← Book details Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 97

Sashe 6

Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Soyayya da izza Story and writing by hadeexatu (Mrs KD) yar amanar jajirtattu Typing Page 6 Bayan tadawo hayyacinta ne tarungume inna tana sabon kuka kallonta yayi da sxy eyes dinshi yace dan Allah kiyi shiru mana kukan da kike bazefa dawo dashiba, tom tafada tanasa tafun hannunta saman bakinta fucewa yayi daga dakin office yakoma gabaya kanshi ciwo yakemai saboda wannan kukan da takeyi shi bayasan hayaniya hutawa yayi can kuma ya kimtsa yabar asibitin derect gida yayi. Gawar suka tafi da itah gida sutura akaimata akai sallah malam haruna yasamu jama a Masha Allah duk wanda yabude baki ze magana to ta yabon malam harunane kaishi akai gidanshi na gaskiya, haryanzu zuhura kuka take tanajikin inna tanafadin shikenan baba yatafi baze kara dawowaba mundena hira nadena tambayarshi kudi yadena samun albarka inna yaya zamuyi rayuwa babu baba lallashinta takeyi itama kuka takeyi gabadaya yan zaman makokin seda suka tausaya musu gwago larai ce tace toya zakuyi dole kuyi hakuri ai kowa dan hakane Bayan yakoma gida part dinshi yanufa yawatsa ruwa kwanciya yayi yarufe idanshi ita yafara tunani ko wanne hali suke yanzu yunwa yafaraji dan haka yafuto falo mamy yatarar tana waya tanafadin kenan se jibi zaka dawo daga daya bangaren yace inshallah jibi zandawo ok to Allah yakaimu tafada tana ajiye wayar son kadawo kenan eh mamy nadan jima da dawowa to sannu ya mara laifiyannaka ai mamy ya rasu subhannallahi ba asamu nasarar aikinba ai mamy bama ashiga dashiba to Allah yajikan musulmi ameen yafada yanafadin ba a gama lunch bane eh tadai kusa gamawa ok yazauna wayarshi yadauka mamy ce tace jibi abbanku ze dawo gobe inkunje abuja zaku tawo da ilham, ilham kuma mamy mezatai anan tadawo nan da zama saboda me saboda haka naga dama ok shikenan yafada yana mayar da idansa kan screen din wayarsa Tashi kije kiyi sallah zuhura tom ta amsa tana mikewa alwala tayi ta gabatar da sallah ta dade tanayiwa baba addu a bayan tagama tashafa tafuto kusada inna tazauna , wani yarone yashigo yanafadin wai ana sallama da inna su zuhura waye inna tafada wani ne awaje kace ina zuwa tafada tana mikewa asoro ta tadda mutumin tana ganinshi ta ganeshi gaisawa sukai yamata gaisuwa ta amsa daga baya yace nazone kan maganar gida saboda nan da kwana uku za a rabamana gadonmu saboda haka sekun tashi daga gidannan saboda hardashi za a hada aciki a raba to ta amsa kawai saboda gabadaya ta rasa me zatai to na barku lafiya yafuce, dan gidan abokin malam haruna ne wanda ya basu gida lokacin da gwago larai ta koresu babansu ya jima da mutuwa amma ba a raba gado ba se yanzu za a raba, cikin gidan tadawo guri tasamu tazauna tana tunanin mafita gashi nanda kwana uku kawai aka basu Dining yanufa dan yayi luch zama yayi daidai da shigowar Ahmad sallama abakinshi amsawa sukai shima dining din yanufa ya zauna saving dinsu tayi iya lami bayan tagama takoma kitchen abincin suka faraci Ahmad ne yace mamy gobe inmunje ba lallai nadawoba saboda anturomun da takardar aikina a abuja zanyi to yanzu kenan tafiya zakai bazaka dawoba ah mammy ai zandinga zuwa to ai shikenan shidai abincinshi kawai yake ci beyi maganaba Sumayyace tashigo da sallama gaisuwa tayi musu ta matsa kusada zuhura, sir mansir yazomiki gaisuwa yana waje tom