Sashe 53
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 50
_______________________________________________________________________
_____________________________
________________ Da daddare bayan Ahmad yadawo, ganin bega Zuhura ba yasa yawuce bedroom dinta, tana zaune saman bed tajuya baya tana ta kuka, bama tasan yashigo ba, karasawa yayi kusa da ita, ya dafa kafadunta, da sauri tajuyo, ganin shi yasa tafara goge hawayenta, "no queen ba bukatar haka nagani" "kayi hakuri nakasa danne zuciya ta ne" zama yayi yana janyota jikinsa, itakuma ta kwantar da kanta saman kirjinsa "nasani queen da ciwo, amma wlh ban auri Nafeesa dan ina sonta ba, sedan ba yadda zanyi" "to amma meyasa ka aure ta" "Please dan Allah karki tambaye ni inajin kunyar fada miki" dago da kai tayi tana kallonsa tace "indai kam baka fadamunba tabbas zanyi fushi dakai" "bazan iya jure fushinki ba kinsani" "to ka fadamun" "Nafeesa budurwa tace, mun dade muna tare tun kafun natafi USA karatu, muke tare, kuma muna ma'amala wacce bata kamata ba, amma Nafeesa dama can ba nitsetsiyar mace bace, ha salima a club muka hadu, tun daga nan muke mu'amalar tamkar mata da miji, koda nabi wasu matan karshe dai sena dawo gurinta" "yaya Ahmad dama kana neman mata ne" tafada cikin mamaki yayin da hawaye ke kwaronyowa a idanunta, "kiyi hakuri queen, ki yafemun, a da inayi, amma tunda muka hadu na dena, sanadiyar haka ne, Nafeesa taje gurin Daddy, tayi karairayinta, Daddy yace sena aure ta" hawayene ke bin kuncinta "shikenan yaya Ahmad yawuce, amma kasan bazata taba kallo na da daraja ba, tunda tariga tasan mijina fiye dani ma" "no queen kece zaki mata kallon mara daraja, tunda ke da mutuncinki ita kuwa fa" "to ai ni inajin kamar zata kwacemun kai" "bame kwace miki mijinki, ni nakine" kara kwantar dakai a kirjinsa tayi yakara matse ta a jikinsa yana fadin "kwana 7 fa yayi kincemun 7 days kike" "to ai kana tare da amaryarka" "to ai bamu taba kwana tare ba, dan haka ki shirya zuwana" "nidai gaskiya banaso" "ke a hankali zan miki fa, bazakiji zafi ba" noke kafada tayi yace "oh bakya son mu samu baby dawuri ko" rufe fuska tayi tana murmushi, "kodai nayi yanzu kawai" zabura tayi tana mikewa, "matsoraciya kawai" "naji" tafada tana fucewa, shima mikewa yayi yafuce,
"Mommy ganinan yanzu" "kibari se gobe mana kizo ki karba" "ah ah Mommy nama shirya ganinan kina hotel dinne" "eh amma kiyi sauri dan zanfita tare da wani costumer na" "ok Mommy karki damu ganinan" daga haka takashe wayar tana saukowa falourn, dariya ta jiyo daga kitchen, hakan yasa tanufi kitchen din, Zuhura ce da Ahmad yana tayata aiki, sunata hira yana bata dariya wai don duk yaga hankalinta ya kwanta, "to sabon salo namiji a kitchen" juyowa sukai suka kalleta gaba daya, kana tayi murmushi tace "ah kuci gaba da aikinku nizan futa ne" "ina zaki" "ina ruwanka se kaji" daga haka tafuce, shiru yayi kawai, "yaya Ahmad kayi hakuri" "no queen bakomai muci gaba" daga haka suka cigaba da aikinsu,
"wato Amira bazakizo ba ko" "yaya Yasmeen wlh laifin aunty ne tace wai bazanzo yanzu ba se an kwana biyu" "au haka aunty tace, zankirata gaskiya yakamata kuzo" "yaya Yasmeen nima inason zuwa amma kinga su Daddy bazasu barni ba, zasuce exam" "exam din me kuma" "kai yaya Yasmeen exam din gama jss mana zan shiga ss1" "wow kanwar tawa ta girma ashe" "kai aunty tun yaushe" "au Allah mara kunya" "yaya Yasmeen kunyi waya da yaya Zuhura" "eh dazu nakirata amma bata shiga ba" "oh zankirata nima" Jawad ne yashigo falourn, tana ganinshi tasan ba lafiya ba hakan yasa tace "ok Amira zan kiraki" daga haka takashe wayar tana nufarsa, "honey yadai naganka haka" tayi maganar tana kama hannunsa, "no honey bakomai muje na zauna" zama sukayi, tace "gaskiya ban yadda ba kafadamun me ne ne" "ina tunanin yaya Ammar ne wlh" "ayyah honey ka kwantar da hankalinka komai fa me wucewa ne, wataran se labari, kuma aunty Ilham ita tayiwa kanta ai" "hakane kawai dai ina tausayinsa ne" "bakomai Allah ze bashi macen da zata sauya mai rayuwarsa" "ina fatan hakan" "to muje kayi wanka" daga haka suka mike sakale da hannun juna,
LONDON
