Sashe 20
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Yar amanar jajirtattu
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
page 19
_________________Wanka takarayi ta dauro alwala dayake ankusa magariba, riga tadaukko doguwa ta saka, seta yane kanta da dankwalin rigar, tun wacce maman su Maryam tasiyo musu iri daya ita da Maryam, bata tsaya shafe-shafe ba, tana gamawa tafuce, dakin Mamy takoma, sallama tayi kana tashiga ciki, "Zuhura harkin shirya"? "eh Mamy na shirya" "to Ammar gata ta shirya kai take jira" ok nima nagama" yan'a fadin haka yadau ruwa yasha, kan yamike yana cemata muje, mikewa tayi tabishi tana cewa "Mamy muntafi" to ya'ta sekun dawo , daga haka suka futa, motar shi yashiga, tsayawa tayi tana jiran yace mata tashiga, ganin ko kallon ta beyiba tace, "inshigo"? se lokacin ma yatuna da ita"au sena ce kishiga"? " to in kinso kita zama agurin" jin haka yasata bude gidan baya zata shiga, wata tsawa yadaka mata wacce tasata barin jiki" wai ke meyasa baki da
walwa ne angayamiki ni driver ne" kasa magana tayi sedai hawaye dake kwaranya a fuskar ta, saboda ita tunda uwar ta ta haifeta ba'a ta
a yimata tsawa hakaba"bazaki shigofa ko sokike na tsaya jiranki saboda ga dan aikin ki ko" tana hawayen tabude gidan gaba tashiga, still bata dena hawaye ba, dan gaba daya yanzu tsoron shi take, se yaji zuciyarsa ba da
i ganin tana hawaye, " ke sharemin hawayannan kar ace satoki nayi" hannunta tasa tashiga goge hawayen dake gangarowa kan fuskarta, wayarsa ce tayi
ara , dubawa yayi dan yaga wake kiransa, patreshia ce, kamar baze dauka ba wata zuciyar tace, 'kaifa kamata alkawarin zakaje gurinta' wayar yadauka yakara akunnensa, " hello patreshia ya akai"? " haba beb kaifa kacemun zakazo amma najika shiru" sorry namanta ne amma zanzo yanzu" daga gaske " zanmiki karya ne" tom sekazo" daga haka yakashe wayar, jin ko motsinta bayaji , yasa yajuya yakalleta, bacci take tana ajiyar zuciya kamar wata yarinya, parking yayi, yatsaya yana kallonta, kana ganin yanayin baccin kasan bata jin dadinshi gashi kanta ya karkace , gaba
aya seta bashi tausayi, hannunsa yasa yadago ta dan ya gyaramata kwanciya, wata ajiyar zuciya tasaki ta kankame hannunsa , ko karin janye hannunsa yake, amma ta kam kameshi, dakyar yayi dabara ya kwace hannunsa kana yagyara mata kwanciyar yadda zataji dadi, daga haka yaja motar suka ci gaba da tafiya, seda suka karaso bakin, Super market din, yayi parking, se lokacin yafara tuananin yazeyi yatasheta, yama sunanta yake tambayar zuciyarsa"ke ke kitashi" ina bama tasan yanayiba, gata dama da nauyin bacci, hannunsa yasa saman kuncinta yadan taba ta harsau uku amma kamar ma betabata ko motsi bataiba, yarasa yazeyi ya tasheta, kawai se ya tsaya yakuramata ido yana kallonta, especially libs dinta dayake dan karami se yaji yaburgeshi, wata zuciyar ce tacemai, 'kai yarinyar nan tana da kyau sosai fa' hannunsa
yakai yashafa fuskar ta yana fadin"so beautiful" hannunsa yakai kan dan karamin libs dinta yashafa, zucuyar sace take ingaza shi da yayi kissing dinta ko sau dayane , saboda tsakani da Allah ta tafi da imaninsa, kyakkyawa wace sosai black beauty, " inkina bacci kinfi kyau" bakinsa yakai kan libs dinta ya manna mata kiss, seda yayi kuma yafarajin haushin kansa, zuciyarsa nace mai 'haba Ammar ina izzarka take kaida baka damu ma da mata ba' tsaki yaja afili yana takaicin abunda ya aikata, Allah yasa ma bata ganiba data rainasa, kujerar da take kwance yadaka dakarfi ,ganin bata farka ba yasashi ya dada duka har sau uku, igigice