Sashe 71
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina masu bibiyar books dina to ina muku albishir da sabon book dina dana fara rubutawa me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira 300 kacal ba tsauwalawa ina alfahari daku masoyana kune kwarin gwuiwa ta i love you so much my pans ina godiya da addu'o'in ku dayacce kuke yabon book dina duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J page 58 _______________________________________________________________________ _____________________________ ________________Yana gama shiryawa yafuce, yanufi hospital dinsa, dan yanason yaje yaga yadda suke tafiyar da aikin, yana driving yana tunanin Zuhura, yana hango ta cikin idanunsa, da tunaninta ya isa, bayan ya isa kowa ya hau gaidashi dan basu son yadawo kasar ba, hakan yasa nursing din suka fara kula da pesion din, dan sunsan halin sa sarai, bayason yaga ana wulakanta pesion, kai tsaye office dinsa yanufa, komai tas tamkar da mutum dama, zama yayi, kana yadau wayar da take kan table dinsa, yace asanar da kowa akwai meeting karfe 2:00pm, bayan yagama yadau waya yafara kiran Ahmad koze sameshi, amma sam be dauka ba, a zahira Ammar na tausaya wa Ahmad saboda yana cikin wahala, Nafeesa tasashi gaba, duk da shi ya jama kansa, bayan takoma kitchen ta ajiye kayan tafuce tanufi dakinta, wayarta ta dauka tahau kiran Maryam aikam bugu daya ta dauka, bayan sun gaisa, ta tambayeta umma tace tana nan lafiya, itama ta tambayeta Inna, tace mata yau ma zataje, "amma baki fadamun ba aida nima na tambayi umma naje na gaidata" "dama inason ganinki kuwa, dan Allah kizo ina cikin matsala" "matsala kuma, ke matsala bata kare maki ne" "Maryam andauramun aurefa" "aure kuma" "wlh kuwa dagaske" "to wa kika aura kardai yaya Jawad" "yaya Ammar shi aka dauramana aure" "kuttt yaya Ammar fa kikace,amma gaskiya Zuhura kinada sa'a a rayuwarki" "wanne irin sa'a kuma, kinsan halin yaya Ammar kuwa" "daga gani yanada hankali kuma yanada nutsuwa to maye aciki" "kinga bazaki gane ba, kizo kawai gidan Inna muhadu zankira ma Yasmeen" "to shikenan bara naje na tambayi umma idan ta barni zaki jini" daga haka sukai sallama, bayan takashe wayar tashiga kiran Yasmeen tafada mata yau zataje gidan aunty, aikam tana fadamata itama tace zataje su hadu acan, suna gama waya tashi ga wanka, bayan tafuto ta dauko atamfa dinkin riga da skirt, sunyi matukar amsar fatarta, ta dauko mayafinta tasa,tadau haka, wayarta ta duba taga 12:30pm tayi, tana futa tarar da Nadra ita kadai a falour tana kallo, "yaya Zuhura ina zaki" "zanje gidan aunty ne" "yaya Zuhura dan Allah zan rakaki" "to muje ki tambayo Mamy" dakin Mamy suka nufa, da sallama Zuhura tashiga, Mamy ta amsa, "Mamy na shirya zan wuce" "ok har kin shirya, to bara nabaki sako kikai mata" "tom, Mamy Nadra tace itama zata" "to setaje ta shirya, tasaba duk inda zaki kafarta kafarki, daga gobe ne dai kan ta ganki se anjima" ita dai Nadra jin ance taje ta shirya yasa tafuce, leda Mamy tadauko ta mikama Zuhura tace takaiwa Inna, tace to "kuje bala driver yakaiku idan be tafi kasuwa ba, idan kuma yafati sekuje Muhsin yakaiku" "Mamy tsoron hawa driving din Muhsin nake wlh" dariya Mamy tayi tace "kai Zuhura da tsoro kike Muhsin ma kamar