Sashe 97
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rafeeq tunda ya zauna a gefen bed ta shiga bargo suna ta hira duk son yaji sirrinta taki yarda,har bacci ya kwasheta bata sani ba, Rafeeq yace ni dai gaskiya ba da zuciya daya na baki gado na ba,a dakin wa zan kwana ni bana kwana da kowa a kan bed ko na namiji ne,bare mace,Ni ko aure nayi Ina zan iya kwana da matar bana son takura,amma ni wlh a bed Dina zan kwanta Baki isa ba Malama ni dama Bada zuciya daya na baki room dina ba,ba a shigar min room,Malama tana can ta na baccin gajiya Rafeeq ya bude bargon ya shiga yace ni bana son kwana da wani za a takura min ni,ni ba Dan iska bane ta sa zan kwana da mace Allah ya isa Alhaki a kanta ya ja pillow ya juya kansa can saitin Kafafunta suna yi kwanciyar Kai da kafa,Malama bata sani ba,Rafeeq yayi adduoi sannan yace har yanzu ban wani balaga ba ai,Dan kawai ya samu nutsuwa a ransa ya kwanta yake ta kawo uzuri wa kansa har yayi baccinsa.
Malama tana ta bacci ta saki bacci bacci yayi nisa tana juyinta ta dawo jikin kafafun Rafeeq,kirjinta gaba daya a kan kafarsa,Yana bacci yaji Laushi lumis ya sake gyarawa har gari ya waye ya rigata tashi sabo da kafarsa data danne,Dan motsa kafar yayi yaji Laushi da sauri ya fisge kafarsa ya tuna tare da Malama me ya tashi da sauri,yace ni me ya kaini kwanciya da mace, Istingifari,ya lallaba ya leka fuskar Malama tana ta bacci,yace wannan ta fiye baccin tsiya, bargon ya bude a hankali yaga rigarta wuyan ya koma gefe rabin breast dinta daya a waje,Rafeeq ya kura Ido ya dinga kalla kamar Dan iska sai da ya ga zata tashi yayi sauri ya lulluba mata abinta ya fice daga dakin da sauri a zuwan ba a nan ya kwana ba,sai da yayi wanka ranar Gayun na daban ne ana da bakuwa,Islam Yana kallonsa yana ta dariya,Knocking yayi dakinta da tire na abinci a hannunsa,tace shugo lokacin ta shirya ta sake tsukewa cikin jean blue da riga tshirts tana zaune Saman bed tana Jan carbi,Rafeeq yace ni na rasa gane mata wannan Ina ta dosa ne.
Yana shiga tayi murmushi tace good morning ka tashi lfy,ya daure fuska yace lafiya tare da ajiye mata tire din a gefen bed,Yace kinyi bacci sosai dai ko? Malama tace wa zai bamu bacci mu malamai kwana muke Sallar dare,ai sai karshen dare muke bacci,lokacin da nayi bacci kana dakin Nan ai baka dade da fita ba na tashi na dukufa.
Rafeeq a ransa yace asusuwida karya matar Dana kwana tare da ita duk kafa ta tasha laushin kadararta zata ce wai kwana take Sallah,a fili yace ki dinga sani a addua,tace Inshaallah,yace ga Abinci Nan,tace na gode zauna muci tare,Yace a wanne hadisin aka halatta cin abinci da matar da ba muharrama ba? tace amma ai ka iya zancen Nono,yace to abinda na Sha na girma ba dole na dinga tuna shi ba Ina kewarsa in Kuma zaki tuna min to,Malama ta hada tea dinta ta kurba tace sai dai ka hada da bado din sai a baka ai ka daina iskanci a baki ka tsaya kayi na gasken guy,a baka ta back a baka front, ta daga Masa gira tace ya kace? Rafeeq yace a ransa wannan malamar tafi karfina Yar iska ce,yace karki lalatani ni bana kula mata wlh ki tambaya kiji ban taba hira da mace ba wlh ni sai a kanki,Ikhram tace to nufinka Nan sa'a nayi ko dace don kayi hira da ni? Ai ka godewa Allah da nake kulaka Kaine ya kamata kaji dadi Kana Hira da Malama Ikhram,wai ya sunanka? Yace ban sani ba,ya dauki tea din nata zai Sha tace bani abina abina ka hada naka,mika mata yayi ya fice daga room din.
