Sashe 55
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 52
_______________________________________________________________________
_____________________________
________________Koda ta tashi da safe bata futo ba, saboda tasan idan tafuto wani takaicinne zata gani, hakan yasa tayi zamanta a bedroom dinta, duk da ba bacci take ba, carbinta na hannunta tana ja, dayake counter ne, turo kofar dakin nata akai, hakan yasa tabude idanun ta tana kallon wanda yabudo kofar, Nafeesa ce sanye daure da tawul a kirji, kallon Zuhura tayi tace "ke kije ki hada mana breakfast kafun mu futo daga wanka" juyawa tayi zata fuce Zuhura tace "bazan iya ba gaskiya tunda ai ba girki na bane" "what ni kike fadawa haka, to dan Allah karki dora kiga me zan miki" daga haka tafuce, "wlh bazan ba ai ba yar aiki kuka kawo gidan ba" Zuhura tafada a fili kana takoma tayi kwanciyar ta,
bayan sunyi wanka Ahmad yashirya cikin futa office, itama Nafeesa ta shirya, dan sunyi waya da mommy zasuje gurin bokan da safe, saukowa sukai, ganin bakomai saman dining yasa Nafeesa fadin "kai wato batayi ba ko" "wa kenan" "Zuhura nace tayi breakfast kafun mu sauko taki" "kika sata abu taki yi lallaima yarinyar nan" yafada yana nufar step din, tare da kwallah mata kira "Zuhura3" tun daga kasa tajiyo muryarsa yana kiran sunanta hakan yasa kirjinta dukan uku uku, kofar yabuda ya shiga, da sauri ta mike tana kallonsa, Nafeesa kuma na biye dashi, "ke wato har ta saki abu kikiyi ko saboda kin maidata sa'arki" shiru Zuhura tayi kawai batace komai ba "ba magana nake miki ba" yafada a tsawace, "sweet kyaleta kawai kasan bata da kunya ai ballantana tabi maganata inaga talakawan iyayenta basu bata tarbiyyar data kamata ba" "wlh karya kikeyi iyayena sunfi karfinku daga ke har danginki, dan ko kwatankwacin tarbiyyar dasuka bani ke naki basu baki ba" wani irin mari Nafeesa ta sakarmata kan kuncinta hakan yasa ta dafe gurin hawaye na zuba idanunta, "niba sa'arki bace, ko wanda ya kawo ki gidan nafi karfinsa umarni na yake bi ballantana ke" "baby kiyi hakuri dan Allah muje kawai idan mun futa semu samu breakfast, yi hakuri" Ahmad yafada yana kama Nafeesa suka fuce, kasa ta zuhe tana kukan takaici, 'waike Zuhura daureki akai ne ki tafi gudanku mana' zuciyarta tafada, "ya Ahmad ba haka kawai yake mun wannan abun ba dole da a kwai wani abu"
koda suka futa, restaurant suka nema, sukai breakfast, suna tsaka da breakfast Mom takirashi a waya, hakan yasa yadauka yana fadin "hello Mom inajinki" "Ahmad kalau kake ni kake cema kanaji" "sorry Mom muna tare da Nafeesa ne" "kana tare kanwar uwarka ko" "kai Mom dan Allah idan taji fa" tsaki Mom taja kana tace "ya batun zuwan Zuhura ina jiranta fa yau" "okay Mom bara nakira driver yakawota yanzu ma" "eh ko yanzun ne tazo" daga haka yakashe waya, kallon Nafeesa yayi yamata murmushi inda ita kuma ta balla mai uwar harara, number drver yashiga kira, ba jimawa yadauka, ya sanar dashi ze kai Zuhura gidan Mom, bayan yagama yakira layin Zuhura, tana gani taki dauka, seda yakira