yana school" daga haka suka fice falour, Nadra ce tafuto tana fadin "yaya Zuhura na shirya" "tom Mamy semun dawo" "to ku gaida mun ita sosai" daga haka suka fuce, sukai sa'a bala driver yadawo yadaukesu, suna zuwa Bala driver ya ajiyesu cikin gidan, dukuma suka shiga, Inna ce da Halifa se Yasmeen da itama bata dade da zuwa ba, shigowa sukai da sallama, aikam Halifa yatashi dagudu yanufi Zuhura yana fadin "oyoyo yaya Zuhura" "dan auta ya kake ya gida" "lafiya lau yaya Zuhura" "ya kuma school" "ina zuwa kullum" "tawwa to kaci gaba da zuwa kaji" cikata yayi yanufi gurin Nadra yana mata oyoyo, karasawa Zuhura tayi ta zauna saman kujera, tana fadin "aunty ina yini" "lafiya lau, ya gidan yasu Mamy kuma" "suna lafiya tana gaidaki, gashi tace nakawomiki" tafada tana mikamata ledar, "me ciki ya gida" "Zuhura tafada tana kallon Yasmeen" harara Yasmeen ta galla mata kana tace "lafiya lau amarya" "wace amaryar" "ke mana, ai aunty tafada mun kinyi aure" bata rai Zuhura tayi tace "aunty nifa banason aurennan" "kiji munafunci, to bada niba lokacin da aka daura ai bansani ba, kuma ni banga laifin Ammar yaro me hankali" "kyale ta dai aunty, kukan dad'i take fa, kisamu miji kamar Ammar kice baki so ko" "bakisan waye yaya Ammar ba" Zuhura tafada tana harar Yasmeen, "aunty wai ina Amira ne" "taje kaima Mahmud abinci" hada ido Yasmeen da Zuhura sukai kana suka sa dariya "meye kuma" Inna tafada, "bakomai aunty kawaidai idan na kalli Yasmeen ne da ciki seta bani dariya" Zuhura tafada tana murmushi, "aunty karya take da abunda takewa dariya" Yasmeen ma tafada tana murmushi "kwaji dashi ai ni tashi zanyi ma naje kitchen naga abunda zamu dafa" "aunty Maryam zatazo fa" "ohh dagaske to Allah yakawota" daga haka Inna tashige "rabona da Maryam tun ranar biki, ko gida na batazo ba" Yasmeen tafada "nima haka shiyasa yau nace mata dan Allah tazo" Amira ce ta shigo falourn, "ah Yaya Zuhura yaushe kikazo" "tun dazu nazo kinacan kina zuba love" "kai yaya Zuhura abincinsa fa kawai nakaimai" "yarinya karki mana wani karya munfa sani" Yasmeen tafada da sigar tsokana "yaya Zuhura dagaske ne wai kin auri yaya Ammar" "waya fadamaki" "aunty ce naji tana fadama Inna asabe" "eh" abunda Zuhura tafada kenan "tab taya akai ya yadda kukayi aure kinsan shifa ba kowa yake kulawa ba" "kinga Amira bar maganar nan haba" hakan yasa Amira tayi shiru, "yakamata yau fa kaje ka gaida su Daddy" Nafeesa tafada tana kallon Ahmad "duk yadda kikace" "ka tashi kaje to" "ko zamu tafi tare" "ah ah katafi kai kadai" mikewa yayi yadau makullin motarsa yafuce, yana futa tadau waya tashiga kiran saurayinta dazezo gidan, saboda hakane ma tace Ahmad yafuta, aikam yana futa gida yanufa, lokacin daya isa, gidan Mom cr kadai a falour a zaune, da sallama yashiga, bata kawo shi bane saboda tasan baze zo inda suke ba, kan kujera ya zauna se lokacin ta daga ido ta kalleshi, "toh kalau kuwa naganka yau a gidanmu" lafiya kalau Nafeesa ce tace yau nazo na gaida ku" murmushin takaici Mom tayi tace "au uwarkace tace kazo ka gaidamu ko" "kai Mom Nafeesa nasan ku sosai fa" "kaga dan Allah tashi katafi, kada karamun takaici" "Daddy baya nan ne" "da yana nan dabaka ganshi ba" "Mom Ilham fa" "uhmmm Ilham tana Paris" "Paris kuma" "eh tayi