi haka ya nuna mata baya tsoronta yana tare da mace kuma bata isa ta canja kalar yanayinsa ba.

A daddafe Junaid yayi sati
aya ba tare da ya kara neman Jiddah, ba amman cikin kwanakin nan har yar rama yayi haka yayi bala'in fita daga hayacinsa, ko ya
auki mota ya tafi club neman mata iyakacinsa romance sai yaji ya kasa kusantarsu tamkar wanda aka yiwa asiri.

Haka zai dawo yayi ta romancing
in Jiddah har sai ya samu natsuwa.

Ya loda mata card a waya tana waya da Aunty Rahama, haka tana bata shawarwari sosai har wani group ta kai lambarta aka sakata na mayyan mutane na yadda ake tattaunawa akan matsalolin aure da yadda zaki kama mijinki a hannunki da yadda mijinki zaiji a duniya babu wata bayanki har yadda ake kwanciyyar aure ana a fa
a a cikin group da yadda zaki riqa yiwa mijinki dirty talks, wasu kawai dai-dai Jiddah ta kalla ta wuce wajen tasan ko a mafarki bazata iya gwada hakan ba, abu
aya ta
auka a cikin topics
in da ake na yawan zama ajikin Junaid
in shi kuma ya sabar mata da hakan muddin yana gida a jikinsa take zama acewarsa yana son kamshin jikinta yana saukar masa da wani irin natsuwa.

Har kiran Aunty Rahama yayi a waya ya fa
a mata turarrukan da ta siyawa Jiddah zai qara tura ku
i a kawo mata wasu nan da wata
aya wani yaronsa zaizo
asar Paris zai nemi jirgin Abuja sai ya biya ya kar
a.

Suna gama wayar yayiwa Aunty Rahama transfer na ku
i.

Da tayiwa Jiddah magana ta WhatsApp kunya yasa Jiddah ta kasa cewa komai haka ta qara bata shawarar akan ta riqa mannewa Junaid din dan alamace ta nasara tunda har yana son kamshin dake jikinta alamace ta turarrukan da take amfani dasu yana son su.

Kusan satin su biyu a
asar Paris har ta fara sabawa da jarabar Junaid haka tana daurewa ta bashi ha
in kai kuma yana yaba mata bata qorafi.

Dan haka duk abunda yayi masa kyau a waje na adon mata zai siyowa Jiddah komai tsadarsa, har sarqar kafa ta zinari ya sawo mata ya saka mata a kafanta yayi mata kyau sosai haka yace idan fita ta kamasu sai ta cire idan ta dawo sai ta saka.

Tun zuwanta
asar koda wasa bata ta
a shiga kitchen ba kullum order
in abinci yake yi musu a hotel sai dai a kawo masu.

Ranar da yake fita zai kirata yace ta bu
e kofa ga lunch nan an kawo mata.

Abu
aya keyi mata takaici yadda duk lokacin da Junaid zai kwanta da ita sai ya bata kwayar family planning tasha, tun abun baya damun Jiddah har yazo ya fara damunta, wanda ta lura Junaid
in ko a jikinsa.

A cikin wata
aya tayi wani irin kyau da fresh fatarta ta murje tamkar ka tsunkula jini ya fito, tamkar ba Jiddah
ar Ummah ba.

Shima a
angaren Junaid Dikko yana waya da Mamma da duka
an gidansu babu zancen da Mamma ke yi masa a kullum sai na yaushe zai dawo a saka ranar bikinsa da Khairiyyah ya
auki koda hutun sati biyu ne, idan angama hidimar bikin sai ya tafi da matarsa can.

Sauraren Mamma kawai yake a wannan lokaci idan lokacin da ya diba yayi zai fadawa Mamma Khairiyyah bata dace da rayuwarsa ba...

Fitowarta kenan daga wanka tana tsaye gaban mirror dressing tana goge kanta da
aramin towel dan baby pink towel ne daure a waist
inta, sauri take ta shirya tayi sallar magariba Junaid yace zasu fita bayan sallar magariba
in ta zama cikin shiri kafin ya iso.

Ji kawai tayi an rungumeta ta baya gamida kama nashanunta ya
an matsa da
an karfi haka yasa Jiddah ta
an saki karar azaba.

Cigaba da suquezzing
insu yayi son ransa cikin shagwa
a take fa
in.

"Wayyo ni doctor zaka lalata min wanka." Ta fa
a da yanayin shagwa
ar da yake qara dulmiyar da Junaid
in yaji yana son kasancewa tare da ita.

