Sashe 15
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dakinsu ta wuce, bakowa , toilet tashiga tayi wanka tadauro alwala dan ankusa kiran sallar magariba, bayan tafuto gaban mudubi ta tsaya , kallon kanta take yi a mudubin , tana tunanin rayuwa , dakuma rayuwarta ta gaba yazata kasance, afili tafurta duniyarnan kowa da abunda yademeshi, shigowar inna ne yasata dagowa kallon ta inna tayi tace, "zuhura dama kundawone? "Eh inna mundawo wanka nashigane shiyasa , "to ya me jikin? Dasauki inna ashema ba megidanne bashi da lafiya ba babban danshine, oh babban danshi, eh, inna ina iya lami, aita ta tafi itama mara lafiyan tane jikin yayi tsanani, ayyah Allah Sarki iya lami Allah yabashi lafiya, ammeen, inna tafada, tana cewa idan kunyi kifuto ki hadamusu abincin dare to inna, daga haka innar tafuce, kaya tasa tadau hijjab dan anfara kiran sallah, Me gadine yabudemusu get suka shigo parking sukayi sannan suka futo daga motar, Ahmad ne yace zaka iya tafiya kona rike ka , wani kallo ya watsa mai sannan ya shige ciki ,dariya Ahmad da Muhsin ne sukai dariya suna shigewa ciki, inda su mamy su harsunkai cikin falour , zama mamy tayi tana wash gaskiya nagaji sosai, mamy Ni bara nashiga nayi wanka , tom nima shiga zanyi ciki, mamy inasan copie, ok bara nasa su hadama kafun kafuto , inna takaraso falour tana durkusawa akasa , Hajiya barka da dawowa, yawwa barka ya gida, lafiya lau Hajiya yame jikin, me jiki gashinan jiki yayi sauki, kallon amar inna tayi tace yalabai yajikin, seyaji wani iri babba kamarta be kamata takirashi da yallabaiba, afili kuma yace dasauki, yana shigewa ciki, ilham ma ciki tashige,yawwa mamn zuhura kifadawa zuhura tahadamai copie to hajiya, daga haka tamike tayi gaba , a kitchen tasameta tana hada abincin dare, zuhura ki hadawa mara yalabai copie , gabantane tafadi jin abunda inna tace, meye kuma, dasauri tace inna bakomai,to maza ki hadamai, fara hadamai tayi , inna kuma tacigaba da girkin , seda tagama takalli inna tace inna nagama, to nizan karba nakai mai, girgiza kai tayi alamar ah ah , futa tayi kamar wacce kwai yafashewa aciki , tana futa flour bakowa tsayawa tayi tana tunanin yazaitai tashiga , jawad ne yafuto daga dakinsa tsayawa yayi yana kallonta , zuhura , a firgice ta juyo, kalau kike kuwa, ah lafiya kalau, copie din waye wannan , na yallabaine , waye yallabai , saurin dagowa tayi takalleshi , wanda bashida lafiya tabashi amsa, to basunanshi yallabaiba xaki iya kiranshi da yaya Ammar muma haka muke kiranshi, gyadamai kai tayi alamar tom , ok bani copie din natafarmai dashi dama zanshiga naduba jikinshi, da sauri tamikamai , kallonta yayi yana matsowa kusada ita , zuhura yakira sunanta , dagowa tayi takalleshi, kinada kyau, kallonshi tayi, tana zaro ido, ganin kallon dayakemata yasata cewa , copie din ze huce, murmushi yayi yace ok , yawuce part din Ammar, ajiyar zuciya zuhura tayi kana tawuce part din mamy dan taimata sannu da zuwa, knocking tayi, mamy tace mata tashigo, ah zuhura ashe kece, akasa ta tsugunnna , mamy sannu da zuwa , yawwa zuhura sannu , ashe kundawo bansaniba seda inna tace ahadama yaya Ammar copie, mundawo tun dazu , kinsanshi dashan copie kamar me, yajikin nashi , dasauki zuhura ,biki shiga kindubashiba, eh dayake naga yaya jawad zeje part dinshi seyace nabashi copie din yakaimai, ok