aure acan" "amma Mom baku fadamunba" "bazamu fada dinba, kanacan da wacce shegiyar yarinyar ina zaka sani" "Mom kidena zagin Nafeesa dan Allah" "Ahmad" "na'am" "tashi kafuta" ba musu kuwa yamike yafuce, da kallo Mom tabishi harya yafuce' yana futa yayiwa motarsa key, yafuce daga gidan arfe 4:30pm yadawo daga hospital, yana dawowa part dinsa yawuce, dan yau ya gaji sosai, ruwa ya watsa, kana yadan kwanta dan ya huta, aikam tuni bacci yadaukeshi, suna dakin Amira gaba dayansu a zaune bayan sun gama cin abinci sunyi sallar la'sar, Yasmeen ce takalli Zuhura tace "wlh Zuhura karki bari damar nan ta kufce maki" "rabu da ita dai Yasmeen tanason tayima kanta ne" Maryam tafada tana kallon Zuhura "to wai yaya Zuhura meyasa bakison yaya Ammar" "bakusan waye yaya Ammar ba, izzarsa tamai yawa, ko kallo ban ishe shi bafa" "ke kikaso, inkikai niyya zaki canzashi wlh" "ni rufamun asiri tayaya" "matsalata dake wlh tsoro, yana mijinki kidingajin tsoronsa" "toke haka zaki dinga tsoronshi idan kuntafi, kinga dai daga ke sai shi" "rabu da ita ya rainata ai" "kai towai dan Allah ya kukeso nayi ne" "ki saki jinkinki ki dingayin abunda zeja hankalin sa, harya sauke izzar dayake maki" "bazan iyaba wlh kar nace maku ma zanyi" "to ai shikenan sekiyi tazama kamar wata dankali" suka sa dariya, "lah 5:30pm har tayi bara nazo nawuce kar nayi dare Umma tazo tana fada" "kibari mana Bala driver yazo daukanmu seya ragemki hanya" "tab nasan ranar zuwansa" "nima dawuri zan wuce, saboda Honey karya koma gida bananan" Yasmeen tafada "to masu honey munji" "ah ah kema ai kinada naki" Yasmeen tafada tana dariya, shiryawa Maryam tashigayi, bayan ta kimtsa, tace suzo du rakata tayima Inna sallama, hakan yasa suka fuce su duka, dakin Inna suka nufa, tana zaune ta kunna karatun Kur'ani tanaji, suka shiga, tana ganinsu takashe "Inna zanwuce gida" "ah ah tun yanzu bazaki bari kiyi sallar magaruba ba" "wlh aunty munce tazauna taki" "Inna Umma zatayi fada idan nakai dare" "to ai shikenan jirani ina zuwa" Waldrop Inna tanufa tabude tadauko atamfofi guda biyu, tadauko leahi, tasa cikin leda, "gashi to kikaiwa Umman taki kice ina gaida ta, kuma yaushe zata zo" "tom angode Allah yasaka da alheri inshallah zataji" "ga wannan sekiyi kudin mota" "kai Inna hidimar tayi yawa kibarshi" "kiji yarinya karbi ni" hannu tasa ta karba tana godiya, dubu ashirin ne cif, har bakin titi Yasmeen da Zuhura suka rakata, tasamu abun hawa, kana suka shigo cikin gida, Nafeesa ce da saurayin suka futo suna rungume da juna suna dariya, daidai lokacin Ahmad yashigo, kallonsu yayi baki asake, "waye wannan kuma beb" "oh miji nane" "ohh dama shine mijin naki" "eh shine muje na rakaka" daga haka suka fuce, shikam Ahmad da kallo yabisu, seda ta rakashi har mota suka gama sunbace sunbacensu, kana tashigo ciki, "naga kadawo yanzu basanan ne" shiru yayi bece mata komai ba, takaracewa "maye hakan ba magana nakema ba" "eh nadawo mana, shikuma wancanfa" "dan uwa nane" tafada tana danna wayarta, mikewa yayi yawuce, da kallo tabishi tana fadin "badai yadda zakayi dani" se lokacin sallar magaruba, yatashi, yana tashi yayi alwala yanufi masallaci, bayan yadawo yacewa da Mamy yana bukatar abinci, Jummai tasa tahadamai, takawo mai falour' kamar