A wani irin haukace ya fisge towel
in jikinta duk kukan shagwa
ar da take zuba masa da yadda ta riqa yi masa ta
ara baisa yabarta ta ba sai da ya bata duka wankan da take fa
ar tayi, ya dauketa a hannunsa ya nufi toilet yana fa
in.

"Sai kiyi wanka da dalili." A toilet
in ma sai da Jiddah ta gama haukatasa ta shige cikin bahon wankan.

A rikice ya bita yana fa
in bata isa ta barshi ba ta tsokanosa kuma ta gudu tabarsa.

A cikin bahon wanka suka kara bu
e wani sabon babin, fitar da basuyi ba kenan sai bayan sallar isha'i, haka ya sakata a gaba suka tsaya wani shop
in siyar da coffee kawai suka sha, kallo
aya zakayi musu kasan akwai farin ciki da kwanciyar hankali a tare dasu.

Kana kallonsu wani gefe zakaga love birds, Junaid kam ko kallon Jiddah yaga maza nayi nan take ransa zai
aci ya riqa kareta yana masifar su koma gida.

Akwai ranar da wani bature ya rika bin ta da idanu sunje cin abinci a wani restaurant bai san lokacin da ya fisgi hannun Jiddah har mota ba da wani irin speed ya bar wajen, irin gudun da ya riqayi yasa Jiddah ta fara kalma tana roqonsa akan ya tsayarda motar.

Wani irin burki ya taka da yasa Jiddah ta dafe
afadarsa tana xaro ido, duk yanayinsa ya canja anan ya juya kanta ya balbaleta da masifa yana fa
in ai ita ta basa fuska meyasa zata riqa watsa masa ha
ora, ta girgiza kai tana fa
in.

"Doctor irin wannan kishi haka karka manta babu soyayya a tsakanin mu, we are only friends yaushe ka fara kishina har haka?" Wata irin harara ya fara watsa mata alamar ta kara kular dashi ta ha
e fuskarta da tashi xai yi magana tayi saurin ha
e bakinsa da nata ta shiga birkitasa da salon darussan da take
wasa a group
insu (Humkum gidan Kamshi) Tun Junaid na basarwa har ya saki ya fara biye mata.

Tamkar zasu canye bakin juna da kisses, jin Jiddah zata kashesa da ransa da sabon salon da ta tsira yada ya yiwa motar key daman suna kusa da wani hotel ganin ya nufi wajan yasa Jiddah ta kallesa da idanunta yake roqonta akan ta taimakawa buqatarsa.

Kwantar da kanta tayi cikin seat
in motar tana kallonsa wani irin sabbin abubuwa da kuma sabbin yanayi da takeji akan alakarta da Junaid Dikko wanda ta rasa yadda zata fassara alaqar ta su....
#ASMY B ALIYU
#BA(Secret Relationship)
#Jiddahjunaid forever
#Team JSQUARE
[10/23, 6:16 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
( Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
44...

Yafi minti goma a toilet yana kokuwa da numfashinsa still yana
arin tsayar da abunda yakeji akan Jiddah.

Sai da ya yi mata allurar kashe zafi sannan ya shiga yi mata
inki a wurin, shi kansa ba
aramin tausayinta yaji ba ganin yadda yayi mata rauni a wajen.

Jidda kam banda hawaye babu abunda ke fita cikin fuskar ta.

Yana gamawa ya bata sauran drugs
in da ya kar
o mata a pharmacy wanda xasu taimaka mata na rage ciwon da takeji, bata jimaba bacci ya
auketa.

Yana zaune a gefenta yana kallon baby face
inta da tayi wani irin ja, samun kansa yayi da
ora hannunsa akan fuskarta yana shafawa a hankali yana jin yadda take sauke ajiyar zuciya akai akai.

Ya riqe hannunta yana kallon kyawawan pingers
inta da sukayi masa wani irin kyau acikin jan lalle.

Sai da ya tabbatar da baccin nata yayi nisa sannan yayi breakfast lokacin kusan qarfe 11 na safe kamar yadda agogon can
asar ya nuna.

Laptop
insa ya
auka ya hau wahtsapp ya shiga group ya kira turawan da suke aiki a tare suna discussing
in business
in ta hanyar vedio call cikin kwarewa.

Lokaci-lokaci ya kan dubi side
in da Jiddah take kwance tana bacci.
Chapter 46 · 0% Book details