Sashe 89
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by
Hadizatu
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 71
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Dawuri Zuhura ta tashi, tana tashi tashiga wanka, bayan tayi wanka tafuto tafara shiri, shiryawa tayi cikin atamfa riga da skirt, sunyi mata kyau ba kadanba, bayan tagama, tashiga dubawa Ammar kayan daze sa, shadda tadauko mai fara, dan acewar ta yana mata matukar kyau idan yasa farar shadda, haka tadauko mai harda hula, ta futo mai da duk abunda ze bukata, wajejen karfe 9:00am tagama komai, har breakfast tagama hadawa, ta jera a dining, bedroom din takoma, yana kwance yanata baccinsa, karasawa tayi inda yake, tana kai hannu kan fuskarsa ta shafa tana fadin "yaya Ammar katashi safiya fa tayi" yana jinta amma yamata shiru yana kara lumshe ido, bakinta takai kan lips tasa harshen ta tana lasar lips dinsa, wani irin annurin dad'i ne yaziyarceshi, hakan sa yadan kara matsawa, yana kara turamata lips din nasa, be ankara ba yaji ta gasa mai wani sassnyan cizo tamike tana dariya, da sauri yamike zaune yana cije lips din nasa yana kallonta, yace "yaushe kika koyi mugunta" dariya tayi sosai kana tace "ba ina tashinka kaki tashi ba yanzu ai kaga dakaji cizo katashi, harda kara wani lumshe ido ko kaji hot kissing" takarashe tana shekewa da dariya, bakaramin kyau takemai ba idan tana dariya, hakan yasa ya zuba mata idanu, "ohhh bazaka tashi ba" tafada tana kallon sa, dirowa yayi daga saman bed din ze kamota, tayi saurin zillewa, yabita, haka suka dinga zagaye a dakin har samu ya damke ta, ya riketa gam takasa motsi, "ni kikema dariya ko" "sorry cikani kada kasa kayana suyi squeezing kaga na shirya" "ohhho wato wanka kikayi baki jirani ba ko" "kaje kaima gashi can na hadama ruwan wankan kayi nafuto ma dakaya seka shirya sannan kayi breakfast" "yarinyar nan naga alama kin matsu ki ganki a Nigeria ko" yafada yana jan kumatunta, "oshhh yaya Ammar da zafi" "to sarkin raki, nidai bara naje nayi wanka na" yana kaiwa nan yashige toilet, itakuma tashiga gyara dakin, bayan tagama tafuta, falour, su aunty Aisha tagani sun futo, karasawa tayi ta duka tana gaidasu, suka amsa aunty Aisha tace "sannu da kokari kinji" murmushi kawai Zuhura tayi, yaran aunty Aisha ne suka shigo falourn cikin shirinsu, har rige rigen zuwa gurin Zuhura suke, rungume su tayi su duka, sukace "aunty good morning" "morning" "aunty yau zamuje Nigeria inji Mommy" murmushi Zuhura tayi kana tace "eh maza kuje kuyi breakfast ko" cikata sukayi suna nufar dining, Zuhura hadama Ammar breakfast tashigayi, bayan tagama tawuce, aunty Aisha ce ta dakatar da ita dacewa "Zuhura kifadamasa 11:30 Flight dinmu ze tashi yanzu kinga 10:00 har tayi" "tom aunty" tafada tana wucewa, tana shiga ta tarar dashi ya shirya cikin kayan data zaba mai farar shadda, se kyalli take ga kamshin turarensa duk ya cika dakin, karasawa tayi inda yake, ta tsaya gabansa, tayi dage tafara balle mai maballin wuyan rigar, bayan tagama ta tsaya tana kallonsa, ganin kallon yayi yawa ya daga mata gira yana fadin "yadai wifey wannan kallon fa Allah yasa ba laifi nayi ba" "laifin me kuma, kawai dai ina kallon kyawun da Allah