Sashe 39
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Naila kuwa gari na wayewa tace baza ta sabu ba, fita daga gidan nan dole, Ina Sam bazan iya rayuwa ba spark ba,ko dai na haura katanga na karairaye ko Kuma na fita ta ko wacce hanya,gidan yari ya daina min dadi,ya sire min,fitowa tayi buguzun buguzun sai wajen Dan Indo,ta kira Dan Indo ya fito suka kebe gefe,tace Dan Indo so nake ka wuce min gaba,so nake ka daure min gindi a kasar nan ka hada da duwawuka duk ka daure min tam,Dan Ido Yana busa sigari ya sheke da dariya,yace ka gaji kenan Jamilu? Na fada maka aje aci uwar wacce ta maka sharri a gaban kowa ta tonawa kanta asiri a fitar dakai kamar Inda aka fitar da Spark Kai kaki,Jamilu yace ba wannan ba ka bar min wannan a hannuna amma a canja wata shawarar,Dan Indo yace to mafita daya ce ranar Ziyara zamu tada fada idan mun fito su Goje zasu fasa taron ma'aikatan,zansa yarana Dake min aiki a waje suzo bakin gate su tarwatsa masu tsaro,Kai Kuma Jamilu ka tsaya kusa ana fara fadan karka ji tsoro kawai ka sheka da gudu ka fice Wanda ya gudu ya gudu Kuma wlh a kasar Nan duk Wanda ya gudu daga gidan yari to ya Sha ba'a komawa ayi bincike bare a shiga nemansu wanted kawai kyale su akeyi Wanda kika ga an dawo da shi to tabbas sai idan wanine a unguwar yaje ya fadawa hukuma a boye amma ba a zuwa neman mutum idan ka tsira ka tsira kawai Jamilu,idan kana da makiya a layinku kawai ka yanka wajen Lagos ko Abuja idan komai ya lafa sai ka dawo.
Jamilu yace Allah ya kaimu ranar Ziyara zan fada a gida kar azo min ranar yace yawwa ka shirya kawai.
Tana murna ta koma part din VIP Inda Spark ya bar mata ya biya kudinta a nan take sallarta da komai nata a nutse ba tsoro da fargaba,yau da dare ya kirata a waya yaji ta daga da murna,yayi farin ciki matuka da yaji yanda ta saki jikinta ta hakura da komai.
Dariya tayi haka kawai tace Spark,yace Na'am Jamilu Kafi wuta zafi,dariya ta sake yi,yace ya gajiyar kukan to? ta fara shagwaba tace ni kayi sauri Allah kazo,Spark ya murmusa Yana Jin wani farin ciki yace sai ranar Ziyara,ban yarda ba,yace bazan samu damar zuwa ba wannan satin ma sabo da Ina gyara Office dina da abubuwa dai alot,tace to shike nan Allah ya kaimu,suka ci gaba da hirarsu wai nan duk a friend's suke har yanzu.
