Sashe 35
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Miqewa tsaye tayi Ummah na kallota ganin kayan dake jikinta doguwar rigar atamfa ce ta waccan sallar da ta
in kamata saboda atamfar karamace har ta fara kokewa tace.
"Bazaki canja kaya ba?
Ya kamata ace kin kara watsa ruwa ma kafin ki fita." Jidda ta juya tana kallon Ummah take fa
in.
"Wankan me zanyi Ummah? nayi wanka kuma banga aibun shigar jikina ba." Ta qarasa maganar tana
an ha
e rai da alamar bataji da
in zancen da Ummah tayi mata ba na canja kaya da kuma kara yin wani wankan saboda Junaid Dikko yazo wajen ta.
Tana fita
ofar gidan kiransa ya shigo wayarta ta
an turo baki tana yamutse fuskarta alamar dai ya takura mata.
"Gani na shigo layin fa." Hango kamar motarsa yasa ta rinqa
aga masa hannu daga nesa ya riqa hango hannunn da take
aga masa.
Tunda yake a rayuwarsa yaune karo na farko da ya shigo cikin unguwar nan bai ma ta
a sanin akwai ire-iren su ba acikin garin Katsina.
Har qofar gida yayi parking motarsa yana ganin yadda mutanen unguwar suka riqa binsa da ido, gimbiyar na tsaye a
ofar gida tana kallonsa.
A hankali yake qarewa shigar jikinta kallo Atamfa ce ajikinta wacce ta fara canja kala saboda tsufa sai kuma hijab maroon wanda ya kara haskaka farar fuskarta.
Kashe motar yayi ya fito daga motar wasu matasan yara ya hanga akan benci zaune suna hira da hannu ya ya fito su tamkar ha
in baki da sauri suka taso su uku suka karaso gabansa duka shekarunsu bazasu wuce sha takwas zuwa sha tara ba.
Booth
in motarsa ya bu
e kayan abinci ne tun daga kan buhun shinkafa, macaroni, supergheti, indomi, maggi, da dai sauran kayan bukata na rayuwar
an adam.
Da hannu Junaid ya nuna musu gidan da zasu shigar har lokacin Jiddah na kafe a wajen tamkar an dasata, bawa samarin hanya tayi suka riqa shiga da kayan suna saukewa a
an karamin tsakar gidansu Jiddahn, sai da suka gama kwashe kayan tas, sannan Junaid ya basu 10k yace su raba, godiya suka riqa yi masa gamida fatan alkhairi,karasowa yayi kofar gidan hannayensa zube cikin aljihun wandon shadda dake jikinsa ruwan zuma,kansa babu hula haka sumar kansa wacce ya tara yana kashe mata kudi sai walwali take.good Afternoon matar Junaid.!"ya fa
a da wata irin siga harda su rankwabawa, dauke kanta tayi tayi masa jagora cikin gidan nasu haka ya riqa bin tsakar gidan da kallo jikinsa kalau yayi sanyi ga wani irin imani ,da ya cika masa zuciya yana hailala yana godiya ga Allah.da niimar da ya taso a cikinta,
Jiddah har cikin
akin su tayi masa jagora ta shimfi
a masa carpet
in sallah ya zauna yana tankwashe kafafunsa tamkar wanda za'a biyawa karatu ya saukar da kai yana gaisheda Ummah, wani irin kwarjini matar keyi masa ya
ora da fa
in.
"Ya karfin jikinta Ummah?" Ta fa
a masa "Alhamdulillahi anata samun sauki." Kafin shiru ya ratsa a tsakaninsu, Jiddah ta
auki
ari biyar ta fita amso masa lemu da ruwan sha na roba,wannan duk cikin umurnin Ummah ne.
Bata jima ba ta dawo ta jera komai cikin madaidaicin tray ta aje a gabansa kallon da yake bin ta dashi yasa ta
auke kanta karshe ma ficewa tayi daga
akin kafin Ummah tayi gyaran murya tana fa
in.
"Naji komai a bakin Kawuna, amman sai dai har yanzu banga iyayenka sun zo ba kuma ya kamata a san juna kafin ka tafi da Jiddah kasan halin rayuwa." Wani irin bugawa kirjin Junaid ya shiga yi da sauri da sauri bai ta
a tunanin Ummah nada hankalin yi masa wannan tambayar ba dan kawu bai ta
a yi masa maganar cewa ya baiga iyayensa ba a asibiti?
Sai
arin saita kansa yake kar asirinsa ya tonu a gaban Ummah ya shiga cewa.
"Iyayena basu fiye zama anan ba Ummah sunfi yin rayuwarsu a kasashen waje, sai dai shi Kawu yaga kanin mahaifina dan shine ya nemar min auren Jiddah, jibi Insha Allahu idan mukaje Kano zataga Yayata dake zama acan, nan da watanni shida iyayena zasu dawo." Ummah ta da
e tana juya maganganun Junaid
in aranta tamkar a shirin firm
in Hausa take jin bayanin sa, sai dai yadda Junaid
in keyi mata magana cikin nutsuwa yasa hankalin Ummah ya
an kwanta, haka yayi mata alkawarin kafin su wuce da Jiddah zai kawo
anin mahaifin nasa ya gaishe ta.
Ummah ta gamsu da bayanin da yayi mata ta
ora da godiyar kayan abincin da ya shigo musu dasu, har tana fa
awainiyar tayi yawa.
Shi dai baice komai ba ya miqe ya yiwa Ummah sallama, Ummah ta kwalawa Jiddah kira shigowa tayi cikin
akin tana fa
in taje amman karta kai magariba duk da tasan Junaid
in ya zama mijin Jiddah
in kawai bata dai son takai magariba a waje saboda kananun surutun mutanen unguwa babu wanda yasan Jiddah tayi aure har yanzu.
