Sashe 32
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sai ta mike zumbur Kuma sai kuka tana yanzu ni ka saka Mohsin yaja tsaki ya fice abinsa tana kuka Wiwi ta dauki Amal ta shirya kayanta tace yanzu a gidanmu wajen kwana ma aiki ne,taja Amal tana kuka ta fice,kowa ta gani a hanya sai tace mijina nane ya sake ni ba abinda na Masa,duk Yan layin Nan sai da suka taya Mohsin murna ya rabu da Hanan bata da hankali ko kadan Bata San mutunci ba,gashi duk ta fesa a layin an saketa bata San Allah ya Kara ake mata ba,a gefen titi suka hadu da Mohsin ya tsaya da machine yace bani Yata, ta duka ta dauki Amal tace bazan bayarba wallahi shege dan iska ehoooo jama'a ga barawon yara, mutane suka taru sosai,Mohsin ya gyara machine dinsa yazo zai fisge yarsa taja yaja suna ta Jan Amal kamar zasu tsinka ta,har Hanan tayi nasara ta fisge yarta,wani Dattijo yace kaga Mohsin kyaleta taje ka dakkota cikin ruwan Sanyi,Hanan ta ajiye Amal a gefen titi tace dalla tsallaka muje tana ji da masifa ko titin Bata kalla ba yarinya ita Kuma ba hankali sai ta tafi da gudu saura kadan mota ta maketa Allah yayi da kwananta Mohsin ya fisgota suka Fadi gefe can,yarinyar da shi sai da suka kuje a kafa,Hanan tasan tayi laifi sai ta shige Napep da sauri ta gudu tana cewa wlh sai na huce akan Naila,wacce Kafi kauna sai na jawo muku matsala gaba dayanku.
Abba ko da yaje zance Fatima tana kallonsa Bai iya cewa komai ba tunda suka je yayi shuru,itakam zata Kai 40yrs Yar gayu ce ba laifi sai dai tana da wani hali Wanda sai Wanda ya zauna da ita zai gane hakan,ta Kalli Hashimu tace baka ce komai ba Kai?yace to me zance ai gwara mutum ya dinga kamewa,sai kace Kaine macen? yace ba a nan take ba Batoola namiji ne ni na gaske,ni ba a gane ni namiji ne a haka sai kin shugo gidana tukun zan baki mamaki,Fatima ta zaro ido tace to Allah ya kaimu,Malam Isa sai zuba zance yake,sai da suka gama zasu tafi Abba ya Kalli Fatima yace Batoola babu wani anko a kasa da zakiyi? Ko Baki da bikin wata Kawa ko Yan uwa ai sai ayi miki ankon,Malam Isa Yana ta faman dukan Hashimu a kafa a boye zai bata tsari amma Hashimu ko a jikinsa yace ki fada kar kiji kunyata zan miki ankon.
Batoola banza ta Fadi tayi karya tace bani da wani biki sai na wata Yar yayata ankon ma ba Mai tsada bane dubu goma ce atamfar,Abba yace kacal karki damu zan ba Mohsin gobe zai kawo miki,ya zaro dubu biyu yace ungo wannan kici kifi,ko bakya Dora kifi a shinkafa? Batoola tace ai da dadi ne? Abba ya gyara zama yace musamman a shinkafa dafaduka idan ta dakko dahuwa a tukunya tana wannan chaf chaf chaf din a tukunya sai ki bare kifinki ki zare Masa kaya,karki dugurguza shi a haka a hankali zaki zare kayar,
Gefe Kuma ga shinkafarki a tukunya Saman wuta tana chaf chaf chaf ta dakko dahuwa sai ki bude ki zuba kifin ki juya a hankali ki rufe ki barta turiri kawai ya wadatar idan kika sauke kika fara tsallake haba ai Kuma shike nan.
Batoola ta dinga dariya Abba yace ki gwada ki gani Ina dafawa matata idan shagwabarta ta motsa, kin san Kubra akwai Mulki bani da kamar Kubra duk duniya uwar yayana ba,duk wacce na aura sai ta yiwa Kubra biyayya zata zauna lafiya,Isa ya sake zungurar Hashimu akan yayi shuru amma Hashimu sai surutu an samu budurwa,Malam Isa sai cewa yayi su tashi su tafi suka mata sallama suka wuce,Batoola tace yo ai ni dama Wanda zan juya nake nema wannan sullutu ne sai dai Uwar gidansa Yana sonta da yawa dole na shiga da shirina wlh dole na kwace shi,Batoola bata San Umma da Mohsin ke yin komai a gidan ba, Abba baya tsinana komai amma har taci alwashinta.
Washe gari Umma da Abba suka ji Mohsin ya saki matarsa,Umma murna tayi amma Abba ba Wanda ya sani yaje da kansa gidan su Hanan ya dawo da ita gidan Mohsin,Mohsin Yana Shan shayi a Palo shi da Amal sai ganin Hanan yayi tare da Abba,yace Abba mene ne haka Dan Allah,gidanku Mohsin rufe min baki,na dawo da ita wlh tun wuri ka maidata dakinta idan ba haka ba zamu samu matsala da Kai kaji na fada Maka,komai ai hakuri akeyi,mu da ace bama hakuri zan zauna da uwarku ne,Bai bar gidan ba sai da ya tabbatar ya Maida Hanan sannan ya tafi,Hanan da Mohsin daga Nan Kuma suka dora gaba ba Wanda ke kula wani sai da dalili.
