Sashe 27
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Yar amanar jajirtattu
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
page 27
__________________Gyaran dakin hajiya tashigayi, tagyara shi tas ta kunna turaren wuta, bayan tagama ta wanke mata toilet, seda tagama tas tafuto lokacin 3:30 har tayi, tana futowa suka ci karo da Ilham , kallonta tayi tace, "ke baki da hankali ko"? "dan Allah aunty Ilham kiyi hakuri banganiba" "karya kike ai yanzu ganin kike ni dake dayane ko saboda yaya Ahmad yace yanasonki, to bara kiji nafadamiki kifuta sabgarshi dan wlh bazamu taba bari ya aurekiba idan kuwa kika ki zakisha bakar wuya" daga haka tawuce tabarta agurin, ita kam Zuhura bata bi ta kantaba itama tashige ta tafi, tana shiga dakinsu tasamu Inna da Mamy a dakin, sallama tayi, amsawa sukai, kana tashiga ciki, "Inna tundazu nadawo bangankiba"? "to sannu da dawowa " Zuhura maza ki shirya kuwuce islamiyya kinga hudu ta kusa" tom" daga haka tashige toilet, Mamy ce taci gaba da cewa, to ke aganiniki yaushe yakamata ayi" aini banida ta cewa ko yaushe ma" to bazaki sanar da yan uwanki ba" ni bani da wasu yan uwa yanzu, yaya tace kawai taragemun, idan nayi auren zanje gurinta" tom shikenan Alhaji seyamiki wakili" to Allah kasa mudace"ammen" daga haka Mamy ta futa, Zuhura ce tafuto daga toilet, kallonta Inna tayi tace Zuhura zanyi magana dake " to Inna yanzu zanyi sallah na shirya islamiyya" to inkin dawo zamui magana "tom" daga haka ta tada sallah, bayan ta idar ta dauko unifom dinta dinkin riga da wando light blue se hijabi har gasa , fotowa tayi ta tadda su Nadra sun shirya, dukansu suna falour, a zaune, Mamy ce tace kutashi ku wuce mana gatanan tashirya, tom daga haka suka tashi, futa sukai, Bala driver ne yakaisu, ajin wadanda zasuyi sauka nan gaba aka kaita, tunda ammata interview kuma ta iya , hakanne yasa aka kaita ajin, izufinsu talatin, bata sha wuya ba saboda ta iya, sababbin kawaye tayi A'isha da fatima, suma sunada kokari, tun zuwanta malamansu suka gane tana da kokari, hakan yasa dukan malaman suke sonta,
Mamy ce takalli Ilham tace, "Ilham ranar friday zamuje mu hada lefenki, seki shirya mutafi tare, ki zabi Abinda kike so" tom Mamy" Ammar ne yamike yawuce part dinsa, Hajiya ce ta kallesa tayi tsaki tace"kamar gaske waishi jan aji" dariya sukai su duka, hajiya "na'am" ranar asabar za a daura auren Innar Zuhura da Alhaji aminu" eh haka Usman yake fadamun, to Allah dai yasanya alkhairi" " Mamy Innar Zuhura aure zatai"? "eh saurama kwana 3 shiyasa ma nace miki friday zamuje hada lefenki saboda itama zan siyo mata kaya" tabbb" abunda Ilham tafada kenan, sukam su Ahmad haka sukace "Allah yasanya alkhairi" ameen" Mamy tafada,
yana shiga dakinshi yazauna ya dafe kanshi gabadaya ya tsani aurennan da zasu mai, shi yanzu ma taya zeyi rayuwa da Ilham, jiyay gaba daya rayuwar ta dena mai dadi.
