← Book details Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 97

Sashe 18

Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

SOYAYYA DA IZZA
story and writing by hadizatu
(Mrs KD)
yar amanar jajirtattu
page 17
______________Mamy ce tafuto daga part din abba danta hadamai breakfast , muhsin ne da nadra kawai a falour , Ilham tarigada tafuta, gaishe da mamy sukai, "kunyi breakfast? " eh mamy munyi"ok " daga haka tawuce , kitchen din tashiga ,Inna ce kawai a kitchen tana gyara kitchen din, "ah maman zuhura bakya gajiya da aiki" tsugunnawa Inna tayi tana fadin," Hajiya ina kwana" lafiya lau muntashi kalau?" lafiya lau Hajiya" ina Zuhura ne? " Zuhura taje gyarama su Ilham daki, "gyaran daki kuma? haba maman Zuhura kudena aiki dayawa mana, shifa Alhaji badan kuyi aiki yakawoku gidan nan ba, yanzuma dan dai Iya Lami tayi tafiyane amma kwanannan za'a samo wata me aikin" to Hajiya meye amfaninmu a gidan inba muyi aikiba ai Hajiya ko haka kukace mudinga wanke gidannan kullum zamuyi saboda kummana abunda ko wani dan uwanmu baze mana ba," duk da haka maman Zuhura dan Allah karki kara barin Zuhura ta gyarama yarannan daki" to Hajiya amma meye amfaninta" to ai ita Zuhura yarinyace be kamata tanayin irin aikinnanba" tom shikenan Hajiya mungode Allah yasaka da gidan aljanna, "ameen ya Allah" kungama breakfast ko? "eh Hajiya angama" to bara nahadama Alhaji nashi, daga haka tafara shiryamai breakfast din, "maman Zuhura " na'am Hajiya, "zuhura tayi makaranta ko?"eh Hajiya tayi, "wanne aji ta tsaya?, " harta je secondary jss 1 take , "tom inshallah zansakata makarantar boko da islamiyya ita da amira saboda kinga yarane yanzu ne yakamata suyi karatu, " Hajiya banida bakin da zan godemiki bansan dame zan biyakiba Hajiya Nagode Allah yabaki abunda kike nema duniya da lahira, tana maganar tana zubar da hawaye," ai ba komai Zuhura kamar ya'ta nadauketa dan haka danna masu haka bawani abu bane, daga haka harta gama hadama Abba breakfast tafuta , Inna tarasa ma mezatai saboda dadi, " Zuhura burinki yacika zaki cigaba da karatu, gaskiya dawuya asami irinsu Hajiya masu karamci" daga haka tacigaba da aikinta.
kokari take ta samu tafuce amma ina duk ya katangeta yamata rumfa , " yaya Jawad banfa kashebafa nafadama " kallon kwayar idonta yake be mata maganaba , se jitai yariko kugunta ya mannta da jikinshi tuni jikinta yafara rawa tafara mutsu-mutsu danta kwace kanta, bakinsa yake kokarin sawa anata, tuni ta runtse idonta kam, wayarsa ce ta takatseshi ,hannunshi yasa a aljihunsa yazaro wayar, itakam Zuhura jin shuru yasata bude idonta, takalleshi shima ita yake kalla ," hello Sawban ya akaine " haba Jawad kaifa muke jira" ok kasan harnama manta, yana maganar yana kallon ta kuma be dauke hannunsa daga kuguntaba, " ok Sawban kace tajirani yanzu zanzo," to seka zo, daga haka yakashe wayar yakalleta yana kai yatsansa kan libs dinta yace, yanzu to kije ki kashe gas din, hannayenta tasa tatureshi tana fucewa daga dakin ,tsayawa yayi yana kallonta, Zuhura kenan ai dole namoreki.
seda yagama shiryawa cikin shadda golden yellow tamai bala'in kyau sosai yafeshe jikinshi da turarenshi me dadin kamshi , wayarsa ce tafara kuka, dauka yayi yana fadin" Mamy good morning " yawwa antashi lafiya "lafiya lau Mamy" ok to kazo part din Abbanku munasan magana dakai"tom Mamy ganinnan, daga haka ya ajiye wayar, futowa yayi, lokacin 11:40 tayi, Jawad ne shima yafuto daga dakinshi yana sauri danko breakfast ma bebi takanshiba, " Jawad inazaka? am yaya Ammar yanzu aka kirani a school wai zamuyi test" ok" part din Abba yanufa, yana zuwa yayi knowking sannan yatura, shiga yayi , akan carpet yazauna yagaishesu su duka , Abba ne yakalleshi yace, " Ammar "dagowa yayi yace"na'am abba" nanda sati biyu zamuyima aure sakamakon lallurar dake tare dakai" dasauri yadago kanshi yana kallon Abban dake magana, " kuma wacce zaka aura yar uwarkace kuma kanwarka wato ilham, sake dagowa yayi akaro nabiyu , Mamy ce tace," Ammar ba shawara muke bakaba umarnine yazamemaka dole ka amshi ilham a matsayin matarka, munasanka bazamu zaba maka abunda ze cutar dakaiba, kuma munyine dan mu kare lafiyarka. gabadaya yama rasa mezece yasandai dole yabi umarnin iyayenshi, " shikenan Abba na amince , "yawwa hakan yayi Allah yama albarka" ameen " yafada yana mikewa. wayar abba ce tayi kara dauka yayi yana fadin," Hajiya ina wuni " lafiya lau" ya jikokin nawa suna kalau? lafiyansu kalau hajiya,"ina dan iyayi nan", dariya Abba yayi jin wanda take nufi wato Ammar"Hajiya yanzunan yafuta " garama daya futa ai ,"Hajiya yaushe zaki dawo ne" kun tsaida lokacin bikin dan iyayinne, dariya abba yayi a karo na biyu, yace "eh Hajiya nanda sati biyu mukai " to wai yakawo wacce yakeso din" ah Hajiya ai bazamu biyamaiba munyanke shawarar hadashi da Ilham yar gidan wan mahaifiyyarshi" yar wajen abokinka mukhatar ko? "eh Hajiya"Ilham ko dannasan bashida wata yar macenshi daya" Hajiya ita" aikam sun dace saboda itama yar iyayince"kai Hajiya kindai samai suna" yanzu dai nanda jibi zantaho"to Allah yadawo dake lafiya" ammeen.
