Sashe 35
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tunani ya tafi to waye Khalida Kuma sunan idan za a juya zuwa namiji yace ohh Khalid,yace a ransa yarinyar nan tana da basira, Spark yace doguwa ce Khalida din? Kishi ne ya kamashi gaba daya haushin Khalid yake ji,Naila tace doguwa ce fa kyakyawa na fada Maka saura kadan ma Umma su bani ita,Amma ya bata zo miki visiting ba? tace dama ai na fada mata kar ta sake zuwa Inda nake sai ta koma fara,Spark yace sai wa? tace sai hajiyoyi sai na kauye, Naila tace baka fada min ya aka yi ka tsinci kanka a gidan yari ba nima kaga na fada Maka dalilin zuwana gidan yari.
Spark duk labarin da ya Bata gaskiya ya fada amma bai nuna mata cewar shine Ashraf ba,kawai iya aurensa da Asmau ya fada mata,sai sunan iyayensa da kanne da yayye, suke nan ya fada, bata gane komai ba tunda ba saninsu tayi ba.
A daren Kuma Mima sai kiran Spark take a waya ta fada Masa an gano gaskiya kwana nan zai fito sai murna suke Allah sarki Uwa da Mummy sunfi kowa murna,shi dai yaga suna ta uban kiransa duk Wanda basu taba kiransa ba sai kiransa suke,yace watana yafi uku a gidan yari ba Wanda ya kirani sai Mummy,Kamal da Rafeeq yanzu Kuma har su Papa kirana suke yi,harda kannena kawai yaki dagawa,Naila tace ka daga mana ko alkhairi ne tun dazu wayarka take Ringing,ai bude wayar yayi ya cire layinkansa dama jiya ya saka su,sabon da ba Wanda yasan number sai Mummy,Rafeeq da Kamal layin ya Maida.
Yasan Naila bata sallah amma sai yace banga kayi Sallah ba Jamilu,ni Sam ban taba ganin Sallarka ba,Naila tace ai ni ba kullum nake sallah ba,yanzu banji Ina so nayi bane shi yasa,Spark yace to ba matsala Allah ya shiryeka tace Ameen,da ya takura sai Jamilu ya kwana a part dinsa sai yace bari naje na dakko abu zan dawo,yace kayi alkawari? Yace ae,okay fine,Jamilu ya fice ya koma ya debo pad biyu data safe data dare, ta dawo yace me ka dakko to? tace dama kayana na killace kar a lalata min,yace to,tace bari nayi fitsari ta shiga toilet ta dade Yana jinta tana ta faman wanki,sai da tazo Jikin Sink zata yi brush kawai taga Pad gida guda a ajiye,tsoro ya kamata tace ai ban taba Ganinta a nan ba kaiii yau na shiga uku Aljanu sunyi min ajiya,a guje ta dauro towel ta fito ta manta,shi ta tsorata shi ma yanda ta fito da mugun gudu,sai ya mike ya rigata yin waje,tace Kai ka dawo zo ka gani
Ya bita da kallo kuwa tun daga kafafu har sama,jikinsa ne ya mutu ganin cinyoyin Jamilu lukuta lukuta na mata,tana jibga uban kaya, Jikin nata ma yafi fuskar haske sosai, sharewa yayi kar ta gane Bai kalleta ba yace Jamilu lafiya? tace Abu ne a cikin toilet din kazo ka gani,ta tararrabe fuska,Spark yace Kai kamar ba namiji ba wai Yana satar kallonta ya bita ciki,yace mene? pad ta nuna masa da yatsa yace mene wannan din Bready kika kawo mana Kuma toilet?,Naila a haukarta tayi mamaki taji dadi Kuma da bai San ma mene ba,tace ban taba ganinsa ba sai yau,Spark yace baka kula ba dai, ai ni na dade Ina ganinsa na zaci ma kaine ka kawo,Naila sai ta fara rantse rantse duk ta zargi kanta tace wallahi Allah ba ni bane, kaji na rantse Maka da zatin Allah bani bane sai kace mace me zanyi da wannan ni kuwa,itace take magana amma ita yake kallo ya zuba mata mayun idanuwansa, yace to tun zuwa na gidan Yari nake ganinsa a toilet din nan maybe wani ne ya kawo ya ajiye,Naila tace okay na gane,yace idan kayi wankan Dan Allah karka sa kayan Nan sunyi nauyi da yawa baka tunanin cuta ta kamaka ta skin,fita yayi ya barta yaje ya dakko mata jallabiya yace ungo kasa kasa wannan, Naila ta karba tana ta zargin kanta tace wai me yasa yanzu ya daina takurawa sai ya Kalli jikina ne,karfa ko ya gano, tace a'a ai da ya gano ai bazai kirani da Jamilu ba,Kai Naila kema kinyi shirme kin fita da towel ,Naila tace to ai ya Saba dani shi yasa ma Bai ko kalleni ba ai ya hakura ne ya gama yarda namijine,dariya tayi harda tafi tace Ina Shege ni Jamilu Tantiriya,tace yau zan sha iska, ta cire seletape din da bandage Wanda take nannadowa tun daga gadon bayanta ta zagayo da shi, ta taho da wani daga dakinsu amma yau bata sa ta manne nonuwan ba tace yau ku huta Kuma,tayi wanka ta gama kenan,yayi mata knocking yace bude Dan Jamilu me zamani ga lotion ka shafa,Naila ta bude kadan tare da miko hannunta waje,tsokanarta yayi ya rike hannun yace wa na kama yau sai na kalleka Jamilu,Kara ta saki tana ja hannunta
