← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 98

Sashe 89

Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ki rufa mana asiri ki rufawa Hashimu Dolo asiri Naila,ki bawa mijinki abinda yake so,wannan cinyoyin Naila ki dinga bude Masa,idan yace ki bude ki bude,uban mene a bado din nan ne haba Naila Ina zaki bamu kunya ki Bada mata,Ki daure idan Yana so ki jefe shi da Badon nan Naila,Goggo harda tafa hannaye tana mika hannaye tace ya Ilahi kukan uban me zakiyi Naila,Ina ganinki kamar wayayya ashe banza ce raguwa,duk tashen da kika yi Naila,duk gidan yarin da kika je kika Sha wahala sai ta bayar da Bado ce kawai zaki kasa,idan kika fara Jin dadi wala'allah sai kin fishi naci,Naila taji fadan Goggo tace yanzu Goggo sai ya min kishiya? da gudu ma kuwa,dama kishiyar ce da sauki neman mata nake jiye miki Naila.

Kinga tashi muje Dan ubanki yau Dan iskan Badon sai ya warke muje,Naila tace ai fa naji sauki bai Kai na farko zafi ba,Goggo a na karshen nan da kaina nace ya shiga sai naji zafi Kuma ban San nace ba wlh dadi ne ya kwashe ni,Goggo tace ai kin kusa ma Naila ki daure kadan kinji,idan ya dawo ki lallashe shi ki bashi ya samu nutsuwa,ba na so yasan nazo ma,Muje kitchen a fara tafasa wannan zama zakiyi a ciki,suka tafi da Naila, taji kishiya duk ta rude.
Ranar yini Goggo tayi tana gyara Naila,ta sa ta shiga ruwan magani ta zauna,ta Bata wani ta Sha,ta nuna mata yanda ake yi sosai zuwa 3pm ta bar gidan ma ta tafi gidan wata Yar uwarta a Nan Suleja gobe da safe ta koma kauyensu,Naila ta Bata kudin mota har da na kashewa da na kaka ma.

Kafin Spark ya dawo gida ya dau kamshi ta ko Ina,ko wanne lungu da sako sai da ta turare ko Ina,da kuwa indai Yan aiki basu yi ba baza tayi ba sabo da kukan wahala da take yi bata hasala abin kirki,yau kuwa toilet dinma kamshinta daban,tazo tasa waya a gaba ana tsara girki ta gama kwalliyar girkinta da love da wacce tsiya,5pm take tunanin dawowarsa ta sani tun tana gida yace 5pm yake dawowa,amma tace nasan fushi yake yi bari na bari idan nayi Sallar magriba sai nayi wanka,Sai da tayi har Sallar Isha bai dawo ba.

Taje tayi wanka ta saka wani guntun wandon fari da Yar riga me gajeren hannu,gashi ya Sha gyara ko Ina kamshi take yi,tana gama ta nufo Steps Yana shugowa,mamaki tayi ganinsa da wata shigar daban wacce ba da ita ya fita ba,Shadda ce me tsada ya saka wata ita ba fara ba ita ba golden ba,ya shugo Yana kamshi,wankan na daban ne wannan,lalacewa tayi tana kallonsa,yace wai Baki shirya ba? tace Ina? Dinner din Mummy,Ina Amaryar zanje Dinner,satina Daya fa yace to me kike a gidan,ki shirya mu tafi kawai idan kin zauna ma me kike yi,ga Abinci to Kaci kafin na shirya,yace na koshi ni,tace wai mene haka Dan Allah,idan na dawo zanci to,tace to ta juya ya fisgo hannunta ta dawo ya rungumeta yace ko a fasa ne? tace muje mana Mummy guda tana aure,sama ta haura ta fara shiri kamar itace amaryar,tasan bazai kaita make up ba baya so,da kanta tayi tare da daurinta,ta zabo Leshi kalar shaddarsa,tayi kyau sosai da sosai,sai yaji baya son ma fitar Sam.

Amma haka ya daure ta karaso mayafin a hannu,Murmushi yayi yace kinyi kyau,tace hmmm kawai tana murmushi,kulle ko Ina yayi ya rike hannunta suka tafi,mota ya bude mata tashiga shima ya shiga Yana driving da kansa yau suka bar gidan.
Tun kafin su karasa suke Jin tashin kida mata kuwa kamar anyi ruwansu,Yan mata zawarawa,matan aure duk gasu Nan,Basiru Kusa Ango,Naila kamar Bata San da auren ba bayan itace take bada kudin,komai me tsada Basiru Kusa ya saka,ya Sha kyau gashi me Jikin kiba ka rantse Alhajin gaske ne.

Mummy taci make up ansha hular gashi doguwa ga dauri an mata me kyau, kowa yasan tayi kyau ba karya,komai na Yan gayu,kalar kayan angon ya dace Dana Amarya,su Mima sai barin Naira ake yi,Dangi kuwa ko Ina sunzo,har babban yayan su Spark Khalid da matarsa suna wajen.
Spark Yana shiga da Naila Khalid yace Shegen kaya wlh nasan za a rina,Spark ya karasa suka gaisa yace Naila ga babban Yaya,Naila ta gaida shi ya amsa da fara'a hausarsa Khalid Bata fita sosai sabo da aikin sojansa a can Lagos yake,yace karki biyewa yaro fa bashi da kunya,yarinya ce ke da kuruciyarki karki yarda ya Baki ciki da wuri kinji,Naila a ranta tace babban Yaya guda ana ta cewa shine me hankali,yace wlh gaskiya ne ba karya wannan yaron na Sanshi tun Yana yaro,Spark rada yayiwa Khalid yace mene haka Ina lallabawa zaka sa taji tsoro,Nan fushi fa nake yi so nake taji tsoro ta bani Kuma kazo kana yaga ni,yawa kake,Rafeeq ne ya zuro Kai ya hada da nasa Inda suke radar wai sai yaji shima,Khalid yana dariya yace Kai shege Banga laifinka ba ka Mori sadakinka,Spark yace na fara Dora Riba tuni kwana nan zan fara cin Ribaa,ribar sai ta ninka kaga na shiga Ribaa Kuma.

