← Book details Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 98

Sashe 68

Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

AsmaBaffa
[12/21/2023, 8:28 PM] AsmaBaffa: PAID GROUP 300

ACCNT NO
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD GTBANK

YAN NIGER
+22790795939

🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI

BOOK 1

76-80

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

PAGE NAKU NE
Maryam Ta Ado
Aminatu Yusuf Bawale
Rahama Mamuda(mmn Hajiya)
Hafsatbala864
Sailuba Abdullahi Sani
Lubaba

*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262

Mummy Yan uwanta ta samu kaf ta tarasu ta sanar musu ta samu mijin aure,babban mutum ne me Kamala Kuma yana da kudinsa,murna suka tayata, Dan uwansu Namiji a ciki yace ai dama hakan yafi, zama ba miji ai bai kamace ki ba,shi yasa kike abinda kika ga dama amma idan kina da miji ya zama security dinki,Mummy tace wlh dake babbane ma yace turowa kawai zaiyi,Maman Rafeeq tace ai dai Kya bari ayi bincike ko,Mummy tace Dan Allah Kinga ni bana son bakin ciki,ba ruwanki, da girmana da komai idan ban sanshi nayi bincike ba waye zai min,ai bazawara irinmu mune kewa kanmu da kanmu zabi,ni nasan shi ya sanni nasan asalinsa, Dan Jigawa ne Kuma Dan Fulani,Allah ya tabbatar da Alkhairi suka ce mata tace Ameen,Yaya zai kawo kudi nan da kwana uku,Allah ya kaimu ya furta.

Shi kuwa Basiru Chikar gayu ya Sanarwa tace Alhmdllh, Basiru Maza ka aureta, Tantiriya zata tsumaka idan ta tare ka kwashi gara kawai,Basiru yace ai na tanadeta Yar farar fatar nan tata sai ta koma ja sabo da dakuma da tumurmusa,Chika tace na gayawa Beauty tace Babanta ana biki zai koma kasar waje bazai dawo ba sai bayan wata hudu kaga lokacin inshaallah plan ya kare,yace Subhannallahi dadi kashe ni, Ashe zuwanki Alkhairi ne,karka nuna kana son kudinta shegen wayon son kudi ne da ita,Bata da kwakwalwa a komai amma akan kudi bata wasa,sannan remember ta taba kashe mijinta,dole a gidan a saka CCTV a ko Ina ba tare da ta sani ba,sannan ka kula fa sosai ,wannan karki samu damuwa tsab zan bi da ita,na fita iskanci,Chika tace to sai na jika.

Spark Yana dawowa daga Kano Mummy tace yazo tana son ganinsa,a daren yaje sabo da yanda ta fada kamar babban lamari ne.
Yana zuwa a bedroom ya sameta,yace Mummy ina yini ya gidan? Kallonsa tayi tace lafiya lau my Son,zauna mana,zama yayi tana kallonsa tace Dana na kaina ni wani kiba naga kana yi,ana ganinka anga nutsatse,Spark yace a tambayi nutsuwa a wajen me mata,magidanci Irina,Murmushi tayi tace dama aure zanyi na samu miji, Spark ya furta Allah ya sanya Alkhairi Dan Shila ne ya samu sugar Mummy ko kuwa Dattijo ne ya hadu da daidai shi? Mummy tace Dan babba ne haka ya mallaki hankalinsa,matansa biyu nice ta uku,Daya tana kasar waje daya kuma tana nan Abuja a gidansa, Spark yace ya sunansa ne? Sai ayi miki bincike,karka min bincike bana son iyayi Dan uwarka Kai aurenka ma ai ji akayi an daura sai ni da ka rainani,Spark yace nine zan daura ai,Mummy tace sai kace bani da Dan uwa Allah ya kiyaye,aure a bakinka ma zai dauru kuwa Inda kake mugun kwallon nan,ya sunansa wai? Mummy tace Alhaji Basiru Kusa,Spark yace Allah ya kiyaye ba Lusari kafawa a katako bace, kaga tashi ka tafi bana son rashin mutunci, abinci zaki bani bazan baka ba tunda baka da mutunci kaje ka siya.
Yanzu Mummy akan Basiru Kusa? Ya kusa zama ubanka sai Kuma dole ka dinga gaisheshi kana Masa biyayya,Spark mikewa yayi ya fice.

Naila suna zaune da Chikar gayu sun Kara gyarawa Amarya part dinta sai kamshi yake,Chikar gayu tace ai ni yau Kuma gidan su Naila zan koma ranar da za a kaita zamu wuce Abuja, Beauty tace ga kaza ta nan ta gidan Ango da aka kawo tunda an bawa Yan kawo Amarya tasu ku dakko tawa ku cinye,Chika ta jawo kaza guda tace Naila sai munje gida tace yawwa adana ta.
Ba a dade ba Ango ya shugo ya canja wata shaddar ruwan kwai an dosana hula a gaban goshi Yana bulbula kamshi me dadi,shiga yayi har dakin Amarya, yace Naila kuje abokina Yana waje zai Maida ku gida,Naila tace to Yaya a bita a sannu,zanci ubanki wlh wai ni sa'anki ne? Kuje dan Allah an gode,Naila ce ta tsaya duba mayafinta,Mohsin ya cilla mata mayafin yace dauki kuje,sai da safe,Naila sake tsayawa tayi tace kamar nayi mantuwa naji a jikina,tsaki ya ja ya mike ya turata waje ya rufe kofarsa,Chikar gayu tace ya matsu Kai masifa wannan bala'i haka,Maza akan Bado duk su hana kansu sukuni.

