Sashe 73
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina
to ina muku albishir da sabon book dina
dana fara rubutawa
me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan
dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu
zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa
ina alfahari daku
masoyana
kune kwarin gwuiwa ta
i love you so much
my pans
ina godiya da addu'o'in ku
dayacce kuke yabon book dina
duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda allah ya bawa ita da hikimar mu muke Alfahari_
alaminmu
ancinmu
page 59
_______________________________________________________________________
_____________________________
________________Tana shiga dakinta wanka tayi tasa kayan bacci, bayan tayi sallar Isha, ta kwanta, tuni bacci yadauketa,
bayan yayi shirin bacci tsaf, ya hau kan bed din, wayar daya karba hannunta yadauko, dayake batasa lock screen ba, gallery dinta koze samu hotunan ta aciki, aikam segasu dayawa harda na bikin ta da Ahmad, kishi yaji, azuciyasa yace 'wato tana kallon picture din Ahmad har yanzu' connecting yayi yatura gaba daya hotunan ta wanda tayi ita kadai a wayarsa, yacire sim din nata yamayar kan wayarsa, yayi formating din wayar gaba daya, ya ajiyeta, hotunnan nata yahau kalla, har bacci yadaukeshi, nikam MRS KD nace su Ammar anaso ana kaiwa kasuwa izza ta hana asha soyayya
tana tashi bayan tayi wanka tashirya cikin abaya ruwan kasa, ta amsheta sosai tayi kyau, kana tafuto ta nufi kitchen tana shiga taga Jummai harta gama hada breakfast, bayan ta gaidata tafuce, tanufi dakin Hajiya, da sallama tashiga, Hajiya ta amsa tana fadin "kardai harkin shirya" "Hajiya dan Allah kicewa da yaya Ammar ya barni kawai anan" "ni rufamun asiri shida matarsa nace ya barki anan bazeyiwu ba" "Allah bansan tafiya nabarku" "inkinje ai akwai aunty Aisha seku dinga hira" "ohh gidan aunty Aisha zamuje" "anan ma zaku zauna" "to ai da dan sauki ma dinga hira dan ya Ammar be iya komai ba sedai hadewa mutane rai" dariya Hajiya tayi tace "mijinki ne dai idan yajiki kya sani" "Hajiya angama breakfast fa" "to muje muyi na karshe" daga haka suka fice, lokacin su Mamy da Abba suma sun futo, "ina Ammar ne yace mun 11:30am jirginku ze tashi amma yanacan yana bacci" "kabarshi mebi ma shiryawa yake" haka sukayi breakfast dinsu, bayan sun gama Mamy tace "Zuhura jeki gano Ammar karku makara baku tafi ba, aunty Aisha nata zuba ido" kamar tace bazataje ba, haka dai tamike tawuce, tun daga falour tajiyo kanshin turarensa, hakan ya tabbatar mata yatashi, karasawa tayi bakin bedroom din ta tura kofa, yana tsaye gaban mirror yanasa maballin wuyan rigarsa, karasawa tayi tace "ina kwana" "lafiya" "Mamy ce ke kiranka" "ok" daga haka takama hanya zata fuce yace "kije ki shirya yanzu zamu wuce" raurau tayi da idanu kamar zatayi kuka tace "yaya Ammar dan Allah kabarni annan kawai" kallonta yayi ta mirror din yace "zaki jira Ahmad yadawo gurinki ko" girgiza mai kai tayi alamar ah ah "shige kije ki shirya kafun nafuto" wucewa tayi jiki a sanyaye, tana zuwa falour tace "Mamy yace gashinan" daga haka tawuce kwallah na zubowa idanunta "ina kuma zakije" juyowa tayi tana kokarin mayar da kwallar ta tace "ca yayi naje nashi
rya yanzu zamu tafi" "ok to maza kije" daga haka tawuce, seda yagama shiryawa tsaf kana yafuto lokacin 10:40am har tayi, gaida su Abba yayi, kana Mommy tasa aka hadamai breakfast,
