Sashe 22
Soyayya Da Izza Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
SOYAYYA DA IZZA
Story and writing by Hadizatu
Mrs (KD)
Yar amanar jajirtattu
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
page 22
__________________Duk sun hadu a dining din, saving dinsu tafarayi, seda tagama , harzata tafi Mamy takirata, " Zuhura gobe Monday zakuje school ankammalla miki komai, "tom Mamy" daga haka ta wuce tashige ciki " Ammar ko Ahmad ku zaku kaita school gobe ku tabbata kuncike mata komai har uniform ku karbo mata saboda gobe nakeso tafara zuwa" Ahmad yace" tom Mamy" gaskiya gobe ina hospital sedai Ahmad yakaita" to shikenan dai" gobe insha Allah hajiya zata dawo daga saudiyya" wai hajiya zata dawo tab" muhsin yafada yana dariya" sauran kuwa duka cewa sukai Allah yadawo da ita lafiya, ammeen suka amsa dukansu, daki tashige, inna ce kecin abinci , kai inna kika faraci biki kirani munci tare ba, to sannu sena jiraki kinzo sannan naci, gadai nakican a kula kije ki dauka ki zuba," kular tanufa tazuba ta dawo tazauna tafara ci, kallon inna tayi tace, " inna gobe za a kaini makaranata" to masha Allah Allah yasa kifara a sa'a" ammeen inna" seda suka gama cin abincin ta wanke hannunta tadawo tahau gado takwanta, inna kam bata kwantaba seda tajira dare ya tsala tayi sallar dare tayi addu'a'oi sannan takwanta,
bayan sun kammala dinner dukanninsu kowa yawuce dakinshi, Ahmad yana shiga kayan bacci kawai yasa yakwanta, tunanin Zuhura kawai yake, "gaskiya ina son yarinyar nan ya Allah kammllakamun ita a matsayin matata, inasonta sosai" shikadai yaketa suruntunsa, wayarasa ce tayi ringing, dubawa yayi, Nafisa ce ke kiransa , kamar baze daukaba daga baya yadauka, "haba dan Allah kace mun zakazo kuma kaki zuwa ko" cikin shagawaba take maganar" ayyah sorry nadanje wani uzuri ne amma gobe zanzo" tom kamun alkawari" eh nayi" daga haka tashigayimai surutu, ganin zata dameshi yace mata yanajin bacci, dakyar ta kyaleshi, kashe wayar yayi gaba daya ya kwanta.
seda yayi wanka kana yahau gadonsa, jiyake dama tazo yaganta ko sau daya ne, haka kawai yakejin yanason ganinta, tambayar zuciyar sa yake cewa, 'to meyasa nakeson ganinta' ganin bashida amsa yasashi runtse idonsa, murmushi yashiga yi wanda shikansa be san nameye ba, tana burge shi musamman tsoranta, dakuma tsoronta yana burge shi, da wannan tunane-tunanen yasanu bacci.
6:00am dai-dai ta tashi tana tashi tahada ma su Nadra break fast da wanda zata zubamusu a lunch box, bayan tagama taje ta tashe nadra tamta wanka tashirya ta , tace taje ta taso Muhsin , ita kuma ta tafi dantai wanka domin Mamy tace mata tare dasu Nadra zasu tafi, bayan tafuto wanka tashirya cikin daya daga cikin kayan da Ammar yasiyamata, doguwar riga tasa baka me duwatsu ta amsheta sosai, bayan tagama tafuto tasamu su Nadra sun kammala breakfast, zama tayi itama dantai breakfast din, Nadra ce ta kalle ta tace, "wow aunty Zuhura kinyi kyau sosai" kallon ta tayi tace"dagaske"? "eh mana" Muhsin ne ya ce" gaskiya fa dagaske kinyi kyau " ah Muhsin har da kai" agogon hannunsa yaduba yace" karfa mu makara muna surutu" to ai Mamy bata futoba" Mamy bazata samu damar kaiki ba naji tace yaya Ahmad yakaiki" bansaniba ai gashi ban hada mai breakfast ba" kawai kibarshi bara naje dakinshi namai magana" tom" tafada tana karasa shan tea din dake hannunta, dakinsa Muhsin yanufa knocking yayi, "shigo " tura kofar Muhsin yayi, tsaye yaganshi gaban mirror yana sa hula" yaya Ahmad ina kwana"? "lafiya lau Muhsin" ashe har ka shirya nafa
auka ko tashi bakai ba" haba dai ai Mamy ta sanar dani" yafada yana daukar wayarsa da key din mota, Nadra take sawa jaka, tsayawa yayi yana kallonta a zuciyarsa yana fa
in, 'tabarakallah masha Allah Allah yayi haluntta' dagowa tayi ganinshi tayi tsaye, durkusawa tayi tana cewa "ina kwana" yashagala da kallonta, Muhsin ne yace mai, "yaya Ahmad ana gaisheka, se lokacin yadawo cikin hayyacinsa, "lafiya lau" mutafi ko" am nace breakfast ko a hadama breakfast" no hakan ma ya wadatar" du da bata gane me yake nufi ba tace, "tom" shikam azuciyarsa yace 'ganinki kawai yasa namance da komai harta abinci ma yamanta dashi' futa sukai su duka motarsa suka shiga, Muhsin ne a gaba sukuma suna baya, sunata hira a motar ita kam ko tari bataiba, jin tayi shiru yasashi cewa, "Zuhura kewa kike supporting ne"? murmushi tayi tace " shima Muhsin ai yasani" " ah dama ai nasani nidama aunty Zuhura bakya taba supporting di na" ai bahaka bane kasandai Nadra kawata ce ko" dama ni bance ba kawarki bace amma dai kinfison Nadra dani" yawwa aunty Zuhura tawa shiyasa nake kara sonki" Nadra tafada tana rungume ta, to yanzu duk munji ki mana shiru" muhsin yafada yana bata rai, dariya sosai Zuhura takeyi, hakan bakaramin dadi yasa Ahmad ba, ahaka har suka isa school din, bayan yayi parking suka futo su duka, class suka wuce, shi kuma suka wuce office din principal, bayan sun shiga ne suka gaisa, dama sun gama magana da Mamy dan haka kawai cike-ciken takardu yamata akabata uniform dakomai tace mata ko gobe ma tafara zuwa, murna kamar me agurin Zuhura ranta fari tass, da
in ma dataji shine ba a dawo da ita farko ba, ss 2 aka kaita saboda taga yarinyar ba laifi duk da ba privert tayi ba amma ba laifi tana da kokari, daga haka suka futo daga office din suka nufi parking space, jiyake kamar mata da miji shida ita azuciyarsa , gaba daya yau yana cikin farinciki dan iya murmushinta ma ya isheshu