Sashe 91
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Naila yau an zabi mota iya mota an shiga ana tuki harda yin video a mota tana Jin kida irin dadi ya Kai dadi ana hutawa,Mohsin ta turawa tace ya kaga Yar gidan Hashimu Dolo,Mohsin Yana duba Whatsapp ya Gani Yana ta dariya,ya mata reply yace nima Abba ya biya min Makkah yarinya,bana sai keta hazo Inshaallah,Ashe Abba duk talaucin da yake Shekara da shekaru Ina fama da gida wai duk burinsa ya kaini Makkah na sauke farali,Naila tace you deserve it ai Yaya,ko me Abba ya Maka bai Fadi ba Kaine komai na gidan,ka faranta musu kaga Dan ya Maka ai ba komai,Yace Baban Beauty da yaji yace wai Abba yayi wani abin da kudin zai biya mana muje ni da Beauty wlh Abba yaki yarda yace sai dai ya biyawa yarsa kawai amma shi lallai da kudinsa zanje,nima Kuma nafi son haka,dama Abba ai zai fi Jin dadi yanda ya Sha tarin nan,Chika ce take ta yiwa Naila horn fiiiiii a motar Misam,Naila tace yarinyar nan taci abinci ta kwacewa bawan Allah mota,giggiwa irin tasu hannunsu bai wani fada ba.
Suna parking a wurin walima suka ji Mandiri na tashi,Mummy wai dole sai anyi kida ita,Rafeeq Yana parking da mayyar jallabiyarsa tsangalalliya wai shi yazo walima harda hula,Misam yazo tare da Wahida taci gayu sosai gata kyakyawa,Chika tana ganinsu ranta ya baci yace wato ta bar Spark ta dawo wajen Misam wlh ni uban yarinya zanci ba irin Naila bace.
Naila ce tayi parking ta fito,Rafeeq yace uhmm kaga matan manya,dariya Naila tayi taje suka gaisa,Misam yace kinyi kyau gaskiya,Naila tace zanyi recording na kunnawa Yayanku,Chika ce ta fito Chika ita riga da skert ta saka wasu na larabawa Wanda ko ya kayi motsi sai jikinka ya kama rawa,Misam Yana kallonta ya hadiyi mugun yawu,Rafeeq ya radawa rikeni rikeni cassava ta motsa,Wahida tana jinsu a kunnenta,tace wlh halina daku duk Yan iska ne Family wannan gadon Zeenatu ta bar mana masifa,Rafeeq yace Ke ki rantse ba a Shan mintin ki? Wahida tace na rantse yace karya kike ni da na Ganki da idona a motar sabon saurayinki, har horn na miki na haske ku da fitila,Wahida tace tace Body no be Zuba Rock,Naila ta kalla Dan ta cusa mata haushi tace tunda Spark ya daina romancing Dina na shiga garari.
Naila tace lie lie wlh ko da bama tare baki isa ya tabaki ba bare Yana so na tun lokacin me zai ci da ke,idan ma ya tabaki kince da,to yanzu fa? Ko kallonki zaiyi ma,sai dai hakuri yarinya kafin na fito ma sai da na Sha madarar Nido ya Sha juice,Malama Ikhram ta zagayo ta fito daga mota tana Jin zance ta karbe tace juice dinma me bubbugowa a lokacin,a tabaka ya fito wannan sai ikon Allah waye ya isa ya kirkiri wannan,mazajen babansu ne yayi ruwan,ke baki da kunya a gaban mazan kike wani body no be Zuba Rock duk yan iska ne mu,a gidan yari muka yi degree ki shiga hankalinki,Chika tace na so,bana so ma nayi magana sabo zan iya Marinta a wajen,ke Spark ne zai taba ki,Naila tace ke badan Ina da aji ba yanzu kin isa ki min magana,to yanzu ni bana harka da Yan mata nafi karfinku,da masu karbar Hallare nake yi kullum sune dai dai ni.
