Sashe 91
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 73
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Bayan sun isa gida kai tsaye bedroom din Mamy tawuce, acewar Mamy Ammar baze barta ta huta ba, aikam tana zuwa ta kwanta saman bed tuni bacci yadauketa, ganin haka yasa Mamy tafuta danta barta ta huta,
shikam Ammar wanka kawai yayi ya shirya cikin shirinsa na bacci, saman bed din ya hau ya kwanta, juyi kawai yake dan gabadaya baze iya kwanciya ba batare da Zuhura na kusa dashi ba musamman yanzu dasuka zama su biyu gata ga baby dinsa, mikewa yayi yana fucewa, a falour ya tarar da Hajiya tana zaune ita da aunty Aisha suna kallo, zama yayi kan kujera yayi shiru, dayaga dai basu kalleshiba yace "ina Mamy take ne" "ohhh tana kitchen" aunty Aisha tafada, kai kawai ya girgiza kana yaja baki yayi shiru yana tunanin yatafi bedroom din Mamy yasan dole Zuhura nacan, hakan yasa yamike yana nufar hanyar bedroom din Mamy, da ido Hajiya tabishi da kallo tana fadin "ohhh ni yasu bansan yaushe Ammar yazama mara kunya ba" "meya faru kuma Hajiya" aunty Aisha ta tambaye ta, "dama zaman da yayi matarsa yazo nema" "to Hajiya ai yanzu dama se abunda kuka gani duk rashin maganar Ammar da kauda kansa a yanzu bazeyi ba dan yana shirin samun da" "to Allah dai ya raba lafiya wannan da zega duniya" daga haka tamaida kanta taci gaba kallonta, itakuma aunty Aisha tana danna wayarta,
yana shiga ya tadda ita ta idar da salla, tana ninke hijabin da tayi sallar, karasawa yayi yana rungume ta ta baya yana fadin "wifey ya jikin naki" dan tureshi tayi tana fadin "ka ragesa turaren nan yayi karfi" "tohh yaukuma kadanfa nasa" "kawai nafadama kadena sashi dayawa koma kadena sawa duka" "tom angama Madam" yafada yana janyota, rigarta ya daga yana kai hannu kan cikinta ya shafa yana fa
in "wifey naji yafara motsi" zaro ido tayi tana kallonsa tace "kai yaya Ammar cikin da yau aka tabbatar dashi ma shine har yafara motsi" janyota yayi sosai kana yace "karya nake kenan ko" shagwabe fuska tayi tana shafa sajensa dake tafiya da imaninta tace "ni ban fadi haka ba fa" "wai tsayama anan zaki kwana" "meka gani" "ganinayi kin makale anan kin guji mijinki" "taya za ai na guje ka Daddy din baby" wani kayattacen murmushin jin dadi yayi yana hada goshinsa da nata yace "wlh wifey ji nake tamkar mafarki wai zaki haifamun yaro nima zanzama baba" hancinsa tadanja tana fadin "gaske ne ba mafarki ba" "thank you zakk maidani cikakken mutum" yafada yana dariya, itama murmushi tamai, bakinsa yakai kan nata yafara kissing dinta yana dora hannunsa kan cikinta yana shafawa yana kara zura harshensa, dai-dai lokacin Mamy ta shigo rike da flate a hannunta data dafawa Zuhura abinci, turuss tayi ganin yadda suka dage sunata bawa juna soyayya, hakan yasa Mamy baki a sake tabude kofa tana futa, sukam sam bamasusan tashigo ba, Mamy na futa ta zauna a falour ta ajiye flate din kan centre table, kallonta aunty Aisha tayi tace "yadai batacin abincin" "gashi can yana bata babban abinci" dariya aunty Aisha tayi tana fadin "hmmm Ammar dama nasan ai za ai haka, kema kibashi matarsa kawai sutafi" "to ai nima ba riketa nayi ba kawai inason tadan huta ne taci abinci" "to ai gashinan tana hutawa" Nadra Mamy tashigayi, ba jimawa Nadra tazo, "oya jeki bedroom dina ki kiramun Zuhura" dagudu tawuce bayan ta amsa, tana shiga ta tura kofar, da sauri Ammar ya saki Zuhura yana kallon