tana shiga tadauko wata doguwar riga light pink tasa, ba karamin kyau tamata ba, ta yane kanta da dankwalin abayar, abunda tasan me muhimmanci ne agurinta, tasa cikin karamar akwatinta, tadau handbag dinta, tafuto, tunda tafuto yake kallonta ta kasan ido, bakaramin kyau tamasa ba, sedai fuskar nan tata ba walwala, zama tayi kusa da Mamy tayi shiru, seda yagama cin abincin yasha coffee, kana ya kalli su Abba yace "lokaci yayi zamu wuce" "to Allah yatsare kadai kula da ita ka sauke nauyin dake kanka" Abba yafada "Ammar Zuhura amanata ce agurinka kasa haka azuciyarka, ka kula da ita" Mamy tafada tana kallonsa "to Allah dai ya hada kanku, ke kuma kimai biyayya duk nasan halinki" Hajiya tafada, tuni hawaye yafara wanke idon Zuhura, lallashi ta Mamy tafara, shikam ganin lokaci yayi yasa ya mike yana fadin "tashi muwuce" haka tamike suka fuce, har bakin mota su Abba suka rakashi suna kara masu nasiha, harsuka shiga mota, su Nadra suna school hakan yasa basusan yaya Zuhura ta tafi ba, harsuka karasa airport tana hawaye, shikam zafin kukan yake ji cikin ransa, amma yaki nunamata yayi kamar ma besan tanayi ba, suna zuwa suka shige jirgi, tana kusa dashi a zaune, shikam wayarsa ma yake ta daddanawa,
gaba daya hankalin Nafeesa yatashi jin bata samun Mommy dinta a waya, tunda tace ta tafi, Rasha ita da wani dadironta shiru kakeji, gashi bata samun wayarta, haka ta dinga bin kawayen Mommy din tana tambayarsu amma sesu ce mata suma basa samunta a waya, hankalin Nafeesa yakai kololuwar tashi, tama rasa me zatayi, hakan yasa takira wani saurayinta, dayake commissioner of police ne, tace dan Allah ya tayata bincike, yace mata amma sesun hadu, haka ta yadda, suka hadu, yagama iskancinsa da ita, kana yafara mata bincike, shikam dama Ahmad yazama hoto a gurin ta,dan mantawa take dashi, sedai yana gida yana mata gurki,
LONDON
karfe 8:30pm suka isa birnin London, taxi suka hau suka nufi gida, Zuhura tayi kallon kasa, dan ido tazuba ta dinga kallon ko ina, bayan sun isa gidan, suka shiga, nanma ta baza ido tana kallon tsarin gidan, dan na dabanne, suna zaune a falour ita da yaranta, su Ammar suka shigo, aikam yaran da gudu suka nufi gurin Ammar suna mai oyoyo, yadauki karamar cikinsu, aunty Aisha gurin Zuhura ta nufa, tana kama hannunta, suka karasa suka zauna saman kujera, "aunty Aisha ina yini" "lafiya lau Zuhura ya hanya yasu Mamy" "suna lafiya" "amma fa naji dadin hadin nan Ammar" aunty Aisha tafada tana kallon Ammar dake wa yarinyar wasa, "aunty Aisha kuna lafiya" "lafiya lau Ammar ina yaya" wato Abba "yana nan lafiya" "Masha Allah ina uwata" wato Hajiya take nufi "Hajiya tana nan a gida" "sannu Zuhura naji da
in zuwanki sosai" "bara naje na watsa ruwa" Ammar yafada yana mikewa, "Ammar kajirata mana kutafi" "kibata wani bedroom din itama" "no bazeyiwu ba matarka cefa kuma kakeso ku raba daki" jitai kamar tace batason a hadasu daki guda, amma takasa, "oya Zuhura tashi kibishi kema kije ki watsa ruwan" ba musu tadau akwatinta tabi bayansa, daki ne babba ba abunda babu acikin sa, karewa dakin kallo tafarayi, kana ta nemi kan kujera ta zauna, kayan jikinsa yashiga ragewa, ganin haka yasa ta kawar dakanta gefe, seda ya rage kayan kana yafada toilet, 'ammafa bedroom dinnan yayi gashi kato' tafada cikin ranta, tana wannan tunanin taji futowarsa, kallonsa tayi daure da tawul a kugunsa, hakan yasa tayi maza rumtse idonta, kallonta yayi ya tabe bakk kana yace, "idan kin gama rufe rufen idon seki tashi kije kiyi wankan" mikewa tayi idanta a rufe tafara tafiya wai don karta kalleshi, jitayi tayi ya fuzgota tafada jikinsa, a tsorace tabude idon tana kallonsa, "banson shashanci kibude idonki kiyi abinda zakiyi" saurin fincikewa