Wani ganganci Naila tayi kafin ranar Ziyara ta dinga rubutu me tsayi a papers da yawan gaske ranar mutane sun shagala a wajen ziyara duk tabi daki dai ta ajiye takardun,ko Ina,dakin su Malam Sharu ma ta ajiye musu basa dakin,ta fito duk wani lungu ta dinga jefar da takardun ta kwaso komai nata na kaya ta kawo dakin su Malam Sharu ta ajiye a tsakiyar dakin tayi waje wajen da ake zuwa ziyara duk an fito
Hanan ranar tazo domin tonawa Naila asiri a gaban kowa ta fadawa duniya ita macece ba namiji bace,tunda taji su Umma baza suzo Ziyara ba shine tayi karya tace zata je gidansu ashe gidan yari tazo domin tozarta Naila, Naila kuwa ta Kalli DanIndo suka yi signa,bata kula da Hanan ba,Dan Indo ya baza yaransa a wajen ya musu fito,Goje yazo ya fyalle Yar wuka ko Ina ya samo oho suka fara dure duren ashar,
Sai suka fara dukan juna suka hargitsa wajen ziyara,Goje ya daka tsalle ya ballo rashen bishiya,a wajen suma yaran Dan Indo da wasu Wanda akayi tsarin dasu suka yi kan ma'aikata da duka da ashar kowa zaneshi suke a wajen har masu ziyara ciki harda Hanan suka kamata kamar Allah ya aikosu da duka ta ko Ina bulala take karba,wani Yana lafta mata ya fasa mata gefen Ido tayi waje da gudu tana faduwa tana tashi,suna danna ashar suna fada a junansu ji kake rudududu kamar dawakai,suka nufi gate,Naila ta kwarara ihu tayi bakin gate wajen ma'aikata,su Dan Indo da jifa da manyan duwatsu,duk ma'aikatan da bindiga wasu amma tafi gaban ma su fara harbi su kansu ta kansu suka yi,Dan Indo ya fisgo bindigar wani Ma'aikaci ya danata ya dinga Harbin sama, harbin iska tas tas,kafin kace me har ma'aikatan sun watse,Naila tabi kofar fita tana cewa dama macece ni yeeeeeeeeee ku matsa dan ubanku ta fice fit ta Sha kwana gudu take ba ji ba gani,mutane da yawa Yan gidan yari aka fara tserewa an samu mutane masu laifi daurarru sunfi mutum ashirin Wanda suka fece kafin su Dan Indo su gudu can cikin gidan yari can dakunansu suna dariya,Su basu damu da guduwa ba,ba abinda ya damesu sunfi son ma gidan yari domin ko sun fita sai an dawo dasu sai sun sake laifi an dawo dasu,Kamar gidan gado haka suka Maida gidan.
Da kyar aka kawo sojoji da ma'aikata over suka daidaita gidan yarin ranar ba ziyara ta kare Kuma,kowa ya gudu an fasa ziyara abinci ma duk Wanda suka zo dashi sun kifar da abincin sunyi ta kansu,Wasu daga cikin Wanda basu tsere ba Dake kowa yasan Jamilu sunji da kunnen su yana cewa yeeeee mace ne dama ni a suffar Maza nazo.
Anan Kuma kowa a ciki aka dinga tsintar takardun Jamilu a ko Ina a gidan daki daki kowa ya karanta sai takaici da bakin ciki da cizon yatsa.
Malam Sharu suna shugowa suka ga takarda da komatsan Jamilu suka dauka suka fara karantawa kamar Haka
Ni Jamilu Terror Wanda aka fi sani da Tantiriya dama karya nake ba namiji bane ni,sunana Naila,harda rubuta abinda ya faru da ita tun daga zuwanta Abuja har shigowarta gidan yari, in short tayi bayani.
Idan baku yarda ba ku duba kayana na dakin su Malam Sharu,Malam Sharu ko gama karantawa basu yi ba, da gudu suka bude kayan Naila,da Hijab suka fara cin karo,suka dakko panties na mata suka dakko vest ta mata,sannan suka dakko seletape da bandage,sai ga pad ma sun zaro,takardar suka Kara dubawa suka ci gaba da karatu
Wannan Selatape da shi nake manne albarkatun kirjina,sannan a karshe Panties Dina na barwa malam Sharu gadon su halak malak ya dinga sawa domin tunani,Kun nuna min kauna na gode na gode kwarai,shi yasa na nemi dakin Malamai na zauna sabo da na tsira da budurcina.
Naku har kullum
Jamilu Tantiriya.
Ai Nan take labari ya cika gidan yari har bangaren mata sai da suka ji ankai mace bangaren Maza a matsayin Namiji.