Misam ne yake ta sintiri a wajen ya kasa zaune ya kasa tsaye kawai sabo da Chika tayi saurayi sun fita waje suna ta zanje da wani Dan matashi,shine yake ta zuwa Yana lekawa ya Gani ko sun gama zancen amma sai ya gansu tare,fitowa yayi daga ciki yazo ya samu Chika ya Bata rai yace ke me kike yi a nan,ni bazan yarda da wannan ba an bani ke Kuma kizo kina cin amanata,saura kwana nawa bikinmu saura sati daya amma kina kula wani ya miki kyau bani mukullin motata,Chika Kuma motar Misam tana wajenta ta mika Masa key din ya fisge kamar gaske,Mutumin matashin yace amma baki da halin arziki,yanzu bikinki saura sati daya kika ce min Baki tsaida miji ba,kin Bata min lokaci,har mota ya baki kike jawa,me yasa Baku da Amana ne Mata,Chika zata yi magana yace dakata wannan ko mijinki ne naga alama zaki iya cin amanarsa,ba a haka dani,nema cikin nema,Chika tace karya yake wlh,ga zahiri na Gani tunda yace ma ki bashi mukullin mota Kuma kin bashi jikinki na tsuma, ya ja tsaki ya juya ya koma ciki,Misam yana ji ya labe Yana ganin sunyi baram baram ya koma ya zauna wajen Rafeeq.

Chika ta dawo ciki ranta a bace ta samu wuri ta zauna ita Daya,Misam ya kalleta suka hada Ido ya tuntsire da dariya ya mike yaje ya ajiyemata key din motar a table dinta ya koma ya zauna,wajen Rafeeq,Rafeeq yace ga wata nan ta shugo a'a'a kiriga wannan ta Shekara sittin ta bangaren Mummy ce wannan amma fa ta tara duwawu jibgi,wai wai wai Misam wannan ace Kuna sex tana riding on top Dinka,Misam yace Kai dai ka daina Bada misali a kaina,to ba Kaine Dan iska ba,Kai mene to yanzu tunda ka zauna kake kallon mata kana gulma,wa yace suzo su bude Jikin ai talla suke,wata tazo wucewa yace Yar tsila sii sii,budurwa ta rasa a Ina ake mata Dan kira ,Misam yace a haka zaka kare wlh,suna dariya,yace wai Spark harda wani kare duwawun matarsa ko uban me zamuyi da shi oho cewar Misam,Rafeeq yace ko ta uban waye sai na kalla ba ruwana, ba ni nace su sake su su fito ba,bari na tsokani Spark,kasan Allah ba a wasa da Spark akan matarsa idan ba so kake ya kwace jarinsa ba,Kuma wlh naji yace ya siya Maka mota ka kyale shi ya baka motar Nan lafiya.
Rafeeq yace ai sai na tsokane shi Mayen mace ,yarinya sai tunani take ya kure mata maleji wlh rannan da naje ta bani tausayi,sallama nake bata sani ba,Kuma Ina kallo tana hawaye a boye,Misam yace ni bana tausayinta wlh dama yanda suke ta wani fitsara su ga masoya.

Rafeeq ne ya tashi sai kallonsa mata suke yi suna so ya kyasa ga wanka a wajensa ba a magana,wajen Spark yaje Inda daga shi sai Naila a zaune yace Yaya baza ku Dan shiga fili bane bani aron matarka muje muyi liki,gwara na samu Yar rakiya kunyar mata nake ji sun zuba min Ido,Spark ya kalle shi kawai ko kulashi baiyi ba,Mummy Amarya ana fili ita da Ango har rawa take yi tana chashewa a gaban mutane da girmanta,Rafeeq da Misam sai dariya suke,Rafeeq burinsa ya cika mata har sai da Ya gaji da kallo sannan yace bari na tashi na tafi gida yau idona ya samu sinadarin karfin gani,Misam yace sai gobe Malama Ikramatu zata zo,Rafeeq yace ai gobe kasan Allah duk wani sa Hijab dinta sai naga kirjinta gobe,Misam yace indai ba riga zaka cire mata ba ai da sauki,yace bazan cire mata riga ba ni ba irinka bane Dan iska,amma gobe Ikhram take ko sai na cire mata Hijab wajibi ne a zaune take,zan gani kalkalar da take har Jikinta akwai kalkalar ko babu.
Misam yace Allah ya shirye ka,ni kaini gida yau a gidanku zan kwana,ba Bariki kenan?Uwar Bariki sabo da nace ka kaini gidanku.

Naila da Chika ne suka kebe gefe,Chika tace ya amarci? Naila tace tsakani da Allah bazan iya boye boye ba ban iya ba,Chika da zafi wlh harkar nan da zafi,Chika tace ya Kai cizon kunama? Naila tace ai gwara kunama goma su harbeki lokaci guda,Chika tace mu ba ruwanmu indai za a Saba zamu bi layi kece dai raguwa,Naila tace Allah ya nuna mana,Chika tace Ameen,ya kika ga shiri ya hau gobe Basiru zai gwangwaje,Naila duk da ta zubar da maganin Kaka sai da ta ajiye na Basiru har da over dose za a yiwa Basiru sabo da ya tsumu sosai ya dagargaje Mummy.
Chapter 89 · 0% Book details