Sashe 79
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina masu bibiyar books dina to ina muku albishir da sabon book dina dana fara rubutawa me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira 300 kacal ba tsauwalawa ina alfahari daku masoyana kune kwarin gwuiwa ta i love you so much my pans ina godiya da addu'o'in ku dayacce kuke yabon book dina duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J Bayan rashin lafiyar danayi , Allah yabani lafiya , alhamdulilah kuma ina godiya da addu'ar ku masoyana , Nagode Allah yabarmu tare page 65 ______________________________________________________________________ _____________________________ _____________________________________________Bayan Ahmad yakashe wayar, ya zauna ya dafe kansa, yanajin wani iri beson yazeyi ba, yanzu kenan hakura zeyi da Zuhura, turo kofar a kai, hakan yasa yadaga ido yana kallon wanda yashigo, Mamy ce, karasowa tayi kusa dashi tazauna, tana kama hannunsa, kana tace "naji duk abunda yafaru Ahmad, tun dazu nazo zanshigo na fadama kazo kayi breakfast naji kana waya, jinka ambaci Zuhura yasa na tsaya, naji duk abunda kuka tattauna akai" ido ya dago yana kallonta, itama takalleshi cike da tausayinsa tace "Ahmad duk abunda kaga yafaru haka Allah ya tsara, kuma kadena zargin kanka, da laifi sam baka da laifi, cikin wannan al'amari kowa yasan Nafeesa ce sanadi, munsan dukkanku kunason junanku, to amma haka Allah ya tsara, bazaku rayu tare ba" "Mamy Zuhura dakanta tacemun yanzu ita matar aure ce" "Ahmad gaskiya tafada maka ai, yakamata kacireta aranka, kasamu wata ka aura, dakai da dan uwanka Ammar haka Allah ya tsara muku bazaku zauna da matanku na farko ba, saboda haka ku hada kanku dan Allah ku yan uwa ne kuma abokai, kasani shikansa Ammar badan yanason Zuhura ya aureta ba, nina sashi ya aureta, gudun kada raina ya baci ya amince" jikin Ahmad ne yayi sanyi yace "Mamy Ammar da bakinsa yace yanason Zuhura baze sake taba" "haba Ahmad kai yanzu ma kaji Ammar ze saki Zuhura ai kayimai fada, kanason afara kirga mata aure ne, kuma saki ma ai ba dad'i, ko Allah bayaso, kaga kuwa dan me yasa ze saketa, yasan idan yasaketa, ze fuskanci fushina, kuma wlh Ahmad idan Ammar yasake ya saki Zuhura sena batamasa rai" ji yayi Ahmad jikinsa duk yayi sanyi zuciyarsa ta karaya, yace "Mamy kiyi hakuri nafuskanci abunda kikeso ki fadamun kuma inshaallah zan cire Zuhura a raina, tunda matar wani ce, zan fara addu'a Allah yabani wata, duk da nasan bazan taba samun kamar taba" "ah ah Ahmad zakasamu inshallah zamu tayaka da addu'a, zakasamu mata tagari wacce zaku zauna kuyi rayuwa tare har karshen rayuwarku" "inshallah Mamy" "yawwa kamanta da komai kakira dan uwanka ku koma kamar da yadda kuke abokai" "tom Mamy, gobe zan wuce Abuja" "saboda me kuma" "ah Mamy saboda aiki" "eh to yakamata, kadai cigaba da addu'a, muma zamu tayaka, dan addu'a itace maganin komai" "tom Mamy" daga haka tafuce, shiru yayi zuciyarsa na raya masa, dole ne fa ya manta da Zuhura tunda matar wani ce, "namanta dake daga yau inshallah" yayi maganar afili, wayarsa ce tadau kara, wayar ya kalla yaga number da Yasmeen tabashi ce, tsaki yaja yace "tun lokacin danake bukata ba'a dauka ba se yanzu" kafun