Sashe 34
Tantiriya A Gidan Yari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daddyn su Asmau ne ya fado dakin yace ba sai kin tona mata asiri ba naji da kunne na,amma ku dai jininku kunyi asara,Kuma ba Yan arziki bane ku,uwarku tayi asarar haihuwa, Nan take hawaye ya zubo Masa yace Kun sa na kama yaro, na bata Masa suna ba hakkinsa,to ki sani zan fito da shi Nan da 3days ke Kuma zaki koma prison,ya durkushe a kasa Yana kuka Wiwi Yana furta wannan wacce irin masifa ce wannan,wannan mene haka,Mama sai diririce ta fara cewa tsaya Kaji yanda akayi,ka bari kaji mana,Nan take ya kira Yan sanda suka tafi da Mama ya fada musu komai Wanda sune suka kama Spark,yace a hada da kanwar Asmau a tafi da ita a Kai case din kotu zasu fi bayani da kyau,ya dauki waya ya kira dukkan manyan Spark yace gaskiya ta bayyana amma suje kotu zasu ga ko waye ya kashe Asmau,ba Wanda yasan waye ana dai ta jiran ranar zuwa kotu domin a ga waye yayi hakan.
Jamilu yau ya fito Yana kallon ball,wani ne ya bugo ball sosai tazo ta daki cikin Jamilu,Nan take ya Fadi kasa a sume hancinsa Yana jini,aka yi kan Jamilu babu bata lokaci Goje Yana wajen ya dauki Jamilu yaji ba nauyi shafal Yana mamaki ya wuce da shi asibiti,Spark bai sani ba sai Goje ne yace budurwarka fa ya sume yana asibiti,ko gama ji baiyi ba ya nufin asibitin,ya samu Likita Yana kan Jamilu Yana cewa yaki farfadowa Ina ta kokarin dai,Spark yazo kan Jamilu, Doctor yace bari naje Office na dakko kayan gwaji zan kirawo wasu doctors din, yi kokari ka cire Masa riga yafi Shan iska,Jamilu Yana sume bai sani ba,Spark ya cire uban rigar daya jibga, sai wata t-shirt a ciki itama ya daga zai cire sai yaga vest ta mata,da sauri ya janye rigar sama gaba daya sai yaga nonuwa an damesu da seletape da bandage,da sauri ya mayar ya rufe rigar,ya kama wandon Jamilu jean ya zuge zip din ya Buda yaga pant da pad alamar period take,ya sake jawo pad din yace har Jinin sai na tabbatar ya kalla,ya Kalli gaban Naila,yace Alhmdllh gashi nan kuwa,bari na Kalli kadan sai yayi sauri ya gyara mata komai ya zuge ya gyara komai Yana uwar murna yace wallahi wallahi na fada wannan mace ne, karya ne ace namiji ne haka,farin ciki ya isheshi ya sake kallon Naila,a hankali ya duka ya Dora bakinsa a Saman nata yayi kissing dinta,hayyacinta ta dawo a lokacin ta bude Ido Taga Spark bakinsa cikin nata Ido ta zaro ta hankade shi, yace sorry Jamilu kaki farfadowa ne shine nayi Maka na baki ko zaka farka
Mikewa tayi zaune sai ga Likita ya dawo,Yace Alhmdllh ai ya farka ma,shike nan buguwa ce yaje ya huta a bashi ruwa ya Sha,Spark yace to ya rike hannun Naila Yana wani Jin nishadi a ransa bai nuna ya gane mace bane ya barshi a Jamilunsa, fitowa suka yi Jamilu yace kaje ka rama min ball din daya buga min na suma na fada Maka,Sorry by mistake ne ai cewar Spark Yana dariya ya rungumo kafadar Jamilu,Naila ta kwace kanta da sauri tace na fada Maka nifa ba Dan Gay bane,murmushi ya saki ya sake zuwa ya rungume Jamilu ta baya,Naila ta sa kafa ta take Masa kafa ya saki ihu ya saketa ba shiri,ganin yaji zafi da yawa tace Sorry taho ta mika Masa hannu,yace Jamilu ka fiye mugunta, fari tayi da Ido,ya saki dariya yace Jamilu Terror Dan duniya , Naila tayi dariya tace Fadi ka Kara harda tallafo kirji tace da ace Ina da boobs Dana girgiza,to mu Maza sai aka mana Hallare,Spark yace ya zamuyi Jamilu sai hakuri gashi ba mata a nan.
Naila tace kwana nan ni Jamilu zan fara kwartanci a gidan nan domin zan fara haura katangar mata,Spark yace shima yayi mata ta Yan Daudu yace ke kike da Beauty harda yin girgiza,Bata San shi murna yake ya gano macece ba,Naila ta dinga dariyar girgizar da yayi,tace wlh kaima gidan yari ya fara bataka, hannu ya shanye yayi fari da Ido yace ai dama ni can tsohon dan duniya ne, tataccen dan Bariki ne,kin taba ganin an kawo salihi gidan yari ai duk mune Yan iska, Naila ta dinga dariya harda rike ciki, Spark ya shafa sumarsa Yana kallonta tana faman dariya,wasu bangaren suka nufa Wanda Maza ne sun hada daba suna Jin kidan Yan tauri abinsu ana ta faman danna ashariya, Spark yayi kalar yanda Goje keyi,irin Yan tauri yanda suke yiwa kansu kirari, a kusa da mazan masu Jin kidan ya fara vibration yace kutmar dumadu tsumina ya tashi ku bani hakuri....Jamilu ya saki dariya yace sai kayi Kaine Spark......
