Sashe 83
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwanciya Naila tayi a kujerar tayi matashi da cinyar Spark Yana ta mita yace ko dan Nono ban taba ba yau an hanani sakewa sai an jawo min ciki ya fito banyi komai ba ban more ba Amarya ta samu ciki yau lafiya gobe Amai...kafin ya rufe baki Misam ya shugo, ya tashi Naila yace ke tashi kar gaban rigarki yayi kasa Mayen mata yazo kar ya ganar min nawa na sunna,Misam yaji haushi ya juya zai tafi Spark yace Allah ya raka taki gona dama ni haka nake so duk kunbi Kun takura min,Misam dawowa yayi yace to na fasa tafiyar ya zauna,Rafeeq ne ya shugo shima yace girki ne ya kawoni Muji hannun Amarya,Spark yace sabo da matarka ce ba,ko ni banci ba bare kai,a dinga godiyar Allah Spark, jiya ka koshi fa da dare, Amarya ba ta ciyar dakai ba,Naila duk rashin kunyar ta sai da taji kunya,su kuwa ko a jikinsu,Spark yace girkin akwai dadi ba'a koshi ai,Misam zaiyi magana Spark yace karka ce mana komai ato, baya so ya tonawa Misam asiri yace Yana neman mata,dariya Misam yayi yace zan baku mamaki wlh,Rafeeq yace Ashe Spark sabon Uba zaka yi kwana Nan? Uban wa?Spark ya furta yace sai dai uban wasu ba nawa ba, Mummy zata yi aure Ashe cewar Rafeeq,Spark yace shine Kuma Ubana,Rafeeq yace naga Sai zumudi Mummy take,Misam yace ai tuni na gane Maman Spark Harija ce,ai wajenta yayi gado,Ubanka ne Hariji marikin ka dai shine me mataye,Naila tana ji a ranta tace yau na shiga uku sai buzu na,Hannun Hariji na fada shi yasa abin yayi yawa sai hawaye ita kadai ta boye fuskarta a Jikin Spark suna ta hira ita Kuma tana ta kuka,Spark yaji dumin hawaye a jikinsa da sauri ya dago fuskarta yace me aka yi miki Kuma? Naila tace ba komai,Rafeeq ne ya Kalli Misam suka hada Ido yace ka tsorata Amarya ba ruwana,Misam yace ni me nace daga nace Hariji ne sai kuka,idan kasan zaluntar yarinyar nan kake yi ka fada mana,Naila tana goge hawaye tace ni Allah ya Gani zaluntata yake yi,bana son soyayyar nan Dan Allah ku kaini gida.
Rafeeq dariya ya kama yi a boye,yace Allah na gode Maka,Spark Allah ya biya yau naga tsoron Naila,dama tunda nake ban taba ganin Amarya irinta ba babu ta Ido,yau Naila ce take gudun Spark tab abin babba ne.
Misam yace to ke Amarya haka ake yi daga wasa Kuma,Naila tace ai nasan ba wasa kuke ba tunda ai ni nasan mene baza ku gane ba,Misam yace baki dauki wa'azin Yar gidan yari ba kenan,Spark yace ki daina biyewa yaran nan fa zasu kaiki su baro,Chika ce tazo gidan a motar Misam ta jiya,ta Sha gayu cikin Arabian gown,ta shugo da sallama,Rafeeq ya kalleta kawai ya dauke Kai,Misam ma haka,Spark yace dama kuka take kinki zuwa,Chika tayi mamaki tace Naila da kuka? a'a sai dai na karya Naila da bata kuka.
Naila hawayenta ta goge da sauri tana dariyar dole kamar ba komai,tace naga idonki a kumbure Amarya lafiya? Naila tace Abba na tuna,Chika tace tabara ce wannan kawai ta ganin miji in ba iskanci ba kawai ki kama yiwa mutane kuka,Kaine kake kulata ma,Spark a ransa yace wayyo cika barkono da gishiri na barbada mata,Chika ce ta Kalli Misam ta dauke kai,hannun Naila ta fisgo ke taso dalla,Spark kamar shi aka fisgo yace wayyoooo......yasan kwanan zancen,Naila kamar gurguwa haka take dingishi tana tafiya da gefe daya,Rafeeq yace agwagwa tana wanki,Spark yace zan ci uwarka wlh, dama sa Ido ya kawo mu cewar Misam,duk nasan ai Yan sa Ido ne suke zuwa Spark ya fada Yana harararsu Yana danna waya.
Chika har bedroom din Naila tace ke ban fa gane ba lafiya na ganki tafiya kamar Yar kaciya ke Naila menene haka? Naila ta Maze tace ke dalla Beauty bata yi karya ba dadi sosai fa,just that na bashi maganin yayi aikin da yawa yaki gajiya amma duk da haka wahalar kadan ce sai dadin yafi yawa,Chika ta sauke ajiyar zuciya tace yanzu naji zance,to ya love din? gashi kin Gani Ina ta shagwaba Ina kukan samun sarari da sangarta ai shi nake yi,kin San Kuma danginsa sai ka nuna musu kai ma A ce sannan ake zama lafiya da su shi yasa ai kika ga Ina ta Masa kuka.
Amma jiya Madarar Nido ai na kwankwadeta,kamar kar a daina,Chika tace Shegiya kawata anji sweet dole kiyi shagwaba,Naila tace ei mana karki auri gajere yarinya ba kowanne gajeren ba amma Mafiya yawa tasu kubewar Miya ce,Chika tace ke nifa tun yanzu ma nake karewa ta saurayin da nake so kallo,Naila tace Misam din? Chika tace ae mana amma har yanzu ban ganta ba maye boye kayarsa yake yi a boxers bare ma a kallar Masa.
