Sashe 31
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Yar amanar jajirtattu
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
page 31
__________________Karfe 10:30 Mamy da Inna suka fuce, gurin gyaran jiki da lallle, dayake yau weekend Zuhura bata tashiba se 11:00 tana tashi tashiga neman Inna, ganin batanan yasa tashi ga toilet tayi wanka tashirya, tafuto, kitchen tanufa, tana shiga taga wayam ba Inna ba Mamy, futowa falour tayi tawuce dakin Hajiya, sallama tayi kana tashiga, amsamata Hajiya tayi tana fa
in "kintashi kenan" "eh Hajiya natashi , amma banga su Inna a kitchen ba" "eh sunje gurin gyaran jiki" "oh to bara naje nahada bteakfast" "to namaji suna zancen yau za'a kawo sabuwar yar aiki" "tom shikenan bara naje nahada" daga haka ta fice, breakfast tahada, tadawo tahada a dining, su Nadra ta taso da su Amira kana ta taso Muhsin, zama sukai kan dining din, tazuba musu abincin suka ci , seda suka gama suka tashi, Muhsin fucewa yayi, sukuma su Nadra suka tafi garden wasa, tattara kayan take, Ahmad ne yafuto daga dakinshi cikin shirinsa nafuta, inda take yanufo, zama yayi kan dining din, "ina kwana"? "lafiya lau my queen, kintashi kalau"? "lafiya lau" abincin tafara zubamai tana zuba mai tamikamai gabanshi, kallonta yake, kana yace "my queen kullum fa kara kyau kike fa" murmushi tayi ta sunkuyar da kanta "my queen kishurya fa zama amarya" zaro ido waje tayi tana kallonshi , abinci shi yake ci yace "eh mana yan watanni kadan" "to school dinfa" tafada tana fada tana wasa da yatsun hannunta "ai kafun lokacin kun gama kunyi exam" shiru kawai tayi batare data sake maganaba, wayarsa ce tayi ringing, dauka yayi yakara akunnensa, "ok karkadamu doctor yanzu zanzo" yana kaiwa nan yakashe wayar, kallonta yayi yace "my queen zanje hospital yanzu abokina yakirani" " a dawo lafiya" "Allah yasa nagode" mikewa yayi yafuce, kayan dasukai breakfast tashiga ha
awa, kana tanufi kitchen, tea tahada tanufi dakin Hajiya, sallama tayi, amsawa hajiya tayi, "Hajiya ga tea Kisha" "yawwa sannu yar albarka nagode" "bara naje nayi wanke-wanke" futa tayi, kitchen tanufa, "ke" saurin juyowa tayi, Ilham taganj tsaye, "aunty Ilham ina kwana"? "lafiya muje kihadama yaya Ammar breakfast zan kaimai" "tom" abunda tafada kenan tawuce, suna shiga Ilham tahanyo chair tazauna, itakuma tashiga hadawa kamar yadda Ilham din tace, bayan tagama tashirya kan tire , tace mata tagama, "ok mikomin" "mikamata tayi kamar yadda tafada" tana karba tafuce, binta kawai Zuhura tayi da kallo, kana takoma tafara wanke wanke, dakin Ammar Ilham tanufa, knocking tayi, seda tadan jima kana yabude, kallonta yayi tun daga sama har gasa, "ina kwana yaya Ammar" kai kawai yadaga mata alamar ya amsa, "yaya Ammar breakfast nahadama" be bata amsaba yashige ciki, binshi tayi ciki, zama yayi kan kujera, Centre table tajanyo tadaoramai tire din, takoma tazauna, kallonta yayi yace "zaki iya tafiya" "ah ah zan jira ka gama" "no bana bukata ki tashi ki tafi" mikewa tayi zumbure-zumbure, ko kallonta beyi ba, tana fucewa tanufi bedroom dinta tarufe kofa, seda yagama breakfast kana yayi wanka yashirya cikin shadda ashhh colour, yayi kyau sosai, turarenshi ya fesa yafuto falour, tire din yadauka yafuce, falour yafuta Hajiya yagani zaune, "Hajiya ina kwana"? "lafiya lau, yanaganka da tire a hannu"? "breakfast nagama shine nafuto dashi" "ok to karasa dashi kitchen mana" "kitchen kuma Hajiya, ina yarinyar nan" "au ka gama amma kaiwa kitchen ya gagareka" gudun maganar Hajiya yasa kawai yanufi hanyar kitchen din , kujera ta taka tana mayar da cup din da aka sha tea, bakin kofa ya tsaya yana kallonta, kafarta ta daga sosai tana mayar da cup din can cikin drower, seda tamayar , tana mayar da kafarta kujerar ta goce, kafarta tazame tayo kasa, da sauri ya ajiye tire din hannunsa yanufe ta, fadowa tayi saman hannunsa kamar baby, rumtse idonta tayi ta kamkameshi, seda sukai kusan minti 5 ahaka, ita idonta na rufe shikuma yakura mata ido, jin kanshin turarenshi ya ziyarci hancinta, yasa tabude idonta, ganin tabude idonsa yasa yayi saurin sauketa kasa yana gyara zaman rigarsa, kana yafuce, ajiyar zuciya tasaki, kana tadau tire din daya ajiye tashiga wankewa, bayan yafuto yayi wa Hajiya sallama yafuce, motarsa yashiga, yanufi hospital, yana shiga , yashige office dinsa zama yayi yajingina da kujerar dayake zaune, yarufe idonsa, hoton fuskarsa ta yake gani ta runtse