har sau uku kana ta dauka, tana dagawa kuwa ya balbaleta da bala'i, "ke wacce irin banza ce ina kiranki bazaki dagamun waya ba ni bawan kine kin rainani" bata kulashi ba, harya gama bala'insa kana yace "kishirya driver zezo yakaiki gidan Mom" kamar tace bataso, sekuma ta tuna da zaman gidan gara taje candin duk da tasan Mom din ba sonta take ba, be jira ma amsar taba ya gimtse waya, kallonshi Nafeesa tayi kana tace "meke faruwa" "ah dama Mom ce tace akai mata Zuhura" "oh yayi kyau to ni dama na lura Mom dinka ba sona take ba" "nima na lura da hakan amma kiyi hakuri zan gani meyasa" tabe baki Nafeesa tayi kana tace "bani key din motarka kasan bazan tafi a taxi ba kuma Mommy na jira na" "to nikuma fa" "seka hau taxi mana nanda hospital din" zaro key din yayi ya mika mata, ta karba tana mikewa, takama hanya, da ido kawai yabita,
"idan kinje fa karki jima, kinayin gaisuwar ki dawo gida" "ah ah nidai zan wuce gida" "me zakiyi a gida kuma" "kasanfa yaya Mahmud yakusa dawowa so zanje naji meya kamata muyi mai" "okay ranar Friday kikace ko" "eh" "du da haka karki dade idan kinaso ranar friday kije" "to naji muje na rakaka" daga haka suka fuce, bayan Yasmeen ta raka Jawad, tana dawowa tashirya tsaf, danta wuce, motorta tahau, tawuce, tana zuwa ta tarar da Inna ta gama shuryawa ita take jira, hakan ne yasa tana zuwa suka wuce, a motar Yasmeen suka wuce, "aunty su Amira baza suje bane" "zasuje se ranar asabar jibi kenan kinga ba school" "eh kam gaskiya" "Daddy dinku yasanar dani yayanku ze dawo Friday ko" "eh munyi waya dashi" "ok yayi semusan abunda yakamata muyi mai ko" "eh aunty idan mun dawo semi tattauna" koda sukaje yan uwa suka dinga tambayar wace Yasmeen se Inna tace yar mijinta ce, haka kowa yadinga sha'awarsu harda masu cewa dama sune Inna, dan yacca sukaga Yasmeen nayima Inna biyayya,
karfe 11:30am Zuhura tagama shiryawa cikin atamfa dinkin riga da skirt, tadau mayafi babba tayafa a kanta, tadau takalmi da jakarta, tafuto fess da ita tamkar bata da wata damuwa, tana futowa kuwa ta tarar da driver yana jiranta, bayan sun gaisa tashiga suka wuce, har cikin gidan yashiga da ita, data futo tashiga ciki, shikuma driver din yakoma, itakuma tashiga ciki, da sallama tashiga falourn, bakowa se yar aiki dake gyaran falourn, gaishe da Zuhura tayi, ta amsa, kana tace ta zauna bara takira Hajiya, hakan yasa Zuhura ta zauna, ita kuma tashiga ciki, ba jimawa Mom ta futo, murmushi takema Zuhura tun daga nesa, mamaki Zuhura tayi, ganin Mom na mata murmushi, zama Mom tayi kan kujera, ganin haka Zuhura ta sauko kasan carpet, tana fadin "ina yini" "lafiya lau ya gida" "lafiya lau" "masha Allah bara nasa su kawo miki abun tabawa" daga haka tamike, Ilham ce tafuto daga bedroom dinta, zama tayi tanayiwa Zuhura murmushi, "aunty Ilham ina yini" "lafiya lau Zuhura ya kike" "lafiya lau" yar aiki ce takawo mata lemo da cake se snaks akan plate, ta ajiye mata, kallonta Ilham tayi tace "Zuhura kisha wani abu mana" murmushi kawai tayi, "Zuhura" Ilham takira sunanta, kallonta