Dan Indo daya karanta takarda yatsa yasa a Baki ya kwarara ihu yace Inda nake neman mace Ido rufe na samu na kwashi harka,Goje yace wlh da nasan macece ni zan fara yi mata filla filla, kowa ya karanta takarda sai zage zage da bacin Rai,aka cika dakin su Malam Sharu kamar ana ganin kayan lefe haka ake kallon kayan Naila filla filla ana bakin ciki,Scoler yace da na sani ai ko nono na taba, ranar Maza group group suka yi ana tuna abubuwan da Jamilu ya dinga yi na mata amma suka kasa ganewa macece.
Wasu suka dinga zagin su Dan Indo da suka fitar da Jamilu a sadaka.
Wanda suka dinga tura min 500 na gode kwarai da gaske,Kun San novel Dina baya wuce 300 amma Kuna tura min 500
Na gode kwarai da gaske
Allah ya saka da Alkhairi.
Aci gaba da sharhi
Ina godiya.
1,2,and 3 za ayi Kuma 300 ne duka in ka siya sau daya shike nan
BOOK 1
FREE PAGE
Accnt no
0175487861
Katin MTN
08061929616
Yan Niger ga number da zaku tuntuba
+22790795939
AsmaBaffa
[12/11/2023, 9:27 PM] AsmaBaffa: 🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
41-45
END OF FREE PAGE
1,2,3 duka 300
Accnt no
0175487861
Asmau Garba Muhammad Gtbank
Katin MTN
08061929616
Yan Niger
+22790795939
OFFICIAL
BY
ASMABAFFA
SADAUKARWA GA
AIDA MAMAN TASNIM
Page naki me Maida book Dina audio jinjina
Gare ki Auntyna
HAUWA S ZAIRIA
MASU AUDIO BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL ZUWA AUDIO BA
Dandaudu washer ne ya shugo da gudu cikin su Dan Indo da takardar Jamilu a hannunsa yace me nake gani haka? Su Dan Indo sunyi jugum jugum,suka ce da gaske ne,yace yanzu naje dakin su Malam Sharu na duba kayan Jamilu,ya daga pant din Jamilu na mata yace na rabauta da wannan ni wlh Ina so tunda macece ta saka wannan gwaurantaka da me tayi kama ashe wasu sun gudu harda su lukaku sun fece da Babangida,da Imrana Dan fillo,Kai harda Bajahilci ya fece wlh,Dan Indo ya mike zumbur Yana busa sigari yace amma Jamilu ya raina mana hankali amma ni nayi sanadiyar fitarsa Kuma ni na dauki alkawari ni zan dawo da Jamilu gidan yari Kuma a namijinsa dole Dan uwatas sai na Mori wahalata,Goje yace ka daina cewa Jamilu sunansa Naila fa yace gashi a takarda a rubuce,Kai Dan uwarka muga takardar nan na Kara karantawa Dan Indo ya sake karanta takarda yace karya ne wlh mu zaki wa iskanci yarinya,mu fa Yan kasar Nan ne,karya ne wlh,yanzu kun gane kowa yayi shuru da zancen nan kar ma'aikata suji,idan aka dawo da ita ba uwar da zasu mata bangaren mata za'a maidata,amma idan na dawo da ita a namijinta haka za a maidota cikinmu,Kai wlh ko ta Katanga sai na sa an wullo mana da ita
Nan take Dan Indo ya bugawa yaransa Dake waje waya Wanda yake basu aikin kisa ko wani aiki yace kuna Ina? Suka ce mun dauki hanyar Kaduna,yace ku dawo baya ta haihu ku koma a cikin yaran da suka bar gidan yari akwai wani me suffar mata sunansa Jamilu Tantiriya zaku ganshi da riga da wando na Jean wasu Maka Maka wandon kamar buhu sai a sakaka a ciki a daure,to ku bisu duk Inda kuka ganshi ku dawo dashi,idan baku ganshi ba ku kirani zan Nemo address din gidansu duk Inda yake sannan zaku ga gashinsa duk tara gashin namiji Dan uwatas bazai tara gashi irin na Jamilu ba,sannan Daadaa ce a kansa,suka ce an gama oga suka yi youturn nan take suka juyo.