Mima kuwa tayi tunani taga Misam yana da saukin Kai,Tausayin Wahida take yi irin yaudararta da Spark yayi kawai sai tace ai Taga Wahida suna Dan shiri da Misam sabo da haka shi zata sa lallai ya auri Wahida ko Dan mahaifiyarta dake prison,Chika tana tafiya daga Hotel din Mima ta kira Misam lallai yaje tana son ganinsa,ya zaci wani abin ne yaje da wuri,Yana shiga bedroom ta ja shi suka zauna,tace Misam? Yace Naam,ni na haife ka ko? yace ae ke kika haife ni a labari amma ai ni ba a wajenki na taso ba a wajen Kawu na girma an tana bani labari dai kece kika haife ni,Mima tace what ever dai kasan nice na dauki cikinka wata Tara,na Sha nakudarka na haifeka,yace ta ya zan sani sai da aka bani labari ni nasani ne? lokacin ai ba ni,Kai karka Raina min hankali tambayarka nayi kasan dai nice uwar dana haifeka ko? Uhmm yace,tace to Wahida nake so ka aura Kuma wlh kace a'a bazan yafe Maka ba sai ka aure ta,Misam yace Wahida din zan aura wasa kike ko me wlh Ina da wacce nake so ni,idan Kuma kince haka to kuwa sai dai a daura min aure da mata biyu rana daya,Waidan da duk Maza sun tabe ta kowa bashi jikinta take,Mummy tace Kai Dan uwarka wacce macece baka taba ba,ko iskancin da kake an fada Maka bamu sani bane,mene baka yi zinace zinace,Misam yace ba komai zan miki biyayya amma sai dai na auri mata biyu amma ni bana son Wahida Kuma ba abinda zan mata a bawa Rafeeq mana shine baida budurwa a bawa Rafeeq ita Dan Allah Mima ni wlh Ina da wacce nake so idan taji baza ta aure ni ba,Mima tace Kai ka sani Kuma saura kaje ku hada baki da yan uwanka da Yan uwanka da ubanka ka sani ban yafe ba indai baka aureta ba,Yace yanzu akan wata zaki min baki,ki bari naji da abinda yake damuna mana amma ki min baki akan wata mace,ai banyi Maka baki ba nace idan baka bi umarni na ba,tashi yayi ya fice kawai ya bar gidan.
Ransa a bace kamar zaiyi kuka,Yana Fita Mima tace wlh cikinku ko Rafeeq ko Kai dole sai kun auri Wahida uwarta tana prison yarinya me kauna ta ai sai a taimaki uwarta taji sauki a ranta tunda yarta kenan mace sauran Maza ne.
Misam Yana fita yace bari na tafi wajen gagararre Spark ko zai samo min mafita sai ya wuce gidan Spark,shi Kuma Rafeeq Mayen Malama yana can Yana faman bauta,tasa ya dauketa a mota sai tace ya kaita waje kaza ya kaita waje kaza Yana ta faman gantali da ita a mota,shi wani dadi ma yake ji kamar kar su rabu tunda Malama ta iya sakin zance shi lafiya Lau.
Misam ya shiga gidan Spark afjajan suna bedroom suna soyewa sai faman kwalawa Spark kira yake,Spark.....Spark.....Amarya.....Naila....Aunty....shuru suna jinsa ma,Spark yace rabu da shi Misam ne, Misam zama yayi Yana jiransu shuru shuru sai da suka gama abinda suke yi suka fesa wanka suka fito,Naila tace yau ma zafin ya Kara ragewa saura kadan,ya dauketa Yana murna yace na yau yafi na kullum yanzu nasan ni Ango ne,Kai ban taba Jin dadi irin na yau ba,Naila tace na rasa Wanda yafi Maka dadi kullum sai kace na ranar yafi dadi,Goyata yayi a bayansa suka karaso, Spark yace ya aka yi kake ta kwala min kira,ai dama Kuna kuna jina? Ina jinka mana Ina can Ina ta Sparking ya zan kulaka,menene haka kamar anyi mutuwa?.
Naila ta sakko daga baya suka gaisa ta shiga kitchen ta kawo Masa abinci da kayan Sha,yace na gode,tashi tayi ta koma Sam sabo da idan Dan uwa yazo ya kamata ka bar su suyi sirrinsu.
Spark yace ya aka yi? Yace Mima ce tace sai na auri Wahida ko Kuma Bata yafe min ba,Spark yace ba wani Mima baza ta iya yi Maka baki ba,duk tafi sonka fa ai ko ni da bama shiri baza iya min ba bare Kai tab,Misam yace tace wlh sai an daura,Dan Allah share zancen nan Kai kamar baka da wayo kace ka yarda a daura da mata biyun ranar sai taji an daura da daya tal,wai yarinya ita bata da samari ne sai mu,dama Dan iskan Nan aka likawa Rafeeq,Misam yace tab ai tasan da kyar ya dawo ma Yana zuwa gidan tana cewa ya aureta zai daina zuwa baza su sake ganinsa ba.
Wa kake so Kai to dama Manemin mata Yana soyayya? Misam yace bana son wulakanci Chikar gayu nake so,Kake sha'awarta dai,idan Dan sha'awa ce wlh bazan aure ba,Ina da matan da suka fita ma,amma shi so na daban ne,Kai ni duk matan da nake kulawa ma babu kamarta ciki a dalilinta ma na rage kula mata sai na Dade banyi sex ba,sabo da tsoro nake ji kar ta kamani,Spark yayi dariya yace tsoro? Chika din? Yace wlh sai naga kamar zata ganni hankalina baya kwanciya tsoronta nake ji ni dai.
Spark yace Kai dai baka son Wahida? yace ae yace an gama ba a boye ma za ayi ba Kuma Mummy da kanta zata hakura ni na fada Maka zanje gidan.
Misam yace har naji dadi ya fara cin abincinsa.