Sashe 97
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 78
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Bayan shekara 3 rayuwa na tafiya cikin farin ciki, ba wanda ke da matsala da wani kullum cikin fara'a suke,
bangaren su Zuhura da Ammar soyayya suke sha ba ruwansu da wani sun fara tara iyali, Zuhura ta kara haihuwar mace wanda wadda takasance tana kama da mamanta Norr kam ya girma har yakai shekara 3 da dan watanni hakama kanwarsa tayi shekara daya da watanni sunnan Hajiya aka sawa yarinyar suke kiranta da Hanan yarinyar kyakyawa ce sedai ita batakai Norr haske ba, tana da wayo sosai dan harta fi Norr dinma, Ammar yaso dukiya London amma sam Zuhura taki, ba yadda ya iya da ita haka ya hakura, yakara bude sabon hospital daya fi wancan babba asibiti ne wanda har mutane daga wata kasar nazuwa jinya, Ammar naganin ci gaba a rayuwarsa ba kadanba hnayar arziki takara budemai, yakara zama shahararren me kudi yazama alhaji, to hakama Zuhura tayi kiba idan ka ganta bazakakace yarinya bace saboda tazama hajjaju shiyasa ba'a ko ina take fadin shekarunta ba dan karya tawa ake, gashi takoma school tana zuwa abunta dan tana shekarar karshe ma ta kammala karatunta dama shekara uku ne, degree tayi a fannin harkar lafiya saboda mijinta ma likita ne sesu dinga futa aiki tare, bakaramin jin da
in karatun take ba hakan yasa ta maida hankali kuma dama ita akwai himma indai harkar karatu ce, to haka Ammar din ma na karfafa mata guiwa wajen dagewa tayi karatu,
bangaren Yasmeen kam itama tasake haihuwa ta haifi namiji kyakkyawa dashi me kama da ita, itakam dama tuni ta kammala karatunta yanzu aiki takeyi ma matsayin barrister kuma babba, aikinta be hanata kula da mijinta ba, hakan yasa kullum Jawad kara sonta yake saboda kulawar da take bashi, duk da shima yana kulawa da ita shima ankara mai matsayi a aikinsa yazama account general a banking dayake aiki, haka suke nishadinsu basu da matsalar komai rayuwa suke cikin fara'a,
bangaren Ahmad kam rayuwa tayi masu dad'i dan itama Maryam ta haihu ta haifi mace aka samata sunan Mommy suke kiranta da maliha, bakaramin so Ahmad keea yar tasa ba datayi motsi ze tambayeta me take so to hakama kakaninta duna sonta sosai dan duk friday sesunce akaita Maryam har ta saba Friday nayi take sawa shiryata da wuri idan zeje office se ya biya yakaita, Maryam tafara zuwa school a abujan Ahmad kemata komai, shiyasa bata taba bari taga ransa ya baci duk yadda zatayi se tayi taga tasashi fara'a, hakan yasa baya kyashin yimata abu,
bangaren Amira kam tanan da yaya Mahmud dinta sunata shan kauna itama ciki gareta amma be fara futowa ba, tunda tasamu ciki daker Mahmud ke futa office setayi dagaeke sannna yafuta, riritata yake sekace wata kwai danshi yace jiyake dama ta haihu yau kullum haka yake fada, aikam lokacin da cikinta ya tsufa tace zata koma gida aikam yayi furr yace ah ah, daker seda aunty da Daddy suka mai magana yabarta hakanma shima gida yadawo suka tare yakoma dakinsa yace idan zata koma sa koma tare, ba yadda su Inna suka iya haka suka barshi aikam yasha tsokana gurin su Yasmeen,
*********************************
"Mommy na yaushe zamuje gidan aunty Yasmeen" Norr yafada yana kallon Zuhura dake yanka masu kayan marmari "kabari idan Daddy dinku yadawo seka tambayeehi kaji" "lah Mommy homework bamuyi ba Hanan ma batayi ba ita dama Allah Mommy daker takeyi" "ah ah bansan shari ke Hanan wai bakison rubutu" "kai Mommy inaso mana shi yaya Norr dinnan kawai sharri yakemun kuma ai naga holiday homework ne se an dawo hutu za'a karba" "ah ah idanma dagaske yake wlh ki dage da karatu idan ba haka ba a gabanki zamu tafi Saudiya mubarki" "Mommy dan Allah kiyi hakuri" "nidai nafadamaki maza, kuje maza ku dauka school bag din kuzo" daga haka suka mike dagudu, Ammar ne yashigo da sallama, amsa mai tayi cikin murmushi tana fa
in "sannu da zuwa husby" "yawwa sannunki da gida" "ina su Norr ne kardai sunyi bacci" ah ah sun shiga dauka school bag dinsu ne, "ok muje nayi wanka ko" yafada yana kama hannunta shigewa suka, bedroom din Ammar din suka wuce, kayan jikinsa yafara ragewa kana yaja yanufota yana fadin "oya cire muyi wanka" inda sabo tasaba koda bata dade dayin wanka ba yadawo to seta bishi sunyi tare, juyawa tayi tana fa