a falour yazauna yana kallon tv kwata-kwata hankalinsama baya kan tv kawai yana kallane , wayarsa yadauka yaga har 1:00pm yayi ,yama manta yayiwa patreshia alkawarin zasu hadu,tashi yayi yakoma part dinshi kwanciya yayi yasaman gado jikinshi jiyake ba kwari, kawai shi tunanin yadda ze rayuwa da wannan karamar yarinyar, tun yana tunane-tunanenshi har bacci yadaukeshi.
bayan tafutane tawuce dakinsu halifa ne kawai adakin yana bacci, itama saman gadon tahau ta kwanta danta huta, tunanin halin yan gidan kawai take , afili kuma tace"kai sudai basuyi halin iyayensuba" kowa acikinsu da kalan halinsa, da wannan tunanin hartayi bacci.
wata farar budurwace kwance asaman makeken gadon da tana latsa waya , budurwar farace medan jiki tana da dan tsayi, sanyetake da riga iya cibiyarta se wando iya cinya , kanta ba dankwalli tazubo da gashinta kafadunta, wayarta tadauka tayi dialing number , sweet Ahmad ke yawo kan screen din wayar, seda takira harsau uku ba'a daukaba sannan ta ajiye wayar. daure da tawul yafuto a kugunshi da alama daga wanka yafuto jin wayarsa na ruri yasashi matsawa kan mirror yadauketa, picking yayi yakara a kunne, daga dayan bangaren akace," sweet Ahmad inata kiranka baka dauka"sorry nafisa nadan shiga wanka ne" kwana biyu ka wular dani ko" kodai kasamu wata budurwarne" haba Nafisa ai duk inda zanje kema kinsan ai sena dawo gurinki" yau inasan naganka" kinga yanzuma nake shirin futa yau ko futama banyiba" toni dai yau inason mu hadu" kina ina to" ina hotel "ok kituromun address din zanzo yanzu" ok bara naturoma" seda yagama shiryawa tas sannan yafuto, a falour yatarar da Mamy, gaisheta yayi ta amsa," Ahmad yanzu kafuto ne" eh Mamy wlh se yanzu nafuto,"breakfast fa nasa a hadama?, bayajin ze iya tsayawa yin breakfast," bara nasa zuhura tahadama, jin wadda akace yasashi cewa" ok Mamy, a zuciyarsa kuma yace" kodan naganki aizan tsaya, kitchen tashiga samunsu tayi suna shirin dora abincin rana," Zuhura dan Allah ki hadama Ahmad breakfast kinji" tom Mamy, tanafadin haka tashiga debo kayan da zata hadamai" Zuhura idan kun gama aikinku tas inasan ganinki" tom Mamy, da haka tafuta, " Ahmad nasa tahadama zata kawo ma"tom" bara nashiga ciki nadan kwanta" tom Mamy, ciki tashiga, shikuma ya maida kanshi kan screen din wayarsa. plantain ta tasoya sannan tasoya mai kwai tahadamai tea mai kauri, "Inna bara na mikamai " tom ki maza" tom. hangoshi tayi akan daya daga cikin kujerun falour, bata tsaya ajiye mai a dining ba tawuce falour, tsugunnawa tayi ta ajiye mai abincin, dagowa yayi yana kallonta, dagowa tayi takalleshi , tana fadin" ga breakfast din' numfasawa yayi kana yace" ina kwana" kasa tayi dakanta gaba-daya kunya tarufeta shaf tamanta bata gaisheshiba, " ko gaisuwar tawa batayibane ranki yadade?" kayi hakuri, yacca tayi maganar ne yasashi sakalo yana kallon libs dinta" ina kwana" aini yakamata nagaisheki ranki yadade" kayi hakuri wlh namantane" to dago inga dagaske mantawa kikai, dagowa tayi takalleshi, cikin idonta yakurama ido, sannan yace" ah nayarda dagaske kike" murmushi tayi har saida deemful dinta yafuto" to amma dai gimbiyar tayi nata breakfast dinko? yafada yana fara shan tea din, dagamai kai tayi alamar tayi. mikewa tayi danta tafi, yace na isheki da surutu ko? ah ah zanje nataya Inna aikine" gaskiya kam yakamata, to kitafi da wannan ni zan futane yanzu" to ai bakaciba" murmushi yayi yace" bikiga nasha tea dinba? "to ai tea ba abunda zema, kai gaskiya dai wannan kanwar tawa tana jidani, murmushi tayi tana wasa da yatsun hannunta, wayarsa ce tayi kara, picking yayi yana fadin"hello Nafisa" najika shirufa "sorry yanzu zanzo" tom kayi sauri"ok" dahaka yakashe wayar" am Zuhura dauki kikai ciki zanfuta anajirana"tom adawo lafiya" ammeen nagode da addu'a' murmushi kawai tayi tadebi kayan tashiga ciki, seda tashiga ciki shima yafuce.
Chapter 18 · 0% Book details