← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 98

Sashe 78

Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana driving har hadadden Hotel din da yake da permanent room dinsa a can ko karuwar tasa ma nata ta kama ba a shigar Masa dakinsa shi baya iskanci a dakin baccinsa sabo da mutum ne me Ibada,Yana Ibada kawai ya Saba da matan ne ko ya tuba sai ya koma ruwa.
kamar wani dan giya haka ya fito Yana tangadi,Chika tace wai wannan wacce cuta ce da shi haka? Bata San Yana yawan yi ba idan ya shiga shock,har kasar waje sun Sha zuwa ance baida matsalar komai,da yawa suna bada shawara akan yayi aure maybe ya warke,sai magani ake bashi idan abin ya faru ya Sha kawai,Abu kadan Yana sawa zuciyarsa ta tsaya shi yasa Yana shiga shock da wuri zai sume,a baya ma kamar zai wuce lahira da kyar ya farfado.

Fitowa tayi tare da rike hannunsa suka tafi ciki,Key din dakinsa ya Bata,yace ungo bude,ta karba hannu na rawa ta bude tare da shigar da shi ciki,Saman bed ya fada ta Kalli gefe taga harda Sallaya da Qur'anin sa,tace Allah ya shiryeka,yace me kika ce? No ba komai cewa nayi kana da mutunci,yace Ohhh ai haka nake,Chika ta Harare shi,yace ni kika zaga? tace yaushe? a mota,ta fara murmushin dole tace karya nake da kaina nake ai Yar iska nace jinane baka yi ba,kika ce min kwarto? gidan wa na haura? Ko na bi matar wani? Chika tace sorry ban San haka kake ba ai ashe Kai na gari ne,Sorry amma ai ba kwarto bane sai dai mata su nemi mijin wata,mijin wata dai ana nemansa amma baka neman matar wani, yace bani maganina wlh da baki janye maganarki ba sai na aureki na nuna miki Baki da wayo,Chika wani haushin kanta ya kamata tace Ashe aurena zaiyi ni me yasa na karaya ne gaskiya ni jaka ce,a fili tace na janye maganata kwarto an fada Dan iska idan Kai ka isa kana ji Kai Kaine ka aure ni ka gani idan har iyayena zasu yarda da Kai Kai din banza me bin mata mazinaci Dan Kwalbewa.
Ai naga alama kanki Yana fisga amma zan saitaki wlh sai kin maimaita zagin da kika min, Chika harda girgiza kirji tana wani fari da murgude murgude na rashin kunya tace in ka isa kace Jikar Emeka ce ni daga Enugu nake,idan ka isa in bar kasar nan,mikewa yayi har taji tsoro ko kamata zaiyi sai Taga maganinsa ya dakko da ruwa ya kora ya koma Saman bed ya kwanta,tace ka ji sauki ka kaini gida,yace ga key din nan ki tafi da motar gobe na karba,Chika tace idan na tafi da ita wlh sai na hau tafi sati biyu a hannuna,yace Ina da wata ai sanda kika ga dama ki dawo min da Abata.

Mikewa tayi ta dauki key din zata tafi taji ya riketa ram,tsoro ne ya kamata jikinta ya fara bari kamar mazari,dariya ma ta bashi tana cewa Dan Allah karka keta min haddi na,yace wato ni ga Dan iska,ai yanzu ba a yiwa mace dole da kansu suke kawo kansu,Amma tunda kike zagina sai na Sha bakinki yau,iya karfinta ta dage zata kurma ihu ya rufe mata Baki da hannunsa yasa hannu daya ya rike hannayenta ko motsi ta kasa,Hannunsa ya janye sannan ya saketa yace Kinga Qur'ani na da Sallaya kinci darajar wannan bana aikin Haram a gaban su,wane mutum cewar Chikar gayu,indai dakin Nan kika shugo to consider your self Safe,da sauri ta daga Kai ta ja baya ta bude kofa ta fice da sauri.
Motar ta shiga ta tafi,ya koma ya kwanta sai yaji kamar karta tafi ta barshi,dama bata tafi ba,kansa yayiwa fada yace to wace ita ne da ka damu,tsaki yaja ya lullube kansa da bargo,Karuwa har ta gaji da kira tayi bacci,yarinya Matashiya ta jefa kanta a masifar bin Maza sabo da abin duniya.

