← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 82

Sashe 38

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jidda kuwa sai bin parlorn take da kallo da yayi mata matuqar kyau, babu jimawa wata mata ta fito daga wata
ofa cikin shigar alfarma, kallonta kurum Jidda take ganin ta fara sol tamkar balarabiya, Junaid
in kuma bakar fata ne, kuma yace musu ita Yayarsa ce.

Wata irin fara'a ce kwance cikin fuskarta ganin Junaid din, har ta
araso cikin parlorn fara'ar fuskarta bata
ace ba.

Ta zauna cikin 1 seater sai a sannan ta kula da Jidda, fara'ar ta ta qaru tana fa
in.

"Ashe da gaske kake Junaid zanga wannan ranar?" Murmushi kurum Junaid yayi yana gaisheta da respect ta amsa, Jidda ma ta du
a tana gaisheta da sauri tace ta tashi ta zauna cikin kujera tana tambayarta ya take?

"Ya amarci?" Cikin jin kunya Jidda ta bata amsa da "Alhamdulillahi." Tace, "Amman dai zaka barmin amarya tayi min koda sati koh?" A wani irin raza ne ya kalli Aunty Rahama ya shiga girgiza kai yana fa
in.

"Jibi ne tafiyar mu zuwa
asar Paris gobe zanyi cuku-cukun samar mata visa." Matar da ya kira da Aunty Rahama ta wani
ata rai tana fa
in.

"Kace min wasa kake yi JD bana son haka ni wallahi gata zanyi maka.

Please JD ka barta gyara na musamman zan saka ayi mata.

Kullum kana complain akan turarrukan da nake sakawa lungu da saqo na gidana, shine zan baiwa matarka sirrin kafin ku tafi.

Toh yanzu dai ka shiga cikin gari ka barni da
anwata kawai." Miqewa tsaye yayi da key
in mota a hannunsa yana fa
in.

"Na ara miki ita na awa biyu." Murmushi ta bishi dashi bata ta
a tunanin Junaid xaiyi aure a wannan lokacin ba tafi kowa murna da wannan auren nasa, ko ba komai Junaid
in zai nutsu dan tana jin Junaid
in tamkar
aninta da suka fito ciki
aya duk da babu alaqar dake tsakaninsu ta jini.

Wancan lokacin ne tayi aiki a karkashin Dikko Company wanda a nan ne asalin shakuwarsu har zuwa yanzu da tabar aiki a karkashin su.

Ta kama hannun Jiddah tana fa
in.

"Mu shiga ciki." Tana mamakin bata ji wani kamshin na tashi ajikin Jiddah ba a matsayinta na amarya.

Sosai abun ya tsaya mata arai, ga wata irin natsuwa dake tattare da yarinyar.

Koda suka shiga
akin ta kasa sakewa da ita Jiddah tayi duk a takure take.

Aunty Rahama nata kula da yanayin Jiddan akaikaice ta lura harda rashin wayewa a tattare da Jiddan tana bukatar gyara ta kowane fanni shine kawai gatan da zata yi wa Junaid na rabuwa da matan banza, rabuwa na har abada.

A
angare
aya kuma tasha mamakin Junaid
in da duk wayewarsa da bu
ewar idonsa Jiddah itace matar aurensa.

"Ki saki jikinki Jiddah dan Allah bana son wannan nuku-nukun." Aunty Rahama ta fa
a da
an fuskar damuwa.
aga kai kurum Jiddah tayi, fita tayi daga
akin tana fa
a mata tana zuwa.
ayan
akinta ta shiga tana neman layin Junaid duk yadda zatayi sai tasa Junaid yabar mata Jiddah kona sati
aya ne ta ha
ata da (Humkam gidan kamshi) ta gyara ta dan shi da kansa zai gode mata watarana.

Bata san meyasa take jin Jiddah aranta ba ganin farko da tayi mata farat
aya ta shiga ranta.....
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Love,Romance,and destiny
#Team J Square
[10/23, 6:15 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALA
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
INA KUKE MATA....INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN
AMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN MUTUNTAKARKU
AUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN
AMSHI* KA
AI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRI
A JIN KANKI DABAN SABODA YANDA KIKAYI ZARRA ACIKIN
AN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HA
IYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA LA
ANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE
WANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA *SPECIAL HA
IN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE
AUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DA
IN MA'AURATA DA MUKAYIWA LA
ANI DA *HARBI GADO*
CANCARAKWAI KENAN!

AR UWA KE DAGA JIN WANNAN HA
IN KINSAN IDAN BA AGIDAN
AMSHIN HUMKAM BA BABU INDA ZAKI SAMU DON ITA
IN FA GWANACE, KAWAI KU SHIGA DAGA CIKI ZAKU TABBATAR DA HAKAN, BA'A NAN KA
AI TA TSAYA BA HAJIYA SAI DA TAYI MAKU TANADIN *TURARUKKAN MANYAN MATA MA'AURATA* DON SAMA MAKU CIKAKKIYAR NATSUWA A GIDAJEN AURENKU DA IRIN SIHIRTACCEN
AMAHINSU DAKAN NARKAR DA ZUCIYAR MAIGIDA YA KASA FITA, GA KUMA *SHU'UMAR HUMRAH* TA MUSAMMAN DA TAYI MAKU TANADI MAI SUNA DAGA NI SAI KAI MIJINA DA ZATA RI
A RIKIRKITA DUKA TUNANIN MAIGIDA IDAN YANA TARE DAKE, HAR YAU DAI *HUMKAM GIDAN
AMSHI* BASU BARKU A HAKA BA SAI DA SUKAYI LIN
AYA A DUNIYAR NAGARTA CIN MAGUNGUNAN DA ZASU SAMA MAKU WARAKA GA MAFIYA MATSALTSALUN DA SUKA ADDABI MA'AURATA HAR MA DA
AN MATA SUKA SAMO MAKU *ORIGINAL INFECTION KILLER* NASAN DAI KO BAN FA
A BA KINSAN WANNAN MAGANI GANGARIYA NE DA ZAI YI YA
I DA DUK WATA CUTA DATA SHAFI:
CIWON MARA
FARIN RUWA
URAJE
DRYNESS
LOW LIBIDO
IRRIGULAR PERIOD
ABNORMAL DISCHARGE
MILD INFERTILITY
VIGINAL ODOUR
OVERIAN CYSTS
FABROID E.T.C
Wannan maganin duka zai sama maku waraka daga wu
annan cuwurwukan da yardar Allah, kuma zaku samu duka wu
annan kayan a *HUMKAM GIDAN
AMSHI* bisa farashi mai sau
i da kuma girmamawa domin ita
in mai
aramci ce ga abokannan kasuwanci da kuma mutuntawa, ga mai bu
atar kayanmu sai ya tuntu
emu ta wannan lambar kai tsaye +2348132506044.

