Sashe 80
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganinsa tayi ya dawo da sirinji sabo da wani ruwa a cikin wata kwalaba kamar wani Likita,yace kin San wannan ruwan? Naila tana kuka ko kulashi Bata yi ba,yace to na Yan kaciya ne likitoci suke fesa musu a wajen, da wuri suke warkewa tana kamewa,dama ni kin San Ina da abokai likitoci, sabo da wannan rana suka bani na tanadi komai,ke kin San yanda na shiryi wannan rana ba abinda baza ki ga na dakko ba,karki mamaki Chika ce duk ta Adana min abina.
Naila kanta ta dauke kawai tana Jin haushi,sai shesheka take,ruwan ya zuko sannan ya cire kan allurar ya ajiye gefe,yace bude min cinyar nan,Naila kunya ta kamata taki budewa,yazo da kansa yace nasan komai fa,sabo da kallon wajen Nan har tawadar Allah na ganta mene na wani kunya,dariya taso ta kwace mata tace ni bani da tawadar Allah wlh,Yace to tabon kurajen infection ne kenan,tun yaushe tabon suka goge zaka min sharri, dariya yayi yace to bude kinji Yar Baby kar na bude ta karfi kice na Kuma yin famu.
Da kyar sai da ya Sha fama sannan ta bude kafafun ya fesa mata ruwan sosai,sai da taji zafi amma ba yawa daga Nan Kuma ta rage Jin zafin sosai,yace sai gobe da safe da rana da dare sai an fesa har 3days kin ganshi a nan na jiye miki idan ma aki fesa da kanki ba ni zan saka miki da kaina.
Naila da kanta ta Dan iya mikewa tana dafa bango tace kugu na ya karye bazan iya tafiya ba.
Ke dai raguwa kawai cewar Spark, ya dakkota bayan sun tsarkake jikinsu,gashinta ya goge mata,harda shafa mata lotion,ana yi ana lashe mata jiki ana tattabe mata boobs,Naila taga jaraba yau,rigar baccin ma ashe yayyagata yayi a jikinta sabo da tsabar ya zauce,Naila ta ganta a yagalgale,tace ka yaga min riga wlh sai ka biyani Ina sonta shine ka yagata,yace oh sorry zan siyo miki wata,ni irin abata nake so wlh idan baka biyani ba tam.
Zan biya mana ya furta Yana taje mata gashi,ya gama ya kama da ribbon,sannan ya sa mata pant ya dakko wata rigar sabuwa ta bacci a lefe, ya bata ta saka riga da wando 3quirt marasa nauyi dasu masu kyau.
Naila tayi tsit kamar ruwa ya cinyeta sai abinda yace, turare ta shafa,bed din ta kalla sanda ya daga labilen suka koma sama,Ashe towel ya sa a kasanta duk iya towel dinne ya baci, bata san ma ya sa ba,towel din ya cire ya sa a washing Machine sannan ya fito ya gyara bed din sosai,ya kwashe tarkacen kayan ciye ciyen zai Kai kitchen,Naila tace zanci,ya dawo mata dasu gabanta Inda take zaune a kujerar Mirror, ya zuba mata madarar, ta karba sannan ya tafi ya barta.
Toilet yaje ya gyara ya ciro towel din ya shanya sannan wandonsa ma ya wanke ya shanya,rigarta da tissue da sauran tarkace ya zuba a Dustbin sannan ya fito shima ya shafa lotion sai wani farin ciki yake,Yana damunta da surutu,ko kulashi bata yi,abinta take ci,sai da ya gama shiryawa ya saka wani boxers din kawai yazo shima Yana Jin muguwar yunwa ya fara cin Naman Yana kora madarar sai da ya koshi,Naila tana ci tana yatsina a haka ta koshi,ya kwashe ya Maida komai kitchen,Naman a Fridge ya saka da sauran tarkacen na ci,daukanta ya sake yi tare da wanko mata hannu sannan suka dawo ya kwantar da ita Saman bed ya kwanta a gefenta.
