Sashe 63
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina masu bibiyar books dina to ina muku albishir da sabon book dina dana fara rubutawa me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira 300 kacal ba tsauwalawa ina alfahari daku masoyana kune kwarin gwuiwa ta i love you so much my pans ina godiya da addu'o'in ku dayacce kuke yabon book dina duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J page 54 _______________________________________________________________________ _____________________________ ________________Dawuri su Hajiya da Nadra suka shirya driver yakaisu airport, dansu wuce Abuja, Nadra murna kamar me zataje taga yaya Zuhura, shikam Muhsin cayayi a gaishe mai da ita, saboda school shiyasa baze jeba, Jummai ma tace a gaishe mata da ita tunda ta tashi bata ko leko ba, saboda tasan sunanan, wayar tace tadau kara, ta janyo, ganin Amira yasa ta murmushi tana dauka, "yaya Zuhura ina kwana" "lafiya lau Amira ya gida" "lafiya lau" "ya aunty da Daddy dakuma Halifa fitina" "yaya Zuhura sunanan kalau halifa na nan yana fitinarsa" "Yasmeen tace jiya zataje gida wai yayanta ze dawo" "eh ya dawo dan takura ba" "ke kinada hankali kuwa kada kuwa kibari aunty tajiki kina fada dan kinsan halinta batasan rashin kunya, to wai uban ma meya miki dakike cemai dan takura" "wlh yaya Zuhura ya takuramun ne" "to dai karki bari aunty taji" "la yaya Zuhura namanta ban fada miki ba yaya Yasmeen nada ciki" "dagaske" "wlh jiya mukaje asibiti" "ah lallai Yasmeen munyi d'a, aikam bara ajima na kirata" "wai yaushe zakizo ne yaya Zuhura" "sekin fara zuwa tukun" "anayin hutu zan tawo" to Allah yakawoki, daga haka sukai sallama, takashe wayar, ganin rana tafara futowa yasa tamike tafuta danta samu abinda zatai breakfast, saukowa tayi, ganinsu tayi zaune a falour suna manne da juna, ko kallonsu batayi ba tashige kitchen, suma basu kalleta ba, tana shiga tahada breakfast, tafuto kan dining ta zauna tana ci, kallonta Nafeesa tayi kana takalli Ahmad tace "Sweet kaga matarka batazo ta gaishe mu ba" "ai naga alama yarinyar nan bata da kunya amma batta kawai" "ke Zuhura zonan" yafada a tsawace, kallonshi tayi kana tamike tanufesu, "ke wato rashin kunyar taki harta kai ki ganmu a zaune ki wuce ko, idan ni kin rainani bazaki gaishe ni ba ai ita kya gaisheta" hawaye ne ya taru a idonta, "kada ki sake ki mana kukan munafurcin nan naki" Nafeesa ta fa a tana kallonta, itakam Zuhura tuni hawaye ya wanke mata fuska, "sweet barta kawai, kaje ka wankemun pant dina da bra suna na a toilet" "tom" yafada yana mikewa, "sweet sufuta fa kada kayi musu jika jika" "ai zan dirje su sosai" daga haka yashige, itakam Zuhura kallon mamaki tabishi dashi, "ke yarinya ina baki shawara ki tattara kayan ki ki tafi gidanku yafiye miki" "bazan taba barin gidan miji na ba dan kince na tafi, har sedai idan shine ya sakeni, wanda kuma nasan baze taba haka ba" "lallai yarinya da tausaya miki nake shiyasa bansa ya sakeki ba, amma zaki gani" mikewa Zuhura tayi tana goge hawayenta, yau Jawad ne yayi komai, har breakfast shiya hada musu, dan a cewarsa bayason ta wahal musu da baby dinsu, itakam dariya kawai take mai ganin yadda