Sashe 86
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by
Hadizatu
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 69
______________________________________________________________________
_____________________________
_________________________________
________________Wayar Ammar ce tadau kara, ya kalli Zuhura daketa duba sabuwar wayar ta, yace "wifey ana kirana mikomun wayata" mikewa tayi tana dauko wayar "la yaya Ammar yaya Ahmad ke kira" "ok yi picking" dauka tayi tana fadin "yaya Ahmad ina yini" "lafiya lau Zuhura ya gida ina Ammar din" "lafiya lau gashinan" tafada tana mikawa Ammar wayar, karba yayi yana fadin "hello Ahmad" "na'am ya gida ya aiki" "lafiya lau angon gobe" "kacire batun nan nariga nazama ango" "kai haba dai" "wlh su Abba sun daura daga zuwa kai kudin aure suka daura aure" "kai amma natayaka murna kasan sufa su Abba dama haka suke sedai kawai su dawo suce ma andaura maka aure, nima haka suka dauramun aure da wannan shagwababbiyar yarinyar bansaniba" Ammar yafada yana kallon Zuhura, itakam baki ta tura gaba kana tace "yaya Ahmad wai nice shagwababbiyar" "ah ah aike bakya shagwaba wasa yakeyi" "yaya Ahmad katuramun da number Maryam nakirata dan Allah" "shikenan yanzu kuwa zan tura maki" "yawwa yaya Ahmad zemun zo" "to ango semunzo ko amma dai ka hanzarta kaje ka dauki amaryarka wlh" "gobe ma kuwa" "tom shikenan semunyi waya" daga haka ya kashe wayar, yana kammala cin abincin ya mike ya wuce toilet yayo brush kana yazo ya tsaya gaban mirror yana gyara gashin kansa, mikewa Zuhura tayi tana nufar inda yake, ta rungume shi ta baya tana fadin "yaya Ammar yaushe zamuje Nigeria Allah inason zuwa" ta mirror din ya kalleta kana yace "zamuje amma se nanda sati daya" "kai gaskiya yayi nisa ka rage" "akanme haka shine dai-dai lokacin mun gama cin amarci mu" "amarci kuma tun yaushe muka gama ci" "kina rakin muka gama ci" "nidai gaskiya inason zuwa Nigeria" "sekin denamun raki, kinga karmuje adinga jinmu tsakar dare, kuma zakiji kunya dan gidan surukanki ne" dukan wasa takai mai a ciki ya dafe gurin yana kallonta yace "oushhh so kike ki kashe mijin naki" "niba gidan surukai na bane" "wai tsaya kefa baki da suruka ko Mamy dai mahaifiyar kice" "eh naji bani da ita nidai dan Allah muje nan kusa" "wifey dagaske fa se nan da sati daya zamuje" "Please husby dan Allah muje dawuri" dariya yayi har hakoransa farare suka bayyana yace "ashe kema kin iya yaudarar taku ta mata" "wai se lallaminka nake amma kaki yadda" "lallami daya zakimun ki kula dani yau dinnan banda raki" "to amma jibi zamuje" "indai kika bani abunda nakeso ko yanzu kikace semu tafi" "to ai yanzu dare yayi" "ai misali namiki" "tom shikenan na yadda" daukanta yayi yana fadin "yawwa baby na" wutar dakin ya kashe ya nufi saman bed da ita, tuni labari ya sauya, "nifa yanzu nadena sa ido bazan tsaya dauko rahoto ba kuyi hakuri"
suna zaune gaba dayansu banda Jawad daya kasa zama hankalinsa nakan Yasmeen, wata nurse ce tazo tana murmushi, suna ganinta suka mike kallonsu tayi tace "congratulations ta haihu tasamu baby girl" handala sukai, Jawad ya kalli nurse din yace "ya jikin uwar ita" "tana lafiya yanzu zamu kaita dakin hutu ne idan muka kaita zaku iya zuwa ku ganta ita da baby din" "Masha Allah" yafada cike da farin ciki, kudi yadebo dubu goma ya mikawa nurse din ta karba tana godiya cike da murna, kudi Inna tazaro itama tana mikamata, aikam ta