Ango kuwa a Jikin kofar ya tsaya tare da saka key sannan ya tsaya a wajen tare da harde hannaye a kirji Yana kallon Amaryar sa Naila yana murmushi,murmushi ta saki tana wasa da yatsunta sai kallon zoben nan da ya makala mata take,shi Kuma lallen nata yake kallo, karasowa yayi gabanta ya ajiye Ledojin da suke hannunsa,hannayensa yasa masu Laushi ya riko hannayenta tare da mikar da ita tsaye,ya furta tsaya a nan, ah'ah irin wannan kyau haka, Karahima inji mutan kauye,Naila tayi dariya tace karka ci min mutunci Karashima suke cewa ana ce mata Karisma Kapoor wani Karashima,Yace to dai haka naji Rayya tace ai kayi dace Inda ka san Karahima ce matarka,kinyi kyau seriously, a hankali ya rungumeta sosai a jikinsa,Kafarta ta Dora a Saman tasa dayar kafar ma ta aza ta Saman Daya kafar, cikin rada tace to ai banga kayi rawar murna ba,yace dan Allah har kin sa naji na zama tababbe,sai kace wani dan iska, kamata na fara rawa ai na tabe,Irin marasa kunyar yara ke rawa su Rafeeq,wannan rawa ya iya ta kuwa sosai ,rawa ai sai mata kune bakwa tsufa da rawa,Naila tace ni ban iya ba ai sai ta Yan Fulani da kafa daya da kirji,yace Ina so haka ai,suna magana ya Maida hannayensa Saman bumbum dinta Yana shafawa yace ga jakin Babangida na ya karu cikin rada a hankali har suka fada saman bed.

Mayafinta ya janye Yana shafa kwantaccen gashinta Wanda ya Sha gyara,Yana sake Maida shi baya Yana a Samanta, goshinta ta nuna Masa da yatsanta yayi Mata kiss,ta nuna Ido shima yayi Masa,sai hanci ta Saman tips na hancin ta yayi Masa,shima tace to shike nan,yace ai karya kike,bakinta ta rufe da hannu tana dariya tace sai anjima,yace ai anjiman tayi please, Okay kadan to, lips ya hade da nasa zai lalubi harshen ta sai ta janye tace Uhm Uhm,sai anjima,hararar wasa ya mata yace Ina ganin ta kaina,duk dai tsiya yau baza ki kwana haka ba.
Tashi muyi sallah kar anjima ta wuce ace sai gobe,Naila tana dariya tace haba ai a tsine min,yau ba sai gobe ba zaka angwance,Murmushi yayi a ransa yace bata san Dawan garin ba.

Naila wanka ta sake shiga kasa hakuri yayi ya tashi yace Allah yasa Bata sa key ba na Sha kallo kafin anjima tayi,toilet din ya Murda yaji ta sa key,yace ni yanzu nayi wanka na bazan sake ba,Ina naga nutsuwar wani wanka to sai kace agwagwa,wanka dai biyu a rana ai ya ishi mutum wlh bazan sake ba,ita tayi ta wankanta,kayi ta wanka kamar agwagwa,ai da dai kowa yasan wanka biyu nake yi ai yayi,yanzu Kuma gashi za ayi ta yin na sunna kullum wanka ya karu ya zama sau hudu sau biyar,dole na Nemo maganin Mura,Ina dan wankana biyu shike nan ta kare yanzu sai biyar,Mura salamu Alaykum,da asuba kafin in tafi Sallah nayi wani inje inyi sallata cikin nutsuwa.