"wlh gwogwgo Larai bamusan inda suke ba damunsani ai da zamu fada miki" "ba waninan idanma kunsan inda take kuki fada to wlh kusani kar nake kallonku" haba gwaggo Larai mu kanmu munasan mugansu ba neman da bimu musuba amma bamu gansu ba" "ke dallah yimin shiru ba bakinku daya da Zuhuran ba ai kawarkice" "maryam kada ki sake magana" amma umma" nace kada ki sake magana" gwaggo Larai kiyi hakuri kije mudai bamusan inda suke ba" zaku sanine idan ma kunsani kukaki fada, zanje gidan yayar Habiban yanzu ai ita tafadamun" daga haka tafuce, Maryam ce takalli ummanta tace, "kiji fa Umma tun a mutuwar da aka ce sukoma gidanta ki tayi fa" uhmm ai yanzu tunani take ko ya bar wani abu tazo takarbe tayi gaba" Allah sarki Zuhura wlh nayi kewarki Allah dai yakara hadamu kuma Allah yasa kuna hannu nagari"ammeen"
Mamy ce tafuto falour tana fadin "nikam azo a daukomun yarannan gashinan hadari ya hado kuma da alama ze zubar da ruwa" aikam Bala driver sun futa da Abba" Ilham tafada "Ina Ahmad ne"? "shima ai yafuta" bara nasa Ammar yazo ya daukosu" wayar ta tadauka takirashi "hello Ammar zo falour ina san ganinka" amsawa yayi da to, ita kuma ta kashe wayar, tashi yayi daga kwamciyar da yake, futowa yayi, tarar da ita yayi a falour, zama yayi yana fadin "Mamy gani" "yarannan zaka daukomun kaga har 6:30 tayi ga kuma hadari" shiru yayi nadan mintuna kana yace to, tashi yayi ya yanufi hanyar part dinshi, "ya zaka koma kuma" "Mamy key din zan dauko" "ok to kayi sauri dan Allah" daga haka yashige, yana shiga yadau key din yafuto" yana shiga mota aka zuge da ruwa,
suna zaune kofar makarantar ita da Nadra sun dukunkune guridaya , shikam Muhsin ya nade hannayensa a kirjinsa, "yaya Muhsin kakira Mamy kace azo a daukemu" "to nabar wayata a gida da tuni ban kirasu ba" to mujira mu gani ai zasu zo ne" bata rufe bakiba yayi parking a kofar makarantar, ruwa ake sosai, hakan yasa be futo daga motar ba saboda idan ruwa yatabashi se yayi zazza
i, Muhsin ne yace "ga motar yaya Ammar nan" mikewa sukai gaba daya, motar suka nufa, Muhsin ne yabude gidan gaba yashiga sukuma suka shiga gidan baya, bawanda yayi magana acikinsu, motar yaja suka tafi, suma ganin ranshi a hade yasa basuce mai kala ba har suka iso gida, lokacin ruwa yayi karfi harda ma kankara, yanayin parking, Muhsin yabude ya futa da gudu, ita da Nadra suka bude, tana tsoron ruwa yatabata hakan yasa takasa futa daga rumfar parking space din, Nadra kam tuni ta falle da gudu ta shige, itama tafiya tafarayi hakan ruwan yana sauka akanta, lema yabude boot yadauko, be budetaba har seda yazo inda take kana yabude yakara mata, dago kai tayi takalleshi, lumshe mata ido kawai yayi, shima ba laifi ruwan yatabashi, ahaka har suka isa cikin gida, seda sukazo bakin falour ya ajiye lemar suka shiga ciki, shikam har ya fara rawar sanyi, yana shiga yawuce part dinsa, itama hanyar dakinsu tanufa, tana zuwa tahau cire kayanta da suka jike, bayan tacire tadauko wasu tasa riga da wando na sanyi masu laushi, lokacin magaruba har tayi, batai sallah ba kasancewar tana period, Inna ce tashigo dakin tana fadin"ashe kun dawo" eh Inna mundawo" yawwa to zoki zauna muyi magana, zama tayi, kallonta Inna tayi tace "Zuhura Abba ne yazomun da maganar abokinshi yana sona ze aureni, kuma kinga dai ni banace musu ah ah ba, amma sena cemusu inada ya'ya bazan iya aure ba natafi nabarsu ba, seya ce ze rikeku, amma Mamy tace baza'a dauke mata ke ba ,to yanzu dai cikin satinan za a daura aure" "to Inna ai ba komai Allah yasanya alkhairi" ameen" daga haka tamike tafuce, itama Zuhura futowa tayi, kitchen tashiga Mamy ce ke hada abincin dare, "Mamy sannu da aiki" yawwa Zuhura sannu amma dai ruwa be dakekuba ko" eh Mamy be dakemuba" yawwa to haka nakeso" Mamy ina hajiya" hajiya tana dakinta" bara naje gurinta" to sekin dawo" daga haka tafuce harda gudunta, jitai taci karo da mutum, dagowa tayi takalleshi, shima kallonta yayi yana cewa"my queen gudun me kikeyi haka" zumbura baki tayi tace "dakin hajiya zani" yacca tayi maganar ne yasa takashe mai jiki, hannunta yasa yariko kugunta tahadu da kirjinshi, yana fadin "my queen bakya nemana" kara zumbura baki tayi tana fadin "yaya Ahmad kacikani kar wani yaganmu"tsoron me kike yi badai aure zamu yi ba"Please yaya Ahmad nidai kacikani" hannunsa yasa ya tallafo fuskarta yana fadin"my queen kamar fa bakya sona ko"yaya Ahmad kabarni natafi dan Allah"ok to yimun" yafada yananunamata kumatunsa alamar tamai kiss, zaro mai ido tayi tana fadin "nidai bazan iyaba"ok to shikenan" yafada yana mata kiss a goshinta"ki kula dakanki" daga haka yasaketa yawuce, binshi tayi da kallo, gaba daya se taji jikinta ba dadi, batasan taga wani yabata rai a dalilinta, kuma musamman yaya Ahmad dake son sata farinciki, da wannan tunanin tawuce dakin hajiya.