yadau son duniya yadorawa cikin, dakansa yakira Mamy yake sanar da ita Yasmeen tana ciki, tayi murna sosai itama, zata fara ganin jikokinta, taso Ammar ne yafara haifa mata jikoki, kasancewarsa babba, amma sam kaddara ta haanshi, breakfasts suke su duka, Inna ce ta ce "banga Mahmud yafuto ba fa" "me bi yana baccin gajiya ne" Daddy yafada, "to bara a barshi ya huta" Amira ce tace "aunty dan Allah idan anyi hutu zanje gidan yaya Zuhura" "to yanzu anyi hutun ne" "ah ah idan anyi nake nufi" "to shikenan Amira idan akai hutun se kije" "yawwa Daddy shiyasa nake sonka" mikewa yayi yana fa in "nizan wuce office" "to muje na rakaka" daga haka suka fuce, itakam Amira dad'i takeji zataje gurin Zuhura, dan sunkusa hutu, Mahmud ne yafuto daga dakinsa, dining din yanufa, lokacin aunty ta shigo falourn, "aunty ina kwana" "lafiya lau Mahmud" "Daddy yafuta ne" "eh yanzu na rakashi ai ca yayi abarka kahuta" murmushi kawai yayi yana kallon Amira wacce ko kallonsa batayi ba "yaya Mahmud ina yini" Halifa yafada "lafiya lau Halifa amma ai bamu yini ba ko" wani kallo Inna ta watsawa Amira wanda tagane me take nufi hakan yasa tace "ina kwana" "lafiya lau kanwata" mikewa tayi tabar gurin, itama Inna wucewa tayi, 12:30pm jirgin su Hajiya ya sauka a Abuja, gidan su Ilham tawuce, dama sunsan da zuwanta, hakan yasa Mom tahada mata tarba me kyau, itakanta Hajiya tayi maamki, dantasan Mom Ahmad dai ba kirki gareta ba, Mom ta tarbeta kamar me, hakama Ilham bata nuna komai ba, tasaki jiki suka dinga hira da Hajiya harda ma Nadra, itadai Hajiya mamaki tayi, gashi kuma sun nuna sunasan Zuhura afili, ita dai Hajiya bata ce komai ba, suka tafi ahaka, watakila mutuwar auren Ilham da abunda ta aikata shiya sauya su, duniya ta gyara su, Daddy kam rasa inda zesa kansa yayi, saboda farin cikin ganin Hajiya, dan tamkar mahaifiyarsa take, tun suna kanana gurin ta yake, baya kwana gidansu ma, sedai gidan Hajiya, hakan yasa dashi da Usman suke aminan juna, har Hajiya ta nema ma Abba auren kanwarsa, Mamy, seda suka gama shan hirar su kana tace taanson zuwa gurin Zuhura, hakan yasa Ilham tadaukesu, suka tafi gidan, ta kammala komai ta jere saman dining, wanka tashiga tayi, tashirya cikin abaya, maroon colour, yana zaune kan kujera, ita kuma tana kitchen tana hade hadenta, "honey ko nazo natayaki ne" "ah ah basekazo ba" tafada daga kitchen din, ganin Zuhura tazo falourn ta zauna, yayi saurin mikewa, dasauri itama tamike tana fa in "yaya Ahmad Hajiya zatazo" be kulataba, hakan yasa takara fa in "yaya Ahmad Hajiya ce zatazo" a fusace yajuyo yana fadin "waike meye matsalar ki ne baki da buri sedai kk takurwa rayuwata haba kin zaamrmun kaya" hawaye tafara tana fa in "yaya Ahmad dan Allah wai me namaka ne ka tsanenj bayan kuma da bahaka kake ba" "ke kika sa kifuta daga rayuwata mana" "yaya Ahmad bantaba tunanin jin haka daga gareka ba, kenan dama duk karya kake mun nacewa kana sona" wani wawan mari ya sauke mata kan kuncin, dai-dai lokacin dasu Hajiya suka shigo falourn, hawaye ke zuba idon Zuhura, ta dafe kuncinta "Ahmad" Hajiya tafada tana karasowa cikin falourn, haka suma su Ilham, seda tazo inda yake ta daga hannu ta zabgeshi da