Sashe 8
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
(Mrs KD) yar amanar jajirtattu Page 7 Ilham ce keta hada kaya a akwati momy ce ta kalleta tace saura kuma in kinje kitsaya shashanci, haba momy aibazanba duk yacce zanyi senayi amar yasoni yawwa ammafa kinsan halin amar da kafiya ai momy kibari kigani senasa yasoni ko yanaso ko bayaso to Allah yasa Bayan yadawone yashiga wanka daya futo yashirya, falo yafuto ya tadda su azaune kunshirya kenan eh yaya munshirya ilham tafada tana rangwada ko kallonta beyiba yace to momy zamu wuce momy ce tace tom Allah ya kiyaye hanya ameen yafada Ahmad ne yace muje inrakaku mota hannun nadra yakama suka futa seda ya rakasu har bakin mota kayan me gadi yasamusu a buard ilham ce tashiga gaba se nadra tashiga baya amar ne yace Ahmad dan Allah kajidai me nacema ko eh naji babana bazancan baba anan gaskiya nake fadamaka kaji dashi Allah yatsare ammeen futa sukai daga cikin gidan suka kama hanya Momy nata shirye shiryen dawowar abba karar horn dinshi taji, futowa sukai su duka abba ne yayi gaba sukuma suna biye dashi falon yashiga mamy ce keta shirya abinci akan dining shigowar su abba ne yasata juyowa gurinshi tanufoshi tana mai sannu da dawowa rungumota yayi yanafadin yawwa sannu da gida ya aiki lafiya lau se lokacin idonta yakai kansu inna dasuke ta raba ido abban nadra su waye wadannan abba ne yace zauna in miki bayani zaunar da ita yayi yazauna a gefenta ku zauna yafada yana nunamu su gurin zama zama sukai akan carpet gabadaya mamy tarasa gane meke faruwa abba ne yayi gyaran murya yace khadija nasan kinshuga kokwanton su suwaye kuma kin matsu kisan su ko gyadamai kai tayi anan ne yabata labarin abunda yafaru jinjina kai tayi tace gaskiya na tausaya muku kuma karku damu zamu taimaka muku kamar yadda yadda zaku zauna tare damu mungode hajiya Allah Allah ya sakamuku da alkhairi zuhurace tace mungode Allah yasaka muku da gidan aljanna ameen suka amsa su duka mamy ce takira iya lami dan takaisu dakin da zasu zauna tafiya tayi dasu dakinsu tanunamusu takara nunnamusu abubuwan yadda zasu yi amfani dasu futa tayi tabarsu zuhurace tace inna kiga gida kamar ba a duniyaba tab gaskiya masu kudi suna jindadi tab inna ce tace kinga kidena duba girman gida da kuma kyanshi ki duba matsayinki kinji to inna insha Allah inna bazan kara dubawaba tom iya lami ce tashigo da kaya a hannunta ajiyemusu tayi tace kuyi wanka seku canja kaya to mungode inna tafada bayan tafutane inna tace bara nayi wankan bandakin tashiga zuhura tahau kira tanafadin zuhura zoki gani zuhura ce tashiga bandakin sakin baki tayi tana kallo inna anya kuwa bandaki ne jifa uwa daki bandakine zuhura zuhura ce tamatsa kusada tap murdawa tayi sega ruwa yana futowa wlh inna bandakine ga famfonan dayan takunna ruwane yafara zuba yana tiriri lah inna ruwan zafine inna rike baki tayi tana ganin ikon allah futa tayi tanacewa uhmm inna yi wankan gaban mudubi ta tsaya tana kallon kayan shafe shafen dake kan mudubin tambayar dataiwa kanta shine to dama da mutane a dakin ganin bata da amsa yasata matsawa daga gaban mirror din wadrope tabude taga ashe me mudubice tas takarewa dakin kallo se bayan umma tafutone tace mata zuhura kije kiyiwa su halifa wanka to tace amera muje nafara miki shiga sukai bayan tayimatane sannan tayiwa halifa itama tayi kayan da aka kawo musu suka shiga