← Book details Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 97

Sashe 88

Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 70
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Ammar nazuwa office bayan yafuto daga theater yashiga kiran Mammy ba jimawa tadauka, suna gaisawa, "ashe matar Jawad ta haihu" "kwarai kuwa ta haihu jiya ansamu mace" "mashaallah Allah yaraya ai zankirashi yanzu" "gaskiya dai muma dan anjima zamuje dayake yanzu safiya ce" "to Allah yakai mu bara nakira Jawad din koya tashi" "ina Zuhura tananan lafiya dai ko" "Mammy tana nan kalau tamatsamun ma setazo" "to kuzo mana" "eh akwai abunda nakeson karawa a office dana gama zamuzo" "to Allah yakawoku lafiya, ka gaidamun ita" "to Mammy zataji" daga haka sukai sallama yakashe wayar, Jawad yashiga kira, seda yakira har sau biyu se ana ukun ya dauka shima daga wanka yafuto yaji ana kiransa, yana dagawa yashiga gaida yayan nasa, ya amsa yana mai murnarsamun karuwa, haka suka dan taba hira daga baya sukai sallama, lokacin karfe 1:00pm tayi lokacin shiga wata theater dinne hakan yasa yakashe wayarsa yana futa,
"yaya Ahmad Yasmeen ce fa ta haihu dan Allah" "gaskiya nidai kawai ki yadda nazo yau na daukeki mutafi gidanmu idan yaso ranar sunan ai su Mommy zasuzo base kuzo tare ba" "ah ah yaya Ahmad kabari kawai bayan anyi suna kazo ka daukeni mu tare, nasan Zuhura zatazo kuma inason mudan tattauna" "kindai dage ko zaki sani ne" "yi hakuri kaji" Maryam tafada tana marairaice fuska kamar tana gabansa "toya zanyi dake" Mommy ce tashigo dakin nasa tana fa
in "Ahmad kafuto kayi breakfast" "to Mommy ina yawa da surukarki ne" "ah ah kace itace bani ita mugaisa" "Maryam zaku gaisa da Mommy na" be jira me zetace ba yamikawa Mommy wayar, cikin sanyayyar murya Maryam tagaida Mommy, ta amsa tana tambayarta ya mutan gida tace mata lafiya lau, daga haka tamikawa Ahmad wayar tana fucewa, "Maryam bara naje nayi breakfast" "toma aci lafiya" daga haka yakashe wayar yana mikewa ya fuce,
Amira na makale da baby a hannunta tunda ta tashi tazo tadauketa, taki bawa kowa ita, Halifa kam rigima yaketayi wai shima yanason daukan baby, Daddy na falour yajiyo rigimarsa, yake tambaya me nene, Inna tafada mai, Daddy yace a lallai abashi shima yadauketa ai yarsa ce, haka aka zaunar dashi aka zaunar dashi aka daura mai baby din kan cinyarsa se murna yake tayi yana murmushi yadau baby, "Amira kunun gyada nakeso dazafinsa dan Allah hadamun" Yasmeen tafada tana kallon Amira "yaya Yasmeen ban iya kunu bafa" "subuhanallahi da ahaka zakije gidan yaya Mahmud din baki iya komai ba" "kai yaya Yasmeen nifa shine kadai ban iya ba, bara nace aunty ta hadamaki" "ah ah Amira kinga tun dazu aunty taketa aiki bata zauna ba tanata dawainiya dani, kije gurin rabi me aiki idan tazo kice tahadamun" mikewa Amira tayi tana fadin "Allah yaya Yasmeen ki karbi baby dinki kafun ya yarda ita" "zoka bani ita nan ai ka dauketa" Yasmeen tafada cike da tsokana "ya wani kakkame kamar wani babban mutum dawani katon kansa" Amira tafada tana dingure mai kai, kuka yasa yana kwallawa Daddy Kira "Allah sena fadaki da Daddy" yafada yana mikewa yabawa Yasmeen baby din yafuce "kwaji dashi Allah yasa aunty ta zaneku da sassafennan" Yasmeen tafada tana gyra kwanciyar baby dinta,
LONDON