Yace my love,Naila kanta ta dauke ta juya baya,dariya ta bashi magana ma ta gagareta,sai hawaye da kuka,ya hau lallashi yace bazan sake ba,Naila tana kuka tace wlh Hallare Bata kwanta ba ai na gani,Kari take nema na rantse da Allah ba a kaina ba sai dai ka mutu,sai dai a kashe ni bazan sake yarda ba,to ya zanyi ni ban San wanne magani kika bani ba,amma Kari nake so,Naila tace ashe zaka mutu kuwa yau,to ai ba yau nace ba ya furta,Naila tace har gobe ma da jibi da gata da citta da kanwa da tagargade da gimba bazan taba yarda ba wannan ai yaki ne guda,ni akan wannan gwara na tafi gidan mu bazan iya zama ba,wannan mugunta taka sai an rubuta ta a littafi, tarihi ne guda,ban taba ganin mugun mutum irinka ba Spark,ka bani kunya,ban San haka kake ba,da nasan haka kake ko kulaka bazan yi ba.
Spark makalewa yayi a jikinta ya dabaibayeta kamar maye,shuru tayi sabo da kar ma yace zaiyi wani Abu,amma duk da haka dukiyar fulaninta sun fada mata yanda ya dinga wasa dasu Yana cikin shansu ma yayi bacci a haka,Naila tace wai haifarka nayi ne,ta janye jikinta ya sake janyota Yana bacci,tun tana kokarin hanawa har bacci ya kwasheta,zazzabi ya rufeta na wahala tana bacci,ta farka tana rawar Sanyi,Zafin jikinta ne ya farkar da Spark,yaji tana Nishin zazzabi,tashinta yayi yace zazzabi kike ne? Naila Kai ta daga Masa tana ta faman hawaye, magani ya bata ta Sha ta kwanta tare da shigewa jikinsa tana Jin dumin jikinsa har ta samu zazzabin ya sauka tayi bacci.
Washe gari Abba Yana tashi da Naila ya tashi a ransa yace Naila ta tana can yanzu nasan tasha bandashe da kuli kuli da yaji har da Maggi,Allah sarki Nailata tana can ita kadai ba Dan uwa a kusa bare na tura a gano min lafiyar ta, ya kira su Goggo yace lallai anjima suje su gano Masa lafiyar yarsa, Umma tana jinsa dariya tayi tace ni wlh Ina murna bana so ma Naila ta samu sassauci sabo da bata da kunya ko kadan,Abba yace ai dama bakya kaunarta ni Ina son abata,Umma tace kana ganin zumudin da take ai gwara haka.
Mohsin Kuwa Beauty dinsa ya hakura ya barta kwana biyu taji sauki amma ana biyun nan sai yaki yarda,Beauty duk da zafin da ta Sha haka ta hakura ta bashi kaya ya ja sabo da tana da kishiya,dama dagiyar mata wasu bata tashi sai suna da kishiya.
A ranar da safe Kuma Maman Hanan ta rakota gidan miji da kanta.
Sabo da hauka da rubutu ta rakota galon guda ta boye abinta,sai data wanke fuska da wani rubutun sannan tayi kwalliya suka nufi part din Beauty suna bugawa,Beauty tana kwance a jikinsa tace waye? Muryar Hanan taji tace shugo mana Aunty,babu ko tunanin ta tashi a jikinsa ta sake yin Mala Mala a jikinsa,Hanan kamar ta hadiyi zuciya.
Maman Hanan ta gallawa Beauty Harara tace to rasai rasa kunya sai ki tashi ai zamu yi magana da me gidan,Mohsin yace ba sai ta tashi ba ku Fadi abinda ya kawo ku,Hanan ta kalle shi da sauri,tace Uwata ce fa,yace ni uwata ce to? Beauty ce ta rufe Masa Baki da hannu tace bari na tashi irin kissar Nan bafa tashi zata yi ba,yace ba Inda zaki,suyi maganar su a Nan,Maman Hanan tace Mohsin dama haka kake? Yace sai yau kuka sani kenan?