tom kungama lunch ne , ah ah dasaura yanzu za a karasa, tom yayi kyau, daga haka ta tashi tafuta, kitchen takoma , inna dasu nadra ne a kitchen din sunata zubawa inna surutu, da murmushi tashiga , ah ah wannan surutu haka , meya farune, nadra ce tanufeta da gudu, yaya zuhura , labari muke bawa inna munyi wasa sosai yau, sarakan wasa to sannunku, kunyi waka dai ko, ah ah bamuyiba, ah to kumuje namuku wanka da haka suka shige suna tsalle, dakinsu takaisu tamusu wanka gaba dayansu , tashirya amira da halifa, tace nadra suje tadauko mata kaya tadauramata tawul, tana rike da hannunta suka nufi falour , mamy ce da muhsin da ilham azaune a falour , muhsin ne takalkesu yace , oh kaga yar gidan yaya zuhura , ah har anyi wanka , eh mamy, nadai lura yaya zuhura kinsan nadra kaf gidannan ko, to ai nadra ba ruwanta tanajin magana, kai wannan fitinanniyar yarinyar, mamy kinga yanacemun fitinanniya ko, rabu dashi shima futannen ne ai, Allah mamy dagaske yarinyarnan bataji, kaima bakaji ai, wai ina Ahmad ne kodai bacci yake, inaga dai tunda muka dawo yana dakinshi be futoba, ilham dai kamar bata falour tayi musu banza ita har ga Allah ta tsani yarinyar nan, itakam zuhura tuni sun shigema dakin nadra, tunda jawad yashiga part din Ammar yana zaune afalo yayi knocking din bedroom din be budeba se ya dawo yazauna yana danna wayarsa, bayan tagama shirya nadra tafuto , harta wuce taji muryar ilham nacewa, ke inkingama abunda kike kije ki gyram un bedroom dina kafun nakwanta, tana fadin haka tamike tayi part din Ammar, tom kawai zuhura ta iya fada tawuce, tana shuga falour taga jawad a zaune , jawad ina yaya Ammar din, yana ciki be futoba, karar bude kofa sukaji, fowa yayi sanye da riga red da blue din wando yayi kyau sosai kamar ka saceshi, ilham ce ta tsaya tana kallonsa , yaya yanikin jawad yafada yana kallonsa, wani kallo yabishi dashi, wanda yasashi mikewa tsaye yace, ga copie dinkanan har yama huce inajiranka baka futoba, da ido tamai alamar yagani, futa jawad din yayi, ilham ce takama kame kame , am yaya yajikin naka, fuska a hade yace banda lafiya dama, ah am, daga mata hannu yayi alamar ta dakata, copie din yadauka yaji ya huce ya ajiye, fura tayi bebi takantaba, falour yanufa su mamy duk suna zaune, kusada mamy yanufa yazaune, jikinshi ta taba tace yajikin naka, mamy nafa warke, ahmad ne yafuto daga dakinshi , persion yaya ne, ko kallanshi Ammar beyiba , haba abokina ina ma yajiki bazaka amsaba, tsaki yayi yace Ahmad enough, dariya sukai, zama yayi shima yacigaba da tsokanarsa, tana zuwa nan taga inna tagama hada komai ,sannu inna yawwa sannu zuhura, kizo kije ki kaimusu tabur dinnasu, tom inna, inkindawo kisameni a daki semuci abincin, tom, sakwara da miyan egusi inna tayimusu sannan tahadamusu da zobo tasamai kankara tamusu farfesun tarwada, kayan zuhura tafara kaiwa dining din , seda tagama tas sannan tadawo kitchen din, su amira da halifa tazubamusu suka bi inna daki, dan zama tayi kafun su tashi su zauna kan dining din, zobon tazuba tanasha tana lumshe ido dan yamata dadi sosai, seda tagama sha tas sannan ta tuna zatai saving dinsu, dasauri tamike futa , tana zuwa tasamesu fukansu akan dining din da alama ita suke jira, bata kalli kowaba tafara zuba musu , nadra tafara zubawa tamikamata tasamata spoon , yaya zuhura annanma sekin nuna