Ango kuwa suna tafiya ko kofar gida basu Kai ba ya rungume Beauty,Yana murna da,Beauty tace finally....Kara ta saki kadan yanda ya mata wata runguma kamar zai fasa mata Kashi,sassautawa yayi yace Sallah,muyi sallah muyi bacci,Beauty ta kalle shi kawai tace to Ina da Alwala ni,tace yawwa tashi tashi Emergency,Hijab ta saka tabi bayansa suka yi Nafeela tare da adduoi sannan,ya jawo musu Naman a leda suka ci suka Sha,Beauty ta shiga wanka,shi kuwa da zai taho gidan a lokacin yayi wanka shi yasa bakinsa kawai ya wanke ya canja kayan bacci,wando gajere ko riga babu,Beauty fitowa tayi daure da towel a jikinta,Ya bita da kallo kamar maye,kasa hakura yayi ya mike ya isa Inda take zaune Jikin Mirror ta gama shafa turaruka tana shafa lipsgloss, ta bayanta ya tsaya tare da dukawa ya rungumeta suna kallon kansu a mudubi,murmushi suka saki a tare lokaci guda, a hankali ya rada mata bazan iya jira ba,let's go to bed...muryarsa har rawa take.
Daukanta yayi cak ta rufe idonta tana dariya tare da furta kunyarka nake ji,Dan Allah a kori kunyar nan bana sonta ni,sosai kunyarsa Beauty take ji,I love you Baby ya furta tare da kwantar da ita a Saman bed,tayi flat ya zaune a tsakiyar bed din gefenta,Ido ya kafa mata Yana karewa kyakyawar surarta kallo,hannaye tasa tare da rufe fuskarta,a hankali jikinsa a mace ya cire hannayen da ta rufe fuskarta da shi.

Kirjinta ya nacewa da kallo ya gansu a cike fam,tun bai gani ba hankalinsa tuni ya tashi,hannu ya Kai Beauty ta bige Masa hannun tana dariya,Fuska ya bata harda shagwaba ya furta please,kwanciyarta ta gyara ta kishingida tare da yin pillow da hannunta daya suna kallon juna cike da nishadi so da kauna,a hankali ya fara shafa lips dinta,ya gangaro wuyanta zuwa kirjinta a hankali cikin salonsa ya warware towel din,abinda yafi kauna suka bayyana,ai mikewa yayi zaune tare da furta congratulations Mohsin, bari nayiwa kaina murna,dariya tayi tace mene? an bani mace wacce nata na musamman ne ba masu zubewa ba, ai dole na fara taya kaina murna, Allah na gode Maka

Idanuwansa har wani kankancewa suka yi sabo da jaraba,Beauty Shagwaba tayi tare da yin yan girgiza,ba shiri Mohsin ya jawota jikinsa Yana rada mata zafafan kalamai,Mohsin a hankali ya dago habarta da yatsa ya hade bakinsu waje daya ya fara kissing dinta a nutse,Beauty sai kunya ake ji,Yana yin nisa ta fara biye masa,tana Maida Masa martani,a hankali ba gaggawa ya fara latsa boobs dinta yanda yaga dama,Beauty kunyar ce ta gudu taji dadi,dama ai dole irin wannan gyara dole a kan gwiwa zasu zauna,Muryar Mohsin har rawa take, Da kyar yake iya magana,Hanan ce ta zauna tana jira a kawo mata Amarya ayi musu Nisa ta samu kofar dukan Beauty sai shuru,kasa jurewa tayi ta lallaba ta nufi bangaren Beauty tace wlh sai naji Uwar da suke yi,Beauty taji kamar an bude kofar Palo,shi kuwa gogan ma bai ji ba Allah yasa sun sa key a kofar bedroom.

Ta sake ji an Murda handle a ranta tace to ko wannan jakar ce ne tazo Jin kwaf, kirjinta ta sake mikowa Mohsin ta bankaro su tace da karfi wash....sweet.....ohh...MMohsin ya sake rudewa sai sambatu yake yi iri iri,Yana biyewa Beauty, babu wacce nake so kamarki,sai yanzu nasan mene soyayya,Hanan tace kaji munafuki laaaaaaaaa ta Dora hannunta a Kai tace mutumin da nima yace zai iya bani duniyar Nan Baki daya kunji jama'a.
Chapter 68 · 0% Book details