Nadra, "yaya Zuhura kizo inji Mamy" kai kawai ta iya kadamata alamar to, daga haka Nadra tafuce, "yaya Ammar Allah yasa Mamy bataga shigowar ka ba" "nifa duba wannan ba kawai kizo muwuce part dinmu" yafada yanajan hannunta, "yaya Ammar kaje zan tawo" "ah ah mutafi" yafada yanajan hannunta, suka fuce, suna zuwa falour ta fuzge hannunta ganin duk suna falourn, sukam kai suka kawat sukayi kamar basuga fitowar su ba, karasawa Zuhura tayi gurin Mamy tana fadin "Mamy gani" "ohh kintashi dama ai ko, zauna abinci ne kici kinga tunda muka dawo asibiti baki ci komai ba" "bana sha'awar cin komai Allah" "ah ah haka zaki zauna baki ci komai ba" "Mamy bazan iya ci ba" "kika sani koya bata abincin daya shiga" Hajiya tafada tana kallon Ammar, mikewa yayi yana fadin "ah ah ban bataba amma yanzu sena bata wannan" yafada yana daukan flate din abincin "oya tashi muje kici" yayi maganar yana kama hannunta, "ah ah yaya Ammar kabarni anan zan dan huta ne banacin abincin" "kinga bi mijinki bamsan munafunci" Hajiya tafad, haka yaja hannunta suka wuce aka bar Mamy da sakakken baki, itakam aunty Aisha dariya take kawai,
suna shiga part din, basu tsaya a falour ba suka wuce bedroom, "yawwa maza zoki ci" "yaya Ammar banaci" "Please wifey ki taikamawamun kici kinga karki bar baby dinmu da yunwa ya kwana haka" "yaya Ammar bana sha'awar ci ne" "nasani amma kici ko kadanne kinji" jin lallabatan dayake yasa tafara karba tanaci, yana bata dakansa yana sakarmata murmushi, badon tanajin da
in abincin take ciba sedan taga cin datake yi yanasashi cikin farin ciki, taci kadan tace ta koshi, ruwa yabata tasha, kana ta mike tawuce toilet, tayo brushh kana tafuto, hamma tafara, hakan yasa ta kwanta saman bed tanajan blanket, seda yagama abinda yake sannan ya nemi kusa da ita ya kwanta, bakinsa yakai kan kunnenta yana fadin "wifey ki gyara kwanciyarki saboda baby dinmu ba'a son me ciki tana irin wannan kwanciyar" ba karamun da
in ruff da cikin tayi ba hakan yasa takasa ma dagowa kuma taji meyace, hannu yasa yana dagota, ya kwantar mata da kanta kan kirjinsa ta kwanta daidai, "ohhh ni MRS KD Zuhura kinga takanki fa kin hadu da likitoci kwanciya se an tsaramaki karki dannemai hancin yaro"
. "wifey wai yau na hakura kenan kike nufi" yafada yana shafa kirjinta "inajin bacci ne fa" "duk baccin da kikayi daxu" "Allah nima bansan meyasa ba nakejin bacci sosai" "karki damu dama ciki yana haka, kala kala yake zuwa, amma Please wifey kadan zanyi bazan jimba inadon naji ya zaman baby dinmu" "amma dai nidal bazanma komai ba dan wata irin kasala nakeji" "to naji abarni da kayana zanyi yadda nakeso" "gaskiya kam abarmai kayanssa
, to nidai bara nayi nan abarmai kayassa yace
da sassafe aka fara shirye-shiryen suna, misalin karfe 10:00am yarinya taci sunan mahaifiyar Yasmeen wato Hlimatussadiya, amma ana kiranta da Maliha, kunshi ake yaryadawa Yasmeen wadda yayi matukar amsar fatarta tayi kyau ba kadanba, Jawad na gefenta yanata mata surutu ga baby din a hannunsa, Amira ce tafuto tana fadin "yaya Yasmeen bara naje na karbo dinkina dan naga mutuminnan ba kawomun zeba" "to ame zaki tafi" "yaya Mahmud ne ze kaini" "ohhh to sekin dawo ammafa karki jima kidawo dawuri" "to yaya Jawad sena dawo" "adawo lafiya maman baby" dariya tayi tana fucewa,
seda sukasha baccinsu dan tunda sukai sallar asuba suka koma, dan gabadyaa Ammar yasa jikinta yayi tsami, hakan yasa sunata bacci, basu tashi ba se karfe 11:39am, cikin murya