Malama tayi ciki tuni tana duba agogonta,tana shiga kowa Yana jira yaga babbar mace Malama sai aka ga Yar budurwa yarinya,Mima tsaki ta ja tace yanzu wannan ce malamar, Kai amma Rafeeq kawai Yan iskan yara suka taramu a Nan,Mummy da Yan uwa sai kallon juna suke suna tabe baki,gaba daya abin ya sire musu Yar cikinsu,Mummy ranta ya baci ta tsurawa Rafeeq Ido kamar tace a dawo mata da kudinta data biya aka dakko Malama har kyauta tayi Masa,Baseeru Kusa kuwa shi a matse yake sosai baya son wa'azin shi burinsa a Kai Amarya
Naila ta shiga ta zauna,Wahida ta zauna a kusa da ita tana Jan tsaki tana jefar da magana,talakawa anyi clean anzo Abuja,Naila tana jinta ko kallonta Bata yi ba.
Rafeeq da matasa duk sun zauna,Malama ta karbi Speaker,anyi tsit ana jiranta,yace dan Allah Mata su ware gefe daya Maza ma haka,ba Wanda yayi motsi,Rafeeq tayiwa Dan kiranta da ta Saba siii siii hey....ya juyo ya kalleta tace saita musu zama wa'azi muka zo ba Party ba,fito ta yiwa Chika tace tashi Chika ki ware min mata,Chika ta mike duk girman matan wajen da masu kudi tace a tashi a ware,Maza kuyi chan,itama ta samu saitin Misam tayi Masa fito tace Maza ku kama kanku,Rafeeq yace mu ga kugunmu ga na mata,Kamal yazo wajen Yana ta dariya yace yau sai bari naji wa'azin nan me za ace.
Malama taga duk sunki tashi tace zan tafi wlh na fasa,Rafeeq yace karku jawo mana masifa Malama zata tafi ku tashi ku koma can shi Kuma yaki tashi ya samu wata ya makale a kusa da ita.
Mima ce tace ke dalla bama son iyayi kiyi abinki a haka duk Yayanmu ne Nan sabo da haka ko wani kika ga ya rungume wata to Yar uwarsa ce,Ikhram tace abomination....haramun ne,Amarya wani takaici ya isheta,Chika tace Malama fara aikinki idan sunji ruwansu.
Taro ta bude da addua sannan tace tana wata kalkala kamar zata yi amai sabo da larabci Alhmdllh wato ainihin naga Amaryar ma babba ce haka angon ma ba laifi,Allah ya Bada zaman Lafiya,Mummy tace Ameen,Rafeeq ya fara boye dariya ganin Angon idonsa yayi ja sai kallon Mummy yake kamar zai cinyeta ko kunya baya ji sai kace ya samu tv,text ya turawa Misam yace Kalli Ango dan Allah.
Misam Yana karantawa ya Kalli Kalli Ango Bai San sanda dariya ta kwace Masa ba,su Arham duk suna zaune mata San nan kowa yazo gasu da shegen yawa.
Rafeeq ya sake turo message yace Allah yasa Mummy tana period yau,Misam yace a'a ai itama so takeyi kaga katon bahon data siyo da naje jiya a toilet dinta na ganshi wai tsumi takeyi tana zama a ciki,Rafeeq Yana duba waya Yana dariya yace ai dole sai da liki ta dinga Dan like wajen, Malam Ikhram wa'azinta ta fara sosai kowa Yana jinta gaskiya take fada Sosai game da aure da abinda Allah yace,da Kuma duk wani sharudan zaman Aure,ta jawo Aya da hadisi ta fassara,har ta gangaro yanda ake tarairayar miji,Rafeeq wayarsa ya Maida Aljihu ya nutsu,duk mazan nan suna Jin ance wai ake kula da miji ne? Kun San komai Yana tafiya da zamani,karki kice wai ke tun daurin dankwalin zamanin Da can da kika iya shi zaki yi a yanzu,Inaaaaaa Sam Hajiya an barki a baya,Zamani zaki shiga kema duk abinda zamani yazo da shi da haka ake tafiya.