Naila tace kawata kiyi sauri akwai dadi kar mu barki a baya,tausayinki nake ji,to nice jaraba ma nayi kwantai duk anki so na,wannan Misam din sai wani iyayi yake min na ma daina kulashi,muje ki tayani girki abinci wai suka zo ci,da nace bazan yi ba,Chika tace kiyi mana karki dogara da surukanki wannan marasa mutuncin ba kawowa zasu yi ba sai sunga dama,gwara ki zage ki rike mijinki,Naila a ranta tace rike Miji manya bari kiyi kiji tukun.
Fitowa sukayi zasu shiga Kitchen Misam yabi Chika da kallo,har ya hango irin dadin da Chikar zata yi ma,Rafeeq yace tunda za ayi bikin Mummy ni zan dakko malamar gidan yari zan bawa Chika kudi ta dakko mana ita mu da bama bin mata ma rage zafi da zancen harkoki ko banza naji Badala.
Spark yace idan za kuyi aure kuyi aure ku daina walagigi Kuna tangal tangal da rayuwar ku,ni Kunga kullum Ina da komai a gidana duk Inda naje zan dawo na samu,Rafeeq yace yaushe ma na fara balaga ni tab naje na tsufa da wuri,Spark yace to kar a dinga yawan zuwa gidana ana kallar min mata kuje kuyi ta iskancinku a gari.
Naila tace me za a dafa musu ne? Chika tace a musu me sauki jollof din taliya,Naila tace Baby baya son taliya fa gaskiya,Naila tace ita dai tuwo zata yi,Chika ta dinga dariya tace Amarya guda da tuwo ai sai ayi dariya,ta Dora taliyar haka ba a son Naila ba,taji nama da hadin kayan lambu, kida Rafeeq ya kunna,Chika tana kitchen tana tikar rawa, har suka gama komai suka shirya a dining sannan Rafeeq Wanda dama shi daga School yake ya riga kowa zama a dining,Misam ya zauna harda gyara riga Yana cewa girkin Amarya zanci,Spark yace Amarya me dadin tuwo da Miya yau me taliya ce kenan,Naila ta tuna Indomie dinta da salat.
Chika bata da kunya tana ganin Spark ya tashi tana zaune tana rawa,Misam ya kalleta yayi murmushi,Rafeeq yace ashe su Chika dai ko Ina da ku rawar ma an iya,Chika tace Kai a gidan yarin ma mune shegun ciki,Rafeeq yace naga alama kece akan kin fito daga gidan yari kika dinga rawa,Chika tace ai kowa ranar sai da na raba musu alakoro suka kalla,Misam yace na hanya ma ai sun gani,tace ai gwara ni bani da permanent uhm uhm...a cikin hot....Rafeeq yaci gaba da cin abincinsa,suna zaune suna ci suna Hira harda Chikar gayu ita da Rafeeq suke hira,Misam abincinsa yake ci baya kula su,wata yarinya ya latso a waya ya nuna Rafeeq yace Kalli,Rafeeq ya leka ya kalla harda kashe Ido daya duk sabo da kallon mace,yace tayi ka sa pics Dina ko zata kyasa na yaudare ta,Dariya Chika tayi wai ya yaudareta wato ma ba aurenta zaka yi? Rafeeq yace a'a wanne aure Kuma ai ni da kike Gani Yaudara ce burina,ba Kuma abinda zan taba mata kawai na yaudari mace na wuce amma matan ma sai su dinga tafiya wajen Yan iska,da wajena suke zuwa ai da sun huta, ba gara ba zago zan yaudare su kawai suyi gaba lafiya lafiya,Chika ta samu hanya tace wasu kuwa sai bin mata ana lalata musu rayuwa.
A dinga bibiyar mata kamar yaran akuya,tana magana tana kallon Misam,yasan da shi take,tace sai lalata kannen wasu,'ya'yan wasu,yayyen wasu,matan wasu aikin kenan,me za ayi da Maza irin wannan basu san darajar mata ba Sam,ko aurensu kayi basu iya dainawa sai dai ka mutu da bacin rai,Misam ya gama daukan zafi,Spark ne ya fito zai tafi masallaci Sallar Azahar,Rafeeq ya fara dariya ashe an musulunta,Spark yace Chika rabu da su kije kiyi sallah abinda zai amfane ki,Chika ta mike ta wuce bedroom a kass,Misam jira yayi bai fita masallacin ba,Rafeeq yabi Spark sun tafi.
Suna tafiya Misam ya shiga dakin da Chika ta shiga tana shirin shiga toilet taji an fisgota,ta fado jikinsa da sauri ya ture ta sannan ya sake fisgota ta fado jikinsa ta baya,hannu yasa ya toshe mata baki zata Masa ihu.
Da hannu daya ya rike hannayenta ta kasa kwacewa, seletape ya hango a Saman mirror ya dakko ya yanko wani ya manne mata baki,hannayenta rike a hannunsa,Chika sai hawaye Shar Shar, tana ji tana gani ya fara cire mata kayan jiki,sai da ya cire mata rigarta duk yanda taso tayi kokawa ta kasa yafi karfinta ta ko Ina.
Toilet din ya bude ya jefa ta ciki yasa key,Sannan ya kalleta sosai yace kinci darajar Spark wlh da yau sai na gama da budurcin da kike takama da shi,ba abinda zan miki so nake na nuna miki ba abinda bazan iya yi Dake ba idan nayi niyya ta karfi ma zan iya,amma yau wanka zan miki tas,ya jawo kujera ya zauna Yana rike da hannayenta.