dubawa wata doguwar riga tadauka tasaka baka mai tashafa bayan nan bata shafa komaiba futa inna tayi motsi taji awani bangare nan ta nufa iya lami tagani na girki sannu da aiki yawwa sannu harkin futo eh da abunda zan tayakine ah ah ai mun gama aikin saboda munsan alhaji na hanya sedai kuma abincin dare tom shikenan kujera taja tazauna hira suke tayi da inna da iya lami kamar sunsan juna Harsuka shigo kaduna ba wanda yace kala nadra dama bacci takeyi ilham kuwa wayarta ce a hannunta da alama abu me muhimmaci takeyi seda suka isa bakin gate din yayi horn me gadi ya bude musu futowa sukai gabadaya duk yagaji se yaji dama yasani jirgi suka bi cikin falon suka shiga nadrace tanufi gurin abba da gudu tana fadin abba yaushe kadawo yau na dawo nadra abba inayini ah ilham anyini lafiya abba ya hanya lafiya kalau yataku hanyar alhamdulillah abba to Masha Allah momy inayini lafiya ilham ya momynki tananan kalau amar ne yashigo karasowa yayi yazauna kan kujera yana fadin wash abba nagaji abba ashe kadawo nadawo yau wlh mamy duk na gaji da yawa to gajiya kuma daga driving kai mamy da wahalafa kaima ai maganinka da kunsani ai jirgi kuka bi baranaje na watsa ruwa nayi bacci abincinfa se anjima yafada yana shigewa part dinsa to ku kutashi muje kuci abincin ko to suka amsa muhsin ne yashigo abba kadawo sannu da zuwa dama mamy tace yau zaka dawo nadawo muhsin ya karatu lafiya lau abba dama har week end kake zuwa school eh saboda lesson ok jekai wanka kazo muyi lunch to yafada Iya lamice tace kirawo zuhura muje muyi saving dinsu basa zuba abinci da kansu tagani, saboda dama inaso naje kauye kanina ba lafiya ayyah Allah yabashi lafiya futa tayi takoma dakinsu tarar da ita tayi tanata sharar bacci ita dasu amera oh lallai kunsamu guri ke zuhura tashi tanada nauyin bacci hakan yasa seda ta daketa sannan ta tashi na am inna tashi ki wanke idanunki iya lami na kiranki kije kitayata aiki tom tafa fada bayi tafada wanke fuskarta tayi tafuto inna tana ina kwatance inna tayimata sannan tafuta tanashiga seda tagama kalle kallenta sannan tayi sallama yawwa zuhura daukarmun wannan muje dauka tayi tabita abaya tarar dasu sukai suna zaune akan dining din, zuba abincin iya lami tafara itakuma tana mikamusu mamy yaushe kikai sabuwar yar aiki muhsin yafada yau kawai tafada atakaice mamy kyakykyawace kuma ko nadra tafada to yar iyayi waya tambayeki muhsin yafada yana harararta ilhamce ta dago ji da tai ance kyakykyawace kallonta tayi ta tabe baki ta maida idonta kan screen din wayarta mamy kin ganshigo yana cemun yar iyayi karkara gayamata itadai zuhura kawai dariya take tanajinsu seda suka gama saving dinsu sannan suka tafi kitchen suka koma nasu abincin ta dibar musu tabawa zuhura tashigarmusu dashi abincin sukaci sannan sukai sallah iya lamice tace baradai natashi nayi wanka bandaki tashiga se la asar yatashi wanka yakarayi yashirya tsaf yafuto falo bakowa afalon hanyar bedroom din mamy yanufa samunta yayi tana waya zama yayi gefen gado seda tagama ta kalleshi tace son yadai mamy yunwa nakeji kuma ba abinci kan dining ok bara nasa akawoma tom futa yayi kan dining din yazauna yana danna phone dinshi mamy ce tashiga kitchen zuhura tagani tanata tsaftace kitchen din ta gyarashi sosai tsugunnawa tayi ta gaisheta tace hajiya akwai abunda za ai mikine ba sunana hajiyaba kidinga kirana da mamy ina iya