karbe tana kwararo godiya, waya Inna tadauka tashiga kiran Mamy tana dagawa tamata albishir da Yasmeen ta haihu ta haifi mace, aikam Mamy tayi murna ba kadanba tace gatanan yanzu zatazo ita da Hajiya, Jawad Ammar yashiga kira seya tuna su acan yanzu dare ne hakan yasa ya fasa, yana maida wayar aljihu, yafuce dan yasiyo abunda zata bukata, haka Inna ta ringa kiran yan uwa tana sanar dasu, Mahmud kuwa naji ba jimawa segashi a asibitin shida Halifa, dayake ta tashi harsun shiga dakin datake, dan haka baby din na hannun Amira ta kamkame, Inna kam se sannu takewa Yasmeen, dan taji jiki dan yarinyar ba karama bace, bayan Mahmud yashigo yayiwa Yasmeen ya jiki, yana maida dubansa kan baby din dake hannun Amira, yace "to bani diyar taki nagani ko" murmushi tayi tana mikamai baby din, ya karba yana kallonta yace "kai da babanta take kama" murmushi Yasmeen kawai tayi, Jawad ne yashigo dakin da sallama, suka amsa, inda Yasmeen take yanufa yana mata murmushi, zama yayi gefen gadon yana kallonta, yunkurin tashi tayi yayi saurin taimakamata ta mike, tana jikinsa, "sannu Honey ya jikin naki" "yawwa da sauki, ga baby dinmu can" "ohhh yaya Yasmeen ba kunya" Amira tafada, harara Yasmeen ta galla mata, Mahmud ne ya mike yana mikawa Jawad baby din, karba Jawad yayi yana kawataccen murmushi, kallon baby din yayi kana ya kalli Yasmeen yace "dani take kama fa" murmushi kawai Yasmeen tayi tace "ai nima nasani" huduba yafarayiwa yar, bayan yagama ya kalleta yace "Honey namata huduba da sunan mahaifiyarki" "wow thank you" tafada tana rungume shi "muna godiya Jawad" Mahmud yafada, nurse ce ta shigo dakin, da sallama suka amsa mata, sannu takarayiwa Yasmeen kana tace an sallamasu dan andubata batada wata matsala, hamdala Inna tayi, ita kuma nurse din tafuce, kaya suka fara hadawa, Amira tadauki jaririyar, Inna ta taimakawa Yasmeen ta mike, kana suka fuce, motar jawad su Inna suka shiga, Inna tadau baby din, itakuma Amira tahau motar Mahmud suka shige, a hanya Inna takira Mamy tace su wuce can gida an sallamesu,
kallon Amira Mahmud yayi yace "gaskiya nima na matsu muyi aure nima ki haifamun baby dinnan koke be baki sha'awa ba" "yabani mana a haka" "kamarya a haka" "eh mana a hannu ba ni bansan na haihu dawuri" "kan jafainan yar kankanuwa dake kike cewa bakyason ki haihu dawuri, to kima sawa ranki sekin haifamun yara goma" kallonshi tayi kawai ta kauda kai "nifa dear nakusa nafadama Daddy game da soyayyar mu, nagaji da zama a matsayin gauron nan" dariya tayi kana tace "to ai dai kabari na kammala secondary din ko" "kya karasa a gida na" "tab Daddy ma baze bari ba" "haka kike gani" haka suka dinga hirarsu ta soyayya harsuka isa, bayan sun isa duk suka futo suka shige ciki, su Mamy suka tarar a falour ita da Hajiya, suna shiga Inna tamika ma Hajiya baby din, ta karba tana fadin "tabarakalla gatanan me kama da ubanta" sannu sukayi fara yiwa Yasmeen ta amsa tana gaida su, suma su Jawad suka gaidasu suka amsa, baby din Hajiya tamikawa Mamy ta karba tana fadin "Masha Allah sannu Yasmeen" murmushi kawai Yasmeen tayi, Inna ce tamike danta sama ma Yasmeen abunda zata ci mara nauyi, dan tun shayin datasha kafun su dawo gida "Jawad ka sanar da yayan naka kuwa ka samu karuwa" "Hajiya nakirashi be dauka ba dayake su can dare yayi amma bara nayi mai message inyaso seya gani, dan lokacin karya kirani nikuma ina bacci" "gaskiya kam nima zan fadawa A'isha ta message"