ya rufe baki yaji wani kiran, wayar yadauka yana karawa a kunnensa batare da yayi magana ba, daga cikin wayar Maryam tayi sallama cikin sassanyar murya cike da nutsuwa, shiru Ahmad yayi batare dayace komai ba, jin muryar ta a nitse tamkar Zuhura, jin anyi shiru yasa Maryam fadin "dama naga anata kirana da number ne nikuma bananan naje imguwa, seda nadawo nagani nace bara nabi" ajiyar zuciya Ahmad ya sauke yace "ita unguwar ba'a zuwa da waya?" "ai wayar batawa bace ta umma tace" "kinsan Zuhura" ya tambaye ta "kawatace kuma aminiyata lafiya dai ko" "lafiya kalau, ke ya sunanki to" "sunana Maryam, amma dan Allah ba abunda ya sameta idan wata matsalar ce dan Allah kafada mun" "uhmmm naga alama kin damu da kawar nan taki" "itama ta damu dani ai, Please kafada mun ya take nasan tana London kota dawo ne" "bata dawo ba tanacan kuma tana lafiya cikin farin ciki" ajiyar zuciya ta sauke, wanda yasashi mamakin ganin yadda ta damu da Zuhura haka, lallai kawancensu na gaskiya ne, "Masha Allah shikenan to se anjima" saurin dakatar da ita yayi da fadin "dan tsaya mana ai bamu gama ba" "meya faru kuma" "wato kinji kawarki tana lafiya bakya bu atar kisan waye ni" "kayi hakuri banyi tunanin haka ba" "ok Ahmad ne tsohon mijin Zuhura" "yaya Ahmad lafiya kuwa" "inason mu hadu" "haduwa kuma" "eh dan Allah" "ok kazo gidanmu" "to kimin kwatance zanzo yau kafun nawuce Abuja gobe" kwatance tayi mai, kana sukai sallama, zuciyarta cike da mamakin meyasa Ahmad yace yanason ganinta, shikam Ahmad suna gama waya, yaji zuciyarsa ta aminta da Maryan yanajin muryarta, yason dole tana da nutsuwa kamar Zuhura LONDON yau aunty Aisha ce tayi girkinta, na rana, Zuhura tayi tayi ta tayata, taki, tace ai bata da lafiya ta huta, hakama Ammar yace sam bazatayi wani aiki ba, ita dai kawai tayi shiru ta zauna, tana mamakin Ammar, dan yau kwata kwata be futa ba, yana zaune tare da ita a falour, haka aunty Aisha ta kammala girkinta, ta jera saman dining, "lunch ya kammala fa" aunty Aisha tayi maganar, kokarin mikewa Zuhura tayi, Ammar yataso da sauri yana rike ta, aunty Aisha ta kalla saboda gaskiya ita kunya ya bata, itakam aunty Aisha murmushi kawai tayi, ganin yadda yakewa Zuhura sekacd wata me tsohon ciki, haka suka karasa dining din, shi koabinci ma beci ba, itama Zuhura kadan taci, saboda dasafe taci binci dayawa, kallon ta yayi yace "yakamata fa muje bedroom kisamu ki kwanta" kallonshi tayi yayin da shima ita yake kallo tace "ah ah basena jeba" jitai aunty Aisha ta zungureta alamar tamike suwuce dakinsu, kana tamata alama da ido, mikewa tayi, ya karasa gurinta ya tallafota, suka wuce, da ido aunty Aisha tabisu da murmushin jin da in ganin Ammar yafara zama mutum kamar kowa, seda suka karasa dakin, ya zaunar da ita bakin bed, zanewa tayi ta Kwanta tana lumshe idanunta, tana tunanin kenan duk maza haka suke basu da kunya harda yaya Ammar din ma, maganarsa ce takatse shi yana fadin, "wifey idan kinji sauki yau mu futa muga gari ko" bude ido tayi tana kallonsa, dan dama ita zaman ya gundureta, "eh yaya Ammar inason zuwa" murmushi yayi kana yace "to ai kinga ai baki da lafiya" "nifa lafiya ta kalau dama kaine kake cewa bani da lafiya" "to taso kizo nan da gudu" yafada