Sashe 13
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Soyayya da izza
Story and writing by hadexatu
(Mrs KD)
yar amanar jajirtattu
Page 13
Dakin da aka kwantar dashi suka nufa, haryanzu be farkaba amma likitan yace yayimai allurar bacci dan yasamu nutsuwa zama sukai kan kujerun dake gefen gadon itakuma ilham tana gefen gadon azaune, wayartace tayi ringing gani me kiranta yasata futa daga dakin wayar ta dauka muryar macace kecewa ilham zakizone yau muna hotel din damu dasu rufee ankawo wata yarinya biki gantaba kalar muce ah ah feenat bazanzoba amar ne bashi da lafiya muna hospital au dan amar bashida lafiya shine bazaki futoba haba feenat wanda zan auranefa kuma se in tawo na barshi to ina mom dinshi tananan mana amma kotanan aibe kamata natafiba se a fara zargina ai nifa wlh mamakima nakeyi dakika dage sekunyi aure mezakiji ajikin namiji wanda bazakiji anamuba feenat saboda inasansa zan auresa amma kema kinsan ai badan banajin dadinku bane kuma konayi auren ai muna tare daku kyaji dashi tunda bazakizoba baranaje muci yarinyarcan kinga ganta kuwa kema a nkinzo ke dana nubazuwa zanyiba sedai gobe muhadu se in biyata tazo to yayi hakan , daga haka takashe wayar takoma ciki ,tarar dashi tayi yabude ido karasawa tayi dasauri gurinshi tana fadin yaya amar sannu yajikin naka kallonta kawai yayi bece komaiba kallon mamy yayi yace mamy yaushe zamu tafi se an seka ji sauki mamy naji sauki ai to ai se an sallamemu ai shiru yayi yamaida idonsa yarufe, hoton fuskarta kawai yake gani daya rufe idonshi tana mai kuka, Allah yasa dai banyiwa yarinyarnan komaiba kar nazo naji kunya karamar yarinya kamarta , acikin zuciyarshi yake ta maganar gaba daya haushin kansa yakeji gabadaya, likitanne yashigo dan ya dubashi, alhaji yame jikin dasauki amma dai yafarka ko eh ya farka yanzu yakoma ma ok to injima zamu iya sallamarku ok likita mungode abba yafada futa yayi likitan , wayar abba ce tayi kara dauka yayi yakara a kunne daga dayan bangaren akace alhaji munzo kai muke jira subhannallahi alhaji hamza kasan na manta zamuyi meeting daku ai gama su alhaji habu duk sunzo shine sukace nakiraka ok ganinan yanzu zantawo tom seka karaso daga haka yakashe wayar, mamy yakalla yace baranaje zamuyi meeting tom seka dawo yawwa kafun a sallameku me bi nadawo tom banajin zasu sallamemu yanzu se yamma to duk yacce ake ciki zankira naji tom adawo lpy abba adawo lpy Allah yasa ilham daga haka yafuce, yasamu bacci yadaukeshi tundazu shiyasa yaketa bacci haryanzu , mamy ce tace ilham naga rana tayi bara nakira gida akawo lunch ko shima yasamu yaci tom mamy , driver mamy takira tace yashiga gida yatambaya in angama abinci yakawo zuhura takawo abincin, kwatance asibitin tayimai , tashi mamy ce tamike dantai alwala saboda lokacin sallah yayi toilet tashiga, wayar ilham ce tai kara alamar sako WhatsApp tashiga rufee ce taturomata da video budewa tayi rufee ce da mufeeda tsirara sunata shan junansu sairin katsewa tayi saboda sound din dasuke futarwa reply tamata, rufee nagayamiki bana gida ina hospital sekinsa hankalina yatashi tana gama typing din takashe wayar gabadaya saboda kamma tace xata kirata