Bayan kwanaki Aikin da Spark ya kawo gidan yari ya kankama sosai ana ta aiki ba tsayawa,sannan kullum sai an zabi masu kananan laifi ya biya kudi an fitar da su,Jamilu ya buwayi kowa akan abokinsa ne ai yake aikin ruwa sai yaga dama zai saki wa mutane ruwan,cikin kankanin lokaci aka kusa gama ayyukan cikin Yan satikai, sai yabawa Spark akeyi,bangaren mata ma masu kananan laifi yasa aka fitar ciki harda Chikar Gayu domin rabonta ne ya rantse shekaru sunfi goma aka yanke mata amma aka zabo da ita,Chikar gayu sai kuka take tana murna Kuma tace wannan Spark din da ya fitar dani Allah ya biya shi da Aljanna,tabi kowa daki daki tana basu hakuri a yafe mata abinda tayiwa mutane,karshe wajen Beauty taje suna ta kuka suna Murna Beauty tace idan na fito Chikar gayu har gidanku zanzo,Chikar gayu tace shike nan yau za a girgiza kirji babu ni a Islamiyya,Dan Allah Beauty ki hada da nawa kiyi,Beauty tace Inshaallah chikar gayu duk abinda akeyi zan dinga hadawa da nawa da naki Ina yi, iskancina zan rubanya ya koma ninki biyu harda naki,Chikar gayu tace na gode zamu dinga waya ai daku dukkan ku,Sannan Dan Allah yau idan na tafi inji labari me dadi Ina so naji cewar lallai duwaiwai sunyi Injury,Beauty tace kamar da kasa yau zan cika alkawari,Chikar gayu tace duk gidan Nan Dake na yarda nasan ba karamar Tantiriya bac.
,Beauty tace haka nake nice nan yo ai mu duk wani iskanci a jininmu yake,a gidan Nan fa muka goge,Chikar gayu tace wayyo Wanda basa gidan yari sun shiga uku Gani nan na fito yau za a kwanto kura,Ina zuwa unguwar mu Me unguwar layinmu zan samu na shararawa Mari,Beauty tace harda sa hannunsa a shugowarki Nan karki ragawa uwar da ta haife shi ma,Chika tace harda kakarsa, ahaf a gidan yari fa na balaga,anan na fara irgen dangi,na fara period, Beauty ta mika mata hannu suka tafa sannan ta tambayi Chikar gayu tace wai Chikar Gayu da zaki fara Irgen dangin naki da wa kika fara irgawa? Chikar gayu tace shegen kaya kanin Babana da shi na fara nace Saminu number one sai na bangare daya ya fito bul,na zaci kurji ne yasin,suka saki shewa,tace na biyu sai me mitsitsi Ido kanwar babata Hasiya baturiya Ina irgata nace Hasiya sai Wanda ya fito sai ya koma,Hasiya ba sa'a amma Ina irga Kakata Dake ta Sha Madara ta gaji sai suka fito duka karo na biyu amma daya yafi Daya,nace baza ta sabu ba,na sake irgo kakana na wajen uba tsohon ance akwai kyauta duk da ya mutu abinka da jininsa sai ga dayan ya daidaita,daga Nan Kuma na fara irga kannena da sauran su Mariya,Zainab,furdausi, Mubarak, Ismail har dai suka wuce irgen dangi,yanzu Kuma Saurayi suke ta kira nace Dan ubanku miji dai, dariya duka matan keyi suna da mugun yawa matasa Yan mata.
Rayuwa babu ke Chikar gayu Lami ce,ai Inshaallah duk zaku fito Ina Nan zamuna waya yau a gadon bayan uwata zan kwana,Ma'aikaciyar ce tazo tace Chikar Gayu to fito an tattaro wasu duk masu kana nan laifi,Chikar gayu tace Banga Azima me kwana ba wando ba Dan Allah idan tazo duk da munyi sallama ku fada mata yau ta kwanta ba wando har da nawa ta hada ta kwanta, Sukace zata ji,Beauty sai kuka take tana tausayawa kansu su har yanzu ba labari,Hajiya Kaltume ta rako Chikar gayu tana murna domin itama ta kusa fita bata damu ba,Beauty sun rako su Chikar gayu har iya Inda suke da iyakar zuwa,Chikar gayu tana zuwa bakin kofa ta kwaso shoki tace sai na dawo naga waye Spark din nan na Masa godiya,bani da gata an daureni a laifin da ba nawa ba, Allah ya zama gatana na, shekaruna hudu a gidan yari, tana fitowa waje wajen masu aiki ta daga hannaye sama tace Alhmdllh na shaki iskar yanci.