in "zuge mun zip din" zige mata yayi kana yacire mata rigar dama doguwace, ta rage daga ita se bra da underwear, hannun bra din ya zame yana balle mata, hannunsa yadaura kan breas dinta yadan matsa kana yace "i miss you wifey" juyowa tayi tana shafa sajensa tace "miss you too husby" dagata yayi cak yawuce da ita toilet din, ruwan wanka ya hadamasu kana yasata ciki bayan yacire mata komai haka shima ciki yashiga yana janayota jikinsa yadan shafa breas din kana yace "Zuhura" taji yakira sunanta wanda dawuya kaji yakirata da ainahin sunanta hakan yasa ta amsa a sanyaye "wlh kullum kara sonki nake kullum soyayyar ki kara shiga raina take banajin zanso wata mace bayan ke, kullum godewa Allah nake daya bani ke matsayin matata harkika haifamun yara har biyu, idan natuna da wannan koda batamun rai akai senaji sanyi a raina har nayi murmurshi inasonki i relly love you bana taba tunanin akwai ranar dazatazo naji sonki ya ragu a zuciyata" nunfashi ta sauje tana dora hannunta kan kirjinshi tace "wlh nima kullum sonka karuwa yake azuciyata mijina bana ganin kowa se kai kaine farin ciki na kaida su Norr miji na kaina dabanne babu tamkarka azuciyata ina sonka har cikin zuciyata bazan taba rabuwa dakaiba i love you" takarashe tana manna mai kiss a kumatu, murmurshi yayi kana ya hade bakinsu yafara tsotsan harshenta itama rayashi take tuni suka macewa juna murza breas dinta kawai yake, daga baya yazare bakinsa ya dora kan breas din yafara tsotsa tamkar yaro itakam kanshi take shafawa tana kara tura masa kirjinta, haka dai suka dinga romancing din juna ganin baze iya jurewa ba acikin toilet din yayi sex da ita seda yasamu gamsuwa sosai kana sukai wanka kowa yayi na sarki ya daukota suka futo kan bed ya ajiyeta yana fadin "maman twince nan gaba" harara ta galla mai tana fa
in "nidai kadenamun wannan fatan ina zan iya haifar twince wannan wuyar" "karki damu wifey zan tayaki ai" yafada yana fara shafa mata lotion "Allah husby da maza na haihuwa kai zaka haifa mana" "se a fara akaina ko" "rufamun asiri husby ai da ansaka a bakin duniya ace namiji da haihuwa" dariya yayi yace "amma ai ya iyayin cikin ba" "Amira ma takusa haihuwa befe kafun azuminan zata haihu" "tab aikam dai time din bama nan dan harna karbo mana password dinmu na tafiya Saudiya aikin Hajji harda na yara ma duka kuma kinga harda su Mommy da Hajiya" "ohhh Allah na dad'i zanje naga dakin Allah" "inshallah wifey" "amma zamu kai bayan salla ne" "eh se bayan salla zamu dawo idan takama daga canma muwuce London" "Allah yakaimu" tafada tana mikewa kaya ta fiddo masu kana yafara saka mata haka shima yasa nasa, turare tadauka gaban mirror tafara fesawa "wifey turare nane fa" kallonshi tayi tana fadin "to dakai da turaren duk mallakin waye" "nakine" "to amma kake cewa turarenka kodai wata ce tabaka bakason na fesa" hannunta yajayo yana bude kofa suka fuce yana fa
in "kai wifey da rigima kike nikam wa nasani bayan ke" dukan wasa takaimai acikinsa tana fadin "ba waninan" Norr da Hanan ne suka mike dagudu suna fa
in "oyoyo Daddy" zuhura y
ajanye daga jikinsa yana fa
in "oyoyo" Hanan ce ta tabe baki tana fa
in "Daddy shine kadawo baka nemeni ba ko" tsugunnawa yayi yana dafa kafadarta yace "sorry na tambayi Mommy dinku tace kunje dauko school bag dinku" "Daddy meka tahomana dashi" Norr yafada "abunda kukafi so muje nabaku" daga haka suka wuce suna tsalle, ita dai Zuhura kitchen tanufa dan ta dora abinci da bata bawa yar aikinta girgi iya kacinta share share da wanka yara da sauran aikace aikace na gida,
ALAHMDULILLAH
nan nakawo karshen novel dina, ya Allah kayafemana kuskuren damukayi Allah ka kara mana basirar rubutun
to masoyana nafadin duniya abubuwan alfaharina ina sonku dayawa yadda kuke karfafa mun guiwa ina godiya da addu'ar ku nagode
gameson kara karanta littafi na dana rubuta na YAN BIYU NE seya bibiyeni dan jin yadda salon labarinsa yake fatan kunji da
in wannan littafi nawa na SOYAYYA DA IZZA semun hade ana gaba very soon zankawo maku wan, nagode
*HADIZATU (MRS KD)*
09030849138
Chapter
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
!%),.:;>?]}
$([{
soyayyadaizza1
soyayyadaizza
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
1b6281515ed94ecfb703d35d94226c8f