Sashe 55
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Naila tana gama ji ta ja tsaki ta juya Palo,Wahida sai wani zuba take,ta mike ta shiga kitchen ta dakkowa Mummy lemo ta dakkowa kanta da Spark ta zauna suna Sha,Spark Naila ya mikawa nasa ta karba ta balle tana Sha,wani takaici ya kama Wahida,Amma bata hakura ba ta koma kusa da spark tana shakar kamshinsa ta fara mika Masa lemon a baki,ya dinga Sha Yana satar kallon Naila,duk kitson da taje saloon aka rangada mata wai bai gane ba,tana kallo Wahida tana bashi a baki Yana Sha,Mummy sallama tayi Masa ta tafi,Naila idonta ya ciko ta mike da sauri ta shiga kitchen,tana shiga sai kuka,tun tana yi a hankali sai ta fashe da kuka har wani shidewa take, tana Jikin Sink ta Dade tana kuka taji shigowar mutum da sauri ta fara kokarin goge hawayenta,Muryar Spark taji yace me kike yi ne,Muryarta tana rawa alamar kuka take tace plate nake wankewa,are you crying? Da sauri ta juyo fuskarta sharkaf da hawaye,kuka ne yaci karfinta ta fice da gudu daga kitchen din ta fada dakinta,kamar me ciwon ciki haka ta rike ciki tare da dafe bango ta durkusa tana tsafiya a haka da ruku'u tana rusa uban kuka ta fada Saman bed tana ta kuka,Wahida ita tuni ma ta tafi tana murna ganin Naila tana kuka.
Spark ne ya bude kofar da sauri ya sameta a zaune tana sharbar kuka,yace menene kike kuka haka? Me aka miki,Wahida tace....cikin masifa Naila ta dago tana kallon Spark tace haka ka iya Wahida kaza, Wahida komai Wahida can't you see I'm in love with you? Spark tsayawa yayi yace oh dama ba aikin ne ya kawoki ba sone kenan,wallahi ina sonka ba zuwa nayi na cutar dakai ba,Jamilunka ce Naila ce nasan ka ganeni yau ta mike tsaye tare da matsawa jikinsa sosai,saura kadan ya rungumeta Dan ya danne zuciyarsa ne,yace to me yasa kika boye min baza ki zo min a Jamilunki ba,zaki rufeni kina boye min abubuwa ta ya zan yarda dake shi yasa kawai na zabi wata Kuma yanzu kin San dai anyi sa rana ma tuni sabo da a shirye nake ma gobe friday za a daura aure wallahi kinji na rantse ba wasa nake ba aure za'a daura min gobe inshaallah.
Tana tsaye tayi mutuwar tsaye ya fice ya Bata waje,ranar Naila kuka ta yini yi ta kawana Bata iya ko lekowa ba,Kuma tace wlh bazan bar gidan ba na gani yanda za ayi dani.
Washe gari Naila tana ganin kamar wasa sai Taji abokai ana ta dariya ana tsokanar Spark sai murna yake ta leko ta kofa Taga ya fito Yana zuba kamshi da wata uwar shadda me tsada da babbar riga farare ba kamarin kyau yayi ba,a bokansa Suna cewa kayi sauri fa time ya kusa,Spark ya fito Yana washe baki suka fice,sai wurin 4pm sai gashi sun shugo da su Kamal,Naila tana kwance a kan gado tana ta faman kallon pics din spark da bai San ta dauka bama,tana hawaye tana kuka,Spark harda cewa yau sai nayiwa kaina guda wlh,abokai sai dariya suke,Yana cewa aure yazo na kira shi ya amsa,Kamal yace muje reception din,suka Kuma ficewa da su Rafeeq,Mummy tana gidan Mima ana ta shagali tace wai ni naji kamar ana cewa Kano akaje dauro aure su da zasu je gidan Maman Wahida wai ya haka ne,Mima tace to Dan iskan yaro komai har lefe Dana hada Masa kwashe abinsa yayi wai da kansa zai Kai Kuma ni naji Maman Rafeeq tace itace ta Kai lefe,ni na rasa gane wannan kan aure amma koma mene wlh da sanin Papan su Spark tunda ai danginsa ne suka Kai kudi da komai,ni gaskiya auren Nan akwai wata a kasa Spark munafuntar mu yayi komai ya hana mu muyi daga Ubansu sai Yan uwansa sai Kuma abokai ni wannan wanne irin yaro ne,Mummy tace ni nayi mamaki ya hanani na tsoma bakina a harkar aurensa wani bikin arziki ne wai ace sati daya jal har an saka rana an daura aure.
Wahida ce ta shugo palon da gudu tana rusa kuka wlh ba Dani aka daura ba,Daddy yace da wata aka daura a Kano shima labari yaji,an zalunceni anci amanata an yaudareni,Mummy tace ya tabbata, ta kira Spark a waya tace Kai kana Ina Dan uwarka?