Bangaren zuhura kuwa tunda tayi sallah take bacci bata tashiba, driver ne ya shigo falon yana kwada sallama inna ce taji tace iya kamarfa sallama nakeji iya ce tace bara to naduba nagani ,futowa falon tayi ganin bala driver tayi a tsaye, bala kaine kake sallama eh nine hajiya ce tabada sako wai akai musu abinci asibiti subhannallahi waye ba lafiya yallabaine ba lafiya to mu bama musaniba ai yanxu hakama suna asibitin to Allah ya sawwake dama nagama abincin ma bara naxuba sena mikoma dama tace da yarinyarnan zuhura zata kai abincin tom shikenan bara amata magana daga haka yafuce itakuma takoma cikin kitchen, inna tasamu tana wanke wanke kindawo nadawo bala driver ne yake sallama ashe wai yallabaine bashi da lafiya ashe to rashin lafiya to Allah yasawwake yanxuma abinci xa a kaimusu asibiti ina zuhura ne tare zasuje takaimusu asibitin tana daki bara na tasota tom hanzarta dan Allah to inna tafada tafuce , samunta tayi tafuto daga wanka tashin ta kenan daga bacci zuhura kizo kuje ku kai abinci asibi me gidan bashi da lafiya su mamy ma sunacan kukai musu abinci subhannallahi inna abba ne ba lafiya eh yanzunnan driver yazo yana fada to Allah yabashi lafiya tokiyi maza yana jiranki tom inna ganinan futa inna tayi itakuma tafara shiyawa doguwar rigar atamfa tasa seta dauko hijjabi onion colour har kasa tasa , ita inna a tunaninta tadauka abba ne balafiya ji datai ance yallabai shiyasa tafadawa zuhura abba ne ba lafiya, seda tagama shiryawa tsaf sannan tafuto kitchen taahiga, inna nagama yawwa zuhura ungo abincin iya lami tamikamata futa tayi tana zuwa falo tahadu da muhsin aunty zuhura ina zuwa asibiti zanje yawwa dama nima nan zanje mutafi to to muje suka futa atare, jininsu yahadu da muhsin saboda yana bata girma duk da bata girmeahiba sedai siyi daya, farafajiyar gidan suka futo driver yataso yabude musu mota suka shiga muhsin ne yazauna a gaba itakuma tazauna a baya suka futa, hanyar asibiti suka dauka , har suka isa zuhura batace komaiba, parking bala driver yayi suka futo muhsin ne yajuya yacewa bala driver kaje anjima kadawo kadaukemu ,amsawa yayi da to yashiga mota, sukuma suka shiga cikin asibitin yana gaba tana binshi abaya dayake shi yasan gurin mamy tamai kwancen dakin , kofar muhsin yamurda yashiga itama tabishi abaya tashiga , kwance yake yana bacci , da sallama abakinta tashiga mamy ce ta amsa mata sallamar mamy ce tanunamata kujera tace tazauna shiko muhsin bakin gadon yazauna, bayan tazauna tace mamy ina yini lpy lau zuhura yamejiki dasauki, ilham takalla wacce tun shigowarsu bata dago ta kallesuba , aunty ilham ina yini bata amsaba zuhura takaracewa yame jiki acikiciki tace dasauki, munafukar yarinya wai aunty zanyi maganinki ne yar matsiyata tafada azuciyarta, itadai zuhura kanta na kasa tana wasa da yatsun hannunta ,mamy ce tace zuhura zubamun abincin nan kitambayi ilham ko zata ci bayanzuba ilham tafada a takaice mikewa tayi gabantane yayi muguwar faduwa ganinshi akwance tambaya tafarawa kanta meyake damunsa kuma shine asibiti gabadaya jikinta yayi sanyi ga wani mugun tsoro daya kamata tuni jikinta yafara kyarma, muryar mamy taji tanacewa zuhura zubamun mana, tom tafada tafara zubama mamy tamika mata yawwa nagode komawa tayi tazauna tana tunane tunane, muhsin yace mamy baranaje waje nadawo zan dan siyo abu tom seka dawo yace to, idanshi yafara budewa a hankali tashi yake kokarin yi ilham ce tamike dasauri takarasa gurinshi tana kokarin rikeshi dagamata hannu yayi yace no barshi zan iya a sukwane takona tazauna wayrta tayi ringing waje tafuta dan ta amsa kiran mamy ce takallashi tace sannu yajikin da sauki mamy zuhura kanta akasa tace ya jikin be amsaba ya kalli mamy dake cin abinci yace mamy ina bukatar ruwa ok zuhura dauki ruwa kizabamai ga cup can tom tafada tamike ruwan jarkar tadauka tadau cup din tanufi gurinshi, jikinta na rawa take zuba ruwan seda tagama tamikamai amsa yayi be kalletaba , ilham ce tashigo turus tayi abakin kofa ganin zuhura kusa da amar shiga tayi tasamugu tazauna itama zuhura takoma tazauna gabadaya ji take kamar akan kaya take
Soyayya da izza
Story and writing by hadeexatu