← Book details Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 97

Sashe 78

Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by
Hadizatu
Mrs (KD)

Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 64
_______________________________________________________________________
_____________________________
________________Zaune take ta rafka uban tagumi, kallonta kawarta tayi, tace "Nafeesa ni zan wuce club kozakije ne" "ah ah bazaniba" "dama zuwa kikayi mukaje kasamu wanda ze biyaki" "shikenan muje" "haka zaki tafi yarkace yarkace" "kinga zee muje dan Allah niba abubda zan gyara" "ai shikenan" daga haka zee tadau bag dinta, suka fuce, ita dai Nafeesa tunaninta kawai take suna tafe, ta rasa komai nata,
kafun Ahmad ya kwanta yakara gwada kiran number Maryam da Yasmeen tabashi, amma ba a daga ba, hakan yasa kawai yakashe wayarsa ya kwanta, da tunanin Allah yasa yasamu number Zuhura, yajanyo hankalinta, dan yasan tana sonsa,

LONDON
karfe 10:15am yatashi, kallon fuskarta yayi, data kumbura tayi, saboda kukan datasha jiya, yatsansa yakai yana shafa libs dinta, dasuka kasance pink colour, yana wani murmushin jin dadi, yanajin sonta na ratsashi, kiss ya manna mata a libs dinta kana yamike yana wucewa toilet, wanka yayi kana yafuto yashirya, cikin kanan kaya dasuka mashi matukar kyau, se zuba kamshi yake, futa yayi daga bedroom din, yanufi falour, aunty Aisha yagani zaune, karasawa yayi inda take yana gaidata, amsawa tayi tana fadin "yau banga Zuhura ta futo ba kalau kuwa" keyarsa ya sosa yafara fadin "amm...aunty...dama batajin dad'i ne tun jiya" "subuhannallahi zazza
in nata ne yadawo" "ah..ah...eh...amma yanzu da sauki" "ok to Allah yabata lafiya, bara nashiga kitchen nahada maku breakfast ko" daga haka tamike tanufi kitchen, shikuma ya sauke wata ajiyar zuciya, yadauko wayarsa, yashiga kiran doctor Johnson ya sanar dashi yau bazezo hospital ba, matarsa ba lafiya, bayan sun gama wayar ba jimawa aunty Aisha tafuto da katon tire a hannunta, tana fadin "gashi, coffee dinka ma yana kai" mikewa yayi yana karba, kana yashige, yana zuwa ya tarar da ita haryanzu bacci takeyi, ajiye tire din yayi kan centre table din dake tsakiyar kujerun dasuke bedroom din, kana yanufi inda take, ya zauna saman drower bedside, yana kallon fuskarta, hannu yakai yana yaye blanket din datake rufe, yana sunkuyar da kansa saitin fuskarta, yana hura mata iska, kifkif tafara da ido, kana tashiga bude idonta a hankali, tana wata irin mika ta gajiya, kirjinta yakurama ido yana tunanin da
in dayakeji daya luguiguitasu jiya, ji yayi kamar yakai hannu, sekuma ya dake yace "sannu wifey ya kikejin jikin naki" kai ta kawar cikin takaici azuciyarta tace 'yagama samun tsamin jiki kuma yazo yana jikina' katse mata tunani yayi dacewa, "wifey muje kiyi breakfast" kokarin mikewa take, taji ina gabadaya bazata iya ba, hannu yasa yana dagota, kallonsa tayi dan ita harga Allah tsoronsa takeyi, shima kallonta yake ido cikin ido yanajin shaukin sonta na kara shiga gabobin jikinsa, jitai bazata iya jurar kallonsa ba, hakan yasa ta kawar dakai, ganin haka yadagata cak, yana wucewa kan kujera da ita, ya ajiyeta, kallon kayan dake jikinta tayi, kana takalleshi tace "Please ka taimaka kabani hijabi nasa" kallonta yayi yana durkusawa gabanta, yace "akan me, mezaki boyemin bayan komai nawane bansan haka" marairaice fuska tayi kana tace "dan Allah kabani hijabi ina kunyar zama haka" yadda tayi maganar ne yabashi dariya har ya murmusa, hannunsa yadaura kan kirjinta yana murzasu ta cikin rigar baccinta, zaro ido tayi tana kallonsa, shikam yakuramata ido yana kallonta kana yace "to yanzu next time yazakiyi dani idan mabukaci hakkina" hannunta tasa tana ture nashi, hawaye nabin kuncinta, "naga dai alama matata raguwa ce" fuska ta shagwabe hawaye na bin kuncinta tace "Allah yaya Ammar dazafi kamar zan mutu fa" dariya yayi sosai har hagoransa farare karr suka bayyana, kana yakai hannunsa kan kumatunta yana fadin "sorry to bazan kara maki dazafi ba" "Please karma ka sakemun dan Allah banaso" "shikenan to angama madam bara na hada maki breakfast ko" daga haka yafara hadamata breakfast, yahada mata tea me kauri, yayi kokarin yabata dakansa, amma takici, ganin haka kawai yabata yace taci dakanta, shikuma yadau coffee dinsa yafara sha, itama tanacin nata, agogon dake dakin ta kalla, taga 11:30am, kallonsa tayi dayake danna wayrasa tace
