Sashe 29
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Yar amanar jajirtattu
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
page 29
________________Bayan anfuto break suka samu karkashin bishiya suka zauna , suna hira sunata dariya, wasu mazane su uku suka iso gurin, daya daga cikin su ne yakalli Zuhura yace "ke ya zandinga maki magana kina shareni" Walida ce tace "haba fu'ad waikai bazaka sauya halinka bane" daga mata hannu yayi alamar ta dakata "kibarshi kinsan seya gwada halinsa ga duk sabuwar daliba" "ku ya isheku ba gurinku nazi ba saboda haka kar na kara jin bakin kowa" "mitssss kubarshi bashi da abunyi ne shiyasa" daga haka tadau jakarta tabar gurin, suma binta sukai, suka barsunan suna binsu da kallo,
yana komawa gida ya shige dakinsa, kan bed yakwanta yana tunanin yaze bullowa auren Zuhura, so yake ana gama bikin Ammar shima yafuto danashi auren, sedai tunanin sa daya ba lallai mom dinsa ta yadda ba, musamman idan taji asalin Zuhura basu da kudi, numfasawa yayi kana yace "ko me za ai sedai ayi amma bazan fasa aurenkiba"
"Asabe Asabe Asabe" wadda aka kira da Asabe ce tafuto daga dakin girki tana goge fuska da bakin zaninta, "ah gwaggo Larai kece ashe" "eh nice bikiso zuwana ba ko" "haba gwaggo Larai akan me zance banso zuwankiba" "saboda munafunci mana da kuke kullawa keda kanwarki Habaiba" "Habiba kuma me tayi" "tunda malam Haruna ya rasu takwashe komai ta tafi da shi annemeta an rasa" "haba gwaggo Larai kinsan dai malam haruna be bar komai ba," "inji uban wa zakuce be bar komai ba duk talaucinsa ai yabar wani abu" "haba dan Allah naga agabanki aka koresu daga gidan dasuke, biki taimakesu ba amma kinzo kina wannan maganar" "to munafuka ke me yasa biki kawosu gudankiba" "ai miji na baze yadda ba amma dana kawosu" "yanzu hakama sunbaki wani abu daga cikin gadon shi yasa kike rufa musu asiri" "ke Asabe hayaniyar me nakeji a gidana Allah yasa ba baki kikaiba" yashigo yana zare ido, "nima tundazu nakeso nayi bacci amma sun hanani" wata mata tafuto daga daki dauke da katon ciki" "ai batasan zafin haihuwa ba da wahalar ciki shi yasa zata tara miki mutane agida suyita ihu dansu hanaki bacci" "gwaggo Larai cefa tazo" "to una ruwana biki iya komai ba sedai kici ki kwanta ko dan batan watannan biki taba yiba" "kai wato baka da mutunci ko ko gaisheni wato baza kayi ba" gwaggo Lari tafada tana nunasa" "ai mutane masu kima ake gaisherw
a ba irinku ba matsiyata" kai ni kake cema matsiyata" to da meye daga ke har ita wlh gwara nai kiwon akuya danai kiwon Asabe akuya zata haihu ita kuwa sedai taci tayi kashi" itadai Asabe bata tankamai ba tunda yafara dan tasan halinshi yanzu seyace ta tafi gida kuma basu da gida, nan dai yagama bala'in sa yashige yabarsu agurin , ganin haka yasa gwaggo Larai cewa "ni kinga tafiyata amma fa zandawo sekin fadamin inda suke" daga tafuce tana gyara daurin zani.