karfe 2:30pm bayan sun kammala girki, Zuhura tashiga ta watsa ruwa tafuto tashiryah cikin abaya baka ta yane kanta da mayafin, tadansa janbaki kadan tayi matukar kyau ba kadan ba, futowa tayi dama tagama shirya abincin a basket, "aunty Aisha bara nakaiwa yaya Ammar abinci daze futa beci ba" "tohhh aida kin bawa driver ko" "yace indai bani nakai mai ba baze ci ba" dariya aunty Aisha tayi kana tace "to sekin dawo ko" daga haka tadau kayan tana fucewa, driver yasa a amota suna shiga suka wuce, a bakin hospital din sukai parkin, yadebo kayan ita kuma tawuce gaba, har office dinsa suka wuce, tura kofar tayi taga bama ya nan, ajiye kayan driver yayi tace yawuce gida idan tagama zata kirawoshi saboda karta tsaida shi, kayan ya ajiye yana wucewa, itakuma tasamu guri ta zauna, Ammar be shigo ba se 3:30pm lokacin anata kiraye kirayen sallar la'asar, dan haka kawai yawuce masallaci, yayi sallah, itama nan office din tayi salla, bayan ta idar takoma ta zauna tana kara gwada wayarsa, dan ta kikkira akashe, turo kofar yayi yana shiga, ganinta yayi zaune, tana ganinsa ta mike tana fa
in "sannu da zuwa" "yawwa sannu ashe kinzo" "eh mana inata jiranka da harzan tafi ma" "dakinyimun ba dai-dai ba idan kika tafi" yafada yana janyota jikinsa, itama hannu tasa duka ta sakalo wuyansa tana kallonsa shima ita yake kallo yace "i miss you wifey" "nima nayi kewarka dayawa" kiss ya manna mata labbanta kana yace "muje ki zubamun abinci" karasawa sukai ta zuba mai ya karba yafaraci yana kallonta, itakam se murmushi take zuba mai, seda yagama tass kana yashiga toilet ya wanke bakinsa, yafuto yana zama kusa da ita, hannunsa takama tana fadin "husby anfadawa aunty Aisha Yasmeen ta haihu so gobe zata tafi tace zamu tafi tare idan yaso daga baya kai seka tawo idan ka gama abunda kakeyi" ido yakura mata kana yace "au yanzu seki iya tafiya kibarni iyi wifey" "ah ah ai naga zakayi wasu ayyukan ne shiyasa" "ai sedai nafasa dan bazan bari kitafi kibarni ba kafata kafarki" "sekace wani yaro tome ze sameka idan bananan" "ke yadda nasaba dake dinnan dare yayi najuya naga babu ke aikinsan da matsala" "to wai kafun muyi aure yakeka control din kanka" janyota yayi tafada jikinsa ya rungume ta tsam kana yafara magana "ina matukar shan wuya lokacin kamar zan mutu idan feeling dina yatashi, zaki iya tuna wani lokaci da kika shigo part dina kawomun coffee, harna fara yi yunkurin biyama kaina bukata dake a lokacin wlh bana cikin hayyaci na ko kadan jinai idan ban kusanci mace ba lokacin zan iya mutuwa, amma kin taimakamun dakika kubuta da tuna labari ya sauya mutunci na ya zube na lalalata maki rayuwa" shiru tayi tana kwantar da kanta kan kafadarsa tace "tsorata nayi ni kaina harna fara kokonton anya kuwa kaine dan yadda kake mun bakaramin tsoro yabani ba" "to kiyi hakuri na tsorataki lokacin" "dana san abunda kake fama dashi kenan dana taimake ka" dariya yayi yana fadin "uhmm kamar gaske a rakin naki, aida inaga sekinyi suma yakai 20 tunda lokacin bakikai haka girma ba" "kai yaya Ammar sekai tace mun wai me raki bayan kaine baka gajiya kayita abu daya" "to ai ni sonake musamu baby ne shiyasa nakeyi" "to ai zafin nema baya kawo samu" "sedai idan ba'a dage ba, ke dagewa ma zan karayi nabaki yan biyu" "so kake kasheni ko" "to in zauna dawa kuma" "seka auro wata mana" "aiko dama kinga akwai wata datake sona sosai kawai sena aure ta musha soyayya" tureshi tayi daga jikinta tana matsawa gefe, dariya yayi itakam ta hade fuska, matsawa yayi yakai hannu ze tabata ta doke hannun, "haba madam wasafa nake maki kiyi hakuri" "bawani wasa dama kanada budurwar ai, kuma zaka gani yau bazamu kwana gado daya bama kaje can gurin budurwarka" dariya yayi yana matsawa kusa da ita ya rungumota jikinsa tana wani kwakwacewa, ya hade bakinsu gu daya, yafara tsotsa yana shafa ko ina na jikinta, itakam ture kanshi tashigayi tana tureshi, bakinsa ya zare yana mikewa yaje ya rufe kofar yasa key, yadawl inda take yakara janyota, yana kara tura harshensa cikin bakinta, yana shafa breas