"bazaka futa office bane nagafa kayi latti" "taya za ai natafuta nabar raguwar matata ita kadai waze kula da ita" yafada yana danna wayarsa, baki ta tura jin yace mata raguwa kana taci gaba dacin abincinta, seda taci sosai kana tace dashi takoshi, mikewa tayi a daddafe tana dingisa kafa, kallonta yake yana kunshe dariyarsa, har ta shige toilet, tana shiga tahada ruwan zafi, tashiga, dan taji dazu daya mata taji da
in sa, tajima cikin ruwan, kana tayi wanka, tana daura towel jikinta, tunawa tayi bata dauko hijabi ba, tsayawa tayi tana tunanin futa a haka, ganin tsayuwar bazata mata ba yasa tabude kofar, tafuto jiki a sanyaye, ba laifi tadan daidai ta tafiyarta, dayake takara kasa jikinta, bata kalli inda yake ba tanufi Waldrop zata dauko kaya, dasauri yamike yana nufarta, ya rungume ta ta baya, yana kissing din wuyanta, "zan saka kaya ne" "bansan kisa ki zauna a haka" ture shi tashigayi tana hawaye, "yawwa wifey naga kinason gaisaw da Ahmad ko" da sauri girgiza mai kai alamar ah ah hawaye nazuba idonta, "nasan kinasan gaisawa dashi bara nakirashi" daga haka yashiga kiran Ahmad,
dai-dai lokacin Ahmad yafuto daga wanka, jin wayarsa nakara yasa ya nufeta da sauri dan ya bayar number da Yasmeen tabashi ce dan ya kikira har sau nawa ba'a dauka ba, ganin Ammar ke kiransa cike da mamaki yadauka, yana fadin "hello Ammar ya akayi"
wayar Ammar ya ajiye kan mirror yasata a hadfree, "bangane ya akai ba, ok bakason nakiraka ne" "to ai naga yanzu ba kirana kake ba" "ya kake dai yanzu" "kafu kowa sanin halin danake ciki ai" "ayyah kayi hakuri kamance da komai kaima kayi rayuwa kamar kowa mana" duk wannan maganar da Ammar yakeyi hannunsa na kugun Zuhura, datake ta zazare ido, "kaga tunda dai kace bazaka dawomun da matata ba shikenan" "haba Ahmad kadena cewa matarka yanzu matata ce ai" "kaga Ammar se anjima" "dakata zaku gaisa da Zuhura" jin haka yasa Ahmad fadin "tana ina bata wayar" daukan wayar yayi yamika mata, ta kalleshi, yamata alamar tayi magana hakan yasa tace "hello yaya Ahmad" ajiyar zuciya Ahmad ya sauke yana fadin "my queen kina lafiya nayi kewarki dayawa" ba abun tace itam haka ba Ammar yana gurin, hakan yasa tayi shiru "my queen kiyi hakuri da abunda yafaru nayi nadama Please ki yafemun" zatayi magana, taji Ammar ya ware towel din dake jinkinta, hakan yasa a tsorocce ta juya tana kallonsa, murmushi ya sakar mata, yana shafa breat dinta, yana lumshe, ido, hawaye taji na zuba idonta, muryar Ahmad ce tadawo da ita, yana fadin "hello Zuhura kina jina kuwa" "yaya Ahmad kamance da komai ba laifinka bane nasani saboda haka ni ban rike kaba" "Nagode my queen, amma haryanzu kina sona kuwa" shiru tayi tana kallon Ammar dake aikin shafa brest dinta yana mamatsawa, "kayi hakuri yaya Ahmad yanzu ni matar aure ce, zan tayaka da addu'a Allah yabaka wacce tafini" "kina nufin na hakura dake kenan" "ya Ahmad haka Allah ya tsara mana baza muyi rayuwa tare ba" "shikekenan nagode" daga haka yakashe wayar, wani kuka taji ya kwacemata, tuni tafara kuka, "sorry nasan kinason Ahmad amma yakamata kicireshi a zuciyarki kisa Ammar yanzu shine mijinki" yafada yana kokarin daura mata towel din, "yaya Ammar nariga nacire yaya Ahmad araina tun lokacin damukayi aure, kawai dai ina tausayinsa ne halin daze shiga" "inshallah ze samu mata tagari shima" "ina fatan haka" "ok to maza kishirya ko" daga haka yabude kofa yafuce, kaya tadauka tasa, kana tafuce falour, aunty Aisha ta tarar a zaune karasawa tayi tana gaidata, cikin fara'a ta amsa tana mata yajiki, itakum kunya ce ma takamata, kawai ta sunkuyar dakanta, Ammar ne yashigo falourn yana fadin "ohh futowa kikai memakon kin kwanta ki huta" shiru kawai tayi batace komai ba, ita kam aunty Aisha kallon sa kawai take cikin mamaki, ya ware yana magana shida ko magana kayimai se ya jima kafun yabaka amsa, zama yayi yana danna wayarasa, aunty Aisha kuma tafara jan Zuhura da hira,
kuyi hakuri yau typing kadan nayi
, saboda inasan zanyi karatun text
, afuwan kunji masoya na

SOYAYYA DA IZZA

Story and writing by

Hadizatu
Mrs (KD)
Chapter 78 · 0% Book details