← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 98

Sashe 85

Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun daga nesa Abba ya hango ta an sauke ta a Napep,Abba Sadaf Sadaf ya zaga ta bayan rumfarsa ya buya,Hanan tazo ba Abba,cikin gidan ta shiga tayi sallama,Umma ta dade bata ga Hanan ba sai yau,Hanan ta fashe da kuka tace nidai da wannan zaman bakin cikin gwara a fada Masa ya sake ni,Umma tace akan me za a sake ki,haba Hanan me yasa kike Maida kanki wata banza,yau kwana biyu kacal da kawo amarya gidan,kin Hana kanki sakewa kin Hana wasu sukuni,iskancin Nan naki ya ishe ni Hanan karki kaini bango wlh zan iya sawa ya kore ki,wannan wanne irin bala'i da masifa ne haka,ke dai bakya so a zauna lafiya,Allah ya kaddara Masa auren mata biyu kice bai Isa ba,ke din banza, wannan haukar da shirme ba Inda zai kaki gwara ma ki shafawa kanki ruwa kije ki gyara kanki ki zauna lafiya,idan Kuma kinki da kaina zan sa ya sake ki,ana daga miki kafa bakya gani,Baki da Kara baki da kunya,kin Raina kowa,Shike Nan yaro sai ya zauna a wajenki kar ya kula waccen sai ke, ubanki yazo yiwa bauta? Mohsin kowa yasan hakurinsa ba a fada da shi,ba Wanda bazai ba da shedar sa ba.

Abba ne ya shugo yace Kubra kin so kanki Ba kiyi gaskiya ba,ba haka ake fada da sasanci ba,kin ware naki kike so,a kira Mohsin yazo Muji ta bakin kowa idan bazai iya ba kawai ya saki Hanan a huta kowa ya huta,Hanan tana Jin haka ta mike tsaye tana kuka tana cewa ni dama ba a kauna ta,bari naje gidan zan kwaci yanci na wlh,Abba yace kaji Yar jakar Uba wanne yanci kike nema Kuma Wanda ya wuce wannan da kike ciki,bayan uwarki kike so ki koma ki dinga bacci ko kuwa.

Dama ni tuntuni nasan Mohsin hakuri yake Dake shegen jiki duk Kashi,wannan ke dai ba Yar Albarka bace,ko bacci ya kwanta nasan kullum sai dai ki dinga bibbige shi da kasusuwa,Ina amfanin Hakan,Hanan tana wani fiffika tace ai shi yasan me ya aura yasan me yake ji a jikina,da kirjina ma saita Masa tunani nake,Abba haushi ya kamashi yace au sirrin sa zaki fada mana iyaye guda,nonon naki akan Kashi mene kyansa to,Amal ta gama da shi,yarinya daya kika haifa ta tarwatsa shi,Kubra kuwa harda mijinki duk sun Sha amma ba duk budurwa ba,Abba yayiwa Hanan tas,Hanan dai ficewa tayi ta koma gidanta tace zan canja salo ba komai za a ga tuggu wlh.

Abba ya fice ba a rumfar ya zauna ba wajen Yan majalisa ya zauna yana cewa kwana nan za aji ta fashe min,kwana nan za a fara gulma ta a gari, suna jinsa suka ce me zaka siya ne ko wani kudi ka samu? Hashimu yace bazan fada ba amma dai dama,Mohsin na biyawa aikin hajji,ban so na fada muku ba,Daya a ciki yace Kai kuwa Ina ka samu kudin? Abba yace ai tun farkon fara sana'a ta ba ci ba Sha,dama burina na Kai Mohsin aikin Hajji tunda bani da shanu,shi yasa bana cin komai na dinga tara kudin,amma ka bar iyalanka da wahala? Hashimu yace to iyalanka ne ko Kaine kake daukan nauyi na?
Abba tsaki ya ja tare da mikewa ya koma wajen aikinsa.

