Sashe 90
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by
Hadizatu
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 72
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Bayan sunyi parking duk suka futo, suka shiga ciki, gaba daya suna falour a zaune, suka shiga da sallama, amsawa sukai, dasauri Amira ta tamike tana nufar Zuhura ta rungume ta, suna dariya, hakama Halifa ya rungume ta yana fa
in "yaya Zuhura wai ina kikaje haka na dade banganki ba" "to ai gashi nadawo ko" tafada tana zama, nan aka fara gaggaisawa, baby din aka mika ma su Mamy suka dauke ta, Ammar Mamy tamikawa, tana fadin "ga yarka dama baka gantaba" "gaskiya kam tabarakallah Masha Allah" yafada yana murmushi, mikewa Zuhura tayi tana komawa kusa da Ammar tazauna tana kallon baby din, kana ta kalli Yasmeen tace "da babanta take kama fa" "to ai nima nasani ai" Yasmeen tafada tana hararar Zuhura, "yaya Ammar kawo ta" mikamata ita yayi, ta karba tana kallon fuskar baby din "Yasmeen kibarmin ita kinji" murmushi kawai Yasmeen tayi, "kema zaki samu naki ai" Hajiya tafada, Ammar ne ya mike yana fadin "nizan wuce sena dawo daukanku" baby Zuhura tamikawa Inna tana fa
in "muje na rakaka" hannu yasa cikin aljuhunsa yaciro kudi refers biyu ya ajiye kan centre tables yace, "asiyama baby soap" godiya Yasmeen tayimai, suka fuce shida Zuhura, suna futa Jawad yana zuwa, bayan yayi parking yafuto yanufosu, gaisawa suka fara, itama Zuhura ta gaida shi tana tayashi murnar ansamu karuwa, seda suka gama dan maganganunsu shida Ammar kana Jawad yashiga ciki, seda suka isa har gurin motarsa kana tace "se anjima Allah ya kiyaye" "au shikenan zakiyi tafiyarki ko" "kana bukatar wani abu ne" hannunta yakama yana fadin "ina bukatarki mana kusa dani, zanyi missing dinki kafun kidawo" "kai yaya Ammar bafa jimawa zamu yi ba zuwa dare zamu dawo fa" "ai yanzu har dare zaku kai, haba wifey dawa zan zauna" "wai yaya Ammar baka da abokai ne kaje gurinsu kadan rage lokaci kafun nadawo" janyota yayi jikinsa yana fa
in "aini kece abokiyata bani da wani aboki wifey wanda zan kira matsayin abokina sedai Ahmad kumashi kinga cousin dinane" hannu tasa tana shafa sajen fuskarsa tace "taji dad'i da mijina yakasance bashida abokai ballantana su hure mai kunne ya karomun abokiyar zama" "haba wifey ko a mafarki" sallama sukaji daga bayansu, da sauri Ammar yacikata suna juyawa, Maryam tagani, aikam da sauri ta nufeta tana rungume ta "oyoyo Maryam najima banganki" gaida Ammar Maryam tayi, ya amsa ba yabo ba fallasa, hannunta Zuhura taja suka nufi gurin Ammar, "yaya Ammar wannan itace Maryam dinfa kuma matar yaya Ahmad a yanzu" kunya Maryam taji tadan sunkuyar dakai "Masha Allah kice kece amaryar tamu, to Allah ya bada zaman lafiya" ammeen Zuhura ta amsa dashi "ok wifey bara nawuce ko" "ok to semun tawo" matsawa yayi yayi kissing dinta a goshi kana yanufi motarsa yashiga, Maryam taja suka shige ciki "ohhh Zuhura wannan love haka har a gaban mutane" "ke bansan tsokana" da sallama suka shiga falourn, lokacin anata bude akwatinan dasu Mammy suka hado na barka, akwati shida kaya ba abunda babu na uwar baby dana baby din, gaida su Maryam tashigayi, suka amsa da fara'a gaba dayansu, ta karbi baby tana kallonta, tana fadin Allah ya rayata, mikewa Jawad yayi dan ya koma gurin aikinsa, yayi masu seya dawo, mikewa su Zuhura sukai ita da Maryam da Yasmeen suka wuce bedroom din Amira, suka bawa Mamy baby din,
"amaryarmu yaushe zaki tare ne" Yasmeen tafada tana zama saman bed "uhmmm se bayan anyi suna" "saboda me" "kinga nifa ba gaggawa nakeba na lura shine yake gaggawa daker ya yarda se bayan anyi suna" "banga laifinsa ba, taya ze zaunaba matarsa kusa dashi" Zuhura tafada tana dariya "ke fadi haka mana dayake yanzu kinsan da
in miji ai" Yasmeen tafada, "ke nida naga abun mamaki nazo na tarar dasu sunata shan soyayya suna manne da juna, harda ze tafi seda yamata kissing a goshi a gabana ko kunyata basuji ba" "akan me zeji kunyarki shida matarsa se muki jin da
