Sashe 93
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by
Hadizatu
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 75
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Bayan sun futo wanka, Ammar nata mulke Zuhura da lotion ta kalleshi tace "husby kabarni haka kaje ka nemomun agwalumar nan kasanfa kaine kayi alkawari" fuska yadan kebe yana fadin "Allah wifey bansan ina zansamo agwuluma ba kiyi hakuri" "tab aikam nidai wlh kasamomin inba hakaba nafuta da kaina nasamo" "sorry zan nemo" "ok kayi sauri ina jiranka" tafada tana cikagaba da shafa lotion dinta, shikam shiryawa yayi da sauri yafuce, yana futa falour ya tarar da dukansu suna zaune suna hira, gaidasu yayi, Mamy ta kalleshi tace "son ina zuwa kuma da yamman nan" "wlh Mamy wifey ce takeson agwaluma" "tab kana da aiki seka tafi nema ai" Hajiya tafada tana maida kanta kan kallon dasuke a tv, "yanzu kai Ammar ina zakaje kasamo wata agwaluma" "i don know Mamy zansa Bala driver yanemomun" "ok to Allah yabada sa'a" daga haka yafuce, Bala driver yasa suka futa tare neman agwalumar,
itakam Zuhura tana gama shiryawa cikin abaya, tafuto falour, guri ta nema ta zauna tana dafe da cikinta, su Mamy ta gaida suka amsa, suna mata sannu, Nadra ce tazo jikinta tana fadin "yaya Zuhura wai yaushe zaki haifa mana baby dinne" "nakusa kinji Nadra kawai kitayani addu'a Allah sawkeni lafiya" "tom zan tamaki addu'a inshallah" "yawwa yar kirki" "Zuhura bazakici abinci bane" Mamy ta tambayi Zuhura "Mamy farar taliya nakeso da miyan vegetables ita kawai nake dan sha'awa" "ok bara nasa jummai taimaki ko" "ok Mamy na gode" mikewa Mamy tayi tana nufar kitchen, jummai ta sanarwa, jummai ta amsa nan da nan tafara hada abubuwan dazata mata miyar, falour Mamy ta dawo ta zauna, suka cigaba da kallonsu, ba'a dau lokaci ba jummai ta gama ta zuba mata a flate ta kawo mata, karba tayi tana mata sannu, kana tafaraci, seda tacinyeta tas, tace akara mata, aka karo mata tacinye, kana tadau ruwan gora tasha, tadau wayarta tashiga kiran Ammar tacemai idan besamoba kawai yadawo dan yanzu batama sha'awar agwalumar, lokacin yashigo da leda a hannunsa, sannu sukayimai, ya amsa, kusa da ita yasamu ya zauna yana fa
in "washhh wifey nagaji dayawa kinsan daker nasamo abarnan seda mukaje wani kauye fa can bayan gari" "ayyah sannu" "bara nasa a wanke maki itako" "ohh no husby bana sha'awar ta yanzu ka ajiyeta" "what kefa kika matsa naje nasamo maki, oya Nadra kaiwa Jummai ta wanke kikawo ta hado da wuka" karba Nadra tayi tana wucewa, sudai su Mamy sunajinsu basu tanka masu ba, "husby nifa yanzu bana sha'awar ta" hannunsa yadora kan cikin ta yana fa
in "yaron babansa kanaso kadinga wahalar da Daddy dinka ko" hannunta ta dora saman nashi tana kallonsa tace "Please husby kadena mai fada mana" Nadra ce tadawo da flate da wuka, tamikawa Ammar karba yayi yana daukan daya ya rabata gida biyu, "yawwa ungo bude bakin" kai ta kawar tana fadin "haba husby zakasa nayi amai banason warinta" ido kawai yakureta dashi cike da mamaki, "shikenan ai ni bara nadandana naji" yafada yana kaiwa bakinsa, saurin ajiyewa yayi yana rike kansa, "what wai dama wannan abun zakisha tsami kamar me ke yanzu akace kisha ma sekisha tab tsamin har yayi yawa, Nadra daukomun lemo fridge nasha" ita dai Zuhura ba abunda take se dariya, mikamai lemon Nadra tayi ya karba yana mikamata flate din agwalumar yace "ki zuba a shara" da sauri Zuhura ta kalleshi tana fadin "no kada ki zubar mun asamun a fridge mana idan kuma ina bu
ata fa" "kiyi hakuri karkisha wannan tsamin" "kaga kabarni kisamun a fridge" "shikenan Nadra sakamata a fridge" yafada a sanyaye, Hajiya ce tamike tana fadin "nagaji da jin wadannan marasa kunyar gwara naje nadan kishingida" "kai Hajiya mata da miji ne fa" Ammar yafada yana jan kumatun Zuhura, mikewa Mamy tayi tana barin falourn, itama Hajiya tayi gaba, tabarsu dagasu se Nadra a falourn, aikam Zuhura kamar kiris take jira, suna wucewa ta matsa jikin Ammar tana kwantar da kanta a kirjinsa, rungume ta yayi yana fadin "meya faru" "bacci" "ok maza kiyi" yafada yana shafa bayanta, itadai Nadra hankalinta nakan kallon datake,
