← Book details Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 97

Sashe 1

Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data Normal Heading 1 Heading 2 Heading 3 Heading 4 Heading 5 Heading 6 Heading 7 Heading 8 Heading 9 Default Paragraph Font Heading 1 Heading 2 Heading 3 Heading 4 Heading 5 Heading 6 Heading 7 Heading 8 Heading 9 Hyperlink List Paragraph soyayya da izza Story and writing by hadeexatou (Mrs KD) yar amanar jajirtattu Wannan labari kirkirarrene idan kinga wani abu Wanda yayi kamada naki to kiyi hakuri banyishi dan wani ko wataba Page 1 ______________Sauri takeyi tagama shiryawa tawuce islamiyya dan bata kaunar a taba lafiyar, Saboda batasan amata dukan makara ko kadan murya najiyo daga waje tana fadin zuhura kiyi kifito kutafi maryam ta biyo miki amsawa tayi da, to inna ina zuwa, wacce aka kira da maryam ce, tace inna aida sauran lokaci inna ce tace amma ai garadai kutafi dawuri ko dan zuhura batasan duka ko kadan dariya maryam tayi tace wlh kuwa batasan duka zuhura ce tafito tanasa hijjabi tana fadin maryam mutafi inna dawo zanci abincin inna da to ta bita kawai, nan suka futa inda zuhura ke fadin maryam ki daga kafa kar malam isah ya dakemu kinsan halinshi baya afuwa aike zuhura wani zubin yana rangwantamiki zaro ido zuhura tayi tace a ina yake rangwantamin kijiki da wani zance kinga kiyi sauri kawai dariya tayi tace muje shugaban matsorata eh naji ai tsoro halak ne da haka harsuka isah makarantar sunkai sa a ba a fara dukan makaraba aji suka shige suka xauna sukafara karatu. U S A Kwance yake a makeken gadonsa idanunshi a rufe alamar bacci yake sanyin a .c dake fitowa daga dakin tare da wani daddadan kamshi dake tashi a bedroom din komai na bedroom din purple and white ne komai na dakin ya hadu fiye da tunani me tunani nikam canai aljanar duniya kirrrrrr3 wayace ke kara alamar kira seda takatse wani kiran yashigo sannan yafara laluben wayar irin name magagin bacci wayar yadauka yakara a kunne amma beyi maganaba jiyay ance am waiting for you jin muryar ya tabbatarmai da Ahmad ne abokinshi da kyar ya furta ok blanket din ya yaye ya sauko da kafarsa kasa wacce take fari tasss azuciyata nace wannan ko fura aka dama mun ai nasha mikewa yayi ananne naga siffar kyanshi ta daban da jiki wanda yanmata ke rububi farine tasss kai kace balarabene dago da fuskarshi yayi yanada idanu daidai yanada dogon hanci se dan karamin bakinsa me dauke da pink lips sumar kanshi bakace wuluk yayinda taketa sheki atakaicedai wannan gayen shi ake kira da handsome guy wanda duk macen data ganshi seta kyasa, toilet yashiga yasakarwa kanshi ruwa inda ya sauke ajiyar zuciya yakai kusan minti talatin yana wankan sannan yafuto daure da tawul a kugunsa yana tsane gashinsa da wani gaban mirror ya tsaya kana yadauki lotion me kamshi yafaragogawa a hankali ajikinsa seda yagama shafawa sannan ya gyara sumar kansa ya shafamata mai se sheki take gwanin sha awa wardrobe yanufa ya fudo da kaya kananun kaya ya dauko ligh blue t sheet da dark blue trouser a tsanake yagama shiryawa yadau agogonshi ya manna a tsintsiyar hannunshi kana yadau key din mota da phone dinshi yafuta a hankali yake takowa falon nikam se a nan naga haduwar falon ya hadu komai na more rayuwa akwai irinshine akacewa inbakaji tsoron Allah ba ibadama da kyar xakayi, karasowa falon yayi ya