tafada tana matsawa kusada inna tafadamata tashi sukai sumayyace tafuta tashigo dashi soro gaisuwa yayimusu suka amsa bayan ze tafine yaciro kudi dubu goma yamikawa inna yace gashi ayi cefane karba tayi tana godiya cikin gida suka koma tunda suka shiga gwaggo larai take kallon hannun inna daki inna tanufa tashi gwaggo larai tayi tabita tana shiga ta hau washe mata baki tana fadin habiba meza a girkane naga kamar kudi a hannunki eh gwaggo malamin su zuhura ne yabani to kawo ayo cefane ta wafta tanacewa Allah sarki Allah yabiyashi inbanda shida da ogan malam haruna daya kawo musu dubu biyar bawanda yakawo ko fucika kallonta ina tayi kawai futa tai daga dakin tadawo waje tazauna, yayartace tace mata habiba ya akaine ina gwaggo larai din, saboda tasan halinta sarai, tana ciki tafada bayan tafutone tasa aka Kira mata almajiri dubu biyar tabayar a auno shinkafa asiyo mai da barkono tasa dubu biyar a aljihunta Bayan sungama lunch ne kowa yawatse asibitinshi yatafi dan ya gudanar da aiki , Ahmad kuma dakinshi yanufa danya huta kwanciya yayi saman bed din tunanin surarta kawai yake yana hango dan karamin bakin ta data tsukeshi jiyake inama tana kusadashi da haka yasamu bacci , se kusan karfe 5:30 yadawo daga asibiti yanadawowa yawuce bangarenshi bayan yafadawa iya lami yanasan copee , yanashiga toilet yashiga ya watsa ruwa ya kwanta copee iya lami takawomai karba yayi yace nagode tafuta sha yakeyi yana danna wayarshi Kiran sallah akafara tashi yayi dan yafuta massalaci falour yafuto muhsin ne da nadra suna kallon tom and Jerry muhsin tashi mutafi masallaci ke kuma jeki ciki kiyi alwala ki sallah tom tafada tana shigewa sukuma suka futa masallacin Inna ce zaune a daki ita da yayarta asabe tanafadin wlh yaya yanzu bansan me zanyiba gashi iyayenmu duk sun mutu da semu koma can da zama kuma gwaggo larai bazata bari muje gidantaba ai karma kisoma habiba, da ranshima bata bakku kun zaunaba ballantana yanzu nida dan jumai ze yadda da kundawo munzauna to baze yaddaba nima a rakabe nake baya tani danayi magana se acemun juya nima rashin iyayene yake sa nake zaune agidannan da iyayenmu sunanan da tuni na bar gidan ga shawara mukara rokonsu su kara mana ko watane, banajin zasu kara yaya dan rabon gado zasuyi to Allah yakawomana mafita ameen ta amsa Bayan sundawo daga masallaci ne yatarar da mamy tana kallo sannu da hutawa mamy yawwa my son sannu, jawad ne yashigo yana fadin mamy nadawo ok sannunka da dawowa yaya nadawo to sannu wucewa yayi dakinshi yanashiga yayinda wayarshi ke ringing dagawa yayi daga daya bangaren akace jawad katafi gasu zee sunzo gaskiya zakai missing dan yau kwana zamuyi muna harka kaidai bari farhan ai banji dadin dawowar yaya Ammar ba, amma dai zakai missing, bara naje kawai, to ai shikenan ya ajiye wayar yana fadin yaya Ammar meyasa kadawo why gabadaya takaici duk ya isheshi, Ammar dakinshi yatafi yayiwa mamy sallama se kuma gobe ko dinner ma beyiba yashige daki yanazuwa yakwanta saman gado wayarshice tayi kara dagawa yayi yanafadin waye jinai ance baby harka mantani ne lallai baby baka damu daniba ke waccece duk maganar da turanci suke kyakyawana yakake tanafadin haka yace patreshia na am waike inama kika samu number tane dan na canja number Ahmad mana shiyabaki eh to dake da Ahmad din zanmuku rashin mutunci yafada yana katse wayar blanket yaja yana rufe idonshi yadade yana tunane