Idan sabon daurin dankwali ya shugo to kar abarki a baya waje cikarawa me gida shi,haka sabon dinki,da yawa ana siya mana sutura me tsada amma sai ki dinga kallon ai kin girma kin tsufa kina da yara sai ki kaiwa tela ya miki dinki made in Da,wata shegen son kudi miji ya baki kudi kiyi dinki na Gani na fada sai ta rage ta bawa wata kawai tayi mata me araha marar kyau,ko bakiyi kwalliya ba Hajjaju matukar dinkin ya hadu wlh sai kinyi kyau a ciki shape dinki ya fita,amma kinje kin Masa dinki sai a hankali zaki ga sai a hankali.
Chika ce ta daga hannu tace Ina da tambaya Malama,Na'am wai ya akayi ne gashi Ina daukan wanka amma mijina baya yabawa Kuma Ina kokari nayi,Ikhram tace wankan Bai Kai wanka bane,ai indai kinji miji Bai yaba ba duk da ana samun Wanda ko zaki yi basu yabawa to amma Mafi yawa wankan da akeyi Bai Kai wanka,kiyi wanka kamar zaki je Dinner ki Gani karya yake wane shi sai ya yaba.
Sannan mace ta zauna ta lalata kanta wai har sai tayi aikin gomnati sannan zata siyi sabulu me kyau wlh baki hadu ba,in har kin hadu karya yake ya hanaki shi din banza,ke kike da idon gari ba,idan kina biyayya,kina hakuri,kina gyara kanki in and out wlh lungu da sako,tsabtar jiki,gida,sutura da komai sannan kina cikawa da daukan shegen wanka ki Gani ya isa ya hanaki kudin sabulun,sannan mu mata muna zubar da darajar mu da kima ta ya mace shi yasa muka fi samun matsala mu hausawa,girman Kai Yana cutar damu,kinyi laifi baza ki accepting ba,hakuri kinfi karfin kiba namiji,sannan ta rashin kulawa ta matanmu,kina fara yin yara sai gaba daya hankalinki ya koma kan yaran ki kyale mijin naki,komai an daina,Yar shagwabar ma babu,duk kin ballagazar da kanki.
Kishiya kaddara ce amma ana so idan anyiwa mace ta tabbatar cewa idan wata ta shugo ba abinda zata nuna mata,ba abinda zata yi Wanda ita bata riga tayiwa miji ba,amma Baki San bacin ran me gida ba naki San farin cikinsa ba,ko baya ganin abinda kike yi karki fasa kiyi iyakar iyawarki ko bayan ba ke sai yaga amfaninki,Kuma wani baya yabon mace a gaban idonta amma a bayan idonta Bata sani ba duk Inda ya zauna sai ya yabeta tana da wani matsayi a wajensa Wanda ita Bata sani ba just Kinga naya yabonki kin damu ko kin daina kulawa da shi Baki San Kuma a ransa bashi da kamaki.
Maza yawanci haka suke ba sai an fada miki ba amma ke Baki sani ba Ashe kece on top,ke Kuma kina Nan kina zage zage baya sonki yanzu ai kaza kaza a garin haka duk ki watsa kanki a wajensa,Sannan mace ita fa Yar kwalliya ce da gyara duk kyan mace idan ba gyara to aikin banza ne,bare yanzu an waye kayan gyaran jiki gasu Nan iri iri,ki gyara headquarter,amma kin zauna sai sanda zaki wanka zaki wanke Headquarter Hajiya baza ki haifi da me Ido ba,a kalla a wanke sau uku da ruwan zafi ga sabulan wanke Headquarter ne iri iri yanzu da masu tsada da masu Araha a samu a dinga siya.