Naila dai ana gama waya da Umma sai aka kira Mohsin,suna cin abinci yace Beauty ga kawarki ya sa a handsfree,Naila tace my love,Spark yace Yaya dai ga your love a wajenki,Mohsin yace banji kanwata tana dariya ba yau ba nishadi,Naila tace hmm kawai,yace yau ba magana kenan,Naila tace akwai mana kawai dai ba damar fada ce babu yanzu,Mohsin yace ya amarci ana ta Sha, Naila tace ba dadi Yaya,yace ke na gaba zaki warke zaki Saba ne kinji bana son surutunki,ku dama Yan riga haka kuke baku shuru da baki,dan Allah karki sake fadawa wani kinji idan ba haka ba bazan zo gidanki ba,Naila tace a dake ni Kuma a hanani kuka,da ban Sha wahalar ba ai bazan fada ba,okay bakya son auren yanzu? Naila tace ae,yace to taho gida tunda baki da hankali sai ki dawo gidan ki zauna,wayar ta kashe tace kaji Yaya daga magana sai fushi,ai gwara haka ni kaina na kusa zuciya nayi fushi,Naila dariya tayi tace Kai din?, Ae mana ya furta tace to daina taba min Boobs sun gaji suma,Spark yace cikin biyu za ayi daya yanzu,ko dai ki tashi ki min abinda nake so naji dadi ko na sake yin irin na jiya,Naila tace a'a please zan Maka ni ba sai kayi ba.

Naila sabo da ta samu salama ta zage duk abinda ya sata sai data yi Masa,Yana Jin dadi Yana koya mata abubuwa da yawa,yace to ga kawarki Hallare Kinga ita kadai ta dauki zafi ki samu ki shanye ta,Naila a ranta tace nidai na shiga uku,Yana faman Jin dadinsa Naila tana Masa abinda yake so sai da ya rasa Inda zai sa kansa sabo da maganin Dake aiki a jikinsa yaji bazai iya hakura ba,kwantar da ita yayi Yana Shan abinda yake so,wayo yayi mata yace bari Kiga yanda ake yin salo,har taji tsoro yace gwadawa zanyi ki gani ba abinda zanyi ai nace sai kin warke,Naila tace to, ya danne mata hannaye da nasa yasa kafafu duk ya gama da ita ko motsi bata Isa tayi ba, a hankali ya taba gabanta yaji ta zama wet,Hamdala yayi a ransa yace ashe kinji dadi,Naila tace kayi sauri ka gwada na gaji wlh,Spark a hankali yake mata wayo ya fara kokarin shiga Naila ta tsala ihu,tana rokonsa Dan Allah karka yi Dan Allah mutuwa zanyi,amma Spark baya jinta Sam haka ya shigeta a nutse,dadi har kwanyarsa ya manta ma jinya take yi babu daga kafa a harkar Spark Yana ta Sambatu kamar zararre haka yake Sambatu Yana kwasar dadi,Naila kukan ma ya kafe sai zallan azaba da take Sha,wayyo Abba kawai take iya fada,shi kuwa gogan ko a jikinsa baya duniyar ya Lula can wata duniyar Sambatu kawai yake da ihun dadi Yana furta dadi...dadi....yau ma ya shakata sosai sannan ya juyewa Naila madarar Nido tare da kankameta a jikinsa,Yana bata hakuri,yace ban San zanyi ba Aljanune suka shige ni,Naila wani takaici ya kamata,tana kuka kasa kasa tace Kai dai kawai bakin mugu.

A hankali ya fita a jikinta yace I'm sorry,ai Spark ka zama masifa sai Sadaka cewar Naila tana hawaye,tace yanzu idan ba rashin Imani ba kana gani ban warke ba ka sake yiii.....sai kuka
I'm sorry kinji Aljanune suka shige ni,ya zanyi da Kai Spark tunda baka da tausayi ya zanyi,ya sake dawowa ya manne a jikinta kamar maye hannayensa ya Maida kirjinta,Naila ta rabu da shi ta gaji gaba daya,a haka baccin wahala ya kwashe ta,shi Kuma na farin ciki yake yi sosai.