yana dariya, "ah ah nidai banda gudu" "shikenan bara nayi wanka na shirya semu futa kiga gari ko" "tom" tafada cike da farin ciki dan tunda tazo ko bakin gate bata taba futa ba, toilet yashiga yayi wanka, kana yafuto, ya tsaya gaban mirror yana shiryawa, kallonshi kawao take, bata taba tunnin wai yaya Ammar ze zama mijin taba, namiji kamarsa da ba abunda be hadaba, ace shine mijinta, zabin Allah kenan datake ta roka, "wifey kitashi ki shirya mana" se lokacin ta dauke idonta daga kansa, tamike tawuce toilet, kafun tayi wanka seda takara gasa kanta, dantaji kwari, sannan tayi amfani da maganin da aunty Aisha tabata, dazu, kana tayi wankanta tafuto, ya gama shiryawa cikin kanan kaya, dasukai matukar yimai kyau, izzarsa ta bayyana, kallonta yayi daga sama har kasa, tuni taji wani iri dataga yana kallonta ga towel din iya gwuiwa se gashinta daya zubo kafadunta, kauda kai tayi tadau lotion tafara shafawa, shikam mikewa yayi yanufeta, ganin ya nufota yasa tamike da sauri zata nufi Waldrop tadauko hijabi, kamota yayi yazaunar da ita kan kujerar gaban mirror din, yana fadin "ina kuma zakije da" "am...dama..zan...dauko hijabi ne" kunnenta yakama yadan ja, tasaki karamar kara, kana yace, "daga yau idan nasakeji kince zaki sa hijabi muna tare se ranki ya baci indai ba salla zakiyi ba" yakarashe maganar yana daukan lotion din, ya matsa a hannunsa yafara goga mata, ido ta rumtse tanajin yadda yake shafa mata kamar yana mata tafiyar tsutsa, batai auneba taji ya sauke towel din daga kirjinta yana shafa mata lotion din, tuni taji tsigar jikinta na tashi, haka shima yaji wani yarrr, a duniya ba abinda yakeson tabawa irin breast dinta, yana jin da in shafasu, dakewa tayi tafara ture hannunsa dan taga alama sesu kwana a haka shibe damuba, ganin tana ture hannunsa yasa yace, "wifey kibarni nashafa maki mana" "nibanaso" "aikam baki isaba nida abuna ki hanani tabawa" mikewa tayi tana kokarin gyara towel din, taji ya janyota kirjinsa, kallonshi take shima yana kallonta, yace "wifey bazaki gane ba inasonsu dayawa ne Please kibani nadan sha kafun mutafi kinji" zaro ido tayi tana mamkin jin abinda yafada, tana tunanin anya kuwa yaya Ammar ne, jitai yadagata cak yanufi bed din da ita, "yaya Ammar futar fa mun fasa ka ajiye ni nashirya" tana fadin haka amma tsoro ne fal zuciyarta, towel yacire gaba daya, ya dora hannunsa du biyu kan breast din nata yana murzawa yana futar da nishin data kasa ganemai, haka yadinga murzata, yana lailaya ta, dayagaji ya dora bakinsa kan breast din yana sha tamkar wani karamun yaro, itakam ta tsorata dashi ganin yadda ya rikice mata yana tamata nishi, seda yasha iya shansa, har taji kan nipples dinta namata zugi, rungume ta yayi yana maida numfashi yana kokarin control din kansa, itama shiru tayi tana jin bugun zuciyarsa, seda suka dau mintina kana, yaduketa suka wuce toilet, "yaya Ammar nayi wankan fa kamanta" "nasani ya baci ai konaki be baci ba" "eh be baci ba" tafada batare data gane meyake nufi ba" "ok bara naduba zanji ai" jitai yana kokarin saka hannu cikin pant dinta, da sauri tarike hannunsa tana zare ido tana girgiza mai kai, "meyafaru dubawa zanyi" "ah ah dan Allah dazafi" "ai kenan yanzu bazan dinga tabawa ba