Sashe 53
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Naila kwananta biyar a gidan Spark tunda yasan me ya hada mata sai ya daina fushi kullum tayi girki yaci ya koshi ya fita idan ya dawo da ita yake tozali kamar ya lasheta haka yake ji,yawan kallonta da Taga Yana yi sai Naila tace to ko Hallare bata kwanta bane nifa mutumin nan tsoro yake bani, fitowa tayi sanye cikin atamfa riga da skert tace bari na gwada na gani Hallaren bawan Allah Nan tana aiki ne ko bata yi, Yana kwance a Palo tazo cikin damammen skert ta fara mopping wajen Kal Kal dashi tace Sir zanyi mopping ta dawo gabansa,mikewa yayi zaune Yana chanja channel tana gabansa ta duka tana mopping,Spark yace wayyo kabarin me tatsine,Naila tana yi tana girgiza tana goge waje daya,Spark sai hadiyar yawu yake a hankali yace aure taho Dan Allah,aure kana inane wai,duk ya wani rude, Naila ta matsa sannan ta juyo tare da kurawa Hallaren Spark Ido a wando tace Kai Sir abarka....tana zaro ido,yace what? Mikewa yayi tsaye,Naila tace Subhannallahi maganina baya aiki wlh ka ganta Kai Kai Kai Inci nawa ce? Kallon Inda yaga Naila tana kallo yayi kunya ta kamashi shi sai yanzu ya gane ma abin da take kallo,dariya ta bashi yace inchi tara ce,ko kina so? Kai ta fara sosawa tace ae,a'a,ae,a'a.
Tsaki yaja ya wuce sama Naila ta bishi tace tsaya sir,a ranta tace Kai maganina bayayi wlh,Sir tsaya mu gani.
Spark harda karawa da gudu yace ni wannan na rasa gane mata,dariya ya ba Naila ta dinga dariya tace kan uba Zuru sunan wani gari.
Washe gari da yamma Taga yaci wankan da Bata taba ganin yayi ba,mamaki ya kamata,sai ga Wahida taci gayu ta shugo,sorry Baby na ajiyeki kina jira,tace ba komai my love muje, Spark yazo a gaban Naila ya rikewa Wahida hannu,Naila tayi sauri tazo ta raba hannu ta fisge hannun Spark,idonta ya ciko da kwalla,tana Ina Ina tace am...um....wallahi ...nice....nice...hannunsa ya kwace yace muje suka juya zasu tafi ta jawo Spark da karfi,ya kalleta,tace zo muje kaji...hannunsa ya fisge...gabansa ta tare da gudu ta tsaya,taki magana Kuma,gefe ya tureta zata Fadi yayi Maza ya rike abarsa wai kar ya Fadi yace matsa ransa a bace,matsawa tayi tana kallo suka fice,Naila tace bazan yi kuka ba ta daure dai bata yi kukan ba,amma zama tayi ta kasa magana.
Sai dare ya dawo ta kulle shi a wajen Yana ta knocking tana Palo ta zauna ranta a bace haka ta mike sanda taga dama sannan ta bude Masa ta koma a fusace ta zauna,ya kalleta kawai yace Wahida tace a gaishe ki,ko kulashi Bata yi ba,ya sake cewa tace kin iya girki,shuru tana fushi idonta ya ciko da hawaye,mikewa tayi fuuuuu tayi cikin bedroom, dariya ya zauna ya dinga yi yace saura ki cire hular gashin da kanki,ai kuwa kamar ya sani Naila sai gata ta fito ba hular gashi da kanta a bude ba glass wai Dan ya ganeta,Spark ya nuna Sam bai gane wace ba,aransa dariya yake kamar ba gobe,Naila ta zuciya tace gobe inshaallah zanje saloon a sake yi min Daadaa zansa kana nan kayan Maza na gani ai dai dole ya gane Jamilu ce.
A dinga sharhi Dan Allah
Kuyi hakuri fa wlh
Uzuri ke rikeni Kuma Ina so na muku da yawa ne.
A rike Amana fans Dan Allah karku fitar badan halina ba Dan Allah.
AsmaBaffa
[12/16/2023, 8:05 PM] AsmaBaffa: PAID GROUP
Accnt no
0175487861
Asmau Garba Muhammad Gtbank
Katin MTN
08061929616
Yan Niger
+22790795939
🏫 TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI
BOOK 1
56-60
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
Mom Khalisat
Alhmdllh for everything
Aisha Umar
Ummu Maryam
Faeeza
Golden pretty
Hajia Baba Nunuwa
Maman Samha
Hey lovelies
Ke matar aure ce kuma kina neman business din dazakiyi daga gida da kuma baya bukatan jari?
Kai dan makaranta ne kuma kana neman inda zaka ringa samun kudin kashewa?
Ko a'a ke kinada business dinki Amma kina neman wani side hustle haka da zai Kara Miki extra source of income?
Ko kinada business idea da kikeson kifara Amma Babu jarin farawa?
