Sashe 94
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina masu bibiyar books dina to ina muku albishir da sabon book dina dana fara rubutawa me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira 300 kacal ba tsauwalawa ina alfahari daku masoyana kune kwarin gwuiwa ta i love you so much my pans ina godiya da addu'o'in ku dayacce kuke yabon book dina duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J page 76 ______________________________________________________________________ _____________________________ _________________________________ ________________Mamy harta kira Inna ta sanar da ita Zuhura na nakuda, aikam bashiri Inna ta zari mayafi ta tafi asibitin dan ko Daddy din su yasmeen bata fadawa ba, ta tafi, aikam cikin kankanin lokaci ta isa, du Mamy tasamu a reception suna zazzaune, da sauri takarasa gurinsu tana tamabayarsu ya ake ciki, suka cemata suma haryanzu basuji wani bayani ba, haka tasamu guri ta zauna, "madam kiyi nishi ka kan yaron nan ya taho" cikin kuka Ammar dake rike da hannunta yace "ki daure kiyi nishi sosai kinji" baki ta cije tana rumtse idanunta ta kankame damtsen hannunsa tasaki nishi me karfi, aikam tuni kan yaron yafuto, haka ta dinga nishi yaron nafutowa tare da taimakon doctors din, haka har aka samu yaro yafuto, aikam tuni yaro yafara kuka kukansa ya gauraye dakin, wata ajiyar zuciya ta sauke jikinta na saki, godiya ga Allah Ammar yashigayi yanata hamdala, gyara yaron suka fara, shikuma yacigaba dayiwa matarsa sannu, bayan sun gama gyara jaririn suka mikowa Ammar shi, karba yayi yana kallonsa hawaye nabin fuskarsa, kusa da Zuhura ya kaishi ta dago da idanunta dasuka kumbura tana murmushin jin dadi, "yawwa kukaishi dakin hutu, afara gyarata akwai dinkine" "eh yallabai akwai danta karu" "ok kawomun kayan aiki zan dinke ta" "yallabai wannan ai ba aikinka bane namune" "me kike nufi ban iya ba kome" "ah ah ranka yadade kawai dai naga baka wannan fanninne kafuyin operation" "bansan surutu mikomun kayan aiki" kayan doctor din ta debo ta mikamai, allura yafara mata kana yafara mata dinkin, yanayi yana kallon fuskarta itama shi take kallo, haka har ya gama, kana yafara gyarata, bayan yagama yadaura ta a kan bed yajashi yafuce da ita, daikin hutu yakaita, inda baby din yake, kana yace aje a sanarwa su Mamy ta haihu, wata nurse ce taje ta sanar masu, aikam murna kamar me kowa seda yamata kyautar kudi, kana suka nufi dakin, cikin fara'a gaba dayansu, suka shiga dakin Zuhura na kwance se Ammar kan kujerar dake gefenta ya rike mata hannu, ga baby din kwance kan gadon jarirai da aka tanada, sannu suka fara mata tana amsawa, kana Mamy tasa hannu ta dauki yaron, wanda yakasance fari tass dashi kamar kataba jini ya fito yadauko hasken babansa, kuma dama kamarshi daya da mahaifinsa har idon, Hajiya ta mikawa ta daukeshi tana fa in "ikon Allah Allah yarayamana kai sannu kinji Zuhura" Inna tamikawa ta karba tana kallonsa, azuciyarta tana fadin 'ohh wai Zuhura ce ta haihu, jikana ne wannan' afili kuma tace "Allah dai yaramanakai" "Zuhura a hadamaki tea kisha" kai ta gyada alamar eh , tea din Mamy tahada mata kana