Wani irin niimtaccen kamshi ne ke tashi a motar ga sanyin ac ga kuma
amshin (car fresh)
in da ya ha
e da turaren jikinsa, tun da take a rayuwarta bata ta
a jin mai irin
amshin turaren Junaid Dikko ba, turarensa yana yi mata wani irin da
in da bazai misiltu ba.
Reverse
in motar yayi suna barin cikin unguwar tasu ya
an juya ka
an suna ha
a ido sai ta rigasa
auke idon nata, cije lips
insa na
asa yayi ya girgiza kai cikin sanyin muryarsa yake fa
in.
"Ni kike yiwa yanga koh?"
an kallonsa tayi ta wani ta
e baki gamida juya kai gefe,
aga kai ya shiga yi yana sakin murmushi bai
ara yin magana ba.
Kantin sai da kaya ya kaita wanda tsayawa fa
ar tsaruwar shagon
ata lokaci ne, sai
an wane da wane ke zuwa irin wa
annan wuraren.
Ita kanta Jiddah da ta shiga tare da Junaid Dikko da suka jera raina kanta tayi ganin yadda wasu
an mata ke binsu da ido da kagansu kuma kasan
an manya ne, sai duk jikin Jiddah yayi sanyi
alau, sanyi da bai ta
a yinsa ba ita kanta ta san ba kalar Junaid Dikko bace amma meyasa zaice sai ita? duk ga
an matan nan da suka fita gata da komai a rayuwa meyasa sai ita? gabaki
aya mood
inta ya canja, sai dai Junaid
in ne ya saka hannu yana za
ar duk kalar suturar da tayi masa kyau da tsadar gaske.
Dogayen riguna, skirt da riga, Atamfa da laces har trolley biyu ya siya babba da qarama,
angaren turarruka haka ya rika dibar mata tamkar bai san zafin ku
insa ba.
Shagon da ake yiwa su Amaah
inki can suka biya ya bada
inkunan ya fa
a masa nan da kwanaki uku yake son kayan da yake ku
i ke aiki yace za'a same su.
Har suka isa gidansu Jiddah bakinsa da nata bai ha
u ba, shima bai takura mata ba.
Sai gaf da magariba suka shigo cikin unguwarsu.
Shi ya taimaka mata ta shiga da sauran kayan da suka siya, Ummah dai sai binsu take da kallo.
Ya yiwa Ummah sallama ganin ana kiraye-kirayen sallar magariba, Ummah tayi masa fatan sauka lafiya tana saka masa albarka.
Jin kamar Jiddah tana binsa a baya kuma yasan sai da Ummah ta roqa aka rakosa wata irin juyowa yayi ya shamanceta ya fisgota ya manna bayanta da bango, bu
e baki taso tayi yayi saurin rufe bakin yana kallon cikin kwayar idonta da kwallah ta taru a cikinsu.
Ya ware idonsa akanta lokaci
aya kuma ya ha
e rai cikin kakkausar murya yake fa
in.
"Idan baki daina yi min abunda kike min ba zaki sha mamakina dan na lura tun da muka shiga kantin siyar da kaya yanayinki ya canja, fa
a min nayi wani abu da ya
ata miki rai ne?" Yadda yayi da fuska yasa gabanta yayi wani irin dokawa, girgiza kai tayi tana
an turo baki take fa
in.
"Dalilin wannan auren nake so naji baka fa
a min dalili ba taya hankalina zai kwanta? nasan dai ba so yasa ka aureni ba akwai wani dalili saboda kafi karfina ta kowace fuska, idan baka fa
a min ba zanyi tunanin jikina ka siya ta hanyar yiwa Umma magani!" Ji yayi komai na cikin kansa na kwancewa, kalamanta ba
aramin rusasa sukayi ba.
Ita tana ta tunanin yadda zai sota a haka gashi
an gayu kamar ba a jinta ba, lokaci
aya ya saketa ya juya ya fara tafiya ba tare da ya iya furta mata kalma ko
aya ba.
Lokaci
aya jikinta yayi sanyi tana binsa da idanunta har ya
acewa ganinta....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#love,Romance and destiny
#Team J Square
[10/23, 6:15 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
( Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
A duk lokacin da Junaid ya ta
a jikinta wani irin yanayi take tsintar kanta aciki wanda bata ta
a jin hakan ba.
Mu'azzam yana ri
eta ajikinsa sai dai bata ta
a jin kanta a cikin yanayin nan ba idan Junaid yayi qoqarin kai hannunsa jikinta.
Tun lokacin da ya ha
a jikita da nasa a office
in Dr.
Sharif komai ya canja a jikin Jidda wanda ita kanta ta rasa wane irin canji ne ya canjata haka, dakyar taja kafafuta ta
arasa tsakar gidansu ta
auki guga taja ruwa a rijiya dan har an tada sallah.
Kai tsaye ban
aki ta shiga tayi fitsari tana ganin yadda pant
in jikita ya canja dole ta ciresa gaba
aya da mamaki tasan dai ba fitsari tayi masa ba toh me zai sa ya jiqe har haka? da wannan tunanin ta daukeshi ta saka cikin bokiti ta wanke, sai da ta wankeshi tas ta fito daga bayin tayi alwala wanda har lokacin tana jin kamshin turaren Junaid Dikko a tare da ita tamkar yana wajen.
Haka Jidda ta daure tayi alwala tana son ta yakice tunanin Junaid Dikko dake son hanata zaman lafiya.