tayi tana nufar toilet din, shiryawa yayi cikin kananan kaya, yayi matukar kyau,kana yafuce, dan sunyi waya da doctor Johnson, Yana futa yacema da aunty Aisha zeje yadawo, tace to, bayan tagama wankan tadura tawul, ta tsaya tana tunanin taya zata futa bayan yananan, haka ta shafe kusan awa guda cikin toilet, daker tabude kofar ta dan leko, ganin bakowa yasa tafuto, "yawwa baya nan" shiryawa tafara a gaggauce saboda karya shigo ya tadda ita, bayan tagama tafuta, aunty Aisha na kitchen, gurin yaran ta zauna, tana masu magana, da turanci, suma suna mayar mata, haka dai har gaba dayansu suka dawo inda take, harda fada, wancan yana shize zauna kan cinyar aunty,
kitchen suka nunamata tashiga, tasamu aunty Aisha nata aikin hada abinci, tayata tashigayi suna hira, harsuka gama, suka jera a dining, suna cikin jera abincin, Ammar da jalil suka shigo mijin aunty Aisha, "ah ah kamar tare kuke" "haduwa mukai a bakin gate" mijin aunty Aisha yafada, gaidashi Zuhura tayi, ya amsa cikin farinciki, yana mata sannu itama, gurin mijinta aunty Aisha tanufa tana rungume shi tace "ya aikin yau be dai wahalar mun dakai ba ko" shima rungumota yayi yace "koya wahalar dani ai idan naganki shikenan" Zuhura kam sakin baki tayi tana kallon soyayya, seta tuna da yaya Ahmad dinta, lokacin dasuke shan tasu soyayyar, shikam Ammar wayarsa yashiga dannawa, "miji kayi wanka sekazo kaci abinci" daga haka suka wuce makale da juna, sunkuyar da kai Zuhura tayi, yana zaune yana danna wayarsa, "aunty kinyi shiru" dan aunty Aisha yafada yana kallonta, murmushi kawai tayi batare datayi magana ba, seda suka shafe kusan awa guda kana suka futo, "sorry munbarku kuna jiranmu ko" "gaskiya dai duk laifinki ne, ke kikasa muka dade" "au hakama zakace zaka sani za'a kuma ai" tafada ashagwabe "ah ah sorry tuba nake gimbiya" murmushi tayi kana tace "Zuhura kuzo muyi dinner ko, nihal fauzu kutawo" mikewa Zuhura tayi tare da yaran suka nufi dining, shikam Ammar seda aka dan jima kana yatashi shima yanufi dining din, serving dinsu aunty Aisha tayi suka fara ci, bayan sun gama, suka dawo falourn suna kallo, aunty Aisha na jikin mijinta, sukuma yaran na tare da Zuhura, Ammar kuma shi kadai a kan kujera dan bama kallon yake ba, waya yake dannawa, daga karshe ma yamike yamusu seda safe yashige, kallon Zuhura aunty Aisha tayi tace "Zuhura ki rabu da yarannan kije ki kula da mijinki" kallon aunty Aisha tayi kamar bata gane me take nufi ba "ohhh kinfison ki biyewa su nihal ko, suma yanzu zasuje su kwanta" "Mommy tare da aunty zamu kwana" "baku da hankali yaya Ammar zeyi fada" "aunty Aisha dakin barsu dasena kwana tare dasu" "ah baki da hankali kibar mijinki kitafi gurin yara" 'bakison halin mijin nawa bane shiyasa' Zuhura tafada cikin zuciyarta, "nihal fauzu kuje ku kwanta saboda school" mikewa sukai suna fadin "good night Daddy aunty good night Mommy good night" daga haka suka shige, itama Zuhura mikewa tayi tamusu seda safe, suma suka mata, tawuce bedroom dinsu,
yana kwance saman bed, laptop a gabansa, tana shiga tanufi akwatinta tadau kayan bacci tasa, doguwar riga, purple colour me santsi, saman kujera tahau ta kwanta, ta rufe idanunta, ido ya kuramata yana kallonta, yanajin inama yayi ta kallonta haka har gari ya waye, itakam tuni bacci yadauketa, seda ya tabbatar baccin nata yayi nisa sannan bayan yagama aikinsa a laptop dinsa, ya mike yabude Waldrop yadauko bed sheet ya rufeta, yamata addu'a, kana yasha kanta, yana kallon kyakkyawar fuskarta, datake kara sashi yana tsunduma cikin kogin sonta kullum,