HUMKAM GIDAN
AMSHI na maraba da masu sayen
aya ko sari.
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Bata san ya aka yi Aunty Rahama ta shawo kan Junaid ba har ya barta a gidan.

Washe gari daga imagration office wurin cuku-cukun samar mata visa sukayo gidan Aunty Rahama da trolley
in kayanta da har lokacin bai yi mata bayanin gidan Aunty Rahama zata zauna na sati
aya ba.

Sanye yake cikin expensive Italian suite mai ratsin baki da fari ya yi bala'in yin kyau acikin kayan.

Sai da ya kashe motar sannan ya juyo ya zuba mata ido da Jiddan ce ta fara
auke idanunta akansa dan bata iya jure kallon cikin idonsa wani abu take hangowa acikinsu wanda bata ta
a ganinsa a cikin kwayar ko wane
a namiji ba hasalima babu namijin dake yi mata irin wannan kallon sai Junaid Dikko.

Tana can cikin nazari sai ganin fuskarsa kawai tayi gaf da ta ta fuskar numfashinsu na ha
ewa wuri
aya, da sauri ta runtse ido tana qoqarin kauce fuskarta yayi saurin
saka
ayan hannunsa yana shafar fuskarta a hankali.

Da sauri ta
ara rufe ido nan take numfashita ya fara sarqewa, kafin tayi yunkurin yin wani abu ya ha
e bakinsa da nata ya fara aika mata da wasu irin deep kisses da yasa ta rirrikesa, banda juya kai babu abunda takeyi.

Sai da ya gaji dan kansa sannan ya saketa.

A hankali ya kwantar da kansa cikin seat
in motar yana sauke wani irin numfashi still idonsa a rufe.

Sunfi minti biyar a haka kafin ya bu
e idonsa da suka fara canja kala ya dubeta yana fa
in.

"Zaki zauna wajan Aunty Rahama na sati
aya, jirgin yammah zanbi zuwa Paris zan dawo na
auke ki daga baya please ki kula da kanki zamu riqa waya." Ya fa
a yana kallota lokaci
aya jikinta ya yi sanyi da bata san meyasa bata son ya tafi ba, sai dai bata ce komai ba, ganin taki yin magana yasa ya
alle murfin motar ya fito, itama jiki a sanyaye ta fito ya fitar mata da jakar kayanta dake bayan motar ya yafito maigadi da hannu.

Da sauri ya taho Junaid ya nuna masa jakar kayan Jidda ya
auka ya nufi entrance
in shiga gidan, shi kuma ya dubeta ya karaso inda take kafin ya rungumeta a hankali, hakan ma sun
auki lokaci kafin ya saketa ya riqa fuskarta kamar yadda taga Indiawa nayi ya subbaci goshinta.

Taji sunbar tun daga tsakiyar kai har cikin yatsan kafarta kafin ya saketa ya dubeta a tsanake yana fa
in.

"Idan kina
ukatar wani abu ki kirani." Kallonsa ta
an yi kafin ta
aga masa kai sannan yayi mata izinin tafiya.

A hankali ta juya ta fara tafiya tamkar kazar da kwai ya fashewa.

Sai da ta
acewa ganinsa sannan ya sauke wata irin ajiyar zuciya, mota ya koma ya
auki waya yana kiran layin Aunty Rahama a yanayin da yake ciki bazai iya shiga yayi mata sallama ba dan zatayi saurin gano halin da ya shiga kuma har ga Allah a matse yake akan Jiddan dan hakurinsa yana gafda karewa.

Ya rasa meyasa ya kwallafa ransa akan jikinta, tunda igiyoyin aurenta suka hau kansa kamar an kamasa an
aure ya kasa neman matan banza bare ya rage zafi wanda yana buqatarsu sosai.

Baya son Mamma da Abba su gano yana Nigeria har yanzu shi yasa yake so ya tafi yau ya fara rage aiki kafin ya dawo ya
auki Jiddan.

Aunty Rahama na
aga kiran take tamabayarsa meyasa bai shigo ba?

Yayi mata bayanin sauri yake ana jiransa jirgin yamma zaibi zuwa Paris aiki na can yana jiransa kar Abba ya fara qorafi, sati
aya zai dawo ya
auki Jiddah.

Murmushi Aunty Rahama tayi tana faman zuba masa godiya daman tun daren jiya tayi waya da the C.E.O of (Humkum gidan Kamshi) anan tayi mata bayanin Jiddah tana so ta gyara mata ita na sati
aya amarya ce tana bukatar gyara sosai.
Chapter 38 · 0% Book details