Yau makara suka yi Bai je masallaci ba sai 8am suka farka,Yana farkawa ya tashi da sha'awa matsananciya,shi kanshi ya rasa wanne magani ta bashi bai ki yayi ta yin sex ba.

Mikewa yayi yaje yayi wanka da brush sannan ya dauro Alwala ya fito ya tada Sallah,Yana tashin Naila ta sakko da dabara da kyar take tafiya haka ta dage ta gasa kanta sosai,ta dakko ruwan Yan kaciyarya ta saka ta Nemo maganin su Goggo tayi amfani da shi shima,sannan ta fito ta Tada sallah, bayan ta idar tayi addua ta koma ta kwanta Yana zaune Yana azkhar sai da ya gama sannan ya haura Saman bed din ya koma jikinta suka koma bacci.

Mummy kuwa Shirin biki suke yi tare da kawayenta,Basiru Kusa ba kalar motar da baya Hawa,Yana ta zuba mata karya,har motar Misam da Chika ta dakko suka canjawa number yaje da ita zance.
Mummy kawaye sunyi anko ana ta raba Iv kamar matashiya,Rafeeq ne yaje har gida ya samu Mummy taci gayu zata fita,ya kalleta suka gaisa yace Mummy duk cikin Yan uwanki kece bakya tsufa,kullum kyau kike yi dole ki samu miji da wuri,Mummy taji dadi tace ko Spark baya kaunata irin Rafeeq.

Yace Mummy duk kawayen ki Yan mata ki gayyato su da zawarawa masu saukin shekaru,zamu je mu rufa miki baya,har walima zamu hada ranar da zaki tare ni da Misam,zamu dakko wata shaharriyar Malama zata yi chaji ranar ta koyawa mata kula da miji,Mummy tace Kai kuwa Allah ya muku Albarka na gode Rafeeq.

Yace Mummy Allah ya Bada zaman lafiya kiyi Maza kiyi wa Spark kanwa ko kani,Mummy tace kani dai ai gwara na fara da mazan sunfi,Rafeeq Yana ta zugata ya mike zai tafi tace tura min accnt number Dinka,ta bashi dubu dari nan take,Rafeeq yace Allah ya biya Mummy sai munje gidan Basiru Kusa ni zan Kai Amarya,Mummy tace wannan yara da abin dariya kuke ka gaida gida dai,ya fice wajen kawaye wai shawarar Dinner suke,shi kuwa Rafeeq ya tafi wajen Naila neman Chika za a gayyato Malama.

DAN ALLAH KAR A FITAR DA LITTAFIN NAN.

A dinga sharhi,idan ba ayi ba posting.

Masu Sharhi Ina matukar godiya.

AsmaBaffa
[12/30/2023, 11:50 PM] AsmaBaffa: PAID GROUP 300

ACCNT NO
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD GTBANK

YAN NIGER
+22790795939

🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI

BOOK 1

96-100

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

Page naku ne

Uwar Batoola
Hafsa Abdullahi
Hajjafatty
Hajjora Investment

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LAizQA6PofSLoFhQ7XeaQx

Ina kuke masu burin suga sun kawata gadajensu da hadaddun bedsheets? Ko Kuma blankets kike nema? Masu aurar da yara ko kannai da ke kanki uwargida indai kitchen utensils kike bukata
To kukanki yazo karshe.kuyi joining group din R&U exclusive kitchen and more
Ku more wa idanun ku da kayan kitchen Yan yayi na gayu da zannuwan gado na kowanne kasa Zaki samu acikin farashi Mai sauki
Kuma Maza Bata barku abaya ba idan Kuna bukatar a hada muku lefe nagani na fada na amarya Kona uwargida wato na fadar kishiya duk Zata hadamuku acikin kwanciyar hankali.idan ma akwatunan kawai kuke bukata duk inkuka tuntubi Rumaisa zaku ganewa idanuwanku
Tana Kano state Kuma Tana tura Kaya kowanne state afadin nageria harma da kasashen da muke makwagtaka dasu
Zaku iya tuntubarta ta wannan number
07034559202
Chapter 85 · 0% Book details