asa
asa yace "wifey kitashi muyi wanka mun makara fa" mika tayi tana mikewa zaune, shikam da ido ya bita yanjin sonta nakara shiga zuciyarsa, "mun makara yaufa sunan baby dinki" "ohhh dagaske yau ne Allah na manta sekace wata wacce tayi loosing memory" "ah ah kawaidai baki da lafiya ne shiyasa" "ina wayata nakira Maryam naji da yaushe zata tafi" "kinga kibari anjima kya kirata yanzu muje muyi wanka" yafada yana mikewa, wayarsa ce tadau kara, dubawa yayi yaga Ahmad ne, ya kalli Zuhura yace "zaki kira amarya sega ango ya kira" yakarashe maganar yana daga wayar "ango ango ya kake yasu Mommy da Daddy" "sunanan kalau, ai daga gobe ne zanzo daukan matata" "gaskiya kam kace ka matsu" "eh mana ina matarka" "ka ganta nan, tanajinka" "toka gaidamun ita" "gaskiya kam, kagafa ka kusa kazama uncle" "what ban gane ba Zuhura nada ciki" "yess tanada ciki" "ohh my god Ammar zaka zama baba congratulation" "thank you Ahmad" "ab yandu kam zanfadawa Mommy diyarta nada ciki" dariya Ammar yayi kana yace "gaskiya kam,to se anjima" daga haka yakashe wayar, "oya muje muyi wanka" yafada yana sukutarta, "husby wai talla kake dani ko wai inada ciki ko kunya bakaji" "kunyar me kuma wifey idan ban fadawa Ahmad ba wa zan fadawa dan uwa nane fa" kissing libs dinsa tayi kana tace "to yayi kyau amma kada kasake fadawa kowa" "banmiki alkawari ba" yafada yana direta yafara hadamasu ruwan wanka, shagwaba tafara mai tana buga kafa, juyowa yayi yana kallonta kana yace "meya faru kuma" "sonake ka goyani baka taba goyani ba, to idan baby dinmi yazo yazakayi ka goyashi tunda baka iya ba" "yi hakuri to hau na goyaki bansan kinason goyon ba" yakarashe yana tsugunnawa, ta hau tana makaleshi, tana dariya tana kissing dinshi, haka yadinga kai kawo da ita cikin toilet din, yagama hada masu tuwan wankan yasa masu dukan turarrukan dasuke amfani dashi, kana yasauketa yafara cire mata rigar baccin, yana cire mata tana zillewa, dahaka aka cire kayan suka shiga bab fin wankan, yafara durje kayassa, basu jimaba suka futo, shiri suka fara, yasa shadda fara kal harda babbar riga, ta taimaka mai yasa, ta fesa mai turaren data zaba mai yadinga sawa yanzu, seda tagama shiryashi tass, ta tsaya gabansa tana karemai kallo tace "Allah ya kauda idon yan mata daga kanka husby dan harga Allah idan kafuta hankali na baze kwanta ba, duk da na yarda da miji na" "kema kinsan ai bawata seke kadai" "nasani na yarda dakai" "oya maza cire towel din na shiryaki" yafada yana jan towel din, ta rike wa tayi tana dariya tace "Please karkasa kasake wanka zanshirya dakaina" "to shikenan tunda kin fadi haka, baby na dai yanjinki" dariya tayi tafara shiryawa, cikin leshi wanda ya gaji da haduwa, yamata kyau ba kadanba, kwalliya ta zauna tayi wadda tamata kyau ba hayaniya, ta murza daurin da kwalinta daya amshi fuskarta tayi kyau ba kadan ba, tafuto a matar manya, "husby aikinka yazo, taso kasamun sarkan nan" mikewa yayi ya taka inda take, tamikamai sarkar datakasance ta gwal wadda Mamy tasiya mata lokacin bikinta dazata tafi London, samata yayi har dan kunnen yasa mata, bayan yagama samata tadau mayafinta ta yafa tana kallonsa tace "husby nayi kyau" "tamkar sarauniya aini kafarki kafata bazan tafi ba, wannan kyawun da kikayi kona tafi hankalina yana gurinki ne" dariya tayi tana fa
in "kaga 1:30pm tayi fa muje ko" "ok" yafada daga haka suka wuce,