Sashe 47
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 46
_______________________________________________________________________
_____________________________
________________A majalisa aka je aka sanarwa da dan Jummai anga wata dankareriyar mota a kofar gidansa, aikam da gudu ruga, har yana tuntube, seda yaje kofar gidan yaga motar mutumin dake cikin motar ya kalla, yaga sam be dace da me motar ba, hakan yasa ya sa kai yanufi cikin gidan, yana shiga yacikaro da su Habiba, zare ido yayi yana karasowa, zama yayi yana kallonsu kana yace "Habiba kece" "nice dan Jummai" "ki kika zo da wannan katuwar motar haka" murmushi kawai Inna tayi, "yaya kitashi mutafi gidan gwaggo Larai daga nan mu wuce gida na, dan kin gama zama anan gidan" "ah me yayi zafi haka Hajiya Habiba" "bakomai kawai dai inason ta zauna kusa dani" "ah to se mu tafi gaba daya ai bara a hada mata kaya" "kaga dan Jummai iya yaya kawai zan dauka" "haba Hajiya Habiba ki taimaka ki mutafi nida ita tunda ni mijinta ne" Saude ce ta shigo tana fadin me gida kalau kuwa "wlh Saude arziki ne yazo mana har gida" durkusawa Saude tayi tana fadin "ah sannunku da zuwa Hajiya, me gida su waye" "kanwar Asabe ce tazo" "Asabe kuma me gida, dama Asabe nada sauran gata" "gashi kuwa kin gani, yanzu ma tafiya zamuyi" "kuje ina ai tare zamu tafi" ita dai Asabe sakin baki tayi tana mamakinsu kamar basu ne suke gallaza mata ba, mikewa Inna tayi tana fadin "yaya dauko gyalenki kizo mutafi" "haba Hajiya kar ai haka ki taimaka muma ki tafi damu" Saude tafada tana marairai cewa, jakarta Inna tabude tadauko kudi dayawa ta mika wa
an Jummai, caraf ya cafke harda hannunta , itama Saude tana kaima kudin cafka, tuni yaturasu cikin aljihu, bayan Asabe tafuto su Inna sukai masu sallama suka fuce, mota suka shiga suka wuce, gidan gwaggo Larai suka nufa,
tun daga soron gidan suke jiyo doyi da zarni, bayan sun karasa suka ciki suka ganta yashe a tsagar gida kaca kaca da ita, tanata nishi, karasawa sukai kusa da ita, suna toshe hancinsu, magana suka fara mata, ta dago ta kallesu, tuni ta gane fuskokinsu, tafara yunkurin magana, dakyar kake iya gane me take fada, "Habiba kune haka Allah me iko" "mune gwaggo yajikin naki, ba mai kula dake ne" "wannan yarinyar ce yar gidan Sani to ta gudu wai doyi nake" "sannu yanzu ina zamu samu su Sani a kaiki asibiti" "Allah sarki Habiba ku yafe mun dan Allah na tozar taku na cutar daku" "ki manta komai gwaggo mun yafe miki" "ga yar wayacan acan ku daiko kuga ko da caji ku kunna ku kirashi" "Zuhura dauko" mikewa Zuhura tayi tadauko wayar, laluben number sukai, kana suka danna kira, seda suka kira har sau uku, se a na hudun aka dauka ana fadin "kai gwaggo meye kum" "ba gwaggo bace Habiba ce matar Haruna" "Habiba dagaske koda wasa" "kazo yanzu muna cikin gudan gwaggo" "tom gani nan kuwa" daga haka takashe wayar, ba jimawa se gashi ya wado gidan da gudu "Habiba kune kukai arziki haka" yafada yana kallon Inna, "kaga katashi ka samo abun hawa ka kaita asibiti" "ai abun hawa ba wuya duk gasunan kofar gida" kudi Inna taciro himili guda tamika mai tace "kadauke ta ka kaita asibiti zamu dawo mu kara ganin jikin nata a asibitin" "to angama" daga haka yafuce, suma mikewa sukai suna yima gwaggo Larai sallama, suka ce mata zasu dawo su duba jikin nata, godiya ta dunga musu har da kuka, sudai daga haka suka fuce, gidan su Maryam suka nufa kamar yadda Zuhura ta roka, bayan sun isa sukayi parking a kofar gida, kana suka futo suka shiga, Umman Maryam ce kawai tsakar tana wanki, sallama sukai, ta dago kai ta amsa, kam ta kame tana kallon su, kana tace, "Inna Zuhura" amsawa Inna tayi tana karasawa kusa da ita suma hakan sukai, Maryam Umma tashi ga kwala ma kira, amsa wa daga daki, tana futowa, tsayawa tayi tana kallonsu, aikam da gudu ta nufi Zuhura ta rungume ta tana tsalle, "wayyo Zuhura kece" "nice Maryam" "cikata ki dauko musu tabarma su zauna" "to Umma" daga haka tashiga daki ta dauko tabarma ta shimfida musu suka zauna, "kukam ina kuka shiga Innar Zuhura" labari Inna ta basu, sukai mamaki da irin karamcin su Abba da Mamy, "dama haryanzu akwai mutane masu taimako haka" Umman Maryam tafada "wlh