ta mika mata, Ammar ne yayi saurin karba yana kai mata bakinta, haka yadinga bata harta shanye tas, kana yabata magunguna, basu wani jima a asibitin ba Ammar yasa aka sallamesu suka wuce gida, bedroom din Mamy ta koma, Ammar kam yana rike da baby din seda Hajiya tayi mai magana kana yabada yaron yafuce, Mamy harta kira aunty Aisha ta sanar da ita Zuhura ta haihu, hakama takira maman Ahmad ta sanar da ita, Yasmeen kam a ranar tazo ganin baby, aikam Zuhura tasha tsokana gurin Yasmeen, haka Maryam ma takira Zuhura tana mata Allah yaraya cike da murna tace gobe zasuzo ita da yaya Ahmad, Bayan kwana uku, Zuhura harta fara warewa tana komai da kanta, haryanzu tana bedroom din Mamy dan Mamy tace setayi arba'in zata koma bangaren ta, Ammar kam kamar yayi me gabadaya yashiga damuwa dan ko zuwa bedroom din Mamy yayi to da mutane dole sedai kawai yashiga yaga baby sudan gaisa da Zuhura amma bazasu futa su barsu ba, dan aunty Aisha ma tazo kullum tana tare da Zuhura, hakan yasa Ammar yafara gyaran gidanshi yakara samai kayan alatu, dan yace Zuhura nayin arba'in zasu koma gidansa kawai dan yaga alama anan bazasu barshi yasake da matarsa ba, itakam Zuhura ba abinda yadameta saboda kullum mutane na kewaye da ita sunata hira, dan Yasmeen ma kullum setaje, dama ga Maryam itama tazo, haka suke ta hirarsu, karkari kawai Zuhura ta kira Ammar a waya su gaisa da taji zefara mata complain seta ce mai se anjima, ba yadda ya iya haka ze hakura, wataran ma idan yazo Mamy haka take cewa a futo mai da baby din falour yaganta, aikam hakan bakaramun kona masa rai yake ba, haka ze dauki baby din yawuce part dinsa da baby din yazauna a falour ya dora baby din a cinyarsa yayi ta kallonsa, harse yafara kukan neman nono kana yabayar a maidashi gurin babarsa, haka rayuwa taci gaba da tafiya Mamy nata gyara Zuhura, lokacin suna yazo akayi suna nagani nafada anci ansha anyi wadaka an watsa kudi ba karya, bakaramin kyau Zuhura tayi ba, tasha gwal dinta me tsada kunne da wuya da hannu, Ammar ne yasiyamata shi matsayin kyautar haihuwar da tayi, haka akayi bikin suna kowa ya watse yaro yaci sunan mahaifin Zuhura, suke kiranshi da Noor, yaro kam kullum kamarsa kara futowa take da mahaifinsa dan ya juye Ammar gaba daya, harya fara wayo, hakan yasa Ammar ke daukansa yana futa dashi, itakam Zuhura bataga ta futa ba dan Mamy ta matse ta tanata dirka mata magunguna kala kala tanata gyarata, kwanci tashi abun ba wuya har Zuhura tayi arba'in, kana ganin Ammar kasan ya rame gaba daya yamatsu abashi matarsa amma sam su Mamy sun kasa ganewa, Zuhura na zaune tana jiran Muhsin yazo yadauki Annoor zata shiga wanka, sallama Muhsin yayi ta amsa tana daukan Annoor tamika mai tana fadin "Please Muhsin karbe shi zanshiga wanka ne baze kwanta ba" karbar shi yayi yana fara mai wasa, aikam tuni yaron yafara mai dariya da haka dai suka fuce, yana futa dashi Nadra ta tawo gurinsa tana fa in "yaya Muhsin dan Allah bani shi" "daga dauko shi seki bari idan na mayar dashi ka daukeshi" daga haka yanemi gu zauna yana ciro wayarsa yafara masu hoto, ita dai Nadra fuska ta kumbura tana neman guri ta zauna, sudai su