banbanci ko muhsin yafada, tom shikenan kaima ba nazubama, zubamai tayi tamikamai, seta zubawa ilham tazubawa mamy, sukuwa idansu nakan waya da Ammar da Ahmad da Jawad, jawad tazu awa tamikamai, ok nagode, yafada, sanan tazubawa Ahmad tamikamai dagowa yayi yana fadin thanks, kam yakame yana kallonta kwakwalwarsa tashiga tunani , kai meya kawo yarinyarnan nan gidan , shikenan nasameta a daidai, kallonta yake tayi tana saving din Ammar, mikamai tayi shima, ko kallonta beyiba ita da abincin, harta gama saving dinsu da Ammar da Ahmad basu fara cin abincinba, shi Ahmad yanata aikin kallonta, ilham taganeshi, tacemai yaya Ahmad kafara cin abincin mana, dasauri yadago yana kallon ilham sannan yafara ci, shikam goganka haryanzu be dagoba, seda tagama tsaf zata wuce , yacemata , inasan copie, yayi maganar kai ka rantse kace bashi yayiba, tom kawai tace tawuce, kai mamy abincin nan yayi dadi sosai, muhsin yafaada yana kai loma, bukaga ni tundazu nakasa maganaba saboda dadi, eh yayi dadi sosai harda juice dinma yayimun dadi mamy tafada tana kallon Ammar, Ahmad ne yace juice din yayi dadi sosai, Ammar bazakaci abincinbane, zanci mamy sena fara shan copie to ko juice dinmana kasha , no mamy bazeyiwu nasha me sanyi nadora me zafi, kaji likitoci masu kiyaye lafiya, ilham tafada tana murmushi, ko kallonta beyiba yacigaba da danna wayarsa, tana zuwa kitchen din tatsaya, waishi wannan mutumin wanbe irine se yasha copie sau goma a rana, seda tagama surutanta sannan tahadamai, karasowa tayi gurin tana fadin , ga copie din, mikamai tayi ya karba ita kuma tabar gurin , Ahmad dai duk inda tamotsa kallonta yake, daki takoma gurin inna tarar da ita tayi harta gama cin abinci su halifa nakan cinyarta amira nazaune, zama tayi abinci inna tamikamata, karba tayi tana gyara zama, abincin tafara ci, su iya lami ana can da tuni tanan muna hira, koyama mara lafiyannata, wai inna ciwone sosai eh hakadai tace yana jinjiki,to Allah dai yabashi lafiya, ameen inna tace, zuhura ce takara cewa, inna wlh inasan ganin maryam , toya zaki tunda dai baki da yanci yanzu, inna bamu da yanci kuma, eh mana tunda kingadai bazan barki futa yanzuba, inna gaskiya munyi rashin baba sosai, toya muka iya wataran nima haka zaki hakuri da tawa , kai inna dan Allah inna kidena fadar haka inna rasaki bansan yazanyiba, murmushi inna tayi kawai, seda tagama cin abincin tashiga takarayin wanka tafuto tayi shirin bacci tunawa tayi ilham tace taje ta gyaramata daki dasauri tafuce , zuhura ina zaki ,inna aunty ilham tace na gyaramata daki namanta, toki bari dasafe mana, kai inna fada zataimun, tausayin yarta ta takeji , bakowa duk sun shige daki dayake abba yadawo dan haka momy ma ta tafi part din abba , su Ammar ne da Ahmad azaune a dining din shi Ammar na cin abinci shikuma Ahmad na danna waya , kai abokina wai yarinyar nan a ina take, wacce, wacce tai saving dinmu mana, a ina ka ganta, anan gidan, to anan take, amma ita ce fa yarinyar danake baka labari nahadu da ita damuka dawo kasarnan, oh iskancin yabiyi takanta kenan, kai nifa ba iya iskanci zanyi da itabafa har auranta zanyi , Ammar ne yakalleshi, yes wlh auranta zanyi, wannan karamar yarinyar zaka aura, kai nifa ba ruwana da wani kankantarta kawai ni naji inasanta, to allah yabada sa'a, ameen dai, dakin ilham tanufa zata shiga, Ahmad ne