kam yanzu yadda duniya ta baci, sedai kawai Allah ya biyasu" Asabe tafada, suka amsa da ameen, "Maryam ya karatu" "Inna munanan munayi har mun kusa gamawa ma" "kice dai tare kuke tafiya da Zuhura" "Amira kin garma dayawa harkin mafi Zuhura" Maryam tafada tana kallon Amira, "am ansa bikin Zuhura fa" kallon Inna sukai su duka, "kwarai kuwa ansa bikinta tana kammala makaranta da sati guda za ai" "to Masha Allah" "Maryam yaushe zakizo" Zuhura tafada tana kallon Maryam "zanzo inshallah kibani number ki nasa a wayar Umma sena kiraki lokacin dazanzo" "sedai kibani number Umma ni ba waya a hannu na" "to bara na rubuta miki" daga haka tamike tadauko biro da takarda ta rubuta mata tabata, basu jimaba sukai masu sallama, har bakin mota suka rakasu , seda suka tafi kana suka koma gida, "to hankali ya kwanta yau kinga Zuhura" "wlh Umma bikiji dadin danajj ba, kullum se nayi tunaninta" "Allah me iko kalli daular dasuke ciki" "wlh kuwa Umma ai na kara tabbatar wa duniya ba a bakin komai take ba" "kwarai kuwa ba irin wulakancin da basu gani ba gurin yan uwa yanzu kuwa kallesu" "ai Umma duk me hakuri yana tare da sauki
bayan sun isa gida, Inna tace da me aikinta takawo musu abincin data shirya, ita dai Asabe baki kawai tasaki tana kallon gidan da abubuwan da aka kayatashi, abinci aka fara jerewa kan dining kala kala, bayan angama, Inna tace musu suzo suci abinci, ita dai Asabe baki bude ta tashi, tana tunanin 'wai duk gidannan na kanwarta ne Habiba, ashe muma lokacin jin dadinmu yayi' Inna ce takatse ta dacewa "yaya ki zauna mama" bayan ta zauna Inna tace Zuhura tayi serving dinsu, suka fara ci, Zuhura ce takalli Inna tace "Inna wai ina Yasmeen ne" "taje makaranta yau tace se 6 zata dawo" "tab suna dadewa gaskiya" bayan sun kammala Inna takai yaya Asabe daki tace tayi wanka, tabata kaya, koda tashiga ban
akin rasa ina zata taba tayi, haka dai ta dinga jangwale jangwale harta tabo fanfo, taga ruwa yafara zuwa, aikam tayi wanka tafuto, tadau kayan da ta ajiye mata tasa, kana tafuto, kallonta sukai Zuhura tace "kai ammafa kinyi kyau" "bansan shakiyanci" tafada tana zama, haka suka cigaba da hirarsu, har Yasmeen ta dawo, ta taddasu, kallon yaya Asabe tayi tace "lah aunty me kama dake" dariya sukai su duka kana Inna tace "ai yaya tace Yasmeen" gaisheta tayi kana tawuce dakinta, nan suka cigaba da hirarsu,
7:00pm nayi Inna tace da Zuhura ta tashi ta tafi driver ya kaita, haka dai ta tashi ba'a son ranta ba, saboda sunata hira da Yasmeen, haka ta tashi, suka rakata har bakin mota, driver yatafi kaita, bayan ya ajiyeta tashiga gidan, duk suna four, da sallama tashiga, duk suka amsa mata, jikin Hajiya tafada tana fadin "washh nagaji" kallonta Hajiya tayi tace "kiji sekace wacce tayi daka" "kai Hajiya bazakicemun sannu ba" "wa, toke a haka za ai auren, karfa kidinga sa jikana aiki" kunyace tasata mikewa tana fadin "Mamy nadawo" "sannu jeki huta" hango Jummai tayi cikin kitchen hakan yasa ta nufi kitchen din, ganin ta dukufa aiki yasa Zuhura taje bayanta, ta tafa hannayenta tana fadin "ga dodo nan" juyowa Jummai tayi tace "lallai ma yarinya wannan abunne ze tsoratani" "kai aunty Jummai" "ashe kindawo" "eh yanzu nadawo" "oh to kije ki huta" daga haka Zuhura tawuce dakinta, tana zuwa tafada toilet, tayo wanka, tafuto tasa kayan bacci, a gajiye take hakan ne yasa ta kwanta yau dawuri,
karfe 8:00pm yadawo, lokacin Ilham tana falour a kwance tana chatting, sallama yayi ciki ciki, wanda ko agurin kake koda ba abunda kakeyi bazakaji ba, zama yayi kan kujera, kallonta yayi yaga bama tasan yashigo ba, jitai kamar motsin mutum hakan yasa ta dago, ganinsa tayi a zaune, aikam da sauri ta ajiye wayar, tana fadin "kadawo" kallonta yayi yace "waike biki iya yiwa mutum sannu da zuwa ba, na dade ina tara ki" baki ta zumbura gaba tace "Allah yabaka hakuri" "jeki kawomun abinci" sosa keya tafara tace "kayi hakuri banyi ba" tsaki yaja ya tashi ya haye sama, "alhamdulillah" tafada kana takoma ta kwanta, yana shiga yashiga toilet yayi wanka yafuto yayi shirin bacci, kan bed din ya kwanta, kana yadau wayarsa, yafara duba sakonnin da aka mai,
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)