Sashe 85
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 68
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Karfe 2:30pm su Abba suka nufi gidan su Maryam, dama Ahmad ya sanar da ita za'a zo nema masa aurenta, hakan yasa ita ma tafada a gida, bayan sunje mahaifin Maryam da yayansa sun masu tarba me kyau, wanda su Abba yasa suka tabbatar mutanen kirki ne, Abba ne yafara magana yana fadin "to mudai abunda yakawomu shine muzo mu tambayarwa yaronmu auren diyarku kuma ina fata zaku bashi" "nayi magana da mahaifiyar yarinyar tafadamun yarinyar ta amince to ina ganin tunda har yarinya ta amince ai mu bamu da wata matsala mun bashi" "to masha Allah muna godiya, amma wani hanzari ba gudu ba, me ze hana kawai mu bada sadaki a daura masu aure tunda sun amince da junansu" "to alhamdulilah hakan ma yayi bara nayiwa malam Liman se su zama shedu a daura aure kawai" "tom Allah dai ya tabbatar mana da alheri" daga haka mahaifin Maryam yadau waya yashiga kiran Liman,
LONDON
zaune yake bayan yafuto daga theater, zama yayi yana tunanin Zuhura, wayarsa yadauka, seya tuna bata da waya, karamun tsaki yaja, yana dan yin shiru, can kuma yashiga latsa wayar ya nemo number aunty Aisha, yashiga kiranta, bayan ta daga ya gaida ta yana mata ya gida, bayan ta amsa yace "aunty Zuhura na kusa ne, inason namata magana ne" "uhmmm lallai Ammar kafara shiga tarkon Zuhura ko" "aunty ba haka bane zatamun abu ne kafun nadawo" "in banda abunka ai haka akeso miji yadinga kiran matarsa idan yafuta karya manta da ita, bara nakai mata tana kitchen" Zuhura na kitchen taji aunty Aisha ta shigo tana kiranta, "gashi mijinki nason magana dake, tafada tana mika mata wayar, amsa tayi tana karawa a kunne, daga cikin wayar yace "wifey tunaninki ya hanani sakewa, amma kema dai kina tunanina ko bani kadai nake ba" "eh mana yaya Ammar kamar yadda kake tunanina nima haka nake tunaninka" ajiyar zuciya ya sauke kana yace "me kika tanadar mun idan nadawo kinsan inason a kula dani yau dinnan" "kafadamun me kakeso na ajiyema" "kema kinsan menafi so ai game dake" tagane meyake nufi hakan yasa tace "ya aikin fatan baya wahalar mun dakai" "ah ah yanzu ma nafuto daga theater amma bazan kara shiga ba gida zan dawo" "ah ah kadai zauna kabari se anjima seka dawo kaga kada akawo mara lafiya kuma dole kai zaka dubashi gashi kuma katafi" "bekyaso nadawo na takura maki ko" "ah ah ni ba haka nufi ba" "tom me kikeso na tawo maki dashi" "ah ah banason komai" "kin tabbata" kanta gyada kamar tana gabanshi "yanzu ina aiki yaya Ammar seka dawo" "shikenan sena dawo ki kulamun da kanki sosai ina sonki" kunya taji ta rufeta tayi wani kayataccen murmushi, harya kashe bata sani ba, wayar ta duba taga ya kashe, futa tayi falour, aunty Aisha na zaune tana kallo, wayar Zuhura ta mika mata, aunty Aisha ta karba tana fadin "angama soyayyar" rufe fuska Zuhura tayi tana juyawa tawuce kitchen
atake a gurin Abba yabada sadaki aka daura auren Ahmad da Maryam, kan sadaki dubu dari, aka shaida, bayan an gama su Abba suka wuce, shikuma mahaifin maryam yawuce cikin gida, yana shiga yasamu Maryam da ummanta zaune a tsakar gida, zama shima yayi yana futo da kudin aadakin Maryam ya ajiye gabanta, "malam wannan fa" "sun bukaci a daura aure saboda haka andaura aure ga sadakinta nan" zaro ido Maryam tayi tana kallon mahaifin nata, "ga aadakin ki nan ki dauka" "baba mezanyi dashi kuyi abunda yadace" takarashe tana mikewa tawuce daki, tana shiga tadau waya tashiga kiran wayar Ahmad, yana dagawa tace "haba yaya Ahmad haka mukai dakai" "Maryam meya faru kuma" "yaya Ahmad meyasa baka fadamun yau za'a dauramana aure ba" "aure kuma kamar yaya" "andaura mana aure yau yanzu baba yakawomun sadaki na" *Maryam dagaske kike andaura mana aure" "zakace baka sani ba ne" "kai amma Allah yasakawa su baba da alheri sun takaitamun zawarci" "au kai bama kadamu ba" "damuwa kuma abunda nakeso din, kinga yanzu bara nakira su Abba naji" "shikenan" "ki kula da kanki amaryar Ahmad" daga haka yakashe wayar, bin wayar da kallo tayi cike da mamakin halin yaya Ahmad din,
yana kashe waya yashiga kiran number Abba, yana dagawa ya gaida shi kana yace "Abba Maryam tafadamun andaura mana aure" "eh nace a daura aure kawai tunda me za'a tsaya jira, yanzu kawai kasa rana kazo ka dau matarka" "ai Abba gobe ma zan dawo nazo na dauketa" "kai bazaka bari wani satin ba yanzu ka isa gida ne" "ah ah bankai gida ba ina airport din Abuja" "na sanar da Daddy dinka Mom dinka andaura maka aure" "to Abba Nagode" daga haka ya kashe wayar, lokacin driver yazo daukansa, hakan yasa yashige suka wuce, suna isa bayan sunyi parking yafuto yana shigewa cikin gida, yana shiga falour ya tarar da Daddy da Mom suna zaune, "ah ah ga ango nan" Mom tafada tana murmushi, shima da murmushin yakaraso yana zama kasam carpet ya hau gaidasu, suka mai Allah y sanya alherin aure, murmushi kawai yayi yana mikewa dan yaje ya watsa ruwa,
tunda sukaje Yasmeen taketa murkususu ciwon mara, hakan yasa kawai suka shiga da ita labour room, aikuwa tuni tafara labour dama ashe symptom din haihuwa ne shiyasa taketa ciwon baya, Inna Amira tashiga kira, tana dagawa tace "Aunty yaya Yasmeen zata haihu sun shiga da ita labour room" "subuhannallahi wanne asibitin kuke yanzu gani nan" "aunty wanda take zuwa awo aunty dan Allah kizo yanzu haryanzu basu futo da ita bafa" "shikenan Amira gani nan, ki kira Jawad kifadamai" "tom aunty kiyi sauri bara nakirashi" daga haka takashe tana kashewa tashiga kiran Jawad, yana dagawa ta sanar dashi, aikam a rikice yace gashinan, bayan ya kashe ta nemi guri ta zauna tana rafka tagumi,
LONDON
bayan tagama shiryawa cikin atamfa fara me adon purple, tamata masifar kyau, yau kwalliya tayi har fuskarta tasha jan baki daya mata kyau, ta feshe jikinta da turare, futowa tayi tana nufar kitchen danta hada abinci tasan Ammar yakusa dawowa, batasan tuni motarsa tashigo gidanba, da sallama yashigo falourn ba kowa jin motsi a kitchen yasa yanufi kitchen din yana lekawa, hangota yayi tsaye tanata faman hada abinci, wani kayataccen murmushi yasaki, karasawa yayi ya rungume ta, kara tasaki tana juyowa, ajiyar zuciya tasaki lokacin dataga shine, "sannu da zuwa" "yawwa matsoraciya" kebe fuska tayi tana fadin "kafa tsorata ni yaya Ammar" "to sorry muje kitayani nayi wanka" "bara natawo ma da abincin ko" "ok tawo dashi" yafada yana wucewa, tire din abincin tadauka tabi bayansa, bayan sun shiga yashiga rage kayan jikinsa, "wifey kinyi kyau sosai" "thank you" "muje kitayani wanka" zaro ido tayi tana fadin "wanka kuma aini nayi kuma kaga zan bata jikina" "to meye aciki" "ah ah kaje dai kayi ka barni nidai" batai auneba taji ya sunkuce ta yana ware dan kwalin kanta yayi toilet da ita, suna shiga ya hada masu ruwa yafara cire mata kayan jikinta, seda yagama cire mata tas, ya hau cire nashi, itam kirjinta ta hau karewa tana harararsa hannunta ya kama yana cirewa daga kirjinta yace "menene a nan din da kike boyemun" ya fada yana shafa qirjinta
A hankali ta sauqe ajiyar zuciya cikin Sa hannu ta sanqalo wuyanshi murmushi yadanyi cikin rada yace "I miss you My dear" yafada yana sata cikin bahon wankan shima yashiga kara makaleshi tayi cikin kidima ya hade bakinsu wuri daya a hankali gabbansa suka rinka sakewa cikin mutuwar zaune ya kamo harshen ta da ta rinqa lasar jajayen lips dinshi da suke bata dry in suna karkarwa lasar lips din take cikin salon da itama batasan tanayiba dan yaya Ammar cire mata hankali ta yake a jikinta maida ita yake irinsa
kama harshen yayi yana tsotsa yana kuma murza bres dinta ga sanstin ruwa ga Na sabulu gana fatarta tuni ya kidime ya kidima ta inbanda shafashi ba abunda take shi kuma ya tashi cikin kidima yana lalubo bres dinta ya samu yasa a baki ganin yadda yakeyi yasa ta gano me yake muradi shisa cikin kidima itama ta tallabo kanshi kamar yaro ta dan dago qirjinta cikin rumtse ido ta tura mai bres dinta a bakinshi cikin kidima da gigita ya cabke yana sarrafata Ita kuwa cikin wani irin abu da ya ratsata ta qara maqaleshi cikin sakin dan qara tare da cewa yaya _Amarrrrr_ bai iya amsawa ba sai nishi dan yakeyi, gaba daya Zuhura ta haukata Ammar shima ya haukata duk sun zama tabbabu ba abinda take cewa sai qiranshi take cikin rada tana yaya ```Ammarrrr``` da gyer ya dago ya kalleta cikin tsura mata ido da shafa abinda yake tafiya da imaninshi wato bres dinta murya a daqile yace "Please Zuhura a bukace nake dake karki cemun ah h" a hankali ta matsoshi ta manna kanta kan faffadan qirjinshi tasa hannu daya tana wasa da tattausan gashin qirjin nashi ido ta lumshe a ranta tace 'yaya Ammar nima ka gama min illah bansan lkcin da ka karyamin zuciya ba' a fili kuwa lumshe ido tayi cikin tura baki tace "kabari se anjima mana" kara matseta yayi jikinsa yana kara shafat duk ya qara rudata da sabon salonsa cikin shogoba tarinqa dan bugun qirjinshi tana "yaya Ammar ka tashi" ido ya tsura mata qaunarta na ratsashi cikin sanyi ya kife itama ido ta tsura mai cikin sanyi ta miqa mai hannu tace "bazan iya tashi ba" dago ta yayi cikin kada kai yace "nima zan iya faduwa ko a hanya ne kema kinji bakida qarfi bareni" yana dagota ya miqa mata towel zata daura a qirjinta yace "a qasa zaki daura" cikin tura baki tace "sabida me"? "sabida da mijinki kike tare kuma ban gaji da kallon abina ba" cikin jin tsikar jikinta na tashi ta matsoshi a hankali ta manna qirjinta kan nashi tana gogawa shiko ido ya tsura mata cikin mamaki a fili kuwa cewa yayi "Wlh kin kusa ki qarisani" bata kalleshiba ta juya ta hada bayanta da qirjinshi cikin hikima ta kamo hannayenshi duk biyu ta daura kan bres dinta da qarfi ya saki ajiyar zuciya gamida komawa jikin gini
Ita kuma cikin murmushi mugunta ta fita tana juya mai quguTana fita ta zura rigarta kafun yafuto daga toilet din, yana futowa yaga tasa kaya, kallonta yayi yasakar mata murmushi, shima yshiga shiryawa, bayan yagama ta hadamai abinci, ta kaimai yafara ci tana kallonsa, "ohh namanta janyo drower dincan ki dauko waya" da sauri tamike ta nufi inda yace, tadauko waya a kwalinta, umarni yabata data budeta, haka tashiga bude ta harta futo da ita, wayace me kyau kirar iPhone 15, mika mai tayi yace "takice ai da sim aciki seki dinga amfani da ita naga kina bukatar waya" "ohh thank you my lovely husby" murmushi yayi ganin tana murna dan yanason ganin farin cikinta,