lami tana wankane ok kikai abinci dining kishirya abincin kafun kikai tom tafada shirya kayan abincin tayi daukosu tayi tafuto yana kan dining azaune idonshi nakan screen din phone dinshi sallama tayi ciki ciki ya amsa ajiyewa tayi zata wuce dago kansa yayi ya kalleta sunkuyar dakai tayi anan yafara tunanin kamar yasan fuskar be kawo tunanin komaiba saboda mamy tanaso zata dauko wata yar aikin saboda iya lami ta tsufa ni zan zuba dakaina kadamai kai tai alamar ah ah zubamai tafarayi ilham ce tafuto daga dakinta tana danna waya ganinshi azaune yasata karasawa gurinshi zama tayi kallon zuhura tafarayi ko me tayi tunani setace ke dagawo zuhura tayi ajiye kibar gurinnan to tace tawuce kitchen tashitai takarasa zubamai ta mikamai gabansa ko kallanta beyiba yafaracin abincin am yaya amar dan Allah inasan ka kaini shopping tafada tana kashe murya ni driver dinkine ah ah kawaidai nafuso muje tare shiyasa to bazaniba hannunshi takama tana fadin yaya dan Allah kwace hannunshi yayi yanacewa ke banasan hauka mana hauka kuma ta maimaita to meye inba haukaba bamatsala nice mahaukaciyar kenan be kara kulata ba dan haka tagaji da magana ta tashi takoma falo kan kujera tazauna jawad ne yashigo ganin ilham yasashi washe baki yanafadin ah sister yaushe kikazo yaudinnan ah sannu da zuwa yawwa, yaya sannu kai kawai yadaga mai alamar ya amsa dakinshi yanufa yashiga wanka, bayan yagama ne yadau key dinshi yanufi hospital dinshi, tana kitchen tanata sauran aikace aikace ko hijabi babu jikinta, jawad ne yafuto falo zama yayi kan dining yanajiran azo ayi saving dinshi ganin shiru yasashi nufar hanyar kitchen shiga yayi ganinta yayi tana ta aiki ko ina rawa yakeyi ajikinta inbaka saniba zakace tanasane take motsa jikinta tsayawa yayi yana kallonta itakuma bama tasan dashiba wanke wankenta kawai takeyi inta wanke ta taka kujera tamayar sabida iya lami tanunamata gurin zaman kowanne abu karasawa yayi hannunshi yasa yazagaye west dinta saurin juyowa tayi inda yakara matseta ajinkinshi ihu tasa yayi saurin hade bakinsu tsotsan bakinta yakeyi kamar me shan alawa gaba daya ta rikice dan ita atuninta aljanine cizo ta gantsaramai a lips dinshi dayasashi saurin sakin bakinta matsawa tayi dasauri basarwa yayi yanacewa ina bukatar abinci a dining ne kikawomin to tace kawai futa yayi yazauna kan kujerar dining din yana tunani ita wacece, gabadaya ta tsorata da abunda yayi mata abincin tahada a dining din ta ajiyemai tajuya zata wuce me namiki da bazaki saving dinaba aranta tace jiwata tambaya wai me namiki dawowa tayi saving dinshi tafarayi gabaya kirar jikinta yake kallo harta gama, juyawa tayi takoma kitchen wow gaskiya akwai kira kai seda yagama sambatunshi yafara cin abincinti mo Soyayya da izza Story and Writing by hadeexatu (Mrs KD) yar amanar jajirtattu Page 8 Bayan tagama gyaran kitchen ne takoma dakinsu su inna ta tarar sunata hira ita da iya lami kan gado tahau ta kwanta ta rufe idanunta tana ta tunanin waye wanan amma dai dole dan gidanne da haka bacci yadauketa, seda jawad yagama cin abincin sannan yanufi dakin mamy shiga yayi tarar da ita yayi tanata hargitso wadrope din mamy mekikeyi haka sonake amun gyaran wadrope ok mamy wai naga wata yarinya ah kitchen bantaba ganinta a gidannanba ko jikar iya lamice ah ah wannan ita da mahaifiyarta suke kuma zasu zauna anan gidan to amma mamy su