tunane dahaka har bacci yadaukeshi. Yau kwata kwata Ahmad bezauna agidaba yana hotel shida wata budurwa dasuka hadu a super market yakarbi number ta , baby nifa tafiya zanyi yanzu, tana kan kirjinshi tana wasa da libs dinshi tace haba dai Ahmad gaskiya bangaji dakaiba nimafa ba gajiya nayi dakeba kawai inaso naje gida dawurune to naji amma semun kara second round tom nan suka fara shafa junansu tare da tsotse junansu, bayansun gama suka shiga wanka bayan sunfuto ya shirya ya ajiyemata kudi sukai sallama, gida yashiga bega kowaba a falo dan haka yawuce dakinshi yakwanta saboda gobe zasuje abuja , Inna laraice taketa fadin kufuto muji me za ayi dasafennan suna jinta sukaimata shiru kinji matarnan ko itafa cin abincine yakawota yayar inna tafada toba seta ciba nima nan takaina nake ni ta matsugunni ma nake uhmm Allah dai yashiga lamuranmu ameen zuhurace tazo ta tsugunna ta gaishesu duk rikicin da ake ita Bata saniba saboda ita tana karama aka arawa baba gidan to dan haka bata taba kawo banasu bane, lafiya lau zuhura ya karin hakuri da godiya tafada tana mikewa Sunatashi suka fara Shirin zuwa abuja dayake weekend ne ba aiki se kusan 12:09 suka tafi harda nadra saboda ta dage hanyar abuja suka nufa dayake jirgi suka bi ko karfe 1:00 basukaiba suka isa anmusu tarba me kyau babu abunda ba a tanada musuba momyn su Ahmad ce keta yimusu sannu da zuwa gaisawa sukai sosai da dadyn su Ahmad haryake cemai ashe yafara aiki yake cewa eh ilham ce tafuto sanye da riga da wando light pink dagudu ta karaso gurin amar tana rungumeshi oyoyo yaya amar yaushe kukazo momy shine baki tasoniba to ai gashi yanzu kinfito ko jiyay kamar ya shaketa akan abunda tamasa komawa tayi gurin Ahmad tana fadin yaya Ahmad sannu da zuwa yawwa sister ya gida lpy lau nadra na kanciyar dadynsu Ahmad tanata zuba mai surutu ilham ce tace ashe harda yar kanwata akazo yakike lafiya lau nadra tafada dady ne yace gobe abba zedawo ko eh dady gobe zedawo inshallah to Allah yakaimu to mutashi muje muyi lunch ko mikewa sukai gaba dayansu suka nufi dining abincin sukaci se bayan sungama dady yace suje su huta dakunansu suka nufa Sanadiyyar ba abinci ake girkawaba yasa duk yan zaman makokin sun watse Dan wanima abincine ze kawoshi maryamce zaune da zuhura se amera data kwantar da kanta kanciyar zuhura hawayene kawai yake zuba daga kuncinta idan tana tuna rayuwar dasukai da baba zuhura kiyi hakuri ki dena kuka kingafa baba yasamu ranar juma a kowa yana neman albarkar ranar maryam inna tuna da baba wlh bansan sanda kuka yake zuwamunba to yanzudai kitashi kiyi sallah seki zo kici abinci to tafada kawai saboda tasan bazata iyaciba Bayan yashiga dakin wanka yashiga dan yayi ilham ce tashigo da sallama taji shiru ba a amsaba karar ruwan da tajine yasata tabbatarwa yana bandaki ilham kanwar ahmd ce shekararta 21 sunan babar dady akasa mata aisha shiyasa dady ke sonta yana shagwabata dayawa shiyasa haryanzu bata san ta girmaba, futowa yayi daure da tawul a kugunsa ganinta yayi zaune ke meye kikazoyi dakina haba yaya amar meye dan nazo dakinka kaifa dan uwanane to bana bukatarki tashi kifuta haba yaya amar wai meyasa kakemun haka kodan kaga nace inasanka ne ke waye kikaso din jibeki wata yarinya dake kuka tafaramai tana yimai shagwaba kinga malama kijecan kiyi kukanki karkimin anan futa tayi tana kuka dakinta tanufa shiryawa
Chapter 6 · 0% Book details