dasafe yana gama breakfast yatafi hospital din daze fara aiki, office din doctor Johnson yanufa, da murnarsa doctor Johnson ya karbe shi, yasa akawo musu coffee, dan yasan shi ma abocin shan coffe ne, "yakamata fa yau kamana aiki kafun katafi" "base gobe ba" "kodai da madam din kazo ne" "ah ah ai bani da aure" "ohh haryanzu kai yakamata kayi" murmushi kawai Ammar yayi , bayan sun gama, ya tashi, dan ya wuce, yacemai gobe inshallah zezo yafara aiki, koda yatafi gida ya wuce, duk suna zaune, banda mijin aunty Aisha da yatafi aiki, sannu da zuwa yaran sukai mai, hakama aunty Aisha, "Ammar kasan kuwa Ahmad yakara aure" "aure kuma aunty, waya fadamiki" "yanzu mukai waya da aunty Khadija tace Daddy yakira Abba yake fadamai" "to aunty wa ya aura" "wai sunanta Nafeesa" "Nafeesa kuma, anya Ahmad kanshi kalau" "kasan tane" "ah ah bansanta ba, to amma ina Zuhuran" "Allah sarki baiwar Allah wlh tausayi ma tabani, du du sati guda da auren yayo mata kishiya yarinya me nutsuwa" shidai Ammar gaba daya ji yayi abun ya daure mai kai, dan yasan Nafeesa dai abokiyar sharholiyar Ahmad ce, amma ya akai ya aureta, "ai wlh Ammar naso kai ka auri yarinyar nan dan na yaba da hankalinta" "aunty bara naje ciki nadan huta" daga haka yamike yashige ciki,
"gaskiya ban yadda da yaron nan ba anya yanason yarinyar nan kuwa" "Hajiya yanasonta mana da bayasonta baze aure ta ba ai" "to amma ko sati biyu bata rufa ba ya kara aure" "toh Hajiya nima abunda nagani kenan" Mamy tafada "kunga ku kwantar da hankalinku Zuhura fa tana lafiya" "kai inada tantama dole zanje naga yarinyar nan" Hajiya tafada tana kallon Abba "gaskiya nima nabada goyon baya kije ki ganta, dan koda mukai waya naji muryar ta kamar bata cikin walwala" "kai kudai wlh mijinta nasonta amma kudinga wani tunani daban" "Usman kasan halin yarinyar nan ba fada zatayi ba idanma batajin da
in zaman, kasanifa sarai mahaifiyar yaron nan basonta take ba" "to Hajiya shikenan Allah yakaimu lokacin dazakije" Abba yafada ganin Hajiya nason maida fadan kanshi, dan Hajiya mace ce me zafi bata daukan raini ko kadan, shiyasa ma koda Daddy yafada mai dililin auren Ahmad be fada musu ba, dan yasan Hajiya zata iya raba auren,
"karbi ki tabbata kin saka mai a abinci yaci" "to Mommy inshallah gobe dakaina zanyi mai breakfast tunda ai a dakina yake" "au ki tabbata a cikin kwai kika zuba mai dan da kwai yayi aikin" "karkiji komai mom, ai ina zuwa zan lalabashi mu kwana tare, kinga ina tashi sena hadamai breakfast ba wancan shegiyar ba" "todai ki kula kar wani yaganki, dan duk ranar da kika bari asirin nan ya karye , to kona haukace ko ki haukace, dan maganinsa akwai hadari, ammafa akwai biyan bukata dan wlh ko kara kika ajiye kikace kar ya tsallaka wlh baze tsallaka ba" "ai Mommy zan kula sosai bazan taba bari yagane ba" "to kitashi kije zan fita ne" mikewa tayi tana fadin "to Mommy se kinji wayata" daga haka tafuce,
suna zaune a folour, a kujera daya, suna kallo, bayan sun ci abinci, film din hausa ne na barkwanci, hakan yasa sunta dariya dagashi har ita, Nafeesa ce ta turo kofar, tashigo, kallonsu ta tsaya, kana ta tabe baki, a zuciyarta tace 'daga yau ne ai' daga haka tashige, Ahmad na kallonta amma yayi kamar be
ganta ba, Zuhura kam suna cikin kallon bacci yasaceta, hakan yasa yakashe tv yadauketa cak, yawuce bedroom dinta, bayan ya isa, ya kwantar da ita saman gadonta, ya zauna yana kallon fuskar ta, yanajin sonta, a zuciyarsa, blanket yaja mata, ya rufeta, ya manna mata kiss a goshi, kana yakashe mata wutar dakin yafuce, dakinsa yanufa, yana zuwa ya shiga toilet yayi wanka, bayan yafuto, daidai lokacin Nafeesa tashigo sanye da kayan bacci, wanda gabdaya net ne, yana ganinta tacikin mirror din dayake tsaye, ta bayansa tazo ta rungumeshi, tana shafa kirjinsa, da salo me rikita shi, hade rai yayi yace "Nafeesa cikani mana" zagayowa tayi ta gabansa, ta matsa sosai har tudun breast dinta na gugan kirjinsa tace "haba mana sweet ina bukatarka" ta fada da muryar data sa yakara rikicewa, nan shima ya manna ta kirjinshi yana shafata, tuni yadauketa ya nufi bed, ra yamata rumfa, wutar damin ya kashe, dan haka bana iya ganin meke faruwa, yasa dole nafuta na janyo musu kofa, a zuciyata nace yau Ahmad ka shigo hannu