Sashe 16
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
yacemata , ke ,juyowa tayi, zonan, batai mai musuba tanufi inda suke, yasunanki , Ammar ne yaja tsaki yana tashi tsaye yanufi part dinsa, Zuhura, wow, inazakije tanzu kuma da daddarennan, dakin aunty ilham tace nagyaramata kafun takwanta kuma namanta, to ki koma kije ki kwanta, ah ah zataimun fada dasafe, bazataimikiba zanmata magana, dagaske , murmushi yayi yace, nadau alkawari kinji, tom nagode sosai, daga haka tawuce, shikuma kallonta kawai yake yana murmushi, gaskiya inasan yarinyarnan dole na aureki koban aurekiba sena moreki, shima dakinshi yawuce, tana shiga taga inna a zaune, kai inna biki bacciba, ina zanyi bacci biki dawoba, Allah sarki inna ai nadawo gashi, harkin gamane, ah ah banma yiba, saboda me, abokin yaya Ammar ne yacemun nadawo nakwanta dasafe ze mata magana, Allah sarki , ai na lura duk ya fisu kirki, tom seki zo ki kwanta ai dasafe kitashi dawuri ki gyaramusu dakunan, tom , alhaji likita fa yace ayumai aure dawuri, toyanzu Khadija kina ganin ze yadda, aimu ba yaddasa muke soba lafiyarsa mukeso, to se mumai magana muji koyanada wacce yakeso, a gaskiya a iya sanina bashida wata wacce yakeso , to semu bashi dama yanemo, ashe kuwa bazeyi aurenba indai semun jirashi yanemo, ti ya kikeso ayi, nifa na yanke shawarar hadashi da ilham tunda tanasanshi sosai, kintabbata tana sanshi, wlh tanasanshi dakanta tafadamun, to shifa , wannan ai shi bashi da zabi, saboda bayasan auren ai, to zankira hajiyata nafadamata seta dawo kafun bikin, su hajiya anzama yan saudiyya taki dawowa, Allah sarki gwaggo da tananan da taga auren jikokinta , hawaye ne suka fara zubowa daga idonta, matsowa abba yayi yana bata hakuri, kiyi hakuri khadija haka Allah yatsara ba raban zasu gani , Allah yatsara hajiya ce kawai zata gani, shikenan zankira yaya dasafe nafadamai tayi maganar tana share hawaye