Sashe 76
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kawai mutum idan talaka ne sai a manta da yaje Makkah, Alhajin ma baza a dinga fada Masa ba ko Hajiya,me kudi kuwa ko bai je Makkah ba kila ma Amurka yake tafiya duk Shekara,ana tafiya Makkah Ibada shi idan ya hau jirgin Amurka zai ware amma sai kiji ana Alhaji ya dawo ne,Anam tana jinsu tana dariya,Tani tace ai talaka shi kullum sai an nuna Masa bakin ciki a rayuwa, Alhajin ma ko Hajiya bakin ciki ake Masa sabo da bai iya Jin kida ba,bai iya saka damammen kaya ba Yana fitsara yana badala,bai waye ba ake ganin talaka,me kudi ko jahili ne to wayayye ne ai ya waye.
Palo suka dawo Goggo ta Kalli su Arham tace Kai Ina abincin mu na uwar rainon Ango? ni na shige su Maza sun tarar mana a Kai,duk Dan nono na da yayi saura sun kalle min shi,dariya suka yi ba shiri har matan,ke Naila Dan ubanki ki dinga saka hijab Kinga kallon da suke miki ko Ango Bai miki irinsa ba,ni dai Ina ganin bala'i da masifa a gidan nan,zasu cinye Amaryar da Ido,kannen miji ne ku ba kyau wlh,kallon ya fita daga na musulunci,wlh duk sai kunci ubanku idan baku bar palon nan ba,Mikewa suka yi sabo da masifar Goggo badan sun gaji da kallon Amarya ba suka fice, Arham ne ya kawo musu abincinsu na gidan Mummy saura kadan ya taka Goggo bai kula ba,Goggo ta durma masa dundu,ya sunkuya Yana ajiye kayan,tace dan ubanka karya ni zaka yi,tunda muka zo dama naga kana daga min gira Karuwa ce ni? da aure na da komai,Arham Kara ya saki Yana Sosa bayansa ya fice Yana hararar Goggo.
Goggo tace wai a cikin ku wace uwar Angon ne? aka nuna mata Mima,tace shi yasa take ta uban takama,Naila kuwa su Goggo suka yi suka yi taci abinci taki ci,sun rasa dalili,Badia tace idan kunya kike ji ki koma bedroom kici,Naila kamar doluwa wai ita a dole amarya me kunya, tace a'a yace kar naci sai an kaini can gidan,Goggo ta tsaya da cin abincin tace Dan ubanki kashe kanki zakiyi? tun safe Baki ci komai ba sai kinje gidansa,Naila a hankali ta furta ai munyi alkawari da shi ne, ni bazan karya ba,Duk na dakin dariya suka yi,Anam tace tab lallai namiji zaki biyewa? ai kuwa zai kaiki ya baro,wlh wayo zai miki kije ki danni kaza yayi maganinki,Naila taki ci Kuma da gaske Spark shi yace ko zata ci taci kadan karta cika cinkinta ya tanadar musu better.
Goggo ce ta sata gaba tace Dan ubanki muje daki mu zaki wa iskanci,ta kora Naila dakin da suka yi sallah harda rufewa ta mika mata plate din fried rice da hadin salat,ta kawo mata fruits,da ruwa da lemo,tace wlh idan baki ci ba sai naci ubanki a dakin nan.
Naila tace ni za a sa na dinga bijirewa mijina tun yanzu,haka tana ci kamar zata yi kuka sai da taci ta koshi dama yunwa take ji, Goggo ce ta bude Jakarta da wani tsumi a roba tace shanye ragowar,Naila ta shanye tas tace karki sake ya ga wani magin mata a wajenki,Naila tace ai na sani Goggo ai kawai ko me yaji daga Allah ne natural ba Kari, Goggo tace yawwa yar gari,idan Kun Saba ma zaki ga Yana baki kudin kina siya,wasu mazan Kuma da iyayi sai suce ni bana son shaye shayen Nan,ni kawai ki zauna yanda Allah yayi ki,kina zama Kuma wangalewa zakiyi shike nan Kun dinga fada kenan,karshe ko ya fara neman aure ko neman mata,sai an dage da gyara yanzu.
Banda Kuma na hauka ko me aka baki ki Sha ko a dinga baki abubuwa kina matsi dasu ko wanne hauka karki karba zaki kashe kanki,Naila tace to an gama.
Kwanciyarta tayi a Saman gadon tace bacci nake ji,Goggo tace kiyi abinki domin da dare baza kiyi ba 'yar nan.
Naila ta kwanta sai bacci kamar gidansu, Spark ne ya kira wayarta Goggo na dakin ta dauki wayar tace kasa kasa bacci take,Spark yace okay,kar a tashe da wuri gwara tayi abinta yanzu,Goggo tace ubanka Kai fitsararre,wayar ya kashe yana dariya shi masifar Goggo dariya take bashi,gata a waye ba ruwanta.
Spark Chika ya sake kira yace an gama hada bed din? tace ae tun dazu ma har Yan aiki sun gyara ko Ina yanzu kayanta nake shirya mata,yace yawwa Yar Albarka Allah ya baki yayana ko ta biyu ya Kara Dake,Chika tace amma baka kaunata wlh,ni kaninka nake so,Yace to Allah yasa,tace Ameen,yace kin bude kayan Lefen Nan? tace ae yace a kwai Nighty din Nan zaki ganta wata gantalalliya pink,kin ganeta? Chika tace ban gane ta ba,yace wata tsirarar riga haka,wata zaki ganta tafi ko wacce watsewa da tambadewa? Chika tana ta dariya tace na ganta yace to ki ajiyeta a Saman bed ba ruwanki da ita.