dinta ta cikin riga, haka har yasamu ya balle mata rigar jikinta, yacire mata ya rage daga ita se bra se underskirt, haka yakama breas dinta yana murzawa yafuto dasu daga cikin bra din yasa baki yana tsotsa yana tura hannunsa kasanta yana shafo gabanta, gabadaya yafuta hayyacinsa haka itama ba abunda take se shafa kansa tana kara tura mai kirjinta tana nishi, hannu yasa ya zuge zip din wandonsa, yana cireshi, zaro ido tayi tana kallonsa tace "yaya Ammar kamanta a inda kake wai" "office dinane mana kuma ina son kibani a office din shine kawai" yana kaiwa nan yamaida bakinsa yaci gaba da shan breas dinta, hannunta yadauka ya dora kan mararsa yana danna hannun nata, jin dumin da gurin yayi yasa ta dinga murza mai, bakaramin da
in hakan yakeji ba, yadinga mata nishi, seda suka gama macewa juna kana yafara bata aiki ba sassautawa, kamar be tabayi ba haka yakemata yana ihun dad'i yana mata sumbatu kala kala, seda tasa hannunta ta rufe mai baki saboda kar ajisu, tunda dai asibiti ai na mutanene, bashi ya saurara ba se karfe 7:00pm na dare, kana sukai wanka suka maida kayansu, yadau wayarsa da key din mota suka wuce, daker take tafiya saboda yamata aiki ba wasa, haka ya rungumo kayarsa suna tafiya har wajen motarsa yabude mata tashiga shima yazagaya yashiga suka wuce gida.
suna isa gida, yayi parking suka futo suna shigewa ciki "yaya Ammar me zamu cewa aunty Aisha" "mekuwa zamuce mata" "kai bakajin kunya ta ganmu tare" tsayawa yayi yana kura mata ido yace "kunya kuma meye abin kunya kefa matata ce dan kinje gurina shine zamuji kunya, kinga bansan karajin wannan maganar" kai kawai ta gyada mai alamar to, kana suka sa kai suna shiga falourn, aunty Aisha na zaune tana kallo, suka shigo, kan Zuhura a duke tace "aunty Aisha mun dawo" "to sannunku kice jiranshi kikayi kuka tawo tare" shiru kawai tayi, "yawwa Ammar gobe nake sa ran zamuwuce Nigeria nida Zuhura idan yaso kai ka tawo daga baya idan ka kammala aikinka" "ah am ai aunty Aisha gwara kawai mutafi gabadaya yafi" "yadda ka zaba mudai gobe zamu wuce inshaallaah" mikewa yayi yana wucewa, itamuma Zuhura guri tasamu ta zauna, aunty Aisha ta kalleta tana fadin "ya kika zauna kitashi kije kifara hada kayan dazaki tafi dasu ko dan dawuri zami wuce" mikewa tayi tana wucewa, tana shiga bedroom din ta tarar dashi zaune kan bed gabanshi system ce yake gudanar da wani aiki, kaya tafara hadawa a karamar akwati iya nata, danshi baya bukatar kaya, tunda part dinsa zasu sauka komai nasa yana nan ba'a sauya komai ba, seda tagama shirya komai kana tayi shirin bacci, dan tanason kwanciya dawuri kodan kada ta makara, bayan tagama tsaf, tanufi saman bed din, tana matsawa kusa dashi tace "husby kazo muyi bacci kada mu makara gobe" "sorry ina karasa aikin nan me dazan yimasu a kwana uku zan gama masu shi a yau, kuma inason zan tura letter zuwa hospital din kar na tafi basu sani ba" kanta ta jingina jikinsa tana fadin "dama kawai kabar aiki anan kakoma Nigeria kawai mu huta" fuskarta ya shafa yana fa
in "bayanzu ba wifey kozanyi se nan gaba" "ai shikenan" Zuhura tafada tana hamma, kana tarufe idanunta tuni bacci yadauketa, shikam be gama ba se 2:00 na dare, kana ya rufe system din, ya kwanta yana janta jikinsa, yajamasu blanket, hannunsa yakai cikin rigarta yana matsa breas dinta, jin ana matsamata kirji yasa ta bude ido, tana ture shi tace "Please yaya Ammar ka barni bacci nakeji" bakinsa yakai saitin kunnenta yace "kiyi barcinki kibarni da wadannan ni" yafada yana kara cafkan breas dinta yacikaba da cakudasu, ba yadda ta iya haka ta kyaleshi, harta samu takoma bacci shima bacci yakwasheshi.
Chapter 88 · 0% Book details