Yace Ina airport ni da amaryata mun wuce Honey moon,Wayar Mummy ta katse tace zai iya aikatawa bata San Spark Yana gari ba,tace ai Banga amfanin biki ba, uban kowa ya watse ku tashi jama'a kowa ta tafi dakin mijinta tayi bautar Allah ango ya tafi turai da amarya kowa ta hada shirginta biki ya kare.
Amma wannan ango anyi marar kunya cewar Maman Misam tace ah biki ya kare Kam,Mima tace a fadawa masu girki su sauke tukunya.
Mummy sai bi take part part tana cewa biki ya kare kowa ta mike ta tafi gidan mijinta a tashi a tafi, Mutanen kauyensu suka ce to Dan kawai ango ya tafi sai a fasa biki haka akeyi,to abinci kuke so kuci ance an fasa kuje ku dafa a gidajenku babu me ciyar daku yau.
Spark sai dare ya shugo gidan wanka yayi sannan ya shirya cikin kayan baccinsa riga da wando sky ya fito yayi kyau,dakin Naila ya bude ya sameta tana ta faman hada kayanta a akwati tana kuka zata bar gidan gobe da sassafe, hannayensa a aljihu yace Ina zaki je Jamilu? ban sani ba tana hawaye,dariya yayi yace haba kawata,tafiya zakiyi ki barni baza ki tsaya Kiga first night ba? Naila banza ta Masa,rungumeta yayi ta baya,ta fara fisge fisge tace ka sakeni zan zageka wallahi,sau nawa Kuma kika zageni ni,haba my wife,I'm sorry ya furta Yana kokarin cire mata riga,mamaki ya Bata,ta kwace kanta da kyar, tana huci yace wlh yau sai na taba Boobs, tsaki ta ja ya turata Saman bed ta fada Kai ya bita,tsalle ta buga ta dire a kasa,tace wanne irin rashin Imani ne wannan kayi aure kazo zaka keta min mutunci,Spark yace wlh gwara ma ki tsaya yaje ya sawa kofar key,Naila ta fashe da kuka tace wlh bazan yafe Maka ba,Spark wayarsa ya zaro tare da kiran Mohsin yace Yaya Mohsin gata tana ta kuka kayi mata magana,Wayar ya mika mata Naila ta karba tace Hello Yaya,yace Na'am yace Naila kinci amanata Ashe dama a gidan namiji kika je kika tare,yanzu idan ba mutumin kirki bane da tuni ya lalata miki rayuwa,wannan takaicin wlh yasa da yazo ya fada mana komai da rayuwarku a gidan yari Umma ta fusata tace lallai indai Yana so a daura aure Kawai,mu Kuma yau aka daura miki aure da shi sai ki zauna da hujja tunda haka kika zaba,Kuma karki Kuma kirana daga yau,Umma ma karki nemeta kije mun fita hakkinki mun daura muku aure,Naila ita Sam Bata ma ta fushin da suke yi da ita,kawai mamaki da murna ne suka kamata amma a zuciyarta,tace zanzo Yaya dole ka hakura wlh,Wayarsa ya kwace ya kashe,Naila tace gidan zanje ka bude min kofa,Spark yace ai kinzo kenan tunda kika kawo kanki,fuska ta bata sosai tare da furta ka bude min kofa nifa ba Yar iska bace,Spark a nutse yace ni kuwa shine Dan iska ne ni.
Shuru tayi Masa ta tsaya a Jikin kofar,Amarya jimiluna zo ki kwanta ba abinda zan miki am serious gobe har gida zan kaiki ma,Naila tace ban yarda ba kawai ka cuceni bazan zo ba,wai baki yarda dani ba bana son taurin Kai wlh zan fasa kaiki gidan na kulle ki a daki kin san halina,Baki ta turo gaba tare da makale kafada tace kaje wajen abar kaunarka ku kwanta ,tashi yayi ya bude mata kofar yace jeki Madam gobe idan kika ganni da Wahida karki damu mutane da kuka,tsoro Naila taji,ya fice daga room din ya haura sama,Naila tunawa tayi da wahalida ta fito ta bishi da sauri tana cewa gani mene ne?nifa Malam ka dameni ta furta tana shiga bedroom din,kallonta ya shiga yi sanye cikin Kayan bacci wando dogo da Yar riga me gajeren hannu pink da adon cartoon a jiki,yace me kike haka kamar yarinya Naila ta karasa Jikin bed din ta zauna a gefen tace Gani,Yar tsuka yaja tare da furta idan zaka kwanta ki kwanta ya furta fuskarsa ba wasa, haka Naila ta samu ta Dan kwanta badan ranta ya so ba ta kwanta a gefe,murmushi ya saki me kayatarwa a ransa ya furta haba ai gashi nayi maganinta na huta da raini,light ya kunna ya karo hasken yakwanta a gaf da jikinta, tana jknsa tsoro ya cika mata zuciya,a hankali ya Dora hannunsa a hips dinta,Naila Bata yi motsi ba tayi mutuwar tsaye sabo da tsoro cike da nutsuwa ya dinga matso da hannun zuwa cikinta a hankali ya jawota tare da manta jikinsa.