Sashe 66
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
LONDON
bayan yadawo daga aiki, bedroom dinsa yawuce, ya watsa ruwa, kana yafuto, yashirya cikin kananan kaya, kan bed ya hau dan ya huta, wayar sa ce tadau ruri, dauka yayi yana fadin, "hello Mamy" "Ammar kana lafiya" "Lafiya lau Mamy" "ya A'isha" "aunty Aisha na nan lafiya" "to masha Allah" "Jawad yacemun nakusa zama Daddy" dariya Mamy tayi kana tace "eh hakane, ranar Lahadi za a daura auren Ilham" "Allah yasanya alheri" yafada a takaice, "am Ammar inason ganin ka" "lafiya Mamy" "ba lafiya ba Please ka daure kazo akwai matsala" "ok Mamy zanzo gobe ma, bara naje nasamu ticket na gobe zuwa Nigeria" "ah ah karkai hanzari kabari kasamu lokaci sekazo kawai" "Mamy wanne irin lokaci nake dashi, inba naki ba" "kaga Ammar kabari kazo a hankali" "ah ah Mamy gobe zanzo kincemun ba lafiya ba kuma sena zauna no bazeyiwuba" "kai ina lafiya kuma matsalar ba abba bace karka daga hankalinka" "ok Mamy ina zuwa" daga haka yakashe wayar, "Mamy nacikin damuwa kuma nacigaba da zama hakali na sam baze kwanta ba ai, yanzu zantafi neman ticket" daga haka yafuce, aunty Aisha ce zaune a falour ita da ya'yanta, kallonshi tayi tace "Ammar kadawo ashe" "eh aunty nadawo" "ah ah ina zakaje ne bakaci abinci ba" "auty zanje neman ticket ne gobe zan wuce Nigeria" "lafiya dai ko"? "lafiya lau aunty kawai dai akwai abu me muhimmanci dazanyi ne" "ok to shikenan seka dawo" daga haka yafuce, yana sane yacewa da aunty Aisha lafiya lau, saboda kada ta daga hankalinta,
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)