Body lotion ya bata ta karba,yace Jamilu badai katon hannu ba,tace wallahi a'a bani da katon hannu ni ta rufe kofar,tana dubawa sai taga ba irin nasa bane,ta zaro ido ganin hoton mace a jiki ta bude kofar kadan ta jefo man waje tace ni Macece da zaka bani man mata? kafa sa min Ido Spark tam, ta rufe kofarta garam ta shirya haka aka sa vest me kauri da wando gajere na Maza ta zura Jallabiyya taga Boobs cako cako a tsaye ana Gani,cirewa tayi tasa bandage dinta da Seletape tun daga gadon baya take lafka uban mannewa ta gama ta Maida vest ta Dora jallabiya,Naila ita tayi Imanin Spark bai ganta bai Kuma gane cewar mace bace
Ta fito ta ganshi a Palo a kwance ya fara bacci ma,tashinsa tayi tace kaje ka hau gadonka ni a nan zan Kwana, Spark yace jeka Kai bed din ni zan kwana a Nan,Naila tace ni wai wanne Imani ne yazo Maka ne Aboki Banga kana haka ba da,ka fara acting daban,Kaje ka kwanta,kaga Jamilu ni bana son surutu idan Kuma dakin naku zaka tafi ga kofa Nan, Naila tayi tunanin wani abin ke damunsa baya son surutu, ta koma dakin tana murna tayi kwanciyarta ita kadai,tunda tazo gidan yari sai yau ta Sha bacci na mamaki ta saki jiki,amma duk a dakin malamai ne bata baccin kirki a tsorace take kar a kamata.
Yau kuwa har yaje sallah ya dawo bata tashi ba tana uban bacci,shima bai tashe taba ya koma baccinsa a Palo sai 9am ya tashi yayi wanka duk tana bacci har ya shirya cikin Jallabiya shima fara irin ta jikinta ya dauki Flask ya tafi siyo musu tea mutumin da Jamilu ke siyo masa baya komai Jamilu ke yi amma yau ya dauki Flask dinsa karami me kyau na Yan gayu yaje ya siyo komai,Chips ya siyo me shegiyar tsada kamar me ya dawo, yaji karar ruwa alamar tana toilet tayi brush da wanka,ledar pad din data gani jiya ta farke ta dauki biyu tace yau ranar rushing ce har biyu zan saka ko ta waye ma sakawa zanyi,ta shirya abinta ,Yar kofar ta bude kadan ta zuro hannunta tace Friend miko min bakar leda,Yana sani yace ba baka ya mika mata fara,tace baka nake so,ya koma ya dakko ya mika mata ta karba ta rufe kofa ta daure pad din data cire ta fito ta leka waje Yana kallonta ta jefa a Dustbin sannan ta dawo,Jamilu yazo sanye da jallabiyarsa.
Gani tayi sunyi anko,shi kuwa gani yayi tayi mugun kyau,tashi tayi ta koma toilet ta hada wayo sai ta leko tace innalillahi Spark zo ka gani,ya Mike ya leka yaga an bude pad din an dauki wasu,yace ikon Allah,Jamilu yace mutanen boye ne suka dauka wata aljanar ce ta dauka,Spark yace to a dauketa a jefar ya dauka zai jefar ta kwace tace Ina ruwanka mutanen boye sunyi ajiyar su zaka jefar musu ka kyale musu suyi amfani da abinsu, Spark dariya yayi yace to a barta Jamilu.
Suka fito Jamilu yace wai Kai ka siyo tea din? Kai ya daga kawai,tace uhmm ajebo anji masifu a gidan yari an goge,Spark yace a dole nake Shan tea din nan na gaji da shi gashi zazzabi ma nake ji,Jamilu ya kalle shi yace shi yasa jiya baka da sukuni? Kai ya daga mata tare da furta tun wurin magrib,da kulawa Jamilu yace sannu ko sauro ya isa ya sa mutum zazzabi a gidan nan, maybe Malaria ce,daurewa yayi Yana Shan tea din amma kamar zaiyi amai,Yana gama Sha da sauri ya shiga toilet sai amai ya dinga kwararawa, Naila da sauri ta tashi ta bishi ciki, ta tsaya a gefensa ya gama tsaf tare da wanke bakinsa yayi flowshing sannan suka fito tana Masa sannu, muje ka kwanta kasha paracetamol sai anjima muje asibiti, yace duba ledar can akwai a ciki,ta duba ta dakko Masa wani me kyau ba irin na yaku bayi,ta ballo ta kawo Masa ruwan da yake Sha na roba,hannu ya mika mata,tace bude bakin,ya bude ta zuba masa da kanta guda biyu ya kora da ruwa,hannayenta ya rike Sanyi yake ji ya furta Yana sake kankame hannayenta cikin nasa. wuyansa ta taba da bayan hannunta ta cire hannunta tace wannan uban zafin jikin fa.