ta tashi tana fadin, "wayyo Inna ta! tsaki yaja yace"ke bikisan ba'amun bacci amota ba" se lokacin ta tuna inda take kuma ta tuna dawa take tare, tuni tasaita kanta, " muje mun iso" bude kofar tayi batare da tayi magana ba, shiga sukai ciki, ma'aikaciyar gurin yakirawo mace, yahada ta da Zuhura yace taje tanunnumata inda zata zabi kaya zeje masallaci yayi Sallah, to tacemai kana tacewa da Zuhura suje, kaya tanunamata dogayen riguna abaya, tace tazaba, guda uku kawai tadiba suka bar gurin, school back da takalmi da safa da sauran dai kayan dazata bukata na school, saboda Ammar yariga yafadamata tazabar mata abunda zata bukata na school, gun
ananan kaya takaita su pant da bra se kayan bacci, Zuhura bata dau komai agurinba, seda matar tayi mata magana tace tadauka mana, pant kawai tadauka guda uku shima, matar ce takalle ta tace, " bakyasa bra na"? jitai kamar ta nutsu agurin saboda kunya" bakya sawaa"? kai ta kadamata alamar eh, "tokizo ki zabi kayan bacci ko kuma nazaba miki masu kyau"? shima kaita kada mata alamar eh, wata doguwar riga tadauko mata , light pink gaba-daya rigar net ne, saurin kallonta Zuhura tayi tana zare ido, "batai miki bane"? ita dai takasa magana, matar ce ta dafa Zuhura tace"tsaya kiji nafadamiki du maza seda irin kayannan najan hankali inba kya sa irinsu mijinki baze dinga dokin yagankiba, nida zaki iya yauma ki gwada ki gani" baki bude take kallon matar , "amma bangane mekike nufiba" bake da mijin ki kuke ba"? "ah ah ba mijina bane, tafada dai-dai lokacin dayake shigowa super market din, matar ce takalle kana tajuya takalli Zuhura, tace"gaskiya kam ina zakikai wannan ni se yanzuma naga yarintarki tayi yawa bazaki iya da wannan ba" daga haka suka nufi gurin dazasu biya kudi, yana zaune daga gefe, ATM dinsa yamika dan acire kudin, ganin bata debo kaya dayawa ba yasashi kiran matarnan ta dazu yace mata, taje takara debo mata kayan sawa dayawa takaro mata panties tunda yaga tadiba, amsamai tayi tawuce , kaya kala-kala takara debo mta harda su English wears, sakin baki zuhura tayi tana kallon kayan dan ba kadan bane, seda aka cire kudin, akasa musu kayan a mota , suka shiga suka tafi, tunda suka fara tafiya take so tamai godiyar kayan, amma tsoro yahanata, dakyar ta daure tace, " Nagode sosai" be kalle taba yace"godiya kuma tame"? "ta kayan daka diya mun nagode Allah yasaka da alkhairi" ammeen kawai yace yacika gaba da tukinsa.
se karfe 7:30 suka tashi bayan yatashine yanemi yacireta ajikinshi amma ta kamkameshi, "Please Nafisa salla zanyi" shagwaba tafaryimai tana fadin"sweet Ahmad gaskiya banadon kamatsa daga jikina "to ai kinga anyi sallah kuma banyi ba" to kaimun second round semuje muyi wanka muyi sallar" no Nafisat inaso naje gida" kuka tafara mai tana dada shigewa jikinshi"Please nafisa gobema zandawo fa kinsan dai nima bazan iya zama babu keba mebi ma nazo nakwana anan" jin haka yasata yajanye jikinta tana fadin"dagaske "? "eh mana" yafada yana mikewa, toilet yashiga yayi wanka yadauro alwala, kana yazo yagabatar da sallar magariba, seda yagama yakara shiyawa fess "nafisa kitashi ki wanka ki sallah" se anjima zanyi"ok to ni zan wuce gida " toka gaida gida" oh haka zakice nagaida gida ba kiss ba hugging"? " sorry sweet Ahmad nakasa tashine yaudinan bakaimun dasaukiba kodan kaga mun dade bamu haduba" amma de kike neman dadi"? to ai bansan katafi dawurine" toni dai natafi zantura miki kudi a account dinki" ok bye" tafada tana kara shigewa blanket, shikuma yafuta, parking space yanufa yashiga motar shi yanufi gida.