yama, Allah kanada kyau sosai, nafuson idan na haifa ma yaronka yayi kama da kai" jiyayi maganar da tayi tasa mai kasala, ya janyo ta jikinsa yana fadin "nikuma kinga nafuson yaronmu yayi kama dake, saboda wifey ke tauraruwa ce acikin taurari keta dabance, nagode Allah daya bani ke matsayin mata" ya karashe maganar yana manna mata kissing a goshi, "ohhh namanta muje muyi breakfast, aunty Aisha tace 11:30 zamu wuce kar azo ana jiranmu ko" "ai wifey idan ina tare dake banajin yunwa" dukan wasa takaimai tana fadin "ban yadda ba muje" tafada tana dariya,
Gaba
aya gidan sunata shirin tarbar su Ammar, gaba daya Mamy farin ciki ya hanata zama, tanata dokin ganin danta dama Zuhura dan tanason taga ya Zuhura tazama Ammar na kula da ita sosai, tun da safe tasa yan aiki suka fara aikin gyaran part din Ammar, sukayimai kal kamar dama da mutum aciki, Jummai ma gaba daya dokin ganin Zuhura take, hakama Hajiya, to bangaren gidan Inna hakama suna suketa dokin ganin Zuhura, Yasmeen da Amira kam ba'a magana, to Inna ma gaba daya dokin ganin yar tata takeyi, yadda tajima bataga yarta ba, uwa da ya se Allah,
Karfe 2:00pm dai-dai jirgin su ya sauka a Nigeria, farin ciki kamar ya kashe Zuhura se washe baki take, Muhsin ne yazo daukansu, haka debesu suka wuce, tun a hanya Zuhura da Muhsin suketa hira, yanata fada mata kawayenta na school da akayi bikinsu, yaje suka dinga tambayarta, haka suka dinga hira ba kakkautawa, har seda Ammar ya kalleta yace "Please kinsan banson hayaniya dayawa" kallonshi tayi zatayi mai shagwaba taga ya hade rai hakan yasa tayi shiru tana tura baki, shikam Muhsin azuciyarsa yace 'ohh yaya Ammar yana nan da halinsa' harsuka isa gida ba wanda yakara cewa komai, sunayin parking ta bude kofar tafuto tana shiga ciki da gudu, gurin Mommy ta nufa da gudu tana rungume ta, tana dariyar farin ciki, haka itama Mamy din keta dariya, gurin Hajiya ta nufa tana rungume ta tace "Hajiya nayi kewarku sosai" "muma haka" Nadra ce tafuto daga dakinta tana hamma, tana ganin Zuhura ta nufeta tana rungume ta suna juyi a falourn, haka dai harsuka nemi guri suka zauna, Nadra takoma gurinsu Fauzu da nihal ya'yan aunty Aisha, gaisawa suka fara, sunajin lafiyar juna, "sannu da kokari Ammar da alama kana kula da Zuhura" Hajiya tafada "ai yasan amanar Mamy ce shi yasa" aunty Aisha tafada, murmushi kawai Zuhura tayi, shikam Ammar bece komai ba, "kutashi muje muyi lunch ko, idan mungama seku watsa ruwa ku shirya muje ku gano baby" tashi sukayi gabadaynsu, suka nufi dining, Jummai ce tayi serving dinsu bayan sun gama gaiswa, tawuce ciki, nan suka fara cin abincin, Ammar be wani ci dayawa ba, ya ajiye cokalin, da kafarsa yadan taba Zuhura ta kasan dining din, ta dago tana kallonsa, cikin rada yace "kitashi muje inason na watsa ruwa" kai ta dauke tayi kamar bata gane meyake nufi ba, ganin ta shareshi yasa yadau cup din lemo yadan sha, kana ya ajiyeshi da karfi harya fadi ragowar lemon yazube jikin Zuhura, jin sanyin lemon tayi maza tana mikewa, "subuhannallai garin yaya haka maza jeki wanke" Mamy tafada cike da nuna kulawa, kallon Ammar Zuhura tayi dan tasan yana sane yamata sedai batasan manufarsa nayin hakan ba, da sauri ya mike yana