Mamy basuce masu kala ba, Ammar na zaune a falourn sa yayi shiru gaba daya shi ya gaji matarsa kawai yake bukata shi har mamakin kansa yake da har yayi kwana arba'in batare da Zuhura ba, wayarsa yadauka ya hau kiran wayarta, har kiran ya katse bata dagaba Kamar zai bari sai kuma yaji ya kasa hakuri hakan yasa yakara danna kiran, har ta shiga toilet taji wayarta na neman agaji a hankali ta fito daure da towel cikin sanyin murya tayi sallama, ajiyar zuciya ya sauke da karfi jin voice dinta cikin sanyi yace "Wifeyyy" jitayi tsigar jikinta ta tashi jin yadda yakira sunannata, muryarshi ta kara katseta cikin mutuwar jiki yace "wifeyy me kikeyi ina kike nai ta kiranki bake dagawa shin bakisan zakisa zuciyar Ammar ta fasheba" cikin jin kasala ta kara narkewa jikin pillows a hankali taji yana huramata iska a kunne ta cikin wayar ajiyar zuciya ta kuma saukewa cikin narkakkiyar murya yace "Zuhura" Bata amsaba cikin shauki ya kara matso pillows cikin kirjinshi yaci gaba da cewa "dan Allah kiyiwa mijinki magana kina sani firgici wifey ko bake ji nane" cikin sanyin jiki tace "Hmm ah ah ina jinka" "toh me kikeyi?" "wonka zanyi!" ta bashi amsa a takaice cikin kasala yace "ki zo nayi miki a nan" Shiru batayi magana ba, tana tunanin hauka take zata je part dinsa haka kawai su Mamy su ganta ai da kunya, cikin karya murya yace "wifey dina kizo mijinki ya miki Ko inzo nandinne?" cikin Shaukin da ta samu kanta a ciki tace "sai kazo din ai adakin Mamy ne fa koka manta" cikin furza iska yace "kice inzo din mana ki gani" fuska ta tabe tace "toh Kazo din" "angama" abunda yace kenan ita kuwa katse kiran tayi tana fa in "ai dai duk fitinarka ka nitsu bazakazo dakin Mamy kayi ba" cikin sanyi ta ta shiga toilet din shi kuwa yana mikewa cikin mikar jaraba da begenta ya fuce, yana futowa ya tarar dasu duka a falour suna kallo, keyarsa yadan sosa kana yace "am Mamy kinada paracetamol" kallonsa sukai su duka har Nadra dake kallo, "tohh kalau kake kuwa Ammar kabaro part dinka kazo nan neman paracetamol kaida kake likita" Hajiya tafada tana tambayarsa, "uhmm inaga dai ba kalau yake ba" Mamy tafada tana maida kanta kallon tv, shikam ganin haka yasa kai tsaye yawuce bangaren Mamy din, sudai da ido suka bishi, shikam yana shiga bedroom din Mamy yawuce kai tsaye, karar ruwa yaji a toilet hakan yasa ya tabbatar mai da tana cikin toilet din a hankali ya bude kofar toilet din cikin sanyi ya maida kofar ya rufe ita kuwa ta cika baf din da ruwa ta murza sabulu a jikinta ta kada ruwan kumfa ya cikashi tayi luf a ciki idanta a lumshe cikin ranta kuma gaba daya tunanin mijinta take, dan harga Allah tana tausayinsa saboda tasan halinsa da yawan bukatarsa, a hankali tasa hannuta ta shafa kirjinta dan tuno yadda Ammar ke sonsu gashi yaushe rabonsa dasu a fili tace "ni kaina ina missing dinka husby" shikam wani shu'umin murmushin jin dadi ya saki, kana yafara sabule kayan jikinsa ya shiga cikin ruwan bakinshi ya kai kan kunneta yace "mekuma nayi ganifa nazo" da sauri cikin tsoro da mamaki ta bude ido sai kum taji kunya ta diran mata shi kuwa jawota jikinshi yayi cikin sanyi yace "menene a nan