Sashe 95
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
din ko sunyi missing dina ne" ya fada yana shafa kirjinta a hankali ta sauke ajiyar zuciya cikin Sa hannu ta sankalo wuyanshi murmushi yadanyi cikin rada yace "I miss you My wifey" bata jira ya idda rufe baki ba ta hade bakinsu gu daya, aikam samun abubda yake so tuni yafara tsotsanta cikin kewarta haka itama kara makaleshi tayi tsam tana shafa sumar kansa, gaba daya ya rude ya rudata ba abunda suke se nishi, Ammar kam jikinsa har rawa yake ba abunda yake sai aikin murza breas dinta yake yana tsotsan libs dinta, ki ranshi take cikin mayen love tana fa in "husby a dakin Mamy muke fa" ina bemasan tanayi ba cakudata yake ta ko ina Mamy ce tashigo bedroom din da try a hannunta ta hadowa Zuhura kaza data hadata da magani, ganin bakowa a dakin hakan ya tabbatar mata Zuhura na toilet, tire din ta ajiye da niyyar tafuce, taji kamar surutu a toilet, mamaki ne yakama Mamy t jin alamun magana a toilet din batayi zaton yana cikiba, dan ta dauka part dinsa yakoma, matsawa bakin kofar Mamy tayi da niyar yiwa Zuhura magana lafiya take magana a toilet, dai dai lokacin Ammar kuma ya tashi cikin kidima yana lalubo bres dinta ya samu yasa a baki ganin yadda yakeyi yasa ta gano me yake muradi shiyasa cikin kidima itama ta tallabo kanshi kamar yaro ta dan dago kirjinta cikin rumtse ido ta tura mai bres dinta a bakinshi cikin kidima da gigita ya cabke yana sarrafata ita kuwa cikin wani irin abu da ya ratsata ta kara makaleshi cikin sakin dan kara dan yadda yake tsotsan nipples dinta har tsakiyar kanta take ji tace "ohhshh husby" Bai iya amsawa ba sai nishi da yakeyi, jin haka yasa Mamy kuwa barin dakin da sauri kunya taji ta rufeta ba iyaka ji take kamar ta nitse a fili tace na shiga 3 yaushe Ammar rashin kunyar tasa harta kai haka, su kuwa a toilet Zuhura ta haukata Ammar shima ya haukata ta duk sun zama tabbabu, "Please wifey ina bukatar ki ki tausayamun koke bakya kewar mijinki ne" baki tadan tura tana ture kanshi tace "Please husby dakin Mamy ne karta shigo katashi" "to yau zanzo mu kwana tare idan Mamy ta tafi part din Abba" ido ta zaro tana fadin "ah ah gaskiya" "shikenan nikadai nake haukana ke sam baki damu dani ba ko kewa ta bakyayi" rungume shi tayi tana fadin "Allah yaya Ammar ina kewarka ba yadda zanyi ne" "to kawai zancewa da Mamy tabarmu kawai zamu koma London" "ah ah nifa bansan mukoma London nafuson ku zauna anan" "to gaskiya dole ne nasamo mana mafuta daga cewa arba'in yau gashi har arba'in da daya kinsan yadda nake cutuwa kuwa" "sorry nima kullum ina tunin ya kake idan nazo kwanciya" "to wifey kidan bani yanzu ko kadan ne kinga nayi kokari fa yaushe rabo" ture shi tashiga yi tana fadin "ah ah husby kajira nadawo" ba yadda ya iya haka ya hakura yakarasa mata wankan suka futo, koda suka futo ma daker ya kaleta tashirya shima yamaida kayansa, yana fucewa, koda yafuto be koma falour ba se yabi ta hanyar part din Abba yawuce harabar gida, Mamy kam tunda tadawo falour batace kala ba tayi shiru, Annoor ne dake hannun Muhsin yafara kuka, "kai yaron nanfa yafara jin yunwa kamaidashi gurin babarsa" "ai Hajiya abarsu su gama tukun" Mamy tafada "kardai Ammar naciki" "uhmmm wlh Hajiya yana dakin" "kai wannan yaro bansan yaushe yadawo mara kunya ba, kema kibashi matarsa kawai" "ai Hajiya dole ma a yau dinan zata koma can tunda itama tana son komawa tun kafun su tare mun a daki" "bani yaronnan nakai mata shi, dan da alama yunwa yakeji" Hajiya tafada tana daukan Annor tana wucewa bedroom din Mamy, daidai lokacin Zuhura tagama shiryawa tsaf, sallamar Hajiya ta amsa tana zama saman bed "yaronnan fa yunwa yakeji Zuhura kibashi yasha" amsar yaron tayi aikam tana karbarshi yafara murmushi zama tayi tana fara bashi, jin Hajiya tadan jima yasa Mamy tamike itama tana shiga bedroom din, "yawwa ga kazar ki nan idan kin gama bashi ki dauka kicinye ta tas amma banda tauna kashi" "kai kinashan gyara yar nan" "ai Hajiya dole a gyarata wannan jarababben yaron dake biyota har nan" da sauri Zuhura ta dago tana kallon Mamy tana tunanin taya akai tasan yaya Ammar yazo, "ai ki tarkata kibashi matara kawai" "ai yau dinnan ma zata tafi gurin mijinta" dan bata rai Zuhura tayi tana fadin "kai Mamy nidai gaskiya ah ah har yanzu fa Annor beyi wayo ba" baki Hajiya ta kebe tana fa in "da Allah can kamar gaske naga kema haka kike so" "uhmm rabu da ita dai yau dai zata tafi suje can su karata bana iya da rashin kunya ba" ita dai Zuhura shiru tayi bata kara cewa komai ba, bayan tagama bawa Annor nono ta maidashi gadonsa tadau kazar da Mamy tace mata tafara ci, sukuma su Mamy suka fuce ita da Hajiya