nemi daya daga cikin kujerun alfarma na falon ya xauna Ahmad ne ya kalleshi yace amma bakada mutunci wlh awana daya inajiranka kazo kasamugu ka zauna bayankasan ba zama nazo yiba be kalleshiba kuma be bashi amsaba idonshi nakan phone dinshi ahmad ne yace please Ammar tashi mutafi se lokacin yayi magana batare daya kalleshiba yace waika gajine yanda yay maganar inka kalleshi zaka rantse kace bashi yayiba Ahmad ne yace kaga katashi mutafi inason nashiga school da wuri mugama shirye shiryen graduation dinan Allah na matsu nakoma Nigeria kallanshi yayi yace ok muje fita sukai harabar gidan suka shiga motar Ammar suka wuce school. A bagaren zuhura kuwa bayan suntaso daga islamiyya tashigo cikin gidan azaune ta tadda inna akan tabarma se dan autanta akan cinyarta halifa se Amira dake gefenta tana wasa tana shigowa hijabi kawai ta cire tafada dakin girki saboda yunwar datakeji ko abincimma bata ganiba tace inna ina abincina inna ce tace mata gashinan arufe daukowa tayi tafuto waje ta nemi gefen tabarma tazauna tabude abincin tafaraci shinkaface fara da mai dayaji tanaci tanayiwa inna hira can taji ta tauna tsakuwa furzar dana bakinta tayi tace kai inna duk tsintar da mukaiwa shinkafarnan amma haryanzu tsakuwar nanan inna tace eh aidai mun rage tace inna dan Allah kar a kara siyomana wannan shinkafar Allah idan na tauna tsakuwarnan jinake kamar hakurina yacire, inna tayi dariya tace ya zakiyi, in babanki yadawo se kije kifadamai kice yadena siyomuku me tsakuwa, yawwa inna islamiyya ance mukawo kudin wata inna kinsan watana uku ban biyaba inna ce tace to kibari babanku yadawo sekije kifadamai kona wata daya yabaki kikai tom wlh inna harkunya nakeji azo karbar kudin wata ban kawoba inna ce tace kiyi kici kitashi magariba ta kawokai amsawa tayi da to. Tafiya suke bawanda yace kala se can Ahmad yace wai abokina ya maganar wannan yarinyar kuwa wacce fa, yafada atakaice patrishia mana Ahmad yafada yana kallonshi yace tomene hadina da itah Ahmad ne yace soyayya mana soyayya kuma, yes koba hakabane shiru yamai dan yasan soyake kawai ya taboshi dan yasan bayasan zancen mata Ahmad ne yace kasan hargurina tazo wai na taimakamata na shawokanka ka karbi soyayyarta towaikai wai meyasa baxaka karbi soyayyarta neba yace sabida banida time din wata soyayya yanzu kuma kozanyi bazanyi da baturiyaba saboda me Ahmad yafada yace saboda bana ra'ayi ammafa tanasanka sosai dan har tafi sabrin sankafa yace kaga abar maganarnan muyi shiru banasan surutu sosai you know shiru Ahmad yayi yadau phone dinshi yana dannawa Wata farar matace zaune a daya daga cikin kujerun alfarmar dake falon farace tass kamar katabata jini yafuto tana da jiki irin na hajiyoyin nan kana ganinta kasan kudi ya zauna ko daga yanayin flour ma kasan akwai nera wayarta ta dauka da take gefenta contact tashiga ta danna dialing my son naga an rubutu ajikin screen din wayar bugu biyu yadauka daga daya bangaren naji ance hello mamy amsawa tai da my son how far fine mamy kin manta dani ko haba my son taya xa ai namanta dakai kasan harkokin business dina se a hankali jiya jiya nadawo daga dubai Allah mamy namatsu nadawo gida nagaji danan kasar mamy ce tace to ai kakusa saura wata daya ina Ahmad ne kinganshinan agefena Ahmad ne yace kace ina gaishe da ita, mamy yace yana gaisheki tace to ina amsawa Ammar ne yace inasu