Beauty tana jinsu harda gyara kwanciyarta a jikinsa,Hanan ce ta fara masifa amma ka cika butulu Mohsin Kuma wallahi yanzu nasan Kai baka San arziki ba,Ashe baka da mutunci,idan Kai Dan halak ne ka sake ni butulu macuci azzalumi,tun baka da Sisi nake zaune da Kai wato yanzu ka auro Yar me kudi wannan tsinananniyar wacce ko nonuwan ma bata da su duk ciko ne,shine ka zauce haka.
Beauty ta Kalli Hanan ta jawo hannayen Mohsin ta Maida Saman Boobs dinta tace akwai bra? Mohsin yace karki biyewa haukarta ai ta haukace Kuma wannan wa yake ta ita ni da nasan kan abubuwana,nonuwa subu subu,Maman Hanan salati ta saki tana tafa hannu tace Mohsin a gaban nawa? yace Laushi gare su Iya,kwana Nan zanje na Kara sadaki akan na baya sunyi kadan a haka,Beauty harda dariya Dan ita kanta ta Dan ji nauyin Maman Hanan amma su suke jawowa sun hanata sukuni kwata kwata.
Hanan kuka ta saki taje ta cakumi Beauty wlh sai kin fada min waye bokanki, Beauty ta saki kukan kissa tace ta yakusheni Baby wayyo idona,Mohsin takaicin su Hanan ya isheshi kullum sai tazo Masa bangaren Amarya,saura kadan ya saketa amma ya danne,yace ku bar min part dina,wlh Kun dameni ba dama wai mutum ya huta,Beauty tace so take ta kallar min nonuwa na,ita din banza waye zai gansu sai ni kadai cewar Mohsin,Beauty tace wai mutum bazai huta ba,tunda nazo gidan Nan an hanani nayi amarci lafiya,yace Ku fita nace ya fada a tsawace,Hanan suka yi waje,yace wannan wacce masifa ce sai anzo Maka bangare,Beauty tace gonarka suke so su kalla yanda kake noma wlh idan na gaji zan bude a gabansu,Nooo ..karki bude min gonata,,
wannan marasa hankalin su kalla suna da kambun Ido su cinye min abu.
Tashi kaje to kaji me suka zo da shi kaga da mamanta suke tafe baza taji dadi ba,zata ga an wulakanta musu uwa,Kuma babu dadi Hakan,Mohsin shi da kanshi Yasan Beauty akwai kissar masifa yanzu ta zuga shi ya gama fitsara Kuma ta canja yanzu a bayan idon su,amma ko ba komai tana da hankali,mikewa yayi tace muje na rakaka kar su yiwa mijina masifa,tare suka fito ta saka hijab jilbab,suna karawa part din Hanan har Maman ta fice ta tafi gida.
Sai Hanan suka samu ta cire rigarta ta dakko wasu kayan a palon wai zata saka Kuma karya take Jin motsin Mohsin tayi ta cire ko zata birge shi,harda Juyowa a haka tana wani rawa da su,Beauty ta jawo plate a kusa ta shiga kida tace sai da kalangu naga alama irin wannan rawa haka.
Beauty tana mata kida ta hade rai ta kama kanta,Beauty tace mu namu ko da riga bouncing suke ba sai an cire ba,Kuma wlh Dan ya Gani ko a jikina nasan matarsa ce ke to mene Dan ya gani kin birge shi,ki kwantar da hankalinki Hanan mu zauna lafiya,karki tunzura ni na fara nuna miki kalar nawa haukar.
Hanan tace wlh Allah ya kiyaye min zaman lafiya da kishiya har abada,wlh duk duniya bani da makiyiya kamarki,wlh da zan iya da na iya kashe ki har lahira ta ja tsaki ta juya bedroom.