← Book details Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 97

Sashe 17

Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

soyayya da izza
story and writing by hadeexatu
mrs(KD)
yar amanar jajirtattu
page 16
________Tunanin zuhura kawai yake gabadaya bacci ya kauracewa idonsa burinsa kawai yasaneta kota halin yayane.
dasassafe tatashi saboda tasan tanada aiki a gabanta ga gyaran dakunan su, damma yau week en ne su nadra basu da school shiyasa aikin yazo mata da sauki kuma ba ita take girkiba inna keyi, bayan tatashine tayi wanka tashirya cikin riga da skirt na atamfa me kalar ligh blue , ta amsheta sosai, dakinsu tafara gyrawa kafun tawuce kitchen, inna ta tarar tanata aikace-aikace, dayake inna idan ta tashi da asuba bata komawa bacci seta gama laziminta sanan tashiga kitchen, "inna ina kwana" "lafiya lau kintashi "eh inna natashi" to sekije kiyi ki aikinki kafun nagama karin kumallon" to ai inna duka basu tashiba "tokije dakin nadra ko seki mata wanka" ki gyara falour kiyi mopping" lah inna nama manta da falour wlh "tafada tana dariya, fucewa tayi tana nufar falour, bakowa a falour , gyaran falour tafarayi dayake bawani datti sosai seda tagama gabadaya sanan tashiga dakin nadra bacci takeyi, tana zuwa tazauna akan gadon tana kallon fuskar nadra, hancinta taja , dayake idan inna tacemata ta taso su amira haka takemusu ,zuhura yarinya ce me tsokana amma se tsoro kamar me, "ashhhhhh! nadra tafada tana mikewa, dariya zuhura tafarayi harda kyakyacewa, "aunty zuhura dazafiba" ayyah sannu to kinji" tafada tana dariya, "muje namiki wanka" tom tafada , toilet suka shiga tamata wanka tashiryata, sannan tagyara dakin suka futo, dakin ilham tawuce, knowing tayi, seda tajima tana knowing harsaida tagaji da tsaiwa, sannan tabude, daure take da tawul iya gwuiwa, "auty ilham ina kwana" lafiya, "meya faru"ah dama dakinki zangyara, kallon sama da kasa tamata tace "jiya menacemiki? "haka kikace nazo nagyaramiki kafun ki kwanta"to meyasa biki zoba? harna tawo abokin yaya Ammar yace nakoma nakwanta da safe nagyara" tana fadar haka tagane wanda take nufi wato yaya Ahmad, ti yanzu sekizo kiwuce kiyi aikin har gyaran wadrope zakimin tunda bakizo jiyaba, to kawai tace tana , azuciyarta tana cewa ko kunya bakyaji dawannan abun dakika daura garama kifito tsirara, komawa ciki tayi itama Zuhura tabita ciki, gyaran gadon tafarayi, itakuma tana shuryawa, ba kunya takwance tawul din a gaban zuhura, ido zuhura tarufe kam, kallonta ilham tayi ta daka mata tsawa ," ke bude idonki nizakima wani munafunci" a hankali tabude idonta takauda kanta, tsaki ilham taja tanacewa, "munafurcin banza yar karamar yarinya dake kin iya munafunci ko" tana maganar tana shiryawa, zuhura kam toilet tafada tace bara ta wanke toilet, tan shiga ta tsaya kam takasa motsi , mamakine yacikata ,"wai ita wannan bata jin kunya ne su naga alama yan gidanan nasu basuda kunya, gabadaya zuhura abun ya bata mamaki kuma yatsoratata, da haka harta gama wankin bandaki. itakam ilham tariga da saba saboda harkartace leesbian shiyasa ita bataji komaiba dan zuhura ta ganta a haka. seda zuhura tagama mata gyaran wadrope tashirya komai a mazauninsa, tagaji sosai dan haka tana futowa falour ilham ce da nadra se muhsin a zaune a flourn, "aunty ilham nagama"to jeki tom, daga haka tawuce kitchen tanufa, inna ta tarar tana hada break fast ,"yawwa zuhura kin gama kenake jira dama kizo ki kaimusu dining"gaskiya inna senaci abinci nakaimusu wlh yunwa nakeji"aikinsaba dama ci kamarme"inna kinga aikin danai kuwa a dakin aunty ilham" to sarkin raki yanzu hakama bawani aikibane sosai"Allah fa inna dayawa"to naji zuva kici kikaimusu tom tafada tafara zubawa. inna tasan sarai zuhura na kokari sosai batasan nunamatane saboda karta gazayin wani abun ,amma a zahiri inna tanajin tausayin yarta, kullum cikin yimta addu'a take. be tashi dawuriba saboda yau bashida aiki a asibiti shiyasa haryanzu yake bacci, wayarsace tahau kara alamar kira, seda tai harsau uku , sannan ya farka, wayar yadauka yakara akunnensa, daga cikin wayar akace" hello beby inata jiranka kacemun zakazo inda nake , yanajin haka yace, "am sorry patrishia banajin dadine amma zanzo yau kinji"kayi alkawari"nayi, dahaka yakashe wayar dafe kanshi yayi yamaa rasa me zeyi yarigada yamata alkawari zezo bayasan ta takuramaine shiyasa yamata alkawari, dole yasata yaudinan tabar kasarnan, da wanna tunanin yatashi yafada toilet,
tana gama cin abincin tawanke hannunta tasha ruwa, sannan ta dau kayan abincin tafuta , dining ta ajiye ,seda tagama kawo komai sannan ta musu magana, tashi sukai dan suci abincincin, sauran duk basu futoba suna daki, itama ilham saboda zata futa shiyasa tafuto dawuri sunyi da su mufida yau zasu futo dayake kwana biyu basu haduba, saving dinsu tayi daga nan tabar gurin, dakin bmuhsin tashiga ta gyaramai , tana shiga taganshi fes yagyara abunsa, murmushi tayi tana cewa "Allah sarki muhsin duk yafisu hankali, futa tayi tanufi dakin jawad, knowkin tayi , "waye "nice okay yafada, budemata dakin yayi "ina kwana" abunda tace kenan, "lafiya lau" angama break fast tundazu, tafadi hakane dan yafuta tagyara dakin okay, "amma zan gyara daki" tom shigo , yafada yana nunamata hanya da hannunsa, shugatai shikuma yazauna bakin gado yana kallonta, shi dama yagama shirinsa futowane kawai beyiba,kallonshi tayi taga ita yake kallo, tace" abincinfa karya wuce" to ai zakimun wani ko" to ai ni yanzu aiki nake" to nikuma me nakeyi" zama kake" dariya yayi sosai yace "to tunda zama nake bara natayaki ko" kafun tai magana ya mike , abayanta yatsaya yana tayata matasar da kwalben turaren daya baza a kan mirror, gabadaya takasa motsi , idan tace zatai baya tafada jikinshi intai gefe yakare da hannunshi gabadaya tarasa yazatai, daurewa tayi tajuyo yazama suna facing din juna, " am dama namanta ban kashe gas ba" to ai mom dinki zata kashe ai" yafada yana kara matsarta,
Chapter 17 · 0% Book details