fadin "ohhh sannu ban gani ba na aje cup din by mistake, muje na taimaka maki ki wanke" kallonsa kawai suke, har Zuhura tawuce ya bita abaya, zatai hanyar kitchen, ya fincikota da sauri, ya dauketa cak yawuce part dinsa, "yaya Ammar ka saukeni kar su Mamy suga ban dawo ba" "yimun shiru wato kinason kifara shiga hakkina ko nace maki inason na watsa ruwa amma kikayi kamar baki jini ba" yafada yana direta saman bed din, yafara rage kayan jikinsa, seda ya rage daga shi se boxer kana yakara daukanta, itama yacire yafara cire mata kayanta, ba abunda take se hade rai, ya gama cire mata yawuce toilet da ita, haka yadinga cakuda ta amma ita sam taki mayar masa da komai, har sukayi wanka yafuto da ita, "wifey wai mena maki ne dan Allah kiyi hakuri ki dena bata rannan" "to dan Allah mekakeso nacema dasu Mamy idan sukaga na dade" "kice masu kin tsaya gurin mijinki ne" yafada yana matsarta sosai, tureshi tayi tana tura baki, "kinsan dai jiya da daddare baki kula dani ba, haka nayi hakuri" "dan Allah yaya Ammar kabari kaga kar suzo suna jira na kasan zamuje ganin baby" "ke bakya fata kisamu naki baby din kinfiso kije ganin na wata" "to ai Allah muma ze bamu" "inshallah yau dinnan zamu samu namu" yana karashe maganar ya ware towel din daya daura mata ya rungume ta yana kissing dinta tako ina, yana sauke ajiyar zuciya, "kunsan dai dama nagaya maku nadena gulma yanzu, dan haka mubar Ammar ya more da matarsa"
"Zuhura bata dawo bafa ko kalau" aunty Aisha ce tayi murmushi kana tace "kai aunty Khadija ke baki gane ba wai" "mezan gane A'isha" "yana sanefa yazuba mata lemon yamata magana ta kawar dakai, kinga kuwa ai da yayi haka yasamu nasara yaja matarsa sun wuce" baki Hajiya tasaki ita da Mamy Hajiya tace "ohhb kaji ja irin yaro tabbas kuwa naga sanda yamata magana, in banda abun Ammar mu ina ruwanmu ai matarsa ce idanma ca yayi su tashi su tafi bame cewa dan me" "lallai Ammar, to Allah dai yakara hada kansu" Mamy tafada, suka amsa da ammeen, bayan sun kammala dukansu suka tafi shirywa, haka kowa yashirya yafuto ana jiran su Zuhura, shiru
bayan sun gama shan soyayyar su, yadauketa suka karayin wanka, kana suka futo suka shirya, ita tasa abaya baka, shikuma yasa shadda milk colour tayi masa kyau ba kadan ba, haka itama tayi kyau, "yaya Ammar bara nafara futa sekai kafuto daga baya" hannunta yakama yana nufar kofar futa "yaya Ammar ka rufamun asiri kabari daga baya ka futo" "wai nida matata ba karuwa ba amma kidinga yimun haka sekace wadanda sukayi abun kunya" "nasani amma nidai inajin kunya" janta yayi suka fuce, dukansu suna zaune a falour suka futo, kan Zuhura a kasa, ganin dai kunyar takeji dagaske yasa Ammar yasaki hannunta, itakam Mamy tunda suka futo taketa murmushin jin da
in ganinsu haka, "kuce kun shirya ma ku" Hajiya tafada "eh Hajiya mun shirya kumuje ko" Ammar yafada yana yin gaba, itakam Zuhura se wani dukar dakai take, Hajiya ta kalleta tace "ke dago da kanki meye na wani dukar dakai, dakin cemana bara kibi mijinki ai" "Allah hajiya shine" dakatar da ita Mamy tayi dacewa "ya isa haka kumuje ko, dan Bala driver har yasa kayan barkar amota" Mamy tafada tana shigewa gaba, suma duka suka bita, Ammar ne yake driving din,