idonta, sallamar da akai ne yasa ya bude idonsa, wata nurse ce tsaye, "yallabai persion suna jiranka" "ok jeki zanzo yanzu" "ok" fucewa tayi shikuma ya ajiye phone dinsa yafuta, bayan ta kammala aikin ta tadawo falour ta tarar da Hajiya zaune tana kallo, zama tayi kusa da kafarta, tana fadin, "Hajiya sannu da hutawa" "yawwa Zuhura sannu" "Hajiya bazaki ci komai ba" "bana bukatar cin komai Zuhura kizauna ki huta" murmushi kawai tayi tamaida kanta gurin television, Ilham ce kwance saman bed dinta, rayi rigingine, tana jallon silin, tunanin zamanta take da yaya Ammar, danta lura kamar ma yatsaneta ne, wayar tace tadau ruri, seda kiran yakatse wani yakara shigowa kana ta dauka, daga dayan bangaren aka ce "hello Ilham ykk" "ina lafiya feenat" "kalau kuwa Ilham najiki haka"? "wlh feenat yaya Ammar ne" "meya miki kuma"? "abunda yaya Ammar yakemun yafara isata, kwata-kwata ya tsaneni fa" "ai laifinki ne dakika like mai, ba dole yadinga maki abunda yaga dama ba, nifa bazan iya wahalar nan akan namiji ba" "bazaki gane ba feenat ina sonsa dayawa" "to seki tayi Allah yabada sa'a, kwana biyu bakya lekowa club meyasa"? "inasan nadan rage yawo ne kada asamu matsala" "au kina nufin haka zaki tazama yana guma miki bakin ciki bazaki futo ki shakata ba" "haba kema kinsan ai bazan dena harkar nan ba kawai dai inason idan nayi aure semu dora" "to shikenan ai yau amma zaki futo ko" "eh me bi kuna ina"? "muna marhaba hotel" "ok zankiraki amma fa se dare" "ok Allah yakaimu" daga haka sukai sallama takashe wayar, Bala driver ne ya shigo tare da sallama, amsawa sukai su duka, gaishe da Hajiya yayi, itama Zuhura tagaishe shi, amsawa yayi cikin fara'a kana yace "Hajiya anyi baki" "baki kuma"? "eh Hajiya" "ok to kace su shigo" "tom" daga haka yafuce, wasu mata ne suka shigo su biyu, dayar bazata wuce shekara 45 ba dayar kuma zatai 27, da sallama suka shigo, amsawa sukai, Hajiya tace su shigo, shigowa sukai, ta nunamusu gurin zama, zama sukai, kana suka gaisa, Hajiya ce tace "sedai bangane kuba" "eh Hajiya baki sanmu ba" "yawwa nifa ince" "dama Hajiya Khadija ce tace tana bukatar yar aiki tun wancan satin to bata samu ba se yanzu" "kwarai kuwa tafadamun" "yawwa to shine gata nakawota zata fara aiki, ni yanzu zan wuce" "ok kungama ko ta sallameki" "eh tabani mungama" "to ki gaida gida" daga haka tafuce, Hajiya ce takalle ta tace, "yasunanki"? "sunana Jummai" "to sannu, Zuhura kaita daki tayi wanka ko" "to tafada tana mikewa, binta Jummai tayi abaya, daki tanuna mata, ira kuma tanufi kitchen danta dora girkin rana, dan 1:00 tayi, dorawa tayi, gefe takoma tana tunanin mezata dafa musu, Jummai ce tashigo kitchen din da sallama, amsawa Zuhura tayi tace "kai harkin futo"? "nafuto kice harkin dora" "eh amma bansan mezan dafa ba" "karki damu bara nayi" daga haka tashiga hada kayayyakin dazata bukata, kallonta Zuhura kawai take, da alama takware bangaren girki, kallonta Zuhura tayi tace "aunty Hajiya ita tafusan abincin gargajiya" "to bara nagama wannan sena mata daban" kallon yacca take sarrafa abincin Zuhura take tana kwashewa a kwanyarta, seda tagama tas mandi rice tayi kana tayi coleslaw da pepper chicken, seda tagama kana ta shiga hadama Hajiya bura busko da miyan taushe, seda suka kammala, suka kai komai dining, duk suna falour, harda Ilham Muhsin ma yadawo, Zuhura ce tace musu, an kammala abinci, tashi sukai suka nufi dining su duka, saving dinsu Zuhura tayi, itakuma Jummai tadau abincin Hajiya takai mata, kan table din gabanta ta ajiye mata, kallonta Hajiya tayi tana mata sannu da aiki, murmushi kawai tayi, tafara zubawa Hajiya abincin , ganin burabusko Hajiya takara sakin murmushi tana fadin, "kai amma yarinyar nan Allah yamiki albarka kamar kinsan inasansa" murmushi Jummai tayi tace "Zuhura ce tace mun kinfison abincin gargajiya" abincin tadauka tafara ci, itakuma Jummai tabar gurin, Zuhura kam tana gamawa ta wuce daki dantai wanka tayi sallah, dan har karfe 2 ta wuce, wayar Hajiya ce tayi kara, kallon wayar tayi taga Abba ne ke kira, dauka tayi, sallama yayi ta amsa kana yace "Hajiya barka da gida" "yawwa barka Usman" "Hajiya su Mamyn su Muhsin basu dawo ba ko"? "kajika ta dawata magana dasun dawo ai zaka sani, amma ai nasan yanzu suna hanya" "bara nakirata naji, dan mu nan har an daura ma" "masha allahu kace har an daura" "eh Hajiya an daura" "to Allah yasanya alkhairi yabasu zaman lafiya" "ammeen" daga haka ta ajiye wayar,