mari, tana fadin "jaka muka kawoma" "haba Hajiya kinsan metamun ne" "ko me tamaka be kamata kasa hannu ka dake taba" "Hajiya yarinyar nan ta takurawa rayuwa ta, ta yanamu jin dadi nida matata, wlh nayi danasanin aurenta ma" Nafeesa ce ta fito daga kitchen, tabe baki tayi, "ba kai kayi danasanin auren Zuhura ba, mu mukai dana sanin aura maka ita" ita dai Ilham mamaki take, ganin yadda yaya Ahmad dinsu ya koma kamar ba shiba, "Hajiya nifa dama nagaji da zama da ita" "Ahmad Zuhura tagama zama dakai har abada" "Hajiya kiyi hakuri baifin yaya Ahmad bane" Zuhura tafada tana riko hannun Hajiya "yimun shiru dallah mahaifiyar ki tabamu amanarki saboda tasan zamu kula da rayuwar ki basamu bari a wukakantaki ba" tana kaiwa nan taja hannun Zuhura suka fuce, mota suka shiga, Ilham ta tayar suka wuce, matsowa Nafeesa tayi kusa dashi dayake tsaye, shikansa a jikinsa yana jin abunda yayi sam be kamata ba, amma kwakwalwar sa taki amsar hakan, "Sweet ka kwantar da hankalinka ka barsu su tafi muje ciki" daga haka suka wuce, bayan sun isa gidan, Ilham tayi parking suka futo suka shige, ita dai Zuhura har yanzu kuka take, zama sukayi, Mom ce tafuto daga kitchen jin motsi, "ah Hajiya lafiya kuwa, Zuhura yadai" Mom tafada tana matsawa kusa da Zuhura "Ahmad yabani mamaki ba kadan ba" me yayi Hajiya" "wlh nima kaina nayi maamkin abun" Ilham tafada, "me yayi Ahmad din" "marin Zuhura fa yayi" "mari kuma" "Ilham kirawonun Daddy dinku ayita takare" Hajiya tafada tana kallon Ilham, tafiya Ilham tayi tanufi part din Daddy din ta sanar dashi, ba jimawa kuwa ya iso, da kallo yabisu kana yasamu guri ya zauna, Hajiya ce taaklleshi tace "yanzu Mukhtar kuna gani Ahmad yake wulakanta Zuhura" "Hajiya wulakanta ta kuma" "kwarai kuwa har ca yakemun wai yayi dana sanin aurenta" "ke Zuhura ya akai baki sanar damu ba" "Daddy ba laifinsa bane Nafeesa ke sashi" "tabbas Hajiya dammu kanmu munyi kusan kwana 5 bamu sashi idonmu ba, har na tura Ilham, amma sam Zuhura taki fadamata komai" "amma Zuhura dakin sanar damu ai" "kunga duk ba wannan ba ku kirashi yazo musan abunyi idan sakinta zeyi to dama yace ya gaji da zama da ita" "ah ah Hajiya baza ayi haka ba yazo amusu sulhu takoma" "to ku kirashi koma meye" wayarsa ce tadau ruri, ya kalla, kana yajuyar dakai, "Sweet Daddy ke kiranka fa" "to honey me zammai" "kadai dauka" hannu yasa yadauka yana karawa a kunnensa, "hello" "kai Ahmad kazo gida yanzu yanzu" daga haka Daddy ya gimtse wayar, "meyace"? "haka yace naje" "ok katashi kaje" "ah ah ba inda zani" "zuwanka ai shine masalaha, jirani kaga" daga haka tanufi drower ta dauko paper da pen tamika mai, kallonta yayi tace "ka rubuta ka saketa saki 3" "banajin zan iya sakinta" "what aikam dole ka saketa maza ka rubuta" rubutawa yayi hannunsa na rawa, bayan yagama yamika mata "kasa cikin aljihunka kaje, i dan kaji sun isheka kabasu kawai kayi tawowarka" aljihu yasa ya fuce, Hajiya dai fada take tayi, su Daddy nata bata hakuri, shigowa yayi yasamu kujera ya zauna, kallonsa Daddy yayi yace "ashe baka damunci zaka kama yarinyar mutane ka daka ka haukace ne" "Daddy nifa ban dake taba marinta kawai nayi" "to marin ba daku bane, kuma ma metama dazaka