**********************************
Haka rayuwa taci gaba da tafiya, har cikin zuhura yakai watan haihuwa, yayi kato dashi, a watanne kuma akayi bikin Amira da Mahmud, daker Ammar yabar Zuhura taje shima seda su Mamy sukasa baki, sannan yabarta, amma duk da haka yana manne da ita duk inda tayi yana binta, haka har aka gama biki aka kai amarya, kai amarya kuwa dama hanata yayi, duk da su Yasmeen dasu Maryam da sauran yan uwa duk sunje amma fir ita ya hanata, ba yadda ta iya haka ta hakura ta zauna dashi da ita a gida, yanamata tausar gajiyar hidimar bikin, Maryam kam bayan angama biki Ahmad yace zezo yadauketa washe gari, tace ah ah ita yabarta tadan kwana biyu a gidansu, aikam daker ya yadda ta kara kwana daya, dan itama yanzu ciki gareta, Ilham kuwa bayan tadawo daga gidan Abba dataje, tana dawowa Abuja takama hanya takoma Paris, Ammar yayi ma yaronta siyayya sosai dazata tafi yabata, tayi mai godiya, harta na fadin Zuhura na haihuwa akirata a fadamata, itakam yanzu Zuhura daker take tashi saboda cikin ta yadawk kasa lokacin haihuwarta yayi idan zata tashi se Ammar ya taimaka mata, har tsokanarta yake yanacewa kodai yan biyu zata haifa ne, setace Allah ya sawwake batason ta haifi yan biyu wahala, haka zeta kwanatar mata da hankali dan yaga wani zubin takan sawa kanta damuwa,
**********************************
Suna zaune ita dashi bayan yadawo daga sallar la'asar suna falourn part dinsa, a kasan carpet a zaune yanata faman matsa mata kafafu, dan yau ciwon kafarta ya tsananta ga zazza
i datakeji ajikinta, amma seta dauka fargabar datakeyi ne yaamata zazza
i, "husby kabarshi haka" "kinji dai-dai ne" kai kawai ta gyada mai, "me kikeso yanzu" "bakomai ka zauna ka huta" "kin tabbata ba abunda kikeso" "eh bakomai ka zauna ka huta" remote yadauka yana canja tasha, itakam baki kawai take cijewa saboda ita tasan me takeji, dan ga ciwon bayanta yakara tsananta kamar ze karye, batasan sanda kwalla tazobo mata ba tana rumtse ido, da sauri Ammar yanufeta yana fa
in "wifey meya faru meke damunki" kai kawai ta girgiza mai alamar bakomai, "ah ah kifadamun meke damunki kinajin ciwo ne" ji tayi kamar an tsunkuneta a mararta hakan yasa tace "marata na ciwo" "ok tashi mutafi asibiti" yafada yana daukanta, yadau key suka fuce, su Mamy na falour dukaga yafito da ita tanata faman rumtse ido, tuni hankalinsu yatashi suka mike suna tambayarsa, "Mamy asibiti zamuje" jin haka yasa suka zari mayafi suka bishi a baya, be iyayin tuki ba, se Muhsin ne yayi driving din,
tana kwance cinyarsa shikuma yana rike da hannunta yana tamata sannu duk yafuta hayyacinsa ya birkice, ahaka har suka isa asibitin, aikam cikin gaggawa akashiga da ita labour room, tuni yasa kayan aiki yabisu ciki, duk da baya karbar haihuwa sedai operation kawai yakeyi, amma ya kutsa labour room din, harsun canja mata kayanta sun dorata saman bed, da sauri ya nufeta yana rike hannunta, kallonshi take hawaye nabin fuskarta, cikin murya a wahale take fadin "husby zan mutu, ka yafemun kacewa da Inna tayafemun dasu Mamy ka kula da abinda zan haifa kabashi tarbiyar data dace" tuni hawaye shima yafara wanke mai fuska yana girgiza mata kai yace "ah ah bazaki mutu ba zamu rayu tare zamu kula da abinda zaki haifa mana muna tare tare zamu mutu Please kidena fadar haka" jin azabar datakeji yakaru yasa ta matse hannunsa tana rukunkuneshi tana nishi tana ambaton Allah, shikam gabadaya yafuta hayyacinsa ba abinda yake se kuka, yanajin inama ze iya karba mata haihuwar nan, sukan sauran likitocin sunata kokarin ganin ta haihu, dayake duka matane,