Toh duk ku tarkato wannan training din, dan ga solution nan nasamo muku, kawai ki danna wannan link din Dan Samun damar shiga group din
https://wa.link/49vn47
Sai da yayi wanka ya fito Yana zuba kamshi cikin kananan kaya marasa nauyi wasu sky riga da dogo wando wasu milk,Naila tana zaune a Palo kallo takeyi abinta yazo ya zauna ya Sha kyau,kallonsa ta sata ya mata kyau sosai tace Kai gaskiya bazan bari Ina kallo a kwace shi ba mene ma amfanina wai ne Ina mace,har sai na koma nayi Daadaa zai gane ni,amma dai nayi nayi kitso mana na Yan gayu kitso dai ai Yana fito da aslin fuskar mutum,to ko kayansa zan saka,a'a me ya kaiki calaba zanyi,tana ta tunani yayi magana ya Kai sau hudu bata ji ba,sai da yayi da Dan karfi yace keeee Cheffff.....Juyowa tayi da sauri yace me kike tunani haka? Naila tace Babana na tuna idonta ya ciko da hawaye ,wayarta ce tayi kara ta duba taga Mummy,dagawa tayi tace Hello,Mummy tace Nasiba Yankan Kauna na samu labari me dadi,bugawa nayi in miki godiya aikinki Yana kyau,kinji har ya samu mata yanzu ma zancen aure akeyi wlh dangi ana ta murna Kuma gata Yar uwarsa,Naila wani bakin ciki ya cikata ta daure tayi murmushin yake tace ai aiki Yana kyau a ranar kaka yazo da kansa Alhmdllh,sabo da haka ana daurawa zaki ji Alert inshaallah,ke ni sabo da murna ma ranar zan Kara miki kudi,ke sai dai ranar daurin aure tace na gode su Mima duk zamu samu lokaci har gidanku zamuje godiya,tace Allah ya kaimu.
Tana kashe wayar ta zamo daga Saman kujera suuuuuuu ta dire gwiwoyinta a kasa ta juya tare da kifa kanta a Saman kujera tana Dan danne hawayenta, Spark yace lafiya? ba komai ta furta, yace to me kika dafa? Tuwo,yace wai Baki da wani girki sai tuwo,ni bana cin tuwo ko yaushe,taya za ayi ta yiwa mutum tuwo a gida,kawai ma Dan na taba zama a gidan yari ne amma ni a baya ma bana son ganin tuwo,kullum tuwo miyar taushe,tuwo miyar kubewa,kuka,gyada etc oh can't realize that I'm tired of eating tuwo? everyday tuwo,tuwo tuwo for God sake,bazan ci ba ni,Naila tace tayi dadi miyar,yace komai dadi bazan ci ba,kiyi min Briyani rice,ko pilaf rice,Naila tace Biryani Kai Dan India ne? Sannu sai ka bari kaje India Kaci a can ni in ba a film ba Ina na taba Jin Biryani,sannan pilaf take ko me a bakinka na taba ji yau,ni Yar gargajiya ce,yace to dafa min Indomie amma indai tuwo ne bazan ci ba.
Tashi Naila tayi ta shiga kitchen ta sake duba YouTube yanda ake dafa Indomie ta Sha hadi,ta Dora Indomie ta dafa kwai kawai guda takwas,gefe ga Indomie tana dafawa,harda yin jajjage,aka yanka albasa me lawashi,carrot,da green beans duk a ciki,kafin ta kwashe ta bare dafaffen kwanta sannan ta juye Indomie a plate tare da jera kawai guda uku a tsakiyar Indomie,ta dakko wani dogon green chilli ta wanke ta saka shi a haka tsaye ta tsakiyar kawai ukun,ta wanke ganyen salat ba tare data yanka ba shima aka jera su a bayan green chilli sai tayi Yar flower dinta a tsakiyar girki,aka soka fork a gefen ta fito irin gwana tayi girki,Spark tunda ya hango plate din daga nesa da ganye falaa ya dinga dariya a ransa a fili ya fuske,ta kawo tace gashi.
Karba yayi yace professional cook ah'ah wannan girki haka,Nail tun kafin yaci ta zuba masa Ido tana so yaci taji da dadi,Spark yayi spoon Daya yaji tayi dadi yace best chef in the world,this Indomie sweet woooo ah'ah,Naila sai murna tace style nayi tana wasa da yatsunta yace kin iya,kitchen ta koma ta koma, ta kwaso kawai biyar a plate ta zauna tana cin abinta,yace to wannan girki irin na kasar waje daga china kika koyo ne? Naila tace Allah ya kiyaye ai mu sai dai a kwaikwayeni badai na kwaikwayi wani ba,Spark ya ciro ganyen salat Daya yace to wannan ya ake Masa? Naila tace kamar ba Dan gayu ba gutsira zaka dinga yi,Spark ya balli salat a ransa yace na koma cow yau, Kuma kace baiyi ba aji haushinka ya zanyi so ne ya ja min ya cinye salat Yana cin Indomie,green Chili kuwa daukewa yayi ya boye a kasan kujera kar tace bai ci ba salat sai ya cinye tas da Indomie,Naila ana ta murna tace zan sake dagewa amma da ya kushe bazan yi ba.