Za aga daidaita sahu a masallaci ko liman sai yaga canji,me gida ya iso,liman ya daina mana yanga a masallaci muma munbi layi,dama na tsani liman din nan kullum sai yayi wa'azin gwauraye yace bamu da amfani,to yanzu kuwa Ina zuwa zance liman How far,ba ruwana da shi in yaga dama ya kwana yana wa'azi akan masu kudin da basa aure.
Dole ma gobe da ni za ayi sallah da asuba ko dan liman,ya sake cewa yanzu nayi aure ma Ina zan zauna ta rainani Taga bana zuwa Sallar asuba sosai ai kullum muna sahun gaba a jam'i ai ka girma Spark,ka zama cikakken namiji.

Yace yawwa sex kuwa sau uku zan dinga yi kullum,inyi da asuba,inyi da dare sannan Ina dawowa daga Office na Dan sauke gajiyata,daga nan.....Naila ce ta bude toilet ta fito daure towel tace naji kamar kana magana,yace waya nayi,tace okay,sai kace tsohon maye ya bita da kallo ya ganta mulmul yace Allah ya Kara miki Lafiya Amarya kinji kiyi ta lafiya karki dinga cuta kullum In dan samu sau haka ya nuna mata yatsunsa uku,Naila murmushi tayi tace Ameen,Karki shafa mai bana so na tsotsi chemical,Naila tace to bari nayi Alwala nazo da abata kin ballata,Ya shiga toilet,Yana shiga yace yanzu nidai nayi wanka wlh amma ai da kunya ita ta sake wanka ni Kuma taga banyi ba yo ko na karya ne ai nayi.

Ya tube kayansa yace nidai bani da nutsuwa Sallar ma zan iya,haka yace ya na iya yayi wani wanka Kuma bai dade da wanka ba ya sake sabo Yana cewa nan gaba ai halin kowa zai fito nidai nasan me tsafta ne ato,bari muyi zaman karyar mu na farko,yayi wanka da Alwala ya fito,Yana fitowa shima turare kawai ya shafa ya zura jallabiya ta saka doguwar Yar riga marar nauyi ya jasu sallah,suka yi addua,zo kaga saurin Jan sura wajen Spark,suratul khausar da suratul Iklass ya ja shima da sauri.

Kanta ya dafa yayi adduoi sannan ta mike yace Zauna a cinye better din Nan kina saka kayan bacci tawa ta kare Kuma,Naila ta zauna ita abin na Spark har ya fara Bata tsoro,sai ga Naila an fara yin lakwas,zama tayi sai yanda yace da ita,Abincin ma haka ya dinga bata,kafin ta cinye na bakinta ya yanko Naman again,Yana ci shima da sauri,Gani yayi kamar zata yi kuka,kansa ya saita ya fara janta da wasa yace ya naga kinyi shuru ne,Naila tace Kaine to kake ta abubuwa,yace to son matata ne ya jawo,ai hutawa zakiyi yarinya ko bakya son madarar Nido din ne?

Naila tace tace ai dai ba zafin ko? Yace haba ni na miki da zafi Allah ya kiyaye ai me dadin zamuyi,mu ai na musamman ne ko? tace to,yace kin koshi ne? tace ae,yace to madarar fa Yar garinku Kin ganta ta shanu,Naila ta mika Masa baki ya dinga bata sai da tace ta sha iya cikinta,mikewa yayi ya miko mata rigar baccin da yasa aka ware,Sallayar ya ninke ya ajiye,Ya kashe wayoyinsa ,yace Ina wayarki? tace na kashe na jona charge,yace Alright,kayansa ya cire sai boxers.

Jikin gadon ya danna Labile ya sakko ya lullube ko Ina na bed din amma ana hangowa sharara da shi,sai kyalkyali yake,wasu Yan dim light suka kunnu a ciki suna ta canjawa kala kala a ciki,Naila haka ta saka rigar baccinta,sai yayi kamar ma baya kallonta,Naila ta Kalli kanta tayi kyau Dan kyau amma kominta ana Gani,kallonsa tayi taga ba ita yake kallo ba.
Chapter 78 · 0% Book details