seda aka tashi suka fito tare, Walida akazo dauka mom dinta, bayan ta sun isa suka gaisheta ta amsa, kana takalli Zuhura tace "kece Zuhura"? daga mata kai tayi alamar eh "Walida nabani labarinki tace kinada yankali kuma kina da kyau kuma gashinan nagani" murmushi tayi ta harari Walida, sallama Walida tamusu suka wuce, "ke nimafa nabawa brother na labarinki" harara ta galla mata tace "wato dai tallah kukeyi dani ko"? "ke shimafa yanada kyau ki yarda yarinya ku haifamana babies beauties" dukan wasa takai mata suna dariya, Bala driver ne ya iso, horn yamusu, inda Nadra nacan na lilo, shikam Muhsin yana gurin abokansa, tahowa sukai su duka suka shiga mota, tana dagawa Islam hannu,
bayan sun kammala abincin rana Mamy tace Ilham takira mata Ahmad yau be futo ba, amsawa Ilham tayi tawuce dakinshi, tana shiga taganshi kwance yana bacci, "yaya Ahmad kazo Mamy nakiranka" daga mata hannu yayi alamar yaji, itakuma tafuce, hayaniyarsu ce tasa Mamy cewa to gasunan sundawo, hala kuwa segasu sun shigo, Muhsin da Nadra ne suketa musu akan wai wayafi kyau tsakanin Walida da Ilham, itadai Zuhura kawai murmushi take, bayan sunshigo Mamy tace "yau kuma me ake tattaunawa" Mamy wai yaya Muhsin ne yace wai Islam tafi Walida kyau" to su suwaye"? Mamay kawayen aunty Zuhura ne" "to ai gaba daya Zuhura ta tafisu kyau na tabbata" "gaskiya kam hakane Mamy" Muhsin yafada yana kallon Zuhura" "aikuwa aunty Nadra duk kinfusu kyau" "to yanzu ankashe musu aje acire uniform azo ayi luch" tom Mamy" suka fada gaba dayansu, Ahmad ne yafuto daga dakinshi sanye da riga t-shert se trequater, juyawa tayi tana kallonshi, shima ita yake kallo , murmushi yamata wadda yasa taji sanyi a ranta, ta tabbatar bayajin haushinta, itama murmushin tasakarmai wadda saura kiris yafadi, dariya takaramai tana shigewa, kujera yanema yazauna yana murmushi , dakinsu ta wuce, tana shiga tadda Mamy tana sallah, uniform din jikinta tashiga cirewa, bayan tagama tafada toilet tayi wanka tadauro alwala, bayan tafuto ta tarar da Inna ta idar da sallah, "Inna mundawo" to sannu" "Inna kwanannan naga fa kyau kikeyi" rike baki Inna tayi tana fadin "oh ni wannan yar" dariyatai tana daukan hijabi tana tada sallah, bayan ta idar tadauki kaya tasa atamfa kalar green da baki dinkin riga da skirt, bakarmin kyau sukai mataba, sun mata cib , gashinta taje ta tufke da ribbom, kana ta daura dankwalinta, Inna takalla taga ta zuba tagumi, "Inna meya faru kuma" "uhmm kawai dai insan ganin yaya ta Asabe, bansan yatake ciki da rayuwar aurenta" zama Zuhura tayi tana cewa "hakane Inna yakamata tasan inda muke saboda kinga kuku biyu ne kuka rage" "insha Allah zan nemeta" "amma Inna dan Allah kidena damuwa" "shikenan yawuce je kici abinci" daga haka tafuce, tana zuwa ta tarar dasu Muhsin kan dining suna cin abinci, zama tayi tana fadin shine ko ku jirani ko"? "sorry to zauna munjiraki" Muhsin yafada yana ajiye cokali, dariya tayi tace "daga baya kenan" dariya sukai ta nemi guri tazauna, itama abincin tazuba tafara ci,
bayan sun kammala cin abincin Muhsin yafuce ball, itakuma Nadra ta tafi gurin su Amira wasa, ganin haka yasa Zuhura wucewa dakin Hajiya, tana shiga ta tadda ita akwance kan gado, bayan tayi sallama tashiga ciki tana fadin "Hajiya bacci kike ne"? "ba bacci nake ba kawai dai nagaji ne shine nadan kishin gida" "to bara nazo namiki tausa" tafada tana hawa kan bed din "yawwa da kin kyauta kuwa" tausar tafara mata tana mtsa mata kafarta, sunayi suna hurarsu , Mamy ce tashigo cikin shurin ta nafuta unguwa, sallama rayi , suka amsa su duka "Zuhura kina nan ashe" eh Mamy" "to Hajiya zamu futa hado lefen Ilham daga nan zanyiwa maman Zuhura si yayya" "to shikenan sekun dawo ke dawa zakuje "nida Iham innaga Ahmad nasa yakimu" to ai shikenan sekun dawo" "Zuhura Innarki tayi bako karki ga biki gantaba" tom adawo lafiya"Allah yasa" daga haka Mamy tafuce,