jawad da muhsin da nadra mamy ce tace duk sunan lpy mamy ki gaishemun dasu sosai da kowa na gidan to insha Allah zasuji daga haka sukai sallama mamy takashe wayar tana ajiyeta kan center table muhsin da nadra ne suka shigo nadrace ta rungume mamy tanacewa mamy I miss you mamy ce tace too yanzu yaya Ammar yakirawo yace yana gaisheku muhsin ne yace momy dan Allah ki kiramanashi mugaisa nadra ce tace mamy yaya Ammar yace ze tawomin da yar tsana me gashi dayawa mamy ce tayi dariya tace am ina jawad din kuma koba shi yadaukokuba nasandai na aiki bala direba muhsin ne yace shiya daukomu mamy yace zeje wani guri yadawone mamy ce tace ok kuje kucire unform kuje gurin iya lami ta hada muku lunch amsawa sukai da to suka wuce itama mamy bedroom dinta tanufa dan ta kwanta Bayan yagama wayar ya kalli Ahmad yace wai haushina kakejine Ahmad ne ya kalleshi yace haushin me kuma Ammar yace ok yayin da yake shigar da motarshi cikin harabar makarantar kana ganin makarantar kasan se dan wane da wane parking space yanufa yafaka motar suka futa darect class suka nufa duk indaa suka gifta se an kallesu especially Ammar, can naji wata black America tana fadin gaskiya guy dinnan yayifa anya baxan gwadacewa inasansaba watace daga gefenta tace karma kisoma dan baze taba yaddaba aiko kallontama baxeba wata tafada, da turanci suke ta maganar Ammar nashiga class ya zauna ahmad ma xama yayi. sun dan jima school din daga bisani suka koma gida bayan sungama shirye shiryensu Soyayya da izza Story and writing By Hadeexatu (Mrs KD) yar amanar jajirtattu Typing Page 2 Yana komawa gida bedroom yanufa kayan jikinshi ya rage ya fada toilet ya sakarwa kanshi ruwa seda yagama wankan tsaf sannan yafuta yadau lotion me kamshi ya shafa ya feshe jikinshi da turarenshi me rikita lissafi sannan yasa kayan bacci yafada gadonshi karar wayar shice ta karade bedroom din patreshia ke yawo kan screen din wayar seda aka kira sau uku be daukaba still ba ai zuciyaba aka sake kira seda takusa yankewa yadauka yakara a kunnensa daga daya bangaren naji muryar mace dake magana da turanci, inda take fadin gani nazo gidanka kafuto mugaisa what meya kawoki gidana bance ki fita sabgataba why haba Ammar to mene dan nazo gidanka kawai inasan ganinkane shiyasa kasan nadade bangankaba kwana biyar fa wani tsaki yaja yana fadin seki tazama danni bazan fitoba kya gaji ki tafi to ai ba matsala sena shigo dakin tana fadin haka ta katse wayar bin screen din wayar yayi da kallo yana fadin yarinyar nanfa bata da hankali, handle din kofar da aka murda yasashi juyowa yana kallonta sanye take da doguwar riga iya gwiwa farace tass irin farinnan na turawa gashinta ya zuba kafadunta dasauri yamike yana kallonta wow baby na kanada kyau sosaifa saurin daga mata hannu yayi yana fadin waike baki da hankaline zaki shigomun har dakina matsowa tayi dab dashi numfashinsu na dukan na juna hannunta tasa gefen kuncinsa tana fadin baby kanada kyau sosai ka dan bani lokaci ko kadan ne inkasance dakai zan saka nishadi sosai ganin inda ta dosa yasashi tureta yana fadin futarmun daga daki ka tsaya kajimana nace ki futarmun daga daki ganin bata da niyyar futa yasashi kama hannunta yajata har bakin kofa ya hankadata ya rufe kofar wasu hawayene suka zuba daga fuskarta jakarta ta dauka ta fuce tana kuka yana rufe kofar yakoma
Chapter 1 · 0% Book details