in rayuwar mu" Zuhura tafada tana hararar Maryam, "amma da ana ta baki shawara zaki canza mijinki kina bazaki iya ba" "ke lokacin ai yaya Ammar din ne ba sauki ko dariya fa ba yayi mun ga tsoronsa daya cikamun zuciya" "toba gashi yanzu kin canza shi ba" "gaskiya ni kaina nasan yaya Ammar din da bashi ne yanzu ba, dan wlh bayason ganin bacin rai na yana nunamun soyayya ba kadan ba, yana kula dani ammafa ba sauki wlh" dariya Yasmeen ta kwashe dashi harda hawaye, "ke kuma wannan dariyar fa" Maryam tafada tana kallon Yasmeen "bazaki gane ba Maryam se nan gaba zakisan dariyar me nake" hade rai Zuhura tayi tana fadin "ke Yasmeen ya isheki dayimun dariya" "kibarni nayi dariyata dan damq daga ganin yaya Ammar ya jima yana tarawa shiyasa yake baki wuta" tsaki Zuhura taja tana kaiwa Yasmeen duka, "ai yanzu nawuce dariya sedai kiyiwa Maryam tunda itace bata shiga daga ciki ba" "gaskiya kam" haka suka dinga hirarsu suna dariya har magaruba tayi, bayan sunyi sallar magaruba, Maryam tawuce gida, suma ba jimawa driver yazo yadaukesu suka wuce gida, suna isa gida kai tsaye part din su tawuce danta watsa ruwa ta huta, bakowa part din hakan yasa tawuce toilet danta watsa ruwa, jitai gaba daya sabulun datake wanka dashi batasan kamshinsa, a haka dai tayi wankan tafuto, tana futowa taganshi zaune saman bed, jitai gaba-daya jiri na neman dibanta, ta daure tana bude idanunta daker tace "yaushe kashigo" "kina wanka nashigo" kanta ta dafe tayi luuuuu zata fadi, da sauri ya rikota tafada jikinsa, "meke damunki haka wifey kitashi bude idanunki dan Allah Please kitaimakamun kibude idanunki karkisa zuciyata ta buga" jin shiru dai yasq gaba daya ya kara rikicewa yama rasa me zeyi, daukanta yayi yana fucewa, su Mamy na falour sukaga Ammar yafuto da Zuhura a hannu kamar wata baby, da sauri Mamy da Hajiya suka mike suna nufarsa "Ammar meke damunta haka" "Mamy nima bansaniba kawai ta suma ne" "ok maza muwuce hospital" daga haka suka fuce, mota yasata yashiga yaja motar kamar ze tashi sama, kai tsaye asibitin sa yanufa, yana zuwa yafuto da ita yashiga da ita a hannunsa, yana shiga kai tsaye dakin kwantar da marasa lafiya yawuce da
ita, yafara dubata, kana yamata allaurai, yasa mata dript, tajima kafun ta farfa
o, tana farfadowa taji kanta na saramata, da sauri Ammar yamike yanufeta yana mata sannu, wata nurse ce tashigo da sallama, suka amsa mata, "yallabai muna bugatar fitsarinta dan muyi mata gwaji" "ok jira yanzu" "wai meke damuna ne jiri kawai nakeji" "muje kibasu fitsari kibasu su gwada ki" mikewa tayi a hankali, shima yataimaka mata, seda sukazo kofar toilet din tace "zanshiga ka koma ka zauna" "no muje na taimaka maki" yafada yana tura kofar toilet din, Mamy da Hajiya kam ido kawai suka zuba ma Ammar da mamaki, kodai ya manta suna dakin ne yake kokarin bin Zuhura toilet, haka suka shige toilet din, ya taimaka mata tayi suka futo, zama tayi shikuma yabama nurse din tawuce, yakoma kusa da Zuhura ya zauna yana fa
in "meke miki ciwo yanzu" kai ta gyada mai alamar ba komai "ba abunda zakici" Mamy tambayeta "ah ah Mamy banacin komai" "amma yanzu bakyanin ciwon komai" "eh Hajiya na warke ai" "to Masha Allah haka ake so" ba'a wani jimaba nurse din ta dawo da result din a hannunta, cikin murmushi ta kalli Ammar tana fadin "congratulations sir tanada ciki" "what pregnant ohhh my god" "Zuhura nada ciki alhamdulillah" "kai masa Allah" result din Ammar ya karba yana kara gani, kudi yaciro da besan adadinsu ba ya mikamata, hakama Mamy da Hajiya suka bata tukuici, Zuhura kam kanta a kasa, inda take Ammar yanufa yana rungumota jikinsa, yana fadin "thank you kinbani abunda nake nema, Allah jinake kamar nayita tsalle saboda farin ciki nima zan zama uba zaki haifamun da daze dinga kirana da Abba nagode Zuhura i love You so much" kanta ta kifa kan kirjinsa tana boye fuskarta, dan gabadaya yasa taji kunyar su Mamy koya manta dasu ne yake tamata wannan maganganun, "to mara kunya kamanta damu ko kaketa zuba" "kai Hajiya kibarni Zuhura tabani abunda nake bukata agareta, saboda haka ki toshe kunnuwanki dan zan nunama matata soyayya" "eh idan bakaji kunya taba kaji kunyar mahaifiyarka ai" "Hajiya itama Mamy farin ciki takeyi ba ruwanta da soyayya ta" ita dai Zuhura kamar ta tsaga kirjinsa ta shige saboda kunya, haka dai aka sallamesu suka futo suka wuce, ko a mota yana tuki hannunsa na cikin nata minti kadan yajuya ya kalleta "kaga Ammar kadafa kaje ka zubar damu a motarnna" "toke tsoron mutuwa kikeyi ne" "ba mutuwar ba wahalar mana" "kwantar da hankalinki ai akwai muhimman mutane a motar harda yarona ma gashi" "kai nidai bansan yaushe kakoma mara kunya ba wlh Ammar" "kai Hajiya bawani rashin kunya ko wifey na" murmushi kawai Zuhura tayi hakama Mamy dake zaune tana junsu.