Spark yace Kayyasa Kai sai ni Dan gidan Ahmad Maleek na kasar Jordan,Jamilu yace ai Maleek din na kasar Jordan kakane a wajenka,yace wuya a kasar Jordan billahillazi,Jamilu yace Kayyasa chau chau fada musu Dan ubansu, kowa ya ja dakai zai Kai kasa,madalla da haihuwarka me Golden Eye, Wuya a gidan yari, dariya ce ta kama Spark ya matsa gefe ya ja Jamilu yasan Jamilu Tantiriya babu ta Ido sai ta fishi zakewa a cikin kartai,yanzu burinsa bai wace ya zaiyi ya hana Jamilu shiga cikin Maza ba a daina kalle Masa ita,ga Jamilu bata San yasan mace bace sannan bata ji,mafita daya ce ya fitar da ita daga gidan yari ko nawa zai kashe a duniya.
Sharhi pls
BOOK 1
Free page
Accnt no
0175487861
Asmau Garba Muhammad Gtbank
Katin MTN
08061929616
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Lro2cmYgE0588BKELFJhbf
Assalamu alaikum matan kwarai munkawomuku magungunan mata masu kyauda inganci munada maganin sanyi original muna hadin 3ster hajiyata kizamo star agurin oga hajiyata karkimanta shima ogan akwainashi muna nan asokoto muna aikawa kowane gari harma damokotan kasashenmu babu inda bama kai kaya ⭐⭐⭐3 Alkhairice garemu yan uwamata
Gamai bukatar lambar kira gata 09039320715 sai munjiku siyannagari maidakudi gida
3⭐⭐⭐alkhairice
AsmaBaffa
[12/10/2023, 12:19 PM] AsmaBaffa: https://chat.whatsapp.com/FRJAnQZXm0t7rAroZWlMnQ
https://chat.whatsapp.co ~~ m/FRJAnQZXm0t7rAroZWlMnQ
🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
36-40
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
Ummeetah Muhammad
Babyn Baby
Baby Ak
Nice Gal
Hauwancy
FANCY HONEY kawata Amarya Allah sanya Alkhairi,Allah ya Bada zaman lafiya,Allah ya kawo kazantar daki😀
MASU AUDIO DAN ALLAH BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL ZUWA AUDIO BA
Beauty waya ta kira Daddy dinsu tace Dan Allah Daddy a hada Case dina da case din Jamilu shima a fitar da shi,Daddy yace tab Beauty wannan wacce irin soyayya ce baki San mutum ba bai sanki ba ai dai Kya bari tukunna ki fara fita idan kika fita sai ayi maganar Jamilu,Beauty tace to shike nan Daddy,yace Beauty kin kusa fita inshaallah komai ya kusa kammaluwa kudi sunyi aiki,Allah ya rabamu da talauci,talauci baida amfani ko kadan,Beauty tace a'a Daddy shima Yana da wani amfanin ta wani bangaren fa,yanzu wani watakil idan aka bashi kudi neman mata zai dinga yi, kuma Allah yana so yaje Aljanna sai ya hanashi ai kaga talauci yayi rana,wani caca zaiyi in yana da kudi,wani Gay,wani Kuma dai yabi hanyar banza ya koma dan wuta to Allah Yana son mutum,ai sai ya barshi da talauci a sa talauci ya Masa dauri da ankwa,Daddy yace uhm yau Beauty tana wa'azi ikon Allah gidan yari tayi rana,yau Beauty ce take min wa'azi na fada ta fada kai duniya,Dariya Beauty tayi tace Islamiyya ce kawai ta ratsani Daddy Kuma ban gama shiryuwa ba fa a haka,Daddy yace ah ni wannan gidan yari Alhmdllh ko iya haka ma naji dadi,Beauty tace hmm Dan baka San ta'asar da muke bane Daddy,yace to Allah ya Kara shiryaki,Beauty tace Ameen,suka gama hirarsu sannan ya kashe waya.
Yau Spark rike Naila yayi ya hanata tafiya,tace ni wlh bazan kwana a nan ba,Spark yace to ya kake so Jamilu? Naila ta fara shgwaba bata San ma tana yi ba harda doka kafafu ni....ni.....ni.....sai dai nima ka biya min VIP Dina ta furta tana turo Dan bakinta gaba,Spark gaba daya yaji tsigar jikinsa ta tashi ya daure tare da basarwa yace Iyye Jamilu Daudu haka tayi nisa Kuma?,Sai lokacin Naila ta tuna da me tayi,Dariya tayi ta mika Masa hannu suka tafa irin yanda abokai keyi tace shege abokina ka gane Ina fa sani nayi just ayi raha kasan ni akwai wasa,Spark ya kalleta kawai yasan wayancewa tayi a ransa yace amma yarinyar da tsaurin Ido take wai Shege fa tace min ta rainani fa,idan na aureta waye shugaban Kuma,nayi mata uzuri ai duk tayi ne dan ta kare kanta.
Suna daga tsaye ya turata Saman kujera ta fada Kai a zaune shima ya zauna a daya kujerar yace Jamilu in tambayeka mana? Naila tace Ina jinka, ka taba yin budurwa? Naila tace Kai ba daya ba ma ai ni da a baya kwallon mayaudari ne,yace ba wasa ba fa nake yi,Naila tace na taba yi baza su irgu ba tun daga kauye nayi budurwoyi na dawo birni harda su Khalida,wai saurayinta Khalil take nufi Wanda tace sai yayi bleaching, tace Khalida kyakyawa ce sai dai baka ce ni nafison mace fara nayi nayi ta fara bleaching taki ni kuwa nace to tayi asara naki kula ta,ta nace min Kuma Allah yasa kaddara ta jefo ni,Kai harda yaran masu kudi,ya fahimci zancen yasan gaskiya ta fada sai dai ta juya abin ta maida shi saurayin mace shi Kam ya gama gane kan Naila.