Chika ta ninke ta tare da ajiyeta a Saman bed daga Dan kasan pillow kadan ta fada Masa Inda ta ajiye, har su towel duk sababbi aka saka guda biyu biyu komai sabo aka canja,Spark Yana ta waya da Chika yana sata tana shirya kayan da suka dace ba sai an nema ba,Yini tayi tana aikin,abinci sai dai taga an kawo mata take away lafiyayyen da kayan Sha.
Tana gamawa ta dawo aikin Naila itama wannan ba sai sunyi waya ba ta san komai,tana gamawa yamma tayi likis, sallah kawai ke tsaida ta da cin abinci,sai da gidan Nan ya koma neat ko Ina an gyara shi Kal Kal,ta hau turare gidan da kayan kamshi, ko Ina lungu da sako,har makwafta sai da aka raba musu kamshin.
Naila tana ta bacci lokacin dangi ma duk sun tafi sai Yan gida sunce ai a hankali zasu je gidan Amarya ganin gida.
Goggo ce ta tashi Naila tace taje tayi wanka,Naila tace nayi a can ni a kaini haka na gaji muje can ni yayi min wankan da kansa,Goggo Baki bude take kallon Naila tace zaki tashi ko kuwa,Ga kayan da zaki sa kin San komai da kanki kika zaba ma wai ni wacce irin fitsara ce ne wannan? Kya fada min wanka da miji.
Naila tashi tayi taje tayi wanka,suka sake wani hada mata na turare tayi ta fito ta shirya,Cikin Material Dan kasar India tayi kyau dinkin riga da Skert ne,sosai tayi kyau,Kawayen Umma ne Suka tayata shiryawa sannan suka fito kaita suma duk sunyi wanka sun canja kaya,Maman Rafeeq,Lateefa,sai Badia sune suka rakasu domin Ango shi baya African time har ya turo motoci aka kwashe su zuwa gidan.
Chika tayi wanka itama ta canja kaya tana jiransu,suna zuwa duk wata addua sai da suka tsaya aka yi sannan suka shiga ciki a Palo sai da suka yi suna ta kallon gida suna guda,ko Masu kudi suka Kalli gidan sai sun Kara bare talakawa da mutan kauye,za a saka Naila a dakinta tace can ne Goggo waccen ne dakinsa.
Dan Allah ku dinga sharhi
Idan ba a sharhi bama iya typing..
Masu Sharhi Ina matukar godiya.
AsmaBaffa
[12/28/2023, 3:04 AM] AsmaBaffa: PAID GROUP 300
ACCNT NO
0175487861
YAN NIGER
+22790795939
🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
BOOK1
86-90
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
Page naki ne
MOM SAFWAN
*MISKI 4in1 Hamil musk*🌹 munkawo original miski daga *Egypt* miskin da indai kinyi amfani dashi zakiji dadi sosai domin kuwa sekinyi godiya hajiya💃💃 👍 yana dauke: 1.*Musk oil* Ana sakashi acikin gaba sannan zaki iya ringa shafawa a pant dinki lokaci zuwa lokaci ba lallai sai bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇 kamshin sa yana zama sosai bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman irinsu cinyoyi, kasan mara yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Musk soap* sabulun tsarki na Musk; wannan sabulun miski ne ana tsarki dashi yanada kyau sosai👍👍 yana kashe infection sannan yana wanke duk wani datti dake gaban mace da karni musamman bayan gama period 🙈
4. *musk powder* Ita wannan powder din ba normal powder bace tana da sinadarai masu kyau acikin ta🤭 tana magance warin jiki, warin kashi sannan duk gurin da ake sa turare zaki iya ringa shafawa ita a ko ina ana iya shafawa har fuska in kinso zaki iya sawa ko ina dai ajiki zaki iya ringa shafawa💃😇
Gefedaya munasaida ingantattun magungunanmata nasokoto munamaraba damasu siyandaya kosari numbermu itace 09039320715 pls inbasiyazakiyiba hajiya karmubatawa juna lokaci
Goggo ce tace ku kaita dakin data nuna yanzu haka sunyi tsarin su da Mijinta mayatacce, har dakin suka shigar da Naila,suna kallon gida komai na gidan Golden and milk ne har kitchen da kayan ciki,Goggo tace jar Uba zaki Sha aikin gyara Naila komai me haske aka saka,Chika tace ai iya girki kawai zata dinga yi da gyara bedroom dinta da nasa akwai masu aiki ana biyansu,zasu dinga zuwa kullum 8am to 5pm mata su biyu, Dakin Ango Kuma White and Golden ne,bedroom din Naila ma itace ta zabi kalarta da take so light pink and white,Sauran Rooms Kuma color din da suka dace da palon ya zuba musu,palon Sama shi Kuma brown and Golden ne nasa tsarin,masu aikin ya dakko na musamman aka tsara Masa gidan yanda yake son abinsa.
Goggo tace Kai jama'a gidan yayi gida ku tashi mu ganewa idonmu kallo,Naila harda cewa Kai Allah da Iko yake Tantiriya a wannan gida,ba zagin da gulmar da ba a yi min ba,ai Yar iska ce bla bla bla,to ko karuwanci nakeyi haka zai ganni aure ni,ai mutum rabonka baya wuce shi,ko mace a gidan karuwai take sai Kiga tayi dace, shi yasa ba son zagin mutum kana aibata shi, Ni indai haka gidan yari yake to Allah Kara Masa albarka,.