Zuhura tayi tace "na'am aunty Ilham" tafada tana kallon ta, "kiyi hakuri da muzguna mikin danayi da kyararki danayi kiyi hajuri dan Allah ki yafemun" "haba aunty Ilham nifa ban rikeki a raina ba" Mom ce tafuto, guri ta nema ta zauna, "nagode Zuhura" "kai aunty Ilham sekace kinmin wani abu" murmushi Mom tayi tace "to ai Zuhura munsan mun kyareki ne dole mu nemi yafiyarki" "Mom dan Allah ki dena fadar haka" "Zuhura na gane ke yarinyar kirki ce kuma yar gidan mutunci" "Mom na dauke ki tamkar mahaifiyya ta kuma a haka zam ci gaba da kallonki ko me kikaimun kuwa" "Allah yamiki albarka kinji" dukansu suka amsa da ameen
wani kungurmun daji suke bi, ba gida gaba ba gida baya, haka Nafeesa da Mommy ke bi, har suka isa wajen wani dutse me kogo, wata iriyar dariya aka bushe da ita, hakan yasa Nafeesa ta kankame Mommy, futowa yayi daga cikin kogon, yana fadin "sannunku da karasowa" "yawwa boka gata na kawota kamar yadda ka bukata" "yayi kyau kin sanar da ita me aljani gurungu yake bukata" "ah ah boka ban fada mata ba nafison kafada mata da bakinka" "ke yarinya aljani gurungu yace yana bukatar ya kusamcr ki don ya cika miki sauran aiki" zaro ido Nafeesa tayi tace "da aljanin zan kwanta" "dani zaki kwanta alhanin ajikina yake" yamutse fuska tayi tace "Mommy wai da wannan kazamun mutumin zan kwanta" zungurar ta Mommy tayi tace "Nafeesa yazama dole indai kina son mallakar mijinki a hannunki, idan kuma ba hakaba sedai ki zama yar kallo" "no Mommy bazan bar hakan tafaru ba na yadda" "boka ta yadda" "to maza ki karaso cikin kogon nan" haka Nafeesa tanufi kogon shima yashige, binshi tayi abaya, inbanda wari ba abunda kogon keyi, kayan tsubbu kala-kala, kallonta yayi yace "cire kayanki mu fara miki wanka da ruwan magani" ba musu tashiga subale kaya, katon bakinsa ya washe, yana kallonta, ita dai Nafeesa tsatstsame sukayi suka gama, tasa kayanta tafuto, "zaki fashin salla na sati guda kuma dakin koma kada kiyi wanka harse kunyi mu'amalar aure daga baya sekiyi wanka" dama can Nafeesa sallah bata dameta ba, hakan yasa ta amsa, kana yadauko magani yabata yace tasa mai a abinci, karba tayi kana suka tashi suka wuce, a hotel ta sauke Mommy ita kuma tawuce hospital dinsu Ahmad, bayan taje tayi parking, kana tashiga ciki, tambayar office dinsa tayi, wata nurse ta nuna mata, tana shiga ta tarar dashi yanasa kaya ze shiga theater, zama tayi kan kujera ya kalleta yace "Honey yadai naganki anan" "baka bukatar nazo ne" "ah haba nina isa" "yanzu inason mu futa ne mudan huta kamar yadda mukeyi ada" "to kamar ina kenan honey" "muje hotel club da sauran gurare haka" "to angama ranki ya dade bara nafuto daga theater ko" "no gaskiya yanzu nakeso muje" "tom shikenan" yafada yana cire kayan theater din dayasa, wata nurse ce tashigo dauke da file a hannunta, "yallabai angama komai kai ake jira" "bazeyiwu ba yanzu a daga se gobe" "yallabai anfa shiga da ita har allura ammata da komai mijinta ma har yasa hannu" "nurse nace miki bazanyi yanzu ba kikira doctor Hashim" "yallai doctor Hashim se dare yake zuwa" "tashi mutafi honey" mikewa tayi suka fuce, sakin baki nurse din tayi kawai tana kallonsu,
se bayan sallar magariba Zuhura driver yazo yadauketa, Mom da Ilham ji sukai kamar karta tafi, Mom har kiran Ahmad tayi har sau uku, amma yaki dauka, yazata cazatayi yazo yadauki Zuhura, atamfa da leshi da shadda Mom tabawa Zuhura, ita kuma Ilham tabata turaruka, tayi musu godiya ta tafi, ko dan bata bari sunsan halin da take ciki ba, harshi Daddy daya dawo ya tarar da ita suka gaisa, da zata tafi yadau dubu hamsin yabata, da farko kin karba tayi, seda ya nuna bacin rai kana ta karba tana godiya, bayan driver ya sauketa, tashiga ciki, tayi tunanin zata samesu a gida tunda lokacin dawowar Ahmad yayi, bakowa gidan, sama ta haye, tashiga toilet ta watsa ruwa, kana tafuto tayi sallar isha, tasa kayan bacci, gani tayi har 9:00pm tayi basu dawo ba, hakan yasa tadau hijabinta tasa tafuto gurin me gadi, tambayarshi tayi, me gidan be dawo bane, yace mata, ai tun safe dasuka futa shida Hajiya basu dawo ba, komawa ciki tayi, taji wayarta na kara, Mamy ce ke kiranta, hakan yasa tadauka, suka gaisa, harta bata labarin abun arzikin da gidan su Ahmad sukai mata, Mamy tayi mamaki, itama harta masu godiya, daga karshe sukai sallama tace ta gaida Ahmad din, tace zeji, bata bari tasan tana cikin damuwa ba, ko a muryarta, bayan sun gama waya takira Maryam, dan ita kadai take fadawa halin datake ciki, saboda tasan halin Maryam din, zata bata shawara wacce ta dace, yanzuma bayan ta fada mata, Maryam din tace mata takirashi taji suna ina, hakan yasa bayan sun gama waya tashiga kiran Ahmad,
yana kwance saman bed, Ilham kuma tana gefensa, da alama yanzu suka gama sex dan dukansu babu kaya jikinsu, wayar yajanyo yaduba, kana yaja wani uban tsaki, kallonshi Nafeesa tayi tace "yadai kake tsaki kai kadai ko ka tabune" "wannan banzar yarinyar ce mana keta kirana" "soka dauka mana kafada mata inda muke me bi kotaji shiru ne" wayar ce tasakeyin kara, hakan yasa yadauka a fusace yana fadin "waike meke damunki ne zaki takurama rayuwata ne" idanta ne ya kawo ruwa tace "yaya Ahmad naga har yanzu baku dawo bane" "so kin aike mune ina ruwanki" "kafada mata bama zamu dawo yau ba" Nafeesa tafada tana kallonsa, "to bazamuma dawo yauba semun huta" "yaya Ahmad kuna ina to" "muna hotel, muna bukatar hutawa ne kuma kin takura mana shiyasa muka tawo hotel" hawaye ne me zafi suka sauko mata kan kuncinta, kashe wayar yayi, yana ajiyewa, "Honey muje namiki wanka ko" yafada yana kallon Nafeesa, sunkutarta yayi sukai toilet,
kuka kawai tahau yi tana fadin "wannan wacce irin kadarace haka zan cigaba da zama a wannan rayuwar, ban taba tunanin yaya Ahmad ze juyamun baya ba, yaya Ahmad mena maka wanda zakasa rayuwata cikin bakin ciki, ka yaudare ni na tsaneka yaya Ahmad" takarashe maganar tana kuka me taba zuciya, haka takwana ita kadai acikin gidan tamkar wata mayya, ko rumtsawa bata iya yi ba, hakan